Page 7
*KAMPALA ESTATE*
NA
*BILKISU GALADANCHI*
*ADABI WRITER'S ASSOCIATION*
07.
Leo nutsewa ya yi a cikin kujerar ya lumshe idonsa, har zuwa wannan lokacin yana ƙoƙarin assimilating dukkan maganganun Fatima shin anya ba alamun tambaya game da rayuwar fatima da wanann mutumin? A wane garin gaɓa gaɓar aka taɓa haka? Meyasa take ƙoƙarin ɓoye komai game da gidan aurenta? Meyasa take alaƙanta yin maganar abin da take ciki da rayuwar mahaifiyarta shin wacece Fatima? Kuma wanene Bukar? In shaa Allah ba zan saurara ba sai na gano tushen matsalar da kuma shin wannan wane irin aure ne? Duk yay wannan maganar a zuciyarsa kafin ya miƙe yana tunanin inda zai fara neman tashi Fatimar da yake faman yin mafarkai da ita kwanakin nan duk tana neman ceto daga wurin sa ta ina zai fara ko pic ɗin ta bata sakawa koda a profile ɗinta bare ya gane ta gashi tunda yake a rayuwa bai taɓa samun macen da ta samu tsarin kunce masa noturan kai ba sai a kanta shin wannan wane irin al'amarine yake ji a wurin macen da bai taɓa gani ba? Ya san dai ba so bane don shi ba gwanin soyayya bane ba ba ruwansa da mata, kawai yana alaƙantana laifin dukkanin abin da ya faru da ita akan sa da ace ya saurareta sanda take ta nacin neman taimakonsa tabbas da babu abin da zai sameta yana fatan neman nata ya zo masa da sauƙi.
**************
Amrah acikin kwana biyunnan duk ta gama zarewa ta fita a hayyacinta saboda wannan over sexing ɗinta da Aminullah keyi sam bata saba da shi ba, haka yake haiƙe mata kullum kamar wasu dabbobi, kuma ita bata wani enjoying sex ɗin duk da kasancewarsa me daɗewa a shinfiɗar ta amma ta rasa daga ina matsalar take kuma ga babu halin masa magana ya haiƙo da cin mutuncinsa da zagi kamar mahaukaci, yau akwai saƙon da take so ta karɓa a hannun Rahima wannan ne ya sanya kai tsaye ta yi knocking a ƙofar parlour saboda tana so ta fice daga gidan kafin ya dawo yau bazata iya da jarabar sa ba saboda yau Sunday jiya bata sha da kyau da daɗi ba a hannunsa ko kaɗan, kusan 3mns tana knocking lokaci guda tana kirar wayarta amma bata shiga tana shirin haƙura da saƙon har ta juya a ranta tana ganin ko ta yi sammako ne don yanzu 10 na safe maybe basu ma tashi ba, ƙit taji an buɗe ƙofar hakan ya sanya ta juyo ta zube manyan big round eyes ɗinta a ƙofar, Mj ne da zallan Boxer a jikinsa da sauri ta juya masa baya cikin ruɗewa da jin kunya take ƙoƙarin barin wurin ba tare da tace komai ba ya ce
"Sorry Ma'am, barin barmiki ƙofar a buɗe You can come in." Ya juya da sauri zuwa cikin gidan ita kuma se da ta ɓata wasu 2mns sannan ta tako ta shigo a parlour ɗin ta zauna jiran fitowar ƙawarta tana duba saƙonnin wayarta a WhatsApp, Mj ne ya ƙara fitowa sanye da wata arniyar blue black suite me asalin kyau dats fito da asalin haɗuwarsa acikin mintuna 15 data ɓata tana jiran Rahima bata fito ba, kallonta ya yi acikin nutsuwa da ƙananun shanyayyun idanuwansa kafin ya ce
"Sannu bata fito wankan bane but tana zuwa ki ƙara haƙuri." Ɗan murmushi tayi ta ɗago amma bata kalli fuskarsa ba ta ce "Barka da Safiya yallaɓai ya aiki, kuyi haƙuri na shigo muku sassafe ina sauri ne zan fita akwai saƙon da mukayi zan karɓa da safen nan shiyasa." Fara'arsa ya faɗaɗa kafin ya ce "Noo ai ba laifi bane ai mun tashi tuni, ba wani damuwa." Ya ƙarashe maganar yana yin hanyar waje tare da cewa
"Ina da meeting ma'am so zan tafi na gode." A hankali ta ce
"Allah ya bada sa'a ya tsare." Waigowa ya yi yanzu kam suka kalli juna na kusan 5seconds kafin dukkansu su basar sannan ya ce "Ameen na gode." A hankali ya juya yana nanata addu'ar data masa a ransa acan ƙasar zuciyarsa yana fatan wata rana yaji irin wannan kalmar a bakin Raheemansa don shi tunda yake da ita ko so ɗaya be taɓa jin ta ambaci kalmar ba mashi ba. Ita kuwa zubawa ƙofar ido ta yi a zuciyarta tana nanata ina ma ace Aminullah zai zamo very lively and respectful kamar Majid da tafi kowa son sa da mutuntasa, da babu abin da zai hana a rayuwa tafi sonsa da komanta amma banda zagi da hantara da kushe mata halitta Aminullah be ƙware a komai ba! Tana wannan tunanin Raheema ta fito sanye da shower cap da zallan towel tana mata wani kallo tana murmushi, zama tayi kusa da Amrah tana mata surutu
"Sorry Amrah kinzo ina wanka Mj ya ddabeni in fito kinata jira se kace akansa kike zaune ban gane masa ba, ko ina ruwanasa da sabgogina nasanki da haƙuri zaki iya jirana." Murmushi kawai ta yi kafin tace
"Ba damuwa ai ina saƙon to?" Wasu takardu ta miƙa mata sannan ta ce
"Duk wani abu me muhimmanci da kika sani da ya dace game da case ɗin yana ciki just go through it ƙawata nasan zaki fahimci komai." Amrah ta jinjina kanta cikin gamsuwa sannan ta ce
"Zan kiraki idan akwai bayanin da be gamsar da ni ba aciki." Taɓa hira kaɗan suka yi kafin sukayi sallama ta bar gidan.
Ba ita ta waiwayi gidanta ba sai 8:15 na dare, tayi sa'a Aminullah baya main parlour don haka da hanzari ta kufi hanyar ɗakinta don ta kuɗirta mannawa sashinta duka key saboda bazata iya ba yau kam. Tana shiga parlour ta ta ganshi a zaune iya zallan towel ne a ƙugunsa yana sipping lemon hannunsa dake cikin glass tumbler me kyau yana mata wani kallon tuhuma, ɗauke kanta ta yi daga dubansa kafin ta ce "Barka da war haka Aminullah." Murmushi ya yi da gefen bakinsa kafin yana miƙewa daga zaunen da yake ya ce
"Daga ina kike?" Wani yawun wahala ta haɗiya masu shegen ɗaci kafin ta ce
"Naje wani aiki ne Aminullah ai kasan yanayin aiki." Matsawa ya yi daf da ita yana mata wani kallo sannan ya ce
"Amma ai baki sallameni ba, na fara sabawa da ke Hajiya Amratu, kin fara mun daɗi, kin fara zama ɗaya daga cikin jerin abubuwan da zanci kullum kwanan duniya, nima ina da aikin yi na tsaya jiranki yaya zaki fita yau baki bani breakfast ba ba kuma lunch any ways sai duk mu rama bashin mu yanzu ko?" Tana ƙoƙarin saisaita nutsuwarta ta ce
"Please don't do that to me Aminullah wallahi na gaji kaina har ciwo yake." Matsota ya yi daf dashi sosai har jikinsu yana gogar juna ta hanyar kamo sside ɗin waist ɗinta kafin ya kurɓa lemonsa dake hannunsa ɗaya yana murmushinsa na mugunta ya ce
"A a ke yanzu duk wayonki da shekarunki bakisan cewar sex yana relieving stress ba, taimakonki kawai zanyi." Ya ƙarashe maganar yana wani turo mata harshensa me tsawo a waje yana wani shu'umin murmushi me ma'anoni iri irir, a hankali ta ce
"Alright to amma zan iya yin wanka Please." Yana gyara towel ɗinsa lokaci guda yana damƙe game ɗinsa ya ce "Ok just 10mns." Saketa me gaɓa daya ya yi ta jiya zuwa ɗakinta ya biyo bayanta har tayi wanka yana ɗakin ta fito mace da ƙokari ba irin shirin da bata masa ba tun a toilet a ranta tana ganin tunda yanzu so biyu yana cewa tana masa daɗi hala wata rana ta samu sassaucin bak'ar damuwar daya addabeta na rashin kulawar mijinta! Igiyar rigar baccinta ta ke ƙokarin ɗaurewa daga tsayen da take ya tako ya riƙe igiyar ta bishi da mayun idanuwanta yana mata wani duba ya ce
"What?" Sauke idon ta tayi a ƙasa tana saurarensa ya zame rigar yana cewa
"Don't bother tieing it, ni babu wani kalan abinnda zaki saka ki burgeni ai." Tana ƙokarin dannen damuwarta ta ce "Aminullah ai bance maka ina yin wani abu don na burgeka ba tsirara ma da nayi a gabanka ban burgekka ba sai don na saka riga?" Tsaki gajere yaja sannan ya jata zuwa kan gadon kai tsaye juyar da ita ya yi yana zare towel ɗin jikinsa, bata ce masa komai ba saboda haushinsa da take ci ba wani armsshi ya wani buga mata sai da ta kasa haƙuri ta nemi zubewa, tallafota ya yi yana wani matse fuska, ialhirin jikinsa ya amsa garɗin da ta yi masa yana so ne kawai ya basar kar ya bada kansa saboda banda zalunci ba abin da ke ransa! Wasu zafafan hawaye ne suka sauke daga idonta na azaba da raɗaɗin zuciya gaba ɗaya rasa tayi ya zatayi da wannan sex mara daɗi me azaba, jin shi kuma ya kasa daurewa ya sanya da ƙyar ya ce
"What ever it is you are using ki daina so kike ki cuceni in ƙare anan." Bata dai ce masa komai ba ya wani turata akan gadon kamar abin faɗa ya juyar da ita a rigingine ya kame mata ƙafafu duka biyu ya haɗe su wuri ɗaya ya turasu a can saman goshinta sannan ya shiga ramming ɗinta ba wani sauƙi, wannan gaɓar kam bazata ce abin be mata daɗi ba saboda da iya ƙarfinsa ya samu G-sport ɗinta ya shiga haƙarsa kamar wani taɓaɓɓe, yana tsammanin kukan azabar dayake bata batane takeyi be sani ba ita a duk duniyar nan ta gama shiga daɗi banda yaci gaba ba abin da take buƙata zata iya cewa tunda suka yi aure bata taɓa enjoying sex kamar na yau ba, ta nutse a kukan datake kawai taji zuwa wani daɗi da tunda take bata taɓa jin irinsa ba, jikinta ne ya shiga jijjiga wanda hakan shi kuma sai ya ƙara masa caji nan da na ya ƙara ƙaimi wurin haƙarta ai a tare kawai sukayi exploding surutansu a ko ina ita Amrah banda kalima ba abin da take shi kuwa sai surutai da faɗan daba dalili faɗi yake "Godam you are freaking swt Amrah." Ita batamasan me take ciki, ragwaf ya kwanta a gefenta yana sauke numfashi da ƙyar, ita kuma har yanzu tana lumshe da ido tana ƙokarin tunawa da komai daya faru a ranta tana cewa what was that?? Seda ya nutsu sannan ya ce "Ke meye kike mun salati a kunne, i hope dai ba wai abin da nike tunani bane that i Aminullah make you cum how?" Cikin lumshe ido da buɗewa ta ace "Ban fahimceka ba?" Yana shafa kansa yanzu kam ya ce
"Kawowa kikayi? How dare you Amrha?" Wani kasalallen tsaki taja masa sannan ta ce "Kai meyasa ka kawo for the first time a duk tsawon shekaru shida da suka wuce se yau na taɓa gamsuwa da kai and kanada guts na tambayana akan me zan kawo gaskiya bakada imani." A hasale ya tashi kafin ya ce
"Kin fara rainani ko? Har kin isa ki sake jiki kiji daɗin da zesa ki kawo muna sex banza yar wahala, to ki saka wannan a ranki kin kawo kenan sai after 6month zan ƙara kusantarki, don na kula wani so kike in saba da ke ki ƙarasani in lalace a ƙasarki, i don't even understand yanda zaki riƙa amfani da abubuwan dake ƙara miki ɗanɗano thinking that zan fara bibiyarki akan hakan." A hasale ta miƙe zaune yanzu kam tana masa wani kallo
"Gaskiya na fara tunanin kanada matsalar ƙwaƙwalwa to ko kana so Aminullah ko baka so in sani ni nasan cewar har ka mutu bazaka samu mace me daɗin da ni nike da shi ba " tana kaiwa nan ta miƙe shi ɗinma miƙewa yayi yana mata banzan kallo kafin yace "Kici daɗin naki Amrah ni dai bana ci." Bata kulashi ba kawai ta wuce bathroom, shi kuwa ya ɗaura towel ɗinsa ya fita s ranshi kuwa takaici yake yayi satisfying waccen mayyar shi a duniya yafiso yayta tashin mata da sha'awa yana barinta a ciki hoping that ta gaji ta bar masa gidansa.
***********
Zahrah bata sake gigin zuwa gidan Leo ba a cewarta hala zata iya gaya masa wani abu da zai saka tayi asarar mahaifiyarta abinda bazata taɓa iya risking ba kenan har abada! Amma tayi amfani da wayarta ta buɗe Tiktok kuma ta kuduri niyyan riƙa tura masa saƙon gaisuwa ko da zata samu sassauci a ranta.
A ɓangaren MJ kuwa Amrah ta masa karan tsaye a zuciya, shi ba yau ya saba ganinta amma de can daga nesa bayan haka be taɓa ganinta gidansa ba kuma kamar al'adar matayen Estate ɗin ne basa gayarda mazan Estate ɗin, sanyin kamalarta yana burgeshi, ta iya magana, tanada kunya, ga kuma lyakyawace yana daga kwancen yake duka waɗannan tunanin a hankali ya furta "Innalillahi wa inna ilaihi raji'un ns shiga uku ni Majid ina ruwana da matar mutane da zata zauna mun a ƙirjina ina abin da ya dameni da ita? Ya shafe awa biyu amma duk iya ƙoƙarinsa akan ya yakice tunaninta a ransa kasawa ya yi!
*KAMPALA ESTATE*
*BILKISU GALADANCHI*
*2025*