Page 10
*KAMPALA ESTATE*
NA
*BILKISU GALADANCHI*
*ADABI WRITER'S ASSOCIATION*
10.
Jikin Zarah har wani rawa yake sanda take dafa abincin, murna kuwa fal a ranta da ba don mugun halin Bukar na bibiyar jinsinsa ba da babu abin da ze hana ta zauna da abin ta daga yanzu har gaban abada to amma zama da fasiƙi haramunne kuma bukar baya ɓoye mata tana tunanin ai sarai yasan tana jiyo iface ifacensu acikin dare, ko kuma hala wai tunani yake bata fahimtar komai? Ɗan taɓe baki tayi tunawa da hakan ita wani zubin idan taga bukar zuciyarta har wani tashi yake tsabar yanda take ƙyanƙyamin ɗabi'unsa.
Lafiyayyan Sea Fried rice ta dafa da potato salad haɗe da wani arnen juice ɗin kwakwa da dabino sai kuma ta yi pepper chicken da pepper fish ta haɗe a warmers ta jere a wani haɗaɗɗen foreign lunch pack me shegen kyau sannan ta tafi tayi wanka ta sanyo doguwar rigar atamfa fitted da mayafi ta murza ɗauri ba komai a fuskarta sai kwalli da lipbalm a lip's tayi shegen kyau. Bukar wani irin kallo yake mata tana burgeshi sai murmushi ya ke shi dama irin mazan nan ne masu son big ass baya raina me girma sai wani yawu yake haɗiya yana tunanin yanda shekaru biyu zasu zo ya samu damar mallakarta fully ya rigada ya dasa tsoronsa a ranta don haka ya san cewar abubuwan da take ji bazata faɗawa wani ba, shi dai fa fatan sa uwar tayi jinkirin sheƙawa lahira saboda ya samu yanda yake so don ita ce weakpoint ɗin Zarah akan uwar nan zara zata dawwama tana playing dumb, amma yau aka ce uwar nan ta mutu yasan nashi ya ƙare, idan shekaru 2 suka cika ya mallaketa da zaran sun kwanta ance Shikenan ko wuta yace ta faɗa zata faɗa.
"Zarah an fito?" Tana masa murmushi ta ce "A Yaya Bukar." Driver ne ya karɓi basket na lunch ɗin ya saka a booth kafin ya buɗe mata gidan baya se da ta zauna ya buɗewa ogansu gidan bayan shima ya zauna sannan suka kama hanya tsohuwar unguwarsun dai suka je amma se taga an sauyawa mahaifiyarta gida wannan a titi yake kuma me kyau ba kamar wancen ba jikinta sai tsuma yaje Bukar ne ya jagorance shiga gidan har parlour anan suka tarar da ita a zaune a parlor Zarah jikinta har rawa yake sanda ta ganta da sauri ta rungume ta Mahaifiyarta sai daɗa matseta take tana daɗa ƙanƙameta cikin saukar wasu hawaye masu ɗumi maman ta ce
"Ummami ɓallani zakiyi?" Ta ƙarashe maganar tana janyeta a jikinta, Zarah ta fashe da kuka tana daɗa rungume maman kafin tace "Mamaa Sannu ya jikin naki mamana kinyi jiki kin ƙara fari sosai tubarkallah." Dariya Mama ta yi tana share hawayenta kafin ta ce
"Daga Allah ne Zarah shi da ya jeho nagartacce kuma dan albarka Bukar a rayuwarmu bamuda abin da zamu ce se godiya wa Allah da kuma ma Bukar ubangiji Allah ya ƙara buɗi ya saka masa da alkhairi." Nan suka zauna bukar ya hakimce dashi aka ci abincin akayi hira sosai, Zarah nason magana da mahaifiyarta Bukar ya yi kane kane dole ta haƙura se da suka zo tafiya sannan ta ce
"Mama wayarki baya shiga duk yanda na kira." Mama na mata Murmushi ta ce
"Bukar na bawa ya saka mun a jaka sanda zamu tafi ƙasar wajen nan daga nan be san inda ya jefar ba amma gace gobe ze kawomun sabuwa da sabon layi kinga se ya baki lambata." Nan ta yi godiya kafin suka ɗakko hanyar gida ranta fess yau taga Mamanta a farin ciki da jin daɗi.
Amra yamma kuwa se ga sakatariyarta akan anzo ɗaukar ta tsammani take ko driver ne ta fito da wando da rigar suit na mata na kamfanin Girgio Armani blue black colour masu asalin kyau, normal hula ne akanta na net da mayafin abaya data yi rolling da shi kayan sun ɗan kamata shiyasa ta saka abaya amma yanzu abayar tana hannunta ne a linke sai jakarta da wayarta a ɗayan hannun jakar laptop ɗinta kuwa sakatariyarta ne ta riƙo mata a gidan baya take ƙokarin zama sanda da fahimci Mjay ne da kansa hakan ya sanya ta sakin masa murmushi ta dawo gaban ta buɗe se da ta zauna sannan ta kallesa a hankali ta ce
"Good Evening Sir." Yana mata wani murmushi me kyau ya ce "Evening Barrister ya hidiman aikin jama'a." A hankali ta amsa da "Alhamdulillah." Ya juya motar da rivers kafin ya ce
"Na tashi aiki ne zanje gida sai nace muje kawai ki fara ganin motar ki ɗauka ze fi." Murmushi ta sakar masa bata ce komi ba suka ɗauki hanya se da ya tsaya chicken republic ya saya musu kaza da abinci takeaway sannan suka nufi wani wurin bame cewa ko ƙala ita aɗan takure take shi kuma beda wani abu a ransa daya sanya yakejinsa a takure face matar aurece ya sani har ƙasan zuciyarsa bashida wani mugun nufi a tarayyar da yake so su ƙulla amma duk da haka shin ya zeji idan yana ganin Raheema da wani yana bata kyaututtuka da shishige mata koda shike ma ta saba abokantakarta da maza haka ya santa haka ake kai kuma kyaututtuka masu ban mamaki takance masa abokanta suke bata both maza da mata to tunda hakan normal ne ai ba wani aibu a yin hakan. Har suka isa wani tangamemen gidan me shegen kyau a nan cikin ikoyi fari ƙal, gate ɗin itace ta gama scaning motar ta buɗe kanta suka yi parking a ciki, Amrah sai dukan tara tara ƙirhinta keyi bayan ya kashe motar ya ce "Bismillah Barrister ki sakko mana." Gyaɗa masa kanta ta yi sannan ta sakko don basa tare da wani driver shima ya sakko sai ga wasu maza su biyu ga alama sun rigasu isa gidan suka gayar dashi da girmamawa a take ya musu introducing ɗinta as his sister Barrister AMRATU UMAR AIMAR Mrs Aminullah, suka ƙara gaisawa yake sako bariwancinya cewa ɗayan
"Duk sanda kake da court case haka my barrister will help out." Nan duk aka yi dariya sannan suka taka har can baya ya ɗayan ya buɗe wani garage ajere ne guda huɗu kowanne motoci uku uku ne a ciki gasunan a jere aka kunna fitilu nan da nan wurin ya ɗauka da haske tar tar duka garages ɗin sai da suka zaga sanann ana ƙarshen ya kalleta ya ce
"Barrister wacce ta miki." Ɗago idon nan tayi ta zuba masa acikin ƙananun idonsa kafin a hankali ta ce
"Sir ni da za'a bawa aron mota kuma nice zan ɓuge da zaɓe? Ni dai kowacce ma tayi." Ɗayan dake gefensu ya ce
"Sam sam oga na be taɓa bawa kowa aron mota ba se dai kyauta, ni nan aka kawoni na zaɓa haka uwargida ma tana fara zuwa makaranta ya bata kyautar mota to kinga muma aka mana kyauta se Barrister guda kuma sister a bata aro." Dariya duka sukayi har da Amrah da ta rasa me zata ce se da ya kuma tambayar ta kafin tace
"Sir waccen zata mun kyau?." Ta tambaya tana nuna wata arniyar Roy's roll's fara ƙal me shegen kyau da tsada, yana dariya ya ce
"Oh wow my sis akwai taste wannan ai ita ce daidai mace, zata miki kyau sosai." Dariya me sauti ta yi ya juya ga wannan mutumin ya ce
"Na baka kwana biyu a mayar da sunan ownership da komai akanta new plate number da sunanta da number ta zan maka message na komai da komai." Cikin girmamawa ya ce
"Ok Sir." Sannan suka bar garage ɗin ƙirjinta sai bugawa yake haka har suka isa gida bata sake magana ba shima haka se da ya tsaya sannan ta ce
"Sir na gode sosai Allah ya ƙara buɗi ya kuma bar zumunci." Murmushi kawai ya yi sannan ya ce
"Ni yayanki ne Amrah just call me Yaa Majid i will appreciate and akan motar nan Please kar inji wani yasna nina bayar bana son rashin sirri wallahi i mean no harm haɗuwar jinine kawai nasna idan kuka zauna acan majalisar bakinku bayida kyau." Murmushin ta me kyau ta yi cikin sanyi ta ce
"Yayana ba wanda zeji in shaa Allah na gode sosai." Jinjina kai kawai ya yi ta sauka ta nufi cikin gidanta yau kam tayi sa'a ba kowa a compound ɗin na mini gate duk ba wanda ko wacce ta dawo, haka ta shiga cikin gidanta tayi wanka ta yi sallan Asr kafin ta shiga kitchen tare da me aikinta ta girka stir fried spaghetti da coconut drink kafin nan ta juya zuwa dining tana fara cin abincin wayarta ya soma ringing, ta miƙe ta tafi ta ɗakko wayar kafin nan ta dawo ta zauna ta soma mayar da kiran da ya rigada ya yanke ta yi sallama a hankali ya amsa cikin kamewa kafin yace
"Barrister kuma haka akeyi se ki barni da abinci a mota?" Murmushi ya ƙwace mata jin muryarsa don batada wannan number tace a hankali
"Ohh Yaa Mjay ba haka bane ai baka bani bane shiyasa ban ɗauka ba." A hankali ya ce
"Amma ai a kusa da ke na ajiye ledan ko?" Ganin kamar yaji ba daɗi yasa ta ce "Kayi haƙuri Please wallahi ina jin kunya ne." Shiru ya ɗanyi se kuma ya ce
"To ba komai." Be jira ta yi magana ba ya katse kiran tabi wayar da kallo zuciyarta na wani irin bugawa sauri da sauri, kasa ƙarasa abincin ta yi ta ture plate ɗin sannan ta aika masa message na ban haƙuri ba reply duk se taji ba daɗi!!
*SON ZUCIYA.*
Aminullah tun barin Raheemah office ɗin sa bai sake tunawa da wata me kama da ita ba sam saboda shi dama irin mutanen nan ne dasuke very unserious gaba ɗaya abubuwansa a birkice suke ita kaɗai ce take can tana dakon zumuɗin sha'awarsa da ya samu ƙirjinta ya riƙe tamau, gaba ɗaya banda ɗawainiya da tunanin hanyar da zata mallakesan ba abin da take, bama wannan ba wani irin kishin Amrah ne ha tokare mata ƙirjinta da hasada ganin office ɗin mijinta ma kenan dai ga alama yamafi Mjay kuɗi take musu ɓoye ɓoye acan ƙasar zuciyarta ji take gaba ɗaya gwara ace ta shige jikinsa tayi dumu dumu ta hanawa Amrah jin daɗin zaman gidan mijin taga karshen ta me gaba ɗaya. Wayarsa take kira tana daga kwancen sai dai ya kusa yankewa kafin ya ɗaga kiran a yangace, cikin karairaya da lanƙwashe murya ta ce
"Aminullah my friend ya ka mance dani haka ba kiran waya ba text." Murmushi ya yi kamar tana gabansa kafin ya ce
"Kina lafiya?" Tana gyaran kwanciyarta ta ce "Ina fa zanyi lafiya friend ya manta dani ina ta fama da zazzaɓin rashin ji daga gareka." Murmushi ya sake yi kafin ya ce
"To ayi haƙuri inata meering ne shiyasa ya gida." Tana wani lumewa cikin pillow ta ce
"Ga gidan nan ba daɗi kamar ace Ac nan da ƙamshin nan me daɗi friend yana kusa dani muna kallon movie muna cin popcorn ina kwance a arm ɗinka." Wani irin Lumshe ido ya buɗe
"To ai me gidanki se ya gatare ni gaba ɗaya." Tana ɗan dariya me sauti ta ce
"I wanna spoil my friend so Saturday ai zamu iya duk wannan a queit and peaceful place." Da sauri ya ce
"Sure zamu iya mana." Tana wani karairaya murya tace
"Video call zamu iya yanzu?" Yana wani haɗiyar yawu kamar tsohon maye ya bata amsa "Yea gimme just 10mns zan kiraki da kaina." Daga nan ta ajiye wayar ta ɓallaaa ɗakinta key tayi azamar baza wig da wata arniyar riga ta saita phone holder ɗinta da take ajiyewa don daukar videos a titkot ta gyara kujear datake zama akai ta shirya jiran kiransa ƙirjinta na wani irin dokawa, tana so ta hanawa kanta aikata hakan amma sheɗan sai daɗa ingizata yake.
10 mnt daidai kuwa sai ga kirarsa a video call ta ɗauka dama ta gama sagala wayarta a jikin holder ta ɗauki wayar tana gyaran zamanta tana wani yarfe gashin dokin zata ɗaura, murmushinsa ne ya bayyana ganin shigarta ilahirin rabin dukiyar fulaninta yana waje a banza, suka fara hira sai wani lauɗi take anan take tambayarsa matarsa ya taɓe baki yake cewa "Tana ɗakinta shi baya kwanciya wuri ɗaya da ita." To da yake shi irin wawayen mazannan ne da basa iya martaba iyalansu a gaban koma waye sai ya sake baki yana kushe matarsa hae yana gayawa Raheemah shi manage kawai yake da ita saboda mahaifiyarsa anan Raheema cikin kissa ta ce
"Noo Please friend karkawa ƙawata haka don Allah ka sota ai ita Amrah banda yabonka ba abin da take so ɗaya ma nasan tayi complain akan baka bata haƙƙinta na aure har tana cewa kai ragone baka lasting on bed to da yake duk imu imune sai muka bata magungunan basir ta baka muka ce ta rika yin shiru ai duk haƙuri muke da mazan." Wani irin zafi maganar ta yiwa Aminullah cikin jin zafi ya ce
"Wallahi baki ni nafi ƙarfin ta gayamun haka ita ce sai tasteless batada wani daɗin arziki ba abin da ta iya na kwanciyar aure a matsayin ta na mace amma ni i can knack all night straight to morning banida lokacin ta kuma se na ci ubanta." Da sauri cikin kirsa ta ce
"Noo Please don't do that to me friend zataga kamar naci amanarta, ni ban zata zaka ɗauka da zafi ba da bazan fara wannan maganar ba don Allah kada ka nuna cewar munyi maganar please friend." Yana sauke ajiyar zuciya nannauya ya ce
"To taci arzikinki but know that ni batada abun da zan bita donshi, asalima sai in shafe 6month ban nemeta ba se idan ita ta kawo kanta saboda batamun ba." A hankali ta ce
"Calm down friend ai ba zamanta muka zo yi anan ba ko? Let it be please yanzu ni koma me ka rasa a wurinta zaka samu a wurina i promise, and i taste sweet beyond expectations." Yana wnai dariyar shaƙiyanci ya ce "I like it silky down there i hope i can swim." Tana wani tayashi dariyar ta ce
"Sure mana zakata faɗuwa ma." Nan maganar ya juya akan maganar banza at last basu bar ganan wayoyinsu da duka suturun jikinsu ba anan suka lalace.......
Allah ka shiryar damu baki ɗaya kasa mufi karfin zuciyarmu.
*KAMPALA ESTATE*
*BILKISU GALADANCHI*
2025
***.