SARTSE

GABATARWA

by @halimahz

Littafin SARTSE rubutu da wallafawa haƙƙin Mallakar Marubuciya Halima-hz ne.


Duk wani abu da za'a karanta cikin labarin ƙirƙirarsa aka yi, ba labarin gaske ba ne, an yi ne domin isar da saƙo. Ya danganta da yadda makaranci ya ɗauke shi, nishaɗantarwa ko faɗakarwa. Don haka duk wani kamanceceniya na cikin labarin akan rai ko salon rayuwa, a ɗauki hakan a matsayin akasi.


Babu wani lokaci da na fitar don tabbatar da fara sakin labarin, amma dai yana zuwa nan ba daɗewa ba...


Ku kafa! Ku tsare! Ku jira!


Yanayin vote na ku da bibiyar shafukana shi zai tabbatar min da kuna ganɗokin zuwan labarin gareku nan kurkusa.


Ana matuƙar taren tare🥰