NUR FIRDAUS

Bon appetite food for the tots

by @surayyahms

Assalam alaykum readers.

na rubuta wann sakon tun a page 20 toh sai Allah bai bani ikon jonashi a page din ba..

Ga abinda nake so ku gane:

wasu zasuce aahhh nur firdaus ta canza hali yarinyar kirki me tarbiya, mahaddaciyar al'qur'ani....da sauransu. but you see, my novels deal with realities.

Abu na farko shine - she is a traumatized teenage girl, safe to say a tired soul..and all tired souls are weak in iman, kai kowani dan Adam daya shiga halin jarabawa me tsauri makamncin irin nata akan tsince shi da rauni komin yawan tawakkalinsa, rauni shine dalilin dayasaka aka saukar da suratul duha in bamu manta ba, ita kuma nur anata fannin tariga tasaba da rashin sanin dadin farinciki da kwancyar hankli at young age, once she get it become too hard ro resist.

Abu na biyu shine: soyayya babbar jarabawace akan kowa, snn Jarabawa ta soyayya na fadowa ne akan both mutanen kirki bawai zallan mutanen banza ba. karka ga wani yana wani abu akan soyayya kace yayi yawa, ko shi yaso, kaidai kayi adduar kar Allah ya jarabce ka ko wani naka. misalai dayawa acikin alumma inda manyan malamai matayensu sun rinjayesu sun ridda, i am an eye witness to one, snn mahaddatan qur'ani nawa ne Allah ya jarabce su da 'bata ta dalilin soyayya?toh wai shin meyasa bakuso a rubuto a novel dan akaro?

Abu na uku shine; Age factor: once a teenager always a teenager, shirme ne kayi tunanin cewa kwalwalr yaro dede yake aiki dana babba, sann kay tsammanin tunanin nur yakamata ya zarce kowani irin kuskure na rayuwa, this is purely unrealistic. no matter how matured ur traumas have made u once you're a teeneger dole ne akwai abunda zakayishi na yaranta wanda kai kanka bakama san kanayi ba harsai ya zame maka babban darasin rayuwa da xaka duba dan kayi shaping rayuwarka anan agaba.

so, this life no get any manual...i knw sum ppl may get it but some ppl wundt but its okay.

i wil also love to remind you dat this is "mafian love story" not some hausa tribe traditional bougars.

Drop your views on this.

i am surayyahms!