Hostage
by @maidambu41
ROYAL POLITICS 🔥
_An yanka ta tashi_
Ramlat A Manga
Mai_Dambu
TOP-NOTCH SEASON 4
Sadaukarwa ga Auntyna RUKAYYA GOMBE 🥰 🤩 😍
Wannan shafinku ne, Mom Sayyid da masoyiyya ta, ta group din Family housa Fans sako ya iso ta hannun Mamyna na gode muku, yadda kuke bibiyar littafin nan gaskiya ina godiya da muku fatan Alkhairi💕😍🥰
04
#Hostage
Sarawar da kanshi yake ne yayi sauki, a sannu sannu ya bude idanunsa akan file din, sannan ya shiga addu'a a zuciyarshi domin yaƙi da kuma shaidan. A hankali yake bude file din yana nazarin abinda yake ciki. Wayarshi ya janyo ya kalli agogon wayar kusan karfe daya saura na dare. Yayi mamakin yadda aka yi ya zauna har haka, amma kuma abu daya ya kasa fahimta. Shine taya suka shigo cikin gamayyar tattalin arzikin jahar. Kamar an san tambyar da yayi yana bude next page sai ga bayanin nan tar. Kafin karfe uku na dare ya gama karanta file din tas, sai ma koma da yayi jikin kujeran ya zauna yana juyawa. Wannan shine dalilin da yasa ake farautar rayuwar Malam Junaid da Mai Martaba, wani takarda ya ciro a cikin file din kusan duk saboda ita ake bala'in rikici tsakanin mutanen fada. Tafukan hannunsa ya saka ya rufe fuskarshi, yana jin kamar ya tattara na shi ya nashi ya bar wannan gidan da rayuwar al'ummar cikinsa domin ta haka ne zai rayu cikin salama. Yana nazarin yadda zai fitowa lamarin ya ji kiran sallah farko, ta shi yayi ya nufi ban daki yayi alola tare da gabatar da sallah nafilla, shi mutum ne mai yawan ibada haka yasa kome na shi yake zuwa mishi da sauki. Mika lamari ga Ubangiji ba a abu me sauki ba ne, duk da irin kalubalen da ya fuskanta, amma har yau baya jin nutsuwa da inda yake, yana zaune ne kawai saboda Iyayensa. Hatta yan uwansa da danginsa kallonsu yake kamar zasu iya cutar da shi a kodayaushe, shi yasa kaf duniya bai yarda da kowa ba a bangaren abinci kamar Chef Brandy, domin ya tunda ya mallaki hankalinsa da kuma inda yake rayuwa suka daukar mishi Mr Brandy yana mishi girki.
Iskar bakinsa ya fesar yana me d'ago fararen idanunsa, ya kafawa hoton Mr Johanna idanu da Matarshi, murmushi sune mutanen da ba zai manta dasu ba a iyakar rayuwarsa, knocking din kofar aka yi sau biyu yayi gyaran murya turo kofar Nadiyyah Jamil Chiroma tayi tana tafiya kamar wata yarinya karama. A hankali ta isa gabanshi. Rungume shi tayi tana sauke ajiyar zuciya. Dumin hawayenta ne yake jika gaban rigarshi. "I'm real sorry, ba zan kara ba, ka yafe min ba zan iya rayuwa babu kai ba." Rungume ta yayi yana shafa bayanta. A hankali ya shiga bubuga bayanta, har tayi shiru. "Prince!" "Hmm!" Ya ce mata. "Me ya hanaka barci?" "I miss you!" Ya furta mata yana, kallon lokacin domin an kusan shiga sallah. "Lokacin sallah yayi!" Ya fada a hankali yana cire ta a jikinshi, ya nufi waje. Itama anan tayi sallah, sannan ta kwanta a wurin barci yayi gaba da ita. Karfe bakwai saura ya shigo ya ganta kwance kan abin sallah, ɗaukarta yayi ya mai da ta saman gado, sannan ya tattara abin sallah ya ninke. Wayarshi ya sauka bayan ya zauna a bakin gadon. Kayi cancelling din duk wani abinda nake da shi yau, ina bukatar hutu da iyalina. Turo mishi da sako Faruq yayi. An gama Sir
Ajiyar zuciya ya sauke, kasancewar dakin da duhu bai d'aga labule ba, janyo ta yayi jikinshi bayan rufa musu bargon, a hankali hannunsa yake yawo a kugunta zuwa kirjinta, yadda yaji tudun kirjin yasa shi tunawa last year rigima suka yi ta yi da ita zata je ayi mata plastic surgery, ji yadda kirjin ya zauna das kamar an kafanshi, sumbatar wuyarta yayi ta ce mishi. "Prince i miss you, musamman yadda kake tab'a duk wani part na jikina haka yana saka ni jin like kamar dan kai aka yi ni, Duk mazan duniyar nan mata nake kallonsu. Babu namiji bayanka, kuma ba za ayi wani namiji da zai kama kafarka ba" tongue dinsa ya zura cikin kunnenta, yana wani irin karad'a mata, numfashi ta ja tare da mika tana amsar sakonshi yadda ya dace. "Rayuwata da mutuwata zan baka domin farin cikinka, please eat like hungry beast. Drag me yadda ya maka, kai ɗaya ne daga kai babu wani." Mikewa yayi ya zauna yana kallonta, "Kin sha drugs ko?" Ya faɗa deep serious, yanayin shi kawai zaka kalla kasan yana cikin b'acin rai. "Why are mad for me?" Kura mata idanun yayi, a sanin da ya mata da aurensu lamarin bai kai haka ba, amma a yanzu ta zama wata iriyar da baya gane mata, da mace zata gane karfin da Allah ya mata na sha'awa da jure bukatar namiji da ba zata sha wani maganin ƙara kuzari ba, amma ita Allah ya mata lafiya, rungume shi tayi ta baya. Tana shafa karfafan kirjinshi me cike da gargasa, wanda saboda samun wuri sun kwanta sun yi luff, gashi kana ganinsu zara-zara. "Sorry Baby da kyar nayi barci jiya Baby I need you." Girgixa kai yayi tare da sauka a gadon ya nufi closed dinsa, kamar mahaukaciya haka ta bishi tana wani irin magagi. Bude wata drower yayi ta kai mishi wani runguma, ciro wani chain yayi ya riko gashin kanta, tana ganin haka ta kama dariya, halo bai tsaya ba ya tunkud'ata gado, ya dauki chain din nan da dan mukuli ya shiga daureta, dariya take yi tana faɗin. "That's My prince, kada ka ji tausayina kada ka ragwanta min, fuc**k me, f**ck my ass." Yadda take abin shi baya so domin ya gama fahimtar wannan shaye-shayen ya tab'a mental health dinta, a ranta tana ji idan bata sha ko tayi wani abu ba, ba zata tab'a gamsuwa ko shi ya gamsu ba. Duk da haka yana jin dadin mu'amala da ita domin ita ce macen da ta fara sani a rayuwarsa, duk da yadda ya same ta bai mishi dadi ba, amma haka yake jin zai iya zama da ita, domin ta tsallake sauran abokan sharholiyanta, ta ce taji ta gani, ta bar tarin dukiyarsu ta ce ta ji ta gani, ita shi take so bakin fata. Ta zauna da shi. Tun daga goshinta yake abu daya har zuwa inda ya shiga bin ta kamar mayunwacin zaki, kamar yadda ta ce kada ya tausaya mata kada ya ji kome yayi yadda yake. Kamar yadda ake sarrafa yar baby haka yake juyata yana gwa***gwale, wnada ita kanta tunda take da shi bai tab'a warware ta haka ba, saboda karfin abun da suke numfashinta kokarin barin jikinta yake. "Nady why?" Ya fada da karfi tare da marin Ass din ta. Domin doggy style tayi, daga yadda take zubar da ruwa kamar an bude famfo ya gano Shot aka mata, tun 7am suke abu daya ya san idan ba injection ya mata ba, ba zata tab'a barin shi ya huta ba, ga wani mahaukacin yunwar da yake ji, janye jikinshi yayi ya barta tana numfashi amma tana ihun ya cigaba. Janyo drower side bed din yayi ya fito da kwalbar allura ya fasa sannan ya ja, ya ɗan karkad'e kai, sannan ya nufeta bata kawo Allura zai mata ba ya caka mata a gefen hannunta na dama, sannan ya daura daga inda ya tsaya. Cikin abinda bai wuce minti goma ba jikinta ya sake, tuni barci me karfi ya yi gaba da ita, ban daki ya shiga yayi wanka sannan ya shirya cikin wasu simple dress manya manya riga da wando, masu fadi, rigar gray colour sai Wanda ash colour. Kana ya nufi kitchen, tun kafin ya isa an gaya table din da dish kala-kala, da harshen swahili Mr Brandy ya gaishe shi. "Habari za asubuhi wote.!" (Wato barka da asuba ranka shi dade) Bai kalle shi ba ya zauna kafin ya amsa da cewa. "Habari, Chef anafanya kazi?" (Barka dai Chef Brandy ya aiki?" Cikin farin ciki Mr Brandy ya ce mishi. "Alhamdulillah, tunafanya kazi kwa bidii." (Alhamdulillahi aiki gashi nan mun tashi a kai) daga haka ya cigaba da server dinsa, kafin ya koma gefe cikin girmamawa ya dukar da kanshi.
Yana cikin cin abincin, Faruq ya iso. "Barka da safiya ranka shi dade!" Inji Faruq, "Barka dai Faruq!" Komawa yayi gefe har ya gama karyawa sannan ya mike tare da wucewa parlournshi. Zama yayi yana kallon tv da Faruq yake kunnawa. "Sir na samu wani labari." D'ago kai yayi ya kalle shi, kafin ya cigaba da cewa. "Ina jin ka!" Mika mishi wayar yayi cikin girmamawa ya koma gefe. Saka wayar yayi a kunnenshi kafin ya juya ga Faruq a hankali yake taune lips dinsa cikin jin haushi, a daidai lokacin da Mr Brandy ya kawo mishi ruwa. Karba Faruq yayi ya sha. Kafin ya zubawa Prince a kofi. Dauka yayi ya sha yana faɗin. "Me yasa to?" Girgiza kai Faruq yayi yana faɗin. "Ban sani ba amma zuwa yanzu, zuciyata ta aminta da Malam Junaid." Da mamaki yake kallonshi. A hankali ya daura kafa daya akan daya ya juya ga Faruq ya wani juya kai. "Ka saka bullet roof dinka?" Hadiye yawun tsoro Faruq yayi, yana girgiza kai. Lumshe idanu yayi kafin ya buɗe, yana me lashe lips dinsa a tsanake. Ya ce. "Hmm! Kada ka kara min haka." "Afwa, Allah ya huci zuciyarka."
Da sauri ya wuce study room ya kwaso mishi wasu littattafai ya ajiye mishi, sannan ya koma ya tsaya.
***
Khlas
After five days
Yadda Abba ya saka min idanu, zaka rantse da Allah ya hala ya samu labarin ina cikin b'arayin da suka yi satar Lu'lu'an khoonoor ne, saboda yadda ya saka min idanu. Ya kwanan na biyar ya saka Iram ta kira ni. Tunda na shiga na zauna kusa da ita, kare min kallo yayi ya ce min. "Yau zaki koma aiki ko?" "Eh Abba!" Na fada ina kallonshi.."Zan gaya miki wani abu, ita wannan rayuwar da muke doronta, tana bukatar sirri duk wanda kika ga yana dariya yana da sirrin da baya son duniya ta sani. Ban zab'a miki aikin jarida don ki zama fadi ba a tambaye ki ba, duk abinda kika gani a wannan yanayin da lokacin shiru yafi alkhairi ayi ta. Zainab kada na ji kada na gani kin gayawa Uwais kin san waye shi? Kin san matsayin da yake. Kome kankantar Evidance idan ya samu tow ba makawa babu me fitar da ke, sai Allah batun mutuwa Joy na rufe shi a parlourn. Iram kema idan na ji labarin nan a cikin gidan nan, ki sani kece kika fitar don haka ku ji kamar baku ji ba. Wani lokacin shiru yafi zama alkhairi da fadar shi." Ganin yadda muka yi shiru sannan ya ce mana. "Ku ji tsoron Allah, idan kuna tunanin baku ganin shi tow shi tow shi yana ganinku, ku ji tsoron Allah ku kaunaci junanku, ku rufawa junanku asiri ta haka ne kawai zaku ci nasara a rayuwarku. Don haka ku tashi ku tafi." Ni ce uwar baki kuma uwar iyayi ina tashi nace mishi. "Abba Allah ya baka lafiya da nisan kwana, ya rufa maka asiri duniya da lahira." "Amin Uwata!" Har zan fita na ce mishi. "Abba ba na ji Hajja zata zo ba?" Girgiza kai yayi ya ce min. "Matsalarki ce zata zo da ita kuma na gaya mata kin samu lafiya!" Dariya nayi nace mishi. "Tunda ta ce zata zo Allah zata zo, matar da idan jinin tashi muje mu ya motsa mata sai dai a ga tana hada shirgi ka sa idanun zuwa ga Hajja sai ta zo." Daga haka na fita ina murmushi, ajiyar zuciya ya sauke. Da sauri ya mike tare da kira na. "Na'am Abba!" Na dawo dakin na zauna tare da cewa "ga ni!" Shiru yayi yana kallona kafin ya ce min. "Uwais kada na kara ganinki da shi!" Kallonshi nayi kamar xan yi kuka. "Abba!" Na furta ina jin kwalla na cika min idanu. "Na ce kada na kara ganinki da shi." Ya kara furtawa yana mai bari na a parlourn, hawayen da nake ƙoƙarin dannewa ne yake zuwa kamar da bakin kwarya, kuka ma sake tare da barin parlourn. Yadda na shiga na samu Ya Yunus yana zaune tsaki yayi tare da hayayakon min kafin. "Wallahi sai na karya kafarki idan na ji muryanki, mara kunya kawai."
Masifaffe ne fa shima ga saurin hausa, shi yasa naji Maluma tana faɗin wai Soja zai tafi idan ya dawo Service. Gara ya tafi can ya je ko zai samu me koya mishi hankali. Na wuce dakina da gudu. Haka na shirya ko karyawa ban yi ba. Na fita jiki a mace. A mota na sami Iram, ina da wani dabi'a shine damuwata da fushina na wani lokaci ne ban iya rike damuwa ko b'acin rai ba, da zaran na ga fuskar da na sani take nake mantawa da ina fushi. Ina shiga motar na samu Malam Babangida ya kuna gidan Radio Z, murmushi nayi na zauna na ce mishi. "Nasan Anas Manga ne cikin dakin watsa labarai, yanzu zai saka wakar Wendy shey. Ban rufe baki ba kuwa ya saka wakar. Nima da yake ina son wakar tuni na amsa.
_You break my confidence everyday_
And you never thought I will be okay
you lie!! You lie to me
You make me want to freeze
coming back on your knees oh no
See you no get again
boy you no go get again
make you no disturb me
_cos I no dey mind you oh no_
_Is too late!! Is too late!!_
Daga Malam Babangida har Iram tsayawa suka yi suna kallona. Musamman inda ta zo asalin baitin wakar.
_Wo pressure be rise_
_Adwen no be thinking_
_Hee ba when see sexy body_
_See see_
"Malam Babangida kashe wakar nan yarinyar nan ban da shirgin Aljanu bata da aikin sai tara mana su." Inji Iram, tsaki nayi na kunna wayata na saka. Sakon Uwais na gani sai a lokacin na tuna da abinda ya faru, ai kuwa na sake komawa kalar tausayi. Har muka ajiye ta a wurin aikinta, Ni kuma ya wuce da ni wurin aikina. "Malam Babangida meye laifin alakata da Uwais!?" Murmushi yayi yana tuki. "Hadin zai bawa mutane damar fadar cewa Abban." Cizon lips dinsa yayi yana kallon hanya kafin ya kai ni kofar gidan rediyon. "Malam Babangida damar me zasu ce?" "Ikhlas ki yi hakuri, ki rabu da Uwais!" Daga haka bai kara magana ba, kura mishi idanun nayi kafin na juya zan fita ya ce min. "Zainab!" Ban tab'a jin ya kira sunana haka ba, kallonshi nayi na ce mishi. "Kirana kayi?" Idanunshi yayi jajjur ya ce min. "Ki rabu da shi, akwai masu kaunarki da dukkan zuciyarsu." Girgiza kai nayi tare da faɗin. "Tun ina karama na tashi da son shi." Na fada ina son yin kuka amma na danne haka.
Murmushi yayi wanda ake kira da yake, wanda yafi kuka ciwo. "Ok sai nazo daukarki."
Fita nayi daga motar na nufi cikin gidan Radion. Ina shiga Yeemar take cewa. "Ke yau zamu shiga kofar fada wani aiki don haka karfe daya zamu tafi ki shirya!"
Dole na sake amma ban ji dadin yadda Uwais yake kirana ban dauka ba. Haka na gabatar da rahotannin da aka bani, bayan na gama muka fita aiki tare da Anas Manga.
*
Fadan Daba.
"Goga!!!" Sake karfen da yake d'agawa yayi yana faɗin. "Sai fille kanka, dan me kartan hancin uwarka, yaya ne?" Ya fada da wata katuwar murya irin wacce shaye-shaye ta fasata. "Ga can Smolli ya shigo mana unguwa da wata yarinyar ya ajiye ta." "Kutumar Uba, yau sai dai uwarsa ta haifi wani maza ku dauko gariyo da burmi. Yau abokin gaba a cikin chakwalikwalinmu!" Suka fita da gudu, suna masu diban kayan aiki, irin su Adda me tsatsa. Burmi wata yar karamar wuka, kawo da zarto, suka fita da gudu. Rigima tsakanin unguwar Tabkin A da Tabkin B, ba sabon abu ba ne kowa ya sani. Kuma idan suka fara ba iya su kaɗai suke kashewa ba, sannan gwamnati tana sane da fadar daba. Bata da yadda zata yi domin fadar tana tafiya da wani abu na musamman.
Yadda suka fita da gudu kuwa haka suka same shi, yana niman Canji kamar an ce ya waiga ya hango su, wani irin tashin hankali ya ji ya doki zuciyarsa, ya saka gudu kamar zai tashi sama, su kuwa binsa suke kamar zasu kama shi. Gudun da yake ya wuce misali, domin daga unguwa zuwa kofar fada babu nisa. Koda ya iso ture mutanen da suka fito sallah azhar yake yana faduwa kasa, an kuwa suka rufa mishi. Ihu yake tare da faɗin. "Wayyo Allah ku taimake ni zasu kashe ni, wayyo Allah na wayyo Allah na!" Saranshi suke ta ko ina. Salmanun Faris da Faruq sun fito masallaci kenan, da sauri faruq ya ciro wata kamar bindiga ya sake ta a sama "tauuuu!" Karar harbin ce ta dakatar da su. "Kuna motsawa zan sake muku daya bayan daya domin harsashina yana da karfin gudun guguwa ce." Inji Faruq, yana kallonsu. "Ku ajiye makaman hannunku." Cikin wani irin taurin kai babban cikinsu yaki ajiye. Sake harbi Faruq yayi yana faɗin. "Na uku a goshinka zan sake!" Jin haka yasa ajiye addar hannunsa. Da yake abin ya faru a tsakanin wurin ajiye mota ne. Wasu yan mata ne a can gefe cikin tsoro. "Oga wannan fadar daba ce, kuma gwamnati ta san da zamanmu, don haka ka kyale mu shima haka ya kashe min dan uwana, kuma aka kyale shi ya rayu. Don haka idan ina numfashi sai na rama, don na rantse da mai rumfar ba gwafa." Ya fada yana kallon yan matan da wutsiyar idanunshi. Tabbas ya samu yadda zai tsira da yaranshi. "Wannan tsakaninku baka ga inda kake ba ne? Kana kofar fadar Zanzabira zaka zo kayi kisan kai?" Murmushi yayi ya ce. "Fadar tamu ce, an gaya mana ko ina muka so mu yi shikar da zata mana, don haka ba ruwanka da mu domin matukar zabo na yawo kare na yawo wata rana za a jame." Ya fada cikin wani irin tsalle ya dira gaban yan matan tare da fisgar daya daga cikinsu.
Ikhlas
Tsautsayi da ƙaddara suka fito damu bakin aiki, ban tab'a ganin sara suka ba sai a wannan lokacin akan idanuna ake sarar dan Adam kamar an samu rake yana ihu yana niman hanyar da zai rayu, yadda na girgiza da abin yasa ko motsin kirki na kasa daga ni har Yeemar wacce take makale tana daukar sautin abin da yake faruwa. Ihun Yeemar ya dawo dani daga dimuwar da na shiga. Domin ina d'ago kai na ga mutumin da yake sarar ya shake min wuya tare da saka min wata karamar wuka a wuyata..... Holala😳🙄 Me zai faru next page? Twisted fate ko RIP?
Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.
Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:
MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.
AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen
Account Details:
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
POSTING
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*****
Ko
*****
Ko kuma
*****