FreeArewaPen original
ROYAL POLITICS 2
- 1views
- 165chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."
Sample · Zanzabira
A Royal politics🔥 An yanka ta tashi. Ramlat Ar Manga Mai_DambuDandanoRunaway Bride "Kamin alƙawarin babu abinda zai tab'a had'aku, kai ban yarda ka haihu da ita ba balle har wani abu ya shiga tsakaninku Please idan kayi min haka ba ruwana da aurenka da ita tunda hoto ce ni kuma xan zame maka baiwa ga duk wata bukatarka!" Murmushi irinta gogaggen likitan ƙwaƙwalwa da suka girma cikin gogewa da iya tafiyar da sha'anin mahaukata da masu hankali ya kashe mata idanu, wato idan ana niman Dr romance aka samu Salman magana ya kare."Na ji ke yaushe zaki haihuwa?" Gabanta ne ya fadi. Tashi tayi daga jikinsa "My prince ya batu haihuwa?" "Ok baki shirya haihuwa ba?" "No mu yi Adopted Yaro mana ko yarinya?" Kallon renin hankali ya mata domin yasan abinda take kokarin binnewa ba mai yiwuwa ba ce. "Ba ce kome ba?" "Hmm me zance?" "Ka ce kayi alƙawarin babu abinda zai haɗaka da ita!...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.