Messing
by @maidambu41
ROYAL POLITICS 🔥
_An yanka ta tashi_
Ramlat A Manga
Mai_Dambu
TOP-NOTCH SEASON 4
Sadaukarwa ga Auntyna RUKAYYA GOMBE 🥰 🤩 😍
*Hajiata indai kinsan kina Neman jaka da takalmi na fita kunya na alfarma na shiga taro na zuwa villa,to gaskiya kawata karki wuce group dinnan domin kuwa akwai luxury bag's unique shoe's jewelries iya ganinki,hmm baa cewa komai dai ki shiga idonki ya gane Miki yar uwa*
10
Bude baki yayi da niyyar magna amma Nady ta kira shi, share kiran yayi can ta kara kiran shi. "Babe ka manta ne yau zamu fita cin abinci a waje?" A kowacce karshen wata suna fita waje cin abinci. Shafa kanshi yayi yana jin wani irin yanayi kafin ya ce mata. "Ina hanya!" Sannan ya kashe wayar, ya kalli Faruq sannan ya juya tare da barin parlourn. "Na yarda da kai yasa na gaya maka, har da Iram a tafiyar kuma ita ce Mai Martaba ya zab'a domin a daura aurensu." "Kamar Ya? Auren Iram take da Mai Martaba mata hudu gare shi." Gyara tsayuwar shi yayi ya ce mishi. "Ya tabbatar da ya ba da wani sako a cikin gidan, ban san waye ya bawa sako ba, amma ya ce sakon zai iso ana saura kwanaki ƙalilan daurin auren." kallon Malam Junaid yayi yana me dauke kai ya fita daga cikin parlourn. Koda suka fito waje kallon Faruq yayi, murmushi Faruq yayi ya ce mishi. "Kayi hakuri ka duba lamarin." "Akan me? Ba Matarshi ba ce me yasa ba zai iya dakatar da ita ba?" "A wannan rayuwar dayawan mutane suna ji suna gani basu da abinda zasu yi, kuma idan suka ce zasu yi dole su fuskanci wata rayuwa. Babban damuwarshi Yaranshi mata, gaskiya Malam Junaid na Uba ne na gari!" Tab'e baki Dr Faris yayi ya kwantar da kanshi a jikin motar yana jin kamar yayi ta rusa ihu. Haka suna cigaba da tafiya har zuwa gida, ganin motar asibiti ta shiga Yayari Estate, yasa shi kallon kofar. "Na je na duba ne?" "Hmm!" Ya fada yana gyara kwanciyar shi a jikin motar. Can mansion dinsa aka wuce da shi, "Zaka iya tafiya!" "An gama!" Inji Faruq, yana parking ya fita ya bude mishi, shima ya fita sannan Faruq ya dauki kayan bukatar shi ya kai mishi cikin gidan, kafin ya dawo yayi mishi sallama.
***
Kasancewar kasuwar ta yamma ce ana ci har dare, a wannan lokacin Jigal bai da aiki sai dai ya fita yayi amsar kudaden mutane, wanda dayawan mutane tsoronshi suke ji, haka ya bawa Kamal dama ya nufe shi da wani irin sauri ya suka mishi wuka ta baya sai da ya fito ta gaban cikinsa, abinda ya saka shi fasa ihu, ya sake cire wukar ya kara caka mishi, sai da ya kara fitowa ta cikin shi, jini ne yake malala ya durkusa akan gwiwarshi yana dafe ciki, cikin rashin imani ya saka wukar yanke wuyar Jigal sannan ya fadi a nan wurin yana kakarin mutane mutane kan sun gudu babu kowa a wurin. Lashe jinin yayi yana shafawa a fuskarshi, sannan ya bar wurin da gudu. Kai tsaye gidan Jagaba ya nufa, yana zuwa ya same shi da Yara zasu fita. Ganin shi cikin jini yana haki. "Na kawar maka da abin harin saura waye?" "Kashe Jigal?" "Oga kira ka ji labari!" Ai kuwa kafin ya kira wani dan sanda ya kira shi ya gaya mishi, abin da ya faru. Murmushi yayi ya ce mishi. "Muje yau zaka bar garin nan domin akwai shara."
Ciki suka shiga ya saka yayi wanka sannan ya nufi wani daki ya kwaso kudi da abubuwa dayawa ya ce mishi. "Zaka tafi kayi shekara daya a can, iyayenka zamu ji dasu kai kuma ka zauna a can idan lokaci yayi da kaina zan zo daukarka"
"Godiya nake" dafa kafad'arshi Jagaba yayi ya ce mishi. "Kada na ji labarin ka farmaki wani sannan ka jira sakona a koda yaushe, ka fara sana'a kada ka yarda a rena ka, kada kuma ka yarda yan sanda su saka maka idanun ka shiga cikinsu ta haka ne zaka zama ɗan gida." Haka ya dauke shi sai wurin wani drivensa suka bar garin.
--- Labarin mutuwar Jigal ya sami Goga tana gaban Khalifa Nafi'u Shaibah da Ahmad Rilwani Yayari, mikewa yayi da sauri ya fita a gidan yana gudu yana faɗin. "Kada ka mutu, kada ka mutu don Allah ka jira ni." Har ya isa inda abin ya faru wanda ba karamin nisa ba ne da wurin, yana zuwa ya sami gawar Jigal, zubewa yayi a kasa tare da fashewa da kuka, wanda rabonsa da yayi tun rasuwar Mahaifiyarshi, yau gashi duke gaban gawar Jigal Yaron nan Maraya ne, shi ya fara saka shi a wannan harkan gashi yau an kashe shi ba tare da ya kare rayuwarshi ba, yadda yake kuka sai ya baka tausayi domin akwai wata irin shakuwa a tsakaninsu, wanda yasa yake jin Yaron kamar jinin jikinsa. Haka aka ɗauki gawar yana ji yana gani suka nufi asibiti. Koda yau zai bar daba sai ya rama wannan wulakancin da aka mishi.
***
Mr and Mrs Faris.
Babban hotel mafi girma da daraja suka nufa domin cin abinci, tun aurensu haka suke yi. Koda suka isa yadda yake kaf-kaf da ita yasa ta kara nutsuwa akan shi domin tana son irin wannan soyayyar balle kuma akanshi gani take da tana da yadda zata yi da ta cire abinta ta saka mishi a cikin aljuhunsa yayi ta yawo da ita, waiter har mutane biyu ne suka zo kansu, mika mata menu na abincin aka yi ta fara zab'a, bayan ta gama ta nuna musu. "Beb duba ka gani." Amsa yayi yana kallon Waite din ya kara miki mishi, zuba mata idanun yayi sai lokacin ya lura da shigar da yake jikinta. Ranshi ya b'aci sosai kasa kasa ya ce mata. "Me yasa kika yi irin wannan shigar?" "Kai Babe meye illar shigar? Na ga dai ba wani abu ne." Ta fada tana murmushi. "Illa ce domin ke matar aure ce!" Cire coat dinsa yayi tare da mikewa ya saka mata, wayarshi ya zame kasa, bin wayar tayi zata dauka ta ga sako ta email dinsa na ya samu ticket din Dubai. "Beb Dubai zaka?" "Na zata Germany zaka?" Bai saka ranshi ya amshi wayar ba, don kada ta daura zargi a kanshi. Don haka ya saka mata rigar sannan ya koma ya zauna ta cigaba akan wayar tasan kome na akan wayar ganin Booking da yayi daga shi sai Faruq yasa ta zuba mishi idanunta masu shegen kyau. "Babe kaɗai da wancan punk din zaku tafi? Wai Beb me yasa ka damu da shi ne. " Abincin aka kawo ya gyara zamanshi ana ajiye abincin shi babu ruwanshi da wani zance. Kallon yadda take son d'aga mishi hankali ya mika mata hannu, ajiye mishi wayarsa tayi ta dauke kai kamar zata yi kuka. Ihun mata da ta ji a can gefensu yasa ta juyawa matan wani dan siyasa ne suke fada shima dan siyasan gashi zaune. Daya na cewa karuwa yar iska me bin maza, bata tsaya akan mijinta ba. Ita wacce aka kira da karuwa budar bakinta ya ce mata. "Sakacin jaka yasa na samu damar aure mijinta. " Da sauri Nady ta kalle shi tana faɗin.."Beb dama akwai matan da suke iya saka ci a kwace musu miji!" "Hm!" Ya fada a hankali yana cin abinci. "Babe yanzu akwai wacce zata iya kwace min kai? Na im good in bed, and ni wife material ce." Ban da ya cika bakin shi da abinci ba, da ya fashe da dariya sai ya hadiye a hankali ya zuba mata idanun. "Be good in bed ba shi namiji yake bukata ba, namiji yana bukatar mace da zaa kirata gida, sannan yana bukatar macen da za a kirata Uwa, dukkansu idan kin bibiya babu wacce bata da Yara a cikinsu amma suke haka, imma bai da lokacinsu ko kuma bai da lafiya da zai dauki laluransu kin fahimta ko." Sake baki tayi tana mamakin duk abinda ya faɗa. "Babe yanzu kana son kace min dole sai mace ta haihu!" "Ban ce dole ba!" Daga haka ya cigaba da abincinsa.
Bayan sun gama suka tab'a hira domin an zo an fitar da matan, abun yana ta damunta. "Babe kana gani idan muka yi adopt din child!" "A'a Nady!" Ya fada yana cigaba da tukinsa. "Why babe?" Shiru yayi bai kara kulata ba, domin zata bata mishi rai.
"Babe xan bika Dubai." Ta fada tana murmushi tare da kallonshi.."ki zauna a gida." "A'a ni dai xan bika." Bai kulata ba, hannu ta kai saman wandonsa. "Please zan bika!" Yadda tayi kwalkwal da Idanu ya bashi dariya amma ya ce mata. "A'a ba zaku bi ni ba." "Please!" Jan zip din wanda zata yi ya buge hannunta. Kallonshi tayi tana jin kamar ta fashe da kuka. Haka ya karasa gida kamar jira take sai gata ta hauro cinyarsa. Sumbtarshi ta fara sai da ya ga zata dame shi ta cire kanshi yana murmushi. "Ba zaki bi ni ba! Na gama maganata." "I swear to God, zan bika idan ka ga ban bika ba mutuwa nayi ina ganin wadancan tsofin matan suke fada akan wancan me kama da gwagwan birin sai Ni ce zan yi wasa da damata!" Yadda tayi magana da tarin kishi sai ya bashi dariya. Haka yayi ta lallbata amma fir taki. Haka yasa shi dole ya kyale ta a daren ya nima mata. Koda suka shiga cikin wanka tayi ta shirya cikin red dress, tayi kyau domin hatta jan bakinta red ne, haka ya nufi dakinsa yana tsaka da aiki, ta je tana mishi karuwanci. Murmushi yayi yana aikinsa, yana jin dadin yadda take mishi tare da niman shi ko shi bai kome ta ba. Duk da well class irin nata amma a gabanshi komawa wata gogaggiyar karuwa take. Janye laptop din yayi tare da zama a gabanshi ta bude mishi kafarta. Janyo laptop din yayi ta kara mai da shi baya. "Aikin ya fi ni ne?" Kamo fuskarta yayi yana kallon cikin idanunta. A ranshi ya ce. *Nady ta sake canja wani abu kenan? Ko kwarya sha'awa!* Takaici ne ya maka shi. Gashi bai da allura a gidan, balle ya mata ko zata ji barci. Amma dai yaji haushi sosai. "Me kika sha?" "Baby don kawai na sha just for fun ne fa!" Shi babban damuwarshi kada a wayi gari wata rana idan ba da shi ba ba zata iya daukar namiji ba, ko kuma ta hadu da wani ciwon. Tsaki yayi yana shiga mata abinda zai iya. Sai da ya fara da mata wasu kazaman wasan da tasa ita da kanta ta fara jin ta bata son domin bai da hanyar da zai bi da ita kawai, kawai ya shiga mata kafin nan ya koma yadda zata yi maza ta sauko, sai da suka dauki awa biyu da rabi domin maganin yana da karfi a inda ya ci karfinta shine inda tayi doggy style anan ya ga ta fara alamar zata kawo bai kyale ta ba, sai da suka kawo tare ya ce mata.."wannan ya zama last warning da zaki dauki wani magani a jikinki." Kamar tayi kuka haka take ji amma ta share tana faɗin. "Ai don mu ji dadi ne, kuma gashi nan kai ma ka ji daɗinka." Yadda tayi maganar kamar ya rufe ta da duka, ban daki ya shiga ya yi wanka sannan ya fito yana me nufar wurin kwanciyarshi.
***
Ikhlas.
Washi gari.
Ni da Iram saloon muka tafi da lalle domin zamu fara sauka a gidan Khalisah ce, yar uwarsu Iram, kanwar matar gwamna suna zaune da mijinta a Dubai ne. Don haka muka tawo saloon bayan an gama min domin ni nafi Iram gashi sosai, kasancewar Maluma Buzuwa ce nima na dauko gashinta, muna zaune wasu mutane biyu mace da namiji, Kun san me? asalin wurin saloon din na manya mata ne irin matan masu kudin nan day Yaransu, sannan baka tab'a shiga wurin sai kana da katinsu na al'amar kai din kana da Alaka na musamman. Don haka nima na samu shiga ne saboda Iram Mommy Turai tana cikin tafiyar Matan alfarma wanda suke aiki domin Allah da mata da Yara. Shigowar mutanen yasa Iram mikewa, tana juyawa ai kuwa Matar ta kwashe ta da mari. Juyawa nayi tare da kwace kaina na mike kafin a fahimci wani abu na kwantsamawa matar nan Mari, ba a tab'a nawa ba ma ya lafiyar balle kuma ta tab'a min Iram da bana son ganin hawayenta. Shiga tsakiyarmu aka yi tuni ta rud'e, "Kika mare ni?" "Ita me ta miki kika mare ta? Oho kece Matar da muka yi rigima a gidan Rediyo? Kin ci karya kin kwana da yunwa, kai Malam Matarka bata da tarbiyya ce? Ka auro mahaukaciya madadin mata, abinda take yi ko dabbobi ba zasu yi ba, don Allah dubi zubar da aji mace babu aji ai gara buhun gawayi da ita, sannan idan kana da bakin Uwa don Allah ka je ta yafe maka wannan bata da banbanci da tumakai!" Wani irin ihu tayi tana faɗin. "Sai na kashe ki,na rantse sai na kashe ki." "Kin kashe sauro amma ba dai Ikhlas ba." Karshe jan matar aka yi aka fita da ita, muna zaune Mommy Turai ta shigo ranta a b'ace. "Baby mu ga fuskarki?" Ta kalla sannan ta juya gare ni. "Kin kyauta sosai haka ake son dan uwa ya nunawa duniya zai iya kome akan dan uwansa, Allah ya muku albrka."
Sannan ta shige cikin babban parlour, inda tana zaune sai ga members na kungiyar Mata Alfarma.
*
First lady
Saima M Shaiba
A kowacce rayuwa kowa yana da dark side dinsa, sannan kowa yana da sirrin da yake boyewa domin biyan duniya. Ga Saima M Shaiba y'a ga Nafi'u Abubakar Shaiba, tana daga cikin fitinannun mata da suke goyan bayan LGBT, kungiyar rainbow 🌈 ta duniya, reshensu ta Jahar Zanzabira, wanda baya ga mijinta ko iyayenta basu san abinda take yi ba. Saimah ta kai matakin ba iya wannan ba tana support wani kungiya na musamman da ake safarrar Yara da yan mata izuwa ƙasashen waje karuwanci ta wannan gefen tana da goyan bayan mutane na musamman, sannan babban ƙungiyarta ita ce MATAN ALFARMAN, wanda yake da hadin gwiwa da nata.
Government House.
Yadda yarinyar take mata yasa take yi, tana kara rike zanin gadon, tana kerma yadda take ihu zaka ɗauka azaba ake mata amma ina ba azaba ba ce. Dabbancin da suke ne kawai, yarinyar da take mata wannan abin yarinya ce karama wacce bata wuce sha shida ba. Saboda yadda aka koyar mata shine ta saukarwa first lady duk wani tarzomanta, shine aikinta. Bayanta gama saka Saimah ihu ta fahimci ta sauka itama ta koma gefe tana biyawa kanta bukata har ta samu nutsuwa. Sannan ta wuce ban daki ta hada mata ruwa, sannan ta zo ta riko hannunta suka shiga ban daki ta zauna a bayanta tana mata wanka ko ma e suna iskancinsu, tana gama mata suka fito ta saka kaya, ta taimaka mata ta shirya ta fita daya dakin aka mata kwalliya.
Sannan ta nufi dakin da yarinyar take tana zaune babu kaya har lokacin. "Beauty bari na dawo naga kamar ranki ya b'aci har yanzu don kin gani da linda ko!" Girgiza kai tayi cikin ladabi ta ce mata. "Mommy duk abinda kika yi daidai ne ni mai biyayya ce a gare ki, bani da haufi sai dai ina jin zafi idan naga kina tare da Linda idan akwai wanda ya dace da cinye kome naki Mommy ni ce bakina da harshena don ke aka yi shi Mommy ina mahaukacin sonki! Zan iya mutuwa kanki domin rayuwata bata da amfani matukar akanki ne, na yarda na amince ayi min akanki!" "Beauty na shirya xan fita zaki kashe ni da kalmanki, Baby v na yana motsi!" Rarrafewa Yarinyar tayi ta rike kafarta ta ce mata. "Idan ina raye ba zan barshi ya motsa ba, Mommy bari na cire miki kayan na tsotse yadda ba zai hanaki fita ba."
"Beauty ki hada har da kanki na amince My Love!" Jan Saimah yayi zuwa gadon ta rabata da kayan sannan ta shiga mata abinda suka zab'a, kafin suka hade kamar wasu busassu kifi..
**
Dr Faris.
Wani irin bakin cikin ne yake ƙara cika shi, idan ya ce yana jin dadin yadda Nady take janyo mishi magana tow yayi karya.
"Kayi hakuri!"
"Out Faruq!"
Ya daka mishi tsawa wnada tun zamansu bai tab'a mishi irin haka ba, da sauri ya fita, shi kuwa Dr Faris ya dafe kanshi. "Why Nady?" Ya tambayi kanshi idan ya ce zai yi magana tow..
Top_notch season 4 ROYAL POLITICS is not free, pay N500 to get a complete access to the book.
*Marubutan TopNotch Writers sun sake zuwa muku da sabon labarai masu ƙayatarwa a tafiyarsu ta Season Four:*
*MAI_DAMBU kuwa ta faso muku ne da labarin da ya haɗa da Sarauta, Siyasa da kuma Soyayya, duka a littafin ROYAL POLITICS: An yanka ta tashi.*
*AZIZAT kuma ta tattaro muku rikitacciyar soyayya ne da ya hawo jirgin JayKay ya dira a Kitchen ɗin Ziyada. CHEF ZEEY: Love in the Kitchen*
*Account Details:*
*5921536136*
*RAMLAT MANGA ABDULRAHMAN*
*Moniepoint MFB*
*POSTING*
*Ɗaya: 500*
*Biyu: 1000*
*Uku: 1500*
*DOCUMENT (da zaran an gama posting zai koma)*
*Ɗaya: 1k*
*Biyu: 2k*
*Uku: 3k*
domin tura shaidar biya ko Ƙarin bayani, ku tuntuɓi:
*****
Ko
*****
Ko kuma
*****