Page 14
*JADEEDAH*
(It's a story of two love birds who are so different from each other )
STORY & WRITTEN BY :
(*Cwt~Sumiey*)
Marubuciyar littafin
MENE NE ABIN YI ?
KARAGAR MULKI
And now.....*JADEEDAH*
BOOK 1
*YOTA*
PAGE 14❤🔥
Tamkar za a karye k`ofar room d`in haka ake bugun k`ofar,a zafafe Gloria ta fito tana mai cewa,"Who's there ,waye nan yake damu na tunda farar safiya,ba na ce bana buƙatar ganin kowa ba ?".
"It's me your Mom Rebecca open the door".ta kai zancen ta na mai cigaba da bugu k`ofar.
Sai da Gloria ta `bata fuska kafin ta nufi hanyar da zata bud`e door d`in da kamar ba zata bud`e ba haka tai,kafin kuma ta je ta bud`e.
Kamar wacce a ke shirin hanawa shiga cikin haka Mom ta bankaɗo k`ofar ta shigo,sai faman haki take kamar wacce ta ci gudu,ta maida kallonta akan Gloria," Heeeeeee Gloria why are you take soo long time baki zo kin bud`e min k`ofar ba,ko dai baki so zuwana ba ne ba,why are you not welcoming me,or do you have something else da ki ke hidden d`insa gare ni ?".
"No Mom there's nothing,ban ji knocking d`in naki da wuri ba ne ba"....." You're a liar Gloria, You're big liar I'm not truth you, kin sa Gate man d`in ki ya hana ni shigowa I call you several times amma ba kya picking Call ɗin ba,me hakan ke nufi,wanne abun ki ke aikatawa da har ki ke wasan `buya da ni ?".
"Mom I'm not doing anything, I don't hide anything to you".... Kukan da Jadeeda ta tsanyara da iya kacin k`arfinta ya sa ta dakata da ga zancen da take ba dan ta so ba,mutuwar tsaye Mom tayi ,bata ƙara shan mamaki ba har sai da taga fitowar Jadeeda sai mutsika idonta take alamun yanzu ta tashi daga barci.
Gloria da d`an gudunta ta Isa gareta tana mai cewa," Oh my Baby I'm so sorry na bar ki ke kad`ai ko ?,Tom ai gani yanzu sai mu je ayi wanka sai mu zo in baki breakfast d`in ki ko",ta kai zancen ta na mai d`agata sama da nufin su koma bedroom.
Tsawar da Mom Rebecca ta daka mata ce ta sa ta juyo,"Are you out of your sense, baki da hankali ne, taya bayan faruwar wannan a'lamarin mai girma za ki wuce ni ki nufi bedroom who is she,wace ce wannan Yarinya,`yar waye ina ki ka samota me ye had`in ki da ita ?".ta kai zancen a fusace tana mai d`aga sautinta.
Sai da Gloria ta k`ank`ame Jadeeda a jikin ta sosai don kar ta tsorata kafin tace,"Haba Mom why are you shouting like that she is a kid,za ta iya tsorata ko kuma ta firgita, idan kuma ta fara kuka ban san taya zan iya lallashin ta ba, Na sha wahala kafin in samu ta bar yin kukan da take".
"Na d`aga murya zan kuma cigaba da d`agawa until you tell me who is she,ki faɗa min gaskiya ina ki ka samo Yarinya".
Sai da Gloria ta runtse idanunta ,gami da rasa me ma za tai ,kafin daga bisani ta ce" Oh Jesus Christ shikenan shikenan I will told you about everything, but ma rok`e ki da zaran na fad`a miki just go,leave my house I need to be alone,Babyna ba ta son hayaniya".ta kai k`arshen batun tana,mai juya fuskarta alamun bata son su had`a Ido.
"She's my daughter",ta bata amsa" Do you adopt her","No ban yi adopting d`in ta ba","A aha to Garin ya ki ka sameta, nasan dai in this few days baki isa ki getting pregnancy har ki haifi zankad`ed`iyar Yarinya kamar wannan ba","Mom ki yarda she is my daughter ", ta bata amsa a tak`aice," At how taya ta zama `yar ki,I swear to the God matuk`ar baki fad`a min asalin gaskiyar da ke cikin samun wannan Yarinyar ba ,I will Call your Dad, rights now Na gaji,Im tied to your childness,kin ce min baki son yin rayuwa da mu a can Main house d`in ,I upper you this house,and then why are you doing anything you want without asking me, whether you told me the thing that you hadden or else I will call you Dad now ".
Jikin Gloria rawa ya fara,kafin ta ce," Relax Relax I'm sorry I'm truly sorry zan fad`a maki you know Cecelia ba? "," Yes I know her she is your best friend seen childhood ".
Nan Gloria ta kwashe labarin duk abinda ya faru ta sanar da ita kafin ta kai k`arshe tuni hawaye sun wanke mata fuska.
"Halaluya do you mean Cecelia da Daniel are all died"," Yer Mom they're all died ",ta faɗi hakan hawaye na sake zubo mata," Jesus Name Na rasata ma wannan Yarinya she is so little and pretty what is her name ?".Mom Rebecca ta tambaya
Cikin in'ina da kuma rarraba harshe ta ce da ita ,"Jadeeda","Oh you mean Jedeeda? "," No Mom Jadeeda no be Jedeeda is Jadeeda "," Oh wannan ku ka sani,am ya batun Jos kuma kin san akwai Anty Deborah kin san yanzu ita ke da hak`k`in cigaba da rainon wannan Babyn ",...." No Mom sincerely ba zan ba wani wannan Babyn ba she is mine ni zan rai ne ta da kaina ".
" You're a liar Gloria, kin manta,ko ke wace ce ke fa budurwa ce ,wacce bata ta`ba yin Aure ba, taya rainon Yarinya k`arama kamar wannan zai dawo gare ki,biside ma tun yaushe nake lallashin ki akan ki yarda a yi Auren ki ke da Anderson kin k`i amincewa sai yanzu ki zo min da zancen rainon wata Yarinya before marriage, it can't be possible ".
" No..no..no Mom don't do that to me,no one diserve to take thin girl like me i love her I will take a good care of her, and I promise to do anything that you want,ba zan ƙara musu ko gaddama da ke ba zan ji Maganar ki a koda yaushe".
"Kina nufin har Auren Anderson kin amince da shi ?", Mom ta tambaya a mamakan ce.
" Yes up course in har za ku bar ni da My girl mu rayu a tare".
Wani k`yatacxen murmushi ne ya bayyana akan fuskar Mom Rebecca ta na mai cewa,"To shikenan tunda haka ki ka za`ba Na amince ki rayu tare da ita matuk`ar dai kin amince da Auren da nake so ki yi","I'm swear to the Jesus na amince".
Kan farin ciki harda Jadeeda Mom ta had`a ta rungume ta Na mai sanya masu albarka,"Let me make a call, bari in Kira Anderson in sanar da shi wannan labarin mai matuk`ar farin ciki",ta ce bayan ta sake su tana mai k`ok`arin fiddo wayarta daga cikin hand bag d`inta
Kira ne ya fara shigowa tun kafin ta gama fiddo da wayar d`auke da sunan My Sister, d`agawa tai ba tare da murmushin dake kan fuskarta ya gushe ba,"Kin ga kalli Antyn ki ce ke kirana don har ita na kira na ce ta duba min ko kina nan Jos d`in ko can ki ka nufa ",marairai fuska Gloria tai tana mai had`a hannayenta wuri guda tare da cewa," I beg you kar ki fad`a mata komi ,kar ki sanar da ita abinda ya faru",da kai Mom ta amsa ma ta ta na mai d`aukar wayar don kar ta tsinke.
,"Hello my Sis ykk ",ta ce da ita daganan `bangaren sai bayan da suka gama gaisawa sannan ta ce da ita," Do you find you Daughter Gloria ko har yanzu ba ki san inda take ba ?".
Sai da Mom ta nisa kafin ta ce,"I found her ashe all this time tana cikin Gidan ta a rufe,sannan ta sa Gate man ya ce bata nan a duk sanda wani ya zo neman ta","Jesus to duk akan me ya sa ta aikata hakan ?",ta tambaya daga can `bangaren.
"Kin San ina son in had`a ta Aure da Anderson Yaron k`awata to ita ba ta san haka wannan dalilin ne ya sa ta zartar da wannan hukuncin".
" Eeeeyyyeh na wawo my Sis da akwai Matsala duk yanda za ai ki sata ta amince da wannan had`in domin akwai babbar matsala ",Hankalin Mom a tashe ta ke tambayar wacce irin Matsala ce Babba har haka da ya sa ake son ta Aurar da `yarta nan kusa.
" Ai nasan kin San Cecelia her best friend to ta `bata ana saura kwana hud`u aurenta da John d`an Gidan Sama'ila na bakin kasuwa".
"Kamar ya ta `bata wannan wanne irin labari ne meye dalilin da ya sa za ta gudu ba ita ta ce ta na son shi ba?"," Hmmmmmm baki gane abinda na ke nufi ba,kin san Daniel Yayanta ya bar Addinin gaskiya ya musulumta, ita kuna taje yi masa sallamah an kusa bikinta shiru-shiru bata dawo ba da ,an nemi duka numbers d`in su ba a same su ba,da fari da ana samun su rana d`aya aka daina samun su in an kira ba ta tafiya,nan fa mutane suka fara ce-ce kuce wasu na cewa yanzu haka itama ya sa ta bar Addini ne shiyasa su ka kashe wayar su, ta za`bi ta bi d`an'uwanta ta bar Anty Deborah ita kad`ai bayan wahalar rainon su da ta sha ".
" Heeeeeeh wannan labari bai yi dad`i ba Garin ya za su aikata haka?","Hmmmm ke dai bari lokacin da Anty Deborah ta ji yanke jiki tai ta fad`i sai Asibiti a ka kai ta ga ba kowa tare da ita sai mutanen unguwa sai fa washe Gari d`anta Blus na garin Benin ya zo ya tafi da ita, kinga in har Cecelia na nan da ranta wata ranar zata zo taja ra'ayin `yar ki itama ta bar Addinin gaskiya ".
" God for bid no my Daughter ba dai `yata ba dole zan zo in yi ma lamarin tufkar hanci kafin hakan ta faru,kin ga bye sai anjima ",tana kaiwa nan ta kashe wayar gami da maida kallonta akan Gloria don son gano asalin gaskiyar da take akan fuskarta".
" I swear iyah gaskiya ta,Na fad`a miki kin ga ma wayar Cecelia da ita,ma taho tayi daga-daga hakan yasa ba za su ta`ba samunta ba", ta tashi ta bi bayan ta,kwantar da Jadeeda akan kujera da tuni ta koma barcinta ta d`auko mata wayoyin nasu Wanda Allah ya taimake ta suna cikin bag d`inta tun kafin had`arin ya faru,sai a sannan Mom ta sake yarda da ita.
"To amma wani hanzari ba gudu,barin wannan wayoyin a hannunki zai iya janyo wata matsalar zai fi kyau ki salwantar da su", da sauri Gloria ta fita hannunta d`auke da su a hannunta da kanta ta sa k`aton dutse ta yi ma,wayoyin ratsa-ratsa yanda ba za su sake amfanuwa ba bayan ta kakkarya sim's d`in ,kai tsaye dustbin ta watsa wayoyin sannan ta nufi bathroom tai fuloshing d`in sim's d`in.
Ita kuma Mom Rebecca tana can suna waya da Anderson"Hello the most lovely Mom in the world ykk"," Ina lafiya,my son fatan dai ba ni na tashe ka a barci ba ?".
Murmushi yai ba tare da ya,bata amsar tambayar da tai ba,kasancewar sa matashi mai natsuwa da hankali sai cewa yai,"Mom what is the problem mene ne yasa ki ka kira yanzu ko da akwai abinda ki ke son inyi ma ki ne?".
Dariya tayi kafin ta ce da shi,"Ba wata Matsala my Son just it's a surprise but gest what ?".
Sai da Anderson ya tashi daga kwancen da yake fuskar shi d`auke da murmushi kafin yace,"Ammmm......Dad will be back",ya fad`a bayan ya d`an d`au lokaci,"Nop baka canka ba",Mom ta fad`a tana dariya.
Haka ya cigaba da gesing har wajen sau uku amma bai dace ba sai can ta ce yana mai rarraba zancen,"Gloria..... Accept"......,k`arar ihun da Mom ta saki ne yasa ya gane ya canki abinda yake faruwa,shima k`arar ya saki har yana mik`ewa tsaye saman bed d`in da yake ya na rawa.
"Mom I'm coming ganinan zuwa in a no time I will be there", Okay see you soon my son muna Gidan Gloria".
Kamar yanda ya ce cikin k`ank`anin lokaci zai Isa hakata kasance,bayan isar ne Mom da kanta tai mashi bayanin komi.
Sosai fuskarsa ta bayyanar da tausayin Jadeeda har sai da ya matsa kusa da ita ya na shafa kanta,d`an motsawa tayi gami da turo bakinta gaba alamun cikin rigima take har sauke ajiyar Zuciya ta yi, bai San sanda ya saki murmushi ba gami da cewa,", She is so cute", wannan magana tashi ba K`aramin sanya Gloria farin ciki tai ba don sai da tai dariya har haƙoranta na bayyana, shi kan shi tsayawa yai yana kallonta rabon da ya ga irin wannan yanayin a tare da ita,har ya manta ya sota tunda dad`ewa so mai tsansni da zafi amma sanda ya bayyanar mata da shi sai ta rufe idonta tace masa tana da wanda ta ke so,da kyar ya samu ya hak`ura da ita bayan an sha gwagwarmaya ya fara Dating da wata Yarinya mai suna Juliet bayan tayi getting pregnancy ta ce ba ta son shi ta fasa Auren sa, kuma tace sai tayi abortion ta zubar da cikin jikinta sune rigima har Court, dole ta hak`ura ta haifi cikin ,shima ba da kanta ta haife shi ba,C,s akai mata don tace ba zata yarda ta haihu da kanta ba ,Ana cire Yaron ta basu abinsu ta cigabada da sabuwar rayuwar ta ba tare da ta,k`ara bi ta kansu ba,yanzu haka Yaron mai suna Edwin d`an 5yrs yana hannun iyayensa suke rainon sa.
"Mom Na amince zan Aureta kuma,in raini d`iyarta in Kira kaina da sunan Dad d`inta domin Yaro na kowa ne,sai dai wani hanzari ba gudu nima ina da nawa d`an Edwin ina son bayan Aure in dawo da shi gabana in cigabada da rainon sa".
" Kar ka wani damu wannan ba wata Matsala bace ba,duka zan haɗa in raine su kaga ko iya su biyu sun ishe mu".Gloria ta bashi ansa cikin zumud`i.
"No...no ba su ishe mu ba,ke ma za,ki haifi naki we need to build a big family", ya kai zance yana dariya gami da rungume ta, sosai Mom taji dad`in faruwar wannan lamarin nan da,nan Jadeeda ta samu wani k`arin matsayin a wurinta domin gani take kamar dalikinta ne yasa burin da ta dad`e da shi a cikin ranta zai cika.
" Ammmmm....ina son in in rok`i alfarma akan bana son kowa yasan da labarinta har a gama biki, hasalima so nake da zaran an d`aura Auren mu bar k`asarnan, sannan ko da zamu dawo bana son cigaba da zama a Garin Lagos mu sake wani Garin ko da kuwa k`auye ne".
"I'll do kamar yanda ki ka ce duk abinda ki ka so shi za a yi,hatta da k`asa ko Garin da zamu zauna ke zaki za`ba wannan shine reward d`ina na farko na jin daɗin amsar Soyayyar da ki kai, but Mom Na manta,ban zo da ring d`in da zan yi proposal d`in ta ba".
" Oh to yanzu ya za ai"?",Mom ta tambaye shi like Seriously d`inan.
Duk`awa,yai yana mai `boye hannunsa a baya gami da kiran sunanta cikin sanyin murya,"Gloria I know you are the most beautiful woman in the world, Na San kyawawan d`abi'u da kuma halayenki,nasan ke d`in mace ce nagartacciya mai amana please can you married me".
Tsalle Gloria take tana mai rufe fuskarta har ya,kai k`arshe zancen yana,kaiwa ta amsa da Yes Yes, da saurin sa ya janyota ya rungume ta,haka yake shi mutum ne mai barkwanci da son ayi dariya,duka Mom ta had`a su ta rungume ta ta mai sake gode ma Allah a cikin ran ta.
Cikin d`an lojaci aka d`aura Auren su bayan dawowar Dad d`in Gloria, shi kan shi ya ji dad`in hukunci da ya ga sun yanke ma kan su ko ba komi zasu yi farin ciki tunda su uaka za`bi hakan ,hatta da Visa d`in su ta,kammala bayan gama biki su ka d`auki hanya sai U.K.....