FreeArewaPen original
JADEEDA
- 1views
- 49chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1
*JADEEDAH* (It's a story of two love birds who are so different from each other ) STORY & WRITTEN BY : (*Cwt~Sumiey*)Marubuciyar littafin MENE NE ABIN YI ? KARAGAR MULKIAnd now.....*JADEEDAH**** da Godiya ga AllaAlhamdulillah! Ina miƙa godiya ga Allah (SWT) da Ya bani damar rubuta littafin Jadeeda. Ina roƙonsa da saƙo da ke cikin littafin ya isa inda ake buƙata, ya taɓa zukata, ya zama darasi da amfanin rayuwa. Allah Ka saka da alkhairi. Amin.Sai jinjina ga Yah Abba (Abba Writer),Yah Aliyu (Al'uskun waƙa), Sadeeq Rufa'i(Abu Julaibeeb),Safiyya Muktar Garba da kuma Members na YOTA musamman Excos ɗin su, Allah yai riƙo da hannayensu ya ɗauka su,ya basu nasara a duk cikin abinda s...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.