2
by @nkds
馃敟鉂わ笍 TSANTSAR SO 鉂わ笍馃敟
***
Ep_Two.
"Ke! Ke! Mamana menene kika dawo yi anan gidan ko har kin gama aikin naki ne wai ma bakiji irin kalamin da nayi Miki kafin ki tafi ba ne da zaki dawo mana gida Yanzu da safiyar nan?."
Shiru tayi tana daga tsaye tsakiyar gidan nasu da ko arzikin siminti na 茩asa babu hatta ga jikin bangon gidan ya蓳e ne na jar 茩asa, ban da kyaf kyafta ido babu abin da take yi tare da turo baki ba tare da ta ce komai ba, tana ji ya cika gaba da sababin, idan da sabo ta saba da irin halin Mahaifin nata na shegen son abin Duniya.
Sai da ya gama surfa ma ta tsiya son ransa tana tsayen yayin da Mahaifiyarta ke daga gefe ta zuba ugan tagumi ba ta ce komai ba, domin tasan tana furta wani abun kanta zai dawo. Har sai da ya gaji dan kansa sannan ya yi shiru, sai kuma cikin sassauta Murya ya fara fa蓷in.
"Mamana kin gama aikin naki ne a gidan Sarkin da kika dawo da wuri haka?."
"E, Baba na gama ne shiyasa na dawo kuma wannan Baturiyar da a ka ce tazo daga America ta ce zan rakata domin ta zagaye Garin nan. Yauwa Sunan ta ma Samira.. e haka ne amma sunan guda uku a ha蓷e ko kuma mai da蓷i na manta sauran."
"Yauwa 茒iyar albarka yanzu abin da nakeso dake shi ne ki ci gaba da ma茩ale ma ta ko'ina zata je cikin garin nan kuna tare kinji Mamana?."
Ya 茩ari sa maganar cikin sakin Dariya ha茩oransa da suka dafe tsaban cin goro suka bayyana.
Da mamaki ta ce.
"Saboda me ke nan Baba me yasa zan ma茩ale ma ta 蓷in ko'ina muna tare?."
"Kajimin mara yawon Yarinya mana, yo idan kina ma茩ale ma ta ko'ina kuma kina yawan bata labarin mu da irin talauci da muke fama da shi kika sani ko sanadin haka ta tausayamin ko Hakimi a bani. Ke Yarinya ce ba zaki gane komai ba koda nayi miki bayani"
Fashewa Teema tayi da dariya har da buga 茩afa jin ta inda ya 蓳ullo wato Hakimi cabb.
"Tohm Babu in sha Allah zan yi iyakar 茩o茩arina kan hakan."
Ta fa蓷a tana saita kanta ganin wani mugun kallo da yake bin ta da shi.
Cikin zuciyarta kuwa fa蓷i take.
"Chabbb lallai ma wannan Baban yo Ina ga ko Dogare ma ba za'a baka ba balle kuma Hakimi."
"Yauwa 'yar albarka wannan ita ce mai Sunan Mamana in miki na turawa suka ce that's my daughter."馃槄
Ya fa蓷a cikin washe baki Ganin bakinta na motsi ne ya ce.
"Mene ne abin da kike cewa."
Da sauri ta ce.
"A'a Baba cewa nayi Allah ya taimaka daga Hakimi ka zama har Sarkin garin nan ma."
"Ja'ira Kawai."
Ya furta yana sa kai ya fice daga gidan.
"Mama kinji wannan mijin naki wai Hakimi Lallai ma."
"Fateema ke nan ki dena biye masa ma fa."
"HHhH Mama ai kawai kallon sa nake. Amma ya jikin naki?."
Ta tambaye ta cike da kulawa.
___________________________________________
CAIRO INTERNATIONAL AIRPORT.
Tana tsaye daga harabar airport 蓷in daura da wurin da a kayi da rubutu jikin allo mai launin ruwan 蓷aurawa da manyan ba茩i NEW ARRIVALS.
Hannu takai tare da cire Glasses dake idanunta tana kare fuskarta daga hasken Rana. Sannan ta 茩ari sa wurin iyayen ta da suke tsaye kowannen su fuskarsa 蓷auke da farin ciki na kammala karatun ta da dawowarta garesu. A tare tayi hugging nasu cike da farin ciki take fa蓷in yadda tayi missing nasu.
"Baby Ambrah Yarinyata kin kammala karatun ki cikin Nasara gashi kin dawo gare mu sosai nayi farin ciki da kasancewar hakan."
Murmushi tayi ka蓷an tana fa蓷in.
"Abhie na! finally am back and nayi kewarku sosai sai dai bai kai rabin yadda nayi kewar Bro Taufan nawa ba, idanuna babu abin da suke da muradin gani a halin yanzu fa ce su yi karo da kyakyawar fuskarsa, sai naji gaba 蓷aya na 茩osa mu tafi gida na huta sannan na shirye na wuce kai tsaye zuwa gidan General Tajudeen Ozan domin nayi arba da sahibina."
"Yanzu dai ba wannan ba tukunna finally you are back saboda haka mu shiga Mota Domin zuwa gida koma menene ya biyo baya."
"Okay, Oum na."
Ambrah ta fa蓷a sannan gaba 蓷aya suka shishshiga cikin motocin nasu suka bar Airport 蓷in tare da Guards kai tsaye har suka 茩ari sa zuwa gidan katafaren gidan Prof... Yusuf El_ Mustapha ke nan shararren mai dukiya na 茩in 茩arawa kaf Yankin Egypt da kewaye kuma tsohon professor ne a Babban University dake Cairo. Matarsa 蓷aya tal wato Dr Aadnah Taj Ozan sun kasance yarinyar su 蓷aya tilo Ubangiji ya azurtasu da ita wato Ambrah Yusuf El_ Mustapha shekarunta Ashirin da 蓷aya ta kammala karatun ta a 茩asar Jamus 蓳angaren tattalin arzi茩i.
Prof... Yusuf El_ Mustapha da Matarsa Dr Aadnah Taj Ozan sun kasance suna masifar son wannan tilon 茒iyar tasu Ambrah kyakyawar Balarabiyar Budurwa mai ji 茩uruciya ga kyau ga kuma Dukiya suna son ta fiye da komai na Rayuwa domin ita ce ma Rayuwar tasu Yayin da gaba 蓷aya tunanin Ambrah da Soyayyarta ta 蓷aura a kan Taufan jika wurin General Tajudeen Ozan sannan kuma Mahaifinsa Ali Taj Ozan Yaya ne a wurin Mahaifiyar ita Ambrah 蓷in. Ambrah tana matu茩ar son Taufan fiye da komai domin har karatun ma da kyar ta tafi wata 茩asar ta zauna ba tare da tana a kusa da shi ba. Finally gata ta dawo kuma Brother Taufan nata har yanzu yana ran ta. Bata da wani Buri sai ganin kyakyawar fuskarsa da shi kansa.
Domin
"Wai kuwa baka ganin akwai 茩ura a 茩asa Ambrah ta dawo gashi Taufan baya 茩asar ma gaba 蓷aya ni tsoro ma nake a kan abin da zai iya biyo baya."
Ajiyar zuciya ya sauke jin maganar ta sannan ya kamota ta zauna kusa da shi gefan Bed 蓷in. Tabbas gaskiya ta fa蓷a akwai 茩ura idan Ambrah ta fahimci Taufan fa baya nan.
"Nasan da duka wa蓷an nan sai dai ina ga kin manta wata 蓷aya kacal ya rage Shekara ta cika da hakan yake nuni da Taufan ya kusa dawowa ke nan."
Da sauri ta kallesa fuskarta na wadatuwa da 茩ayataccen Murmushi sam ta manta ma sai yanzu da ya fa蓷a.
"Kin ga yanzu sai mu san yadda zamuyi da Ambrah har nan da one Month before Taufan ya dawo musha shagali biki irin wanda ba'a ta蓳a yi a Cairo ba kuma ba za'a ta蓳a kalansa ba."
Shiru tayi Murmushin dake fuskarta bai 蓷auke ba sai dai tana nazarin wannan lamarin ba tajin koda Taufan ya dawo zai amince da Ambrah matsayin Future wife tasa domin tsayin lokacin nan a matsayin 茦anwar sa Kawai yake kallon ta ba da wani matsayin da ya wuce wannan ba.
General Tajudeen Ozan ya kasance tsohon soja ne kuma haifaffen 茩asar Egypt Mazaunin Cairo yana da mata 蓷aya Dr Shazam Taj Ozan. Yaransu Biyu a Duniya Ali Taj Ozan shi ne Babba yana da yara Biyu Taufan sai kuma Arissa da suke kira Cutie. Matarsa mai suna Aamalah ta rasu shekara 蓷aya baya sanadin ciwon Cancer matakin 茩arshe. Sai kuma Dr Aadnah Taj Ozan da ta biyo Mahaifiyarsu ita kuma 'Ya 蓷aya tilo gare ta wato Ambrah. Tun lokacin da Aamalah Matar Ali Taj Ozan ta rasu ya bar Cairo ya koma New York da zama yayin da Yaran sa biyu 茩addara tayi silar rabuwa tsakanin su, sun yi nesa da shi domin cika wasiyyar da mahaifiyar su Aamalah ta bari.
WANNAN KE NAN...
____________
JOS NIGERIA.
Cikin wani madaidaicin gida na masu rufin Asiri ginin bulon siminti da ya sha fenti ciki da waje 茩aramar 茩ofar gate ne da Gidan sannan 蓷akuna hu蓷u ne cikin Gidan sai kuma ban 蓷aki dake gefe sannan sai 蓷akin girki sai 蓷akin a je tarkace sannan sai rijiya dake can gefe cikin Gidan.
Hajiya Sumayya Dattijuwar mace mai kimanin shekaru sittin da 蓷auriya tana daga zaune saman tabarma yayin da Mijinta Alhaji Muhammad Ali da aka fi sani da Nakowa yake daga kwance saman tabarman a gefanta ya lumshe ido yana tunanin Rayuwa. Radio dake rataye saman wani dogon katako tana faman aiki yayin da gaba 蓷aya hankalin Hajiya Sumayya yake a kan Radio 蓷in tana sauraren shirin Duniya Tumbin Giwa.
"Assalamu Alaikum."
Suka yi sallama a tare lokacin da suke shiga gidan sannan suka 茩ari sa wurin kakannin nasu. Fuska 蓷auke da murmushi bayan sun amsa musu sallama Arissa ta ce.
"Heyyy Kakus ana ta fama ke nan da Radio kin bar 蓷an tsohon mijinki da tunani an ya kuwa kina kula mana da Grandfa yadda ya kamata na fara zargin wani abu fa."馃檭
"E, a haka 蓷in yake ma茩ale dani ni 蓷aya babu 茩ari ki gama sa idon ki mijina yafi 茩arfin ki da jar fatar ki a wurin."
Dariya Arissa tayi yayin da take 茩o茩arin shiga wani madaidaicin 蓷aki ta ce.
"Kakus ke nan bani na kar zomon ba ai menene ma zan yi da wannan tsohon kedai da kikaga zaki iya sai a 蓷aura niyya. My Yaya T.A ko ya kace?."
Tayi maganar tana mayar da kallon ta kan Yayan nata kuma farin cikin ta.
"A'a ai kun fi kusa babu mai shiga tsakanin ku domin ko an shiga ma kunya za'a kwasa."
Ya yi maganar cikin sassanyar Muryarsa mai da蓷in saurare kuma a ta茩aice, kyakyawar fuskarsa 蓷auke da Murmushi ka蓷an da bai bayyana ha茩oran sa ba.
Dariya tayi sannan ta shige ciki.
"Fatan kun shigo lafiya?."
Hajiya Kakus ta fa蓷a tana mayar da kallon ta kansa.
"Alhamdulillah."
Ya furta yana gyara zama so yake ya mayar da hankalinsa wurin sauraren Radion duk ba ra'ayin sa ke nan ba amma zama da wa蓷an nan Dattijawan Biyu ya saka ya fara. Sai dai ganin kamar da magana a bakin kakannin nasa ne yasa shi nutsuwa tare da mayar da gaba 蓷aya hankalinsa gare su musamman ma Alhaji Nakowa.
"Lokaci yana ja cikin lokaci 茩an茩ani shekara 蓷aya tana neman zagayowa da hakan ke nuni da lokaci ya kusa a 茩iyasina bai fi nan da kwanaki ashirin da Takwas ba komai zai faru kuma ya 茩are."
Shiru ya yi domin shi ba mutum ne mai son yawan surutu ko hayaniya ba. Yana sauraren maganganun da suke fitowa daga bakin kakan nasa wato Alhaji Muhammad Nakowa da ya kasance Asalin 蓷an Garin Jos ne gaba da baya matar sa 蓷aya ita ce Hajiya Sumayya sai 'yar su 蓷aya tilo Aamalah da 茩addara tayi sanadin rabuwar su shekaru masu yawa Baya sanadin karatu da ta tafi 茩asar waje....
__________________________________________
"Anty dama na dawo ne domin na rakaki zagaye Garin kamar yadda kika bu茩ata."
Teema ta fa蓷a tana kallon Samira Adila Dina Baturiyar ba茩uwar tasu kuma kyakyawar gaske, kwanaki biyu da suka gabata ta shigo Garin ta sauko cikin masarautar Garin Gidan Sarkin Garin wato Muhammad Raees sarki mai adalci ga Al'ummar sa matan sa uku Hajiya Bilkisu ita ce ta farko tana da yara uku Junayd Muhammad Raees mahaifin Hamrarh da Amrarh kuma sanannen Al茩ali ne mai gaskiya a Aikin sa matar sa 蓷aya Miss Asfiya kyakykywar bafulatana da kyawunta ya zamo silar afkuwar 茩adarori da dama cikin Rayuwar su sanadin haka wani ba茩in sirri da babu wanda ya san da shi ya mamaye Ahalin. Dr Salma ita ce ta biyu cikin yaran Hajiya Bilkisu sannan sai Alhaji Nawaz da yake zaune a garin tare da Iyalansa yaran sa maza biyu Ustaad Arkan da kuma Althaf.
Sai matar Sarki ta Biyu Hajiya Safiyya Yaranta Biyu, Canal Nubaid dake zaune a Lagos da iyalansa sai kuma Barrister Aeshah da take Auren wani 蓷an kasuwa kuma 蓷an kwangila bata ta蓳a haihuwa ba kuma suna zaune ne a birnin tarayya Abuja. Sannan sai matar Sarki ta uku Hajiya Asiya 蓷a 蓷aya tilo gare ta sannan ya da蓷e da rasuwa shekaru masu 蓷an yawa Baya.
Kamar yadda aka saba duk 茩arshen Shekara a gidan mai Martaba Sarki Muhammad Raees gaba 蓷aya yaran nasa masu Aure a 茩asashen waje da wasu States 蓷in gaba 蓷aya kowa yake hallara da iyalan sa a gidan domin gudanar da hutun anan. To haka ma wannan 茩arshen Shekara ta kasance gaba 蓷aya Yaran Sarki da Iyalansa sun kasance sun zo daga mabanbantan States da suke kuma tare da iyalan su domin gudanar da hutu anan kamar yadda aka saba sai dai wannan shekarar da ban mamaki lamarin ya kasance sanadin zuwan bazata da Samira Adila Dina 蓷iya wurin Sulaiman Mutallab Raees tayi kowa ya yi mamaki da zuwanta duba da Irin abubuwan da suka faruwa a Baya. Sai dai kuma sun yi farin ciki da tazo sai dai ba tare da iyayenta tazo ba. Mahaifiyarta ta kasance Haifaffiyar 茩asar Turkey ce kuma acan suke zaune a halin yanzu. Samira tazo Nigeria ne ba tare da sanin iyayenta ba...
WANNAN KE NAN KA茒AN DAGA CIKIN LABARIN TSANTSAN SO.!
WITH FULL OF...
```_-_Life with Destiny, Struggle, Inclination, Merciless, suffering, Excruciation, and Negate Pure Love._```
____________________________________________
Present Day....
Kallon Teema Samira tayi da kyar ta gane maganar nata domin ba sosai takejin harshen Hausa ba. Tayi 茩o茩ari sosai ma da ta iya harshen domin ba'a cikin masu magana da harshen ta taso ba.
"Oh sorry Ina ga zagayen Garin nan zamu barshi sai zuwa Gobe fa domin yau kam ina tare da 'Yan uwana musamman ma Hamrarh da Amrarh."
"Tohm Anty Allah ya kaimu Goben."
Teema ta fa蓷a tare da 茩o茩arin fita daga katafaren palon domin ji take ta tsargu ganin Irin kyawawan mutanen dake ciki maza da mata duka jikokin mai martaba sai dai bataji duk kyansu duka sun kai kyan wannan Baturiyar wato Samira.
"Ina zakije kuma Teema?."
Juyawa tayi ta kalle da murmushi ta ce.
"Zan koma gida ne domin Mamana tana can tana jirana Allah ya kaimu Goben in sha Allah da wuri zan zo."
Teema ta fa蓷a silently domin ita 蓷in mace ce mara son hayaniya shiyasa ma inkiyarta yake Teema silent.
"Okay Bye ki gaida su Mama."
Samira ta fa蓷a tana mayar da kallon ta kan 'yan uwan nata da suke cike da Palon bayan Teema amsa sannan ta fita daga Palon sauri sauri.
_______________
HAZEL POV.
Dawowarta daga school ke nan a gajiye ta shiga gidan nasu na ginin bulo da ko arzi茩in fenti bai samu ba. Granny ta hango zaune daga tsakiyar gidan tana faman Aikin wanke tumatur dake cikin bokiti da alama sun fara lallacewa ne take cire masu kyau daga ciki.
"Granny sannu da aiki."
"Yauwa Sannu kin dawo lafiya."
"Lafiya qalau Father bai dawo daga Church ba ke nan?."
Hazel ta tambaya tana a je littatafan karatun ta saman wani dogon table daga cikin baranda na gidan.
"Bai shigo ba tukunna ina ga ayyuka ne suka ri茩e sa."
"Okay, bari na shiga ciki na watsa ruwa sannan na dawo na tayaki."
Hazel ta fa蓷a tana shiga cikin 蓷akin ta, ta sauya kaya sannan ta fito ta 蓷iba ruwa a baho ta shiga wanka lokaci 茩an茩ani ta gama sannan ta shirya cikin t-shirt mai garejen hannu da wando mai fa蓷i ba茩i na shan iska sannan ta saka hular Bat ta rufe dogon gashin kanta. Fitowa tayi ta kama ma Granny suka ci gaba tsince masu kyau daga cikin tumaturan...