3
by @nkds
馃敟鉂わ笍 TSANTSAR SO 鉂わ笍馃敟
***
Ep_Three.
Around 9:30am.
Fitowa tayi jikinta sanye da Doguwar rigar yadi da alama Bacci ta tashi duba da yadda take jan doguwar hamma tare da mi茩a.
Sauke idanunta tayi a kan mutanen Gidan da suka kasu kashi kashi tsakiyar gidan manyan su da Yaransu kowa yana gudanar da harkar gaban sa kama daga Kishiyar Baabarta wato Inna Sahura dake fama da yara maza da mata masu siyan koko da 茩osai ita tana toya 茩osan yayin da 茒iyar ta mace Zahrah take faman zuba kokon wa masu siya, kamar kullum tana sababi ita ta gaji wa ya mutu wa ya tashi, Inna Sahura na jin ta sai dai ba tace komai ba, domin koda tayi maganar ba fasa sababin zatayi ba.
"Allah ya yi kin tashi ke nan har kin sama fitowa?."
Inna Lami dake gaban kaskon waina da take yi na siyarwa ta fa蓷a ba tare da ta kalle ta ba.
"E, Inna Lami na farga ya Ayyukan?."
Ta amsa ta tana zama saman kujerar tsugunno gaban kaskon wainar.
Amsa ma ta Inna Lami tayi da fa蓷in.
"Ayyukan Alhamdulillah kam gashi fa Allah ya yi dare gari ya waye mun 蓷aura daga in da aka tsaya jiya."
Murmushi tayi ka蓷an. Inna Lami ke nan babu ruwanta. Bu蓷e baki tayi domin sake wata maganar sai dai kasa fa蓷in komai tayi gaba 蓷aya tsiyar jikinta na mimmi茩e wa idanunta akan 茩annin ta da suke gudanar da wasan felin felin daga can gefe na gidan da yake babba ne sosai.
"Ke! Aminatu menene kike haka ne wai shin bakyajin zafi ne kike saka yatsar ki kina jan layin felin felin?."
Da mamaki suka kalle ta gaba 蓷aya har da Inna Lami sai dai ba ta ce komai ba.
Washe baki Yarinyar mai Kimanin shekaru goma sha biyu da ta kira da Aminatu tayi tana fa蓷in.
"Lah Anty Aaqilah Babu wani zafi fa, Humm ai na saba ma, ban sama 茩usa da zan ja layin ba ne shiyasa nake ja da 茩umbana."
Shiru tayi ba tare da ta ce komai ba. Har lokacin tsigar jikinta bai koma ya kwanta ba. Ji take kamar ita ke jan layin. Dama haka take ita.
"Allah mai iko wato wasan ma ba za'a bari yara suyi cikin walwala ba, yo zafin Mai zataji kuma abu da ta riga da ta saba, oh ni Sahura yau nake ganin iyayi ana wuri."
Bata kula ta ba kamar yadda taso domin tasan neman magana ce irin na Sahura ba'a saka da ita ba ta kwashe.
"Zahrah naji labarin Kun rabu da wannan mayen saurayin naki Sule yake ko wa, garin ya ya hakan ta kasance kuma na ganki garau ba'a asibiti ba, is it cewa fa kikayi ba zaki ta蓳a iya rabuwa da shi ba, idan hakan ma ta kasance a gadon asibiti zaki 茩are?."
Tayi maganar tare da gimtse dariya, dara daran idanunta akan Zahrah kamar yadda kowa da yasan irin Soyayya dake tsakanin ta da Saurayin nata Sule kuma rana tsaka ta ce sun rabu.
"Uhum menene ma zance Anty Aaqilah, ina gaya Miki wannan mutumin 蓷an akuya ne bani yake so ba jiki na yakeso ni kuma makauniyar soyayya da nake masa ta hana na gane Hakan sai jiya Jikar Mai Sarki wannan Baturiyar dana baki labarin tazo garin nan kwanaki uku da suka wuce, ta ganar dani bisa hanya ta daidai ta nusar da ni jikina yakeso bani ba."
Tunda Zahrah ta fara maganar Mamanta Inna Sahura ta saki baki, kunne, hanci duka tana kallon 'Yar tata da mamaki har sai da taga takai aya sannan ta laylayo wani ashar ta kutuntumo ta ce.
"Kayyasa to da izinin uban wa kika rabu dashi sannan akan me, ba ce miki nayi ki 茩ara jan shi a jiki ba kici arzi茩i ki barsa a inda yake."
"Kai Inna Sahura kin jiki kuma wannan bunsurun zanso, mutumin da bashi da aiki sai yawo da 'yan iska kuma fa har bin matan banza yake yi, ni ban ma san ya aka yi na fara son shi ba, sai dai na gode Allah da na gane gaskiya na koma hanya madaidaiciya tun wuri, sannan da kike maganar naci arzi茩i na bar sa a inda yake, ina arzi茩in anan kina da labarin har kamashi aka ta蓳ayi shi da su Bello sun shiga gidan Alhaji Nawaz zasuyi sata, kalar wannan kikeson 'yar ki ta aura har su haifo miki jikoki, ba ma wannan ba yanzu fa a gaban ki nake fa蓷in ba sona yake tsakani da Allah ba jikina yakeso kuma..."
Katseta Inna Sahura tayi cikin borin kunya da kumbar baki cike da rashin gaskiya, masu iya magana suka ce, da hauka ake na蓷e tabarmar kunya aikuwar hakan ta fara.
"Ce ce ce ai naji ko to ya isa hakan tun da kun rabu shikenan ban san sake jin komai kuma haba."
Tayi maganar tana zazzare ido lokaci guda wani gudawa na taso ma ta tsaban tsoro na abin da zai je ya dawo sa茩e sa茩en mafita takeyi cikin ranta.
"Oho dai ke kika sani zakiyi bayani ne sai ma ya dam茩e ki ki basa ku蓷a蓷en sa da kika dinga amsa da Sunan zaki aura masa ni ayi dai mu gani."
"Zaharatu."!!
Sahura ta ja sunan nata muryar ta na sha茩ewa jin abin da take fa蓷a.
"Atoh gaskiya na fa蓷a."
Zahrah ta fa蓷a tana mayar da kallon ta kan Aaqilah da hayaniyar nasu ya ishe ta, ta mi茩e cikin tafiyarta tana bubbu蓷awa uwa Namiji ta nufa 茩ofa ba tare da ta ce da kowa komai ba.
"Anty Aaqilah ina zaki tafi haka da sassafiyar nan naga ko Hijabi baki saka ba bare mayafi kefa mace ce."
Dakatawa tayi da tafiyar daidai kyauren gidan ta juya gaba 蓷ayan ta lokaci guda tana sauke dara daran idanunta akan ta.
"Ke! Yaushe raini ya fara shiga tsakanin mu da kikemin irin wannan tambayar, a je ni kikayi ko kin fini sanin abin da yake daidai da akasin sa ne?."
Cikin jan ido tayi maganar lokaci guda yanayin ta ya sauya ba kamar farko ba da alama an tunzuro mutanen kanta.
"Kai Anty Aaqilah ni ba haka nake nufi ba, to Allah ya baki ha茩uri, dama gani nayi an yi ruwa kuma..."
Zahrah tayi Shiru baki a sake bata 茩ari sa ba ganin wacca take maganar da ita ta da蓷e ta ficewa abin ta daga gidan ba tare da ta kuma sauraren ta ba.
"Allah ya 茩ara wai ke 'yar iya har wani wa'azi ki naji da蓷i da ta gwale ki."
Naseeba 茦anwar ta ta fa蓷a tana Dariyar she茩iyanci.
"Munafuka ina Wasa dake ne?, zan ci kaza kazan ki anan wurin tohm..."
Zahrah ta laylayo uwar ashar Naseeba kuwa ta ce.
"Ba dai ni ba sai dai ke."
Nan suka fara sana'ar tasu dama sun saba sai dai ba'a ha蓷u ba sa茩o da sa茩o.
SAMIRA ADILA DINA (SAM POV)
Sakamakon Ruwan Sama da aka raba daren jiya ana yi ne yasa yau gaba 蓷aya garin aka tashi da wani irin yanayi mai burgeni luf luf garin yake ga wata irin ni'imtacciyar iska wadatacciya da ta gauraye ko'ina tana ka蓷awa ka蓷an ka蓷an yanayi na damina garin ya yi lumi lumi, mutane jifa jifa ne suke wucewa cikin yankin da suke tafiya ita da 茩awar tata da tayi a Garin duk da ta girme ma ta a shekaru nesa ba kusa ba, domin akalla ba'a kasara ba, zata iya bata shekaru hu蓷u zuwa Biyar.
Samira tana daga saman Keken ta 茩arama na hawa irin na training na safe, Teema tana tsaye gefan ta suna tafiya a hankali Teema tana ci gaba da bata Labarin yadda garin nasu yake.
Idanunta ya sauka akan wani dogon 茩arfe na service da ma'aikata suke faman aikin saka masa wani abu kamar drum haka dai a wurin ta da alama Service 蓷in ba'a da蓷e da saka shi ba, ko kuma har yanzu ana sakawan ne duba da yadda ba tsayi ya yi ba.
"S.K."
Ta furta sunan da aka rubuta jikin wani allo da aka kafe shi gefen hanya daura da ginin service 蓷in.
"S.K shi ne sunan kamfanin da suka 蓷auki nauyin saka mana service 蓷in ba tare da sun Bu茩aci komai daga garemu ba."
Teema ta fa蓷a tana Murmushi domin tasan tambayar da zata ma ta ke nan.
"Wow kice ba Gwamnati bane ta 蓷auki nauyi kamar yadda nayi hasashe."
Teema tayi dariya jin abin da ta fa蓷a.
"Anty Sam ke nan badai Gwamnatin wannan lokaci da muke ciki ba da wannan zamanin da kowa kansa ya sani ba, babu ruwan kowa da kowa."
Teema ta fa蓷a Samira ta bu蓷e baki domin magana. Sai dai ba ta iya cewa komai ba. Ta zaro ido tana kallon wasu gar蓷a gar蓷an samari majiya 茩arfi sai dai raguwan sigari ne da ganin su, sun tare musu hanya suna sakin wani shu'umin Murmushi.
"Sule kaine menene yasa kuka tare mana hanya ku bamu hanya mu wuce menene haka?."
Teema tayi maganar a fusace tana kallon Sule da yaran da ya yi hayan su ta gane su gaba 蓷aya yaran Bello (Shegen Kaya ) ne wato shugaban su haka Sunan sa yake sanannen Tantirin Matashin Saurayi ne mara aikin yi sai sace sace da daba, kowa cikin garin tsoron yake da mutanen sa kuma Sule yana 蓷aya daga cikin mutanen nasa na hannun dama ma.
"Su waye su kin san su ne kike musu magana?.
Samira ta tambaya tana ja da baya sakamakon dam茩a da 蓷aya daga cikin mutanen yakai ma ta tayi baya ta sakar masa Bicycle 蓷in tana zaro ido, 茩irjin ta da ya tsokale masa ido yaso dam茩owa duk da kuwa ba hango su yake ba domin sanye take da Sagittarius shirt mai gajeren hannu sai skinny jeans kamar kullum ta 蓷aure 茩ugunta da rigar sanyi ta scorpio, 茩afar ta sanye da Boot shoe irin na ma ta kuma na training dogon gashin kanta mai launin ba茩i rabi da kuma coffee Brown da tayi style 蓷in in cute punytail ya le茩o daga cikin Baseball Cap da ta saka, ya sauka har gadon bayanta da alama tsayin sa ya yi yawa.
Ko kafin Teema ta bata amsar tambayar Sule da yake a fusace ya she茩e da wata uwar dariya ta Bosawa kafin ya tamke fuskarsa lokaci guda kamar ba shi ne mai dariya lokcin ba ya ce.
"Oh really da gaske baki gane ko wane ne ni ba mutumin da kika raba da abar 茩aunarsa Zahrah a jiya."
Ajiyar zuciya ta sauke ita sai yanzu ta fara ganeshi.
"Menene yasa ka tare mu?.''
Teema ta tambaya a fusace tana 蓳alla nasa harara cike da tsiwa, fuskarta ko alamun tsoron sa babu.
"Ke yarinya ki lafamin badan ke nazo nan ba dan wannan mai jan kunnen nazo wato uwar 蓷akin naki saboda haka ki matsa gefe bakya ciki agenda na, idan kuma zaki shiga ga fili ga mai doki mai ya rage?."
"Sukuwa "
Teema ta fa蓷a sannan ta ci gaba da fa蓷in.
"Ku bamu hanya mu wuce tun kafin nayi muku ihun gwartaye gaba 蓷aya...."
Bata kai ga 茩ari sa fa蓷ar abin da tayi niyya ba jin ta da ganin ta ya gushe na wani lokaci sakamakon wani bahagon mari da 蓷aya daga cikin gar蓷a gar蓷an samarin ya zuba ma ta.
"Kan uban can Dan uban uwarki su waye gwartayen tsohuwar kika ga na danne ko wa da zaki kirani da gwarto?."
"Allah ya isa ban yafe ba mugu Azzalumi kuma Anty Samira tafi 茩arfin ku dukkan ku babu wanda ya isa ya yi ma ta wani abun kaf cikin ku mugaye."
Teema ta fa蓷a cikin 茩arfin hali tana dafe da kuncinta da shedan yatsun sa biyar ya bayyana saman fuskarta daidai wurin marin, domin ta fara sarewa da lamarin tasan su ciki da waje zasuyi sama da hakan ma da suka fa蓷a, sai dai zata tsaya iya 茩arfin ta da jajircewar ta wurin ganin basuyi ma Adila abin da suka 茩udurta ba.
Hannu 蓷ayan yakai a fusace zai 茩ara kifa ma ta mari ta 蓷ayan side 蓷in face 蓷in nata gefen wurin da wanda suka kira da Toro ya fara marinta.
Teema ta rumshe ido tana jiran ta inda marin zai tsirga ta. Sai dai jin shiru da tayi ne tare da ihun da Samira ta kurma yasa ta bu蓷e idon ta a hankali. Zaro ido tayi waje ganin Buloo da ya kai ma ta mari zube a 茩asa ri茩e da karyayyen hannunsa yana cije baki da rumtse ido.
"Shashasha ashe ma kai 蓷in ragon banza ne daga saka maka hannu ka zube 茩asa 茩aramin 蓷an iska kawai."
Aaqilah ta fa蓷a tana juyawa ta mayar da kallon ta kan Teema da take matsayin 茩anwarta uwa 蓷aya uba kowa da nashi sannan ta mayar da kallon ta kan Samira. Sule ya yi amfani da damar juyawan da tayi ya dage iya 茩arfin sa ya ra蓷a ma ta sandar hannunsa irin tasu ta Fulani mai kauri da girma a kai.
Tangal tangal tayi zata zube a 茩asa tayi saurin cijewa tare da juyawa tana kallon sa cikin layi domin ko a bazata yakai ma ta dukan kuma ta baya da hakan yasa ba ka蓷an ba dukan ya shigeta sai dai tsaban taurin zuciya irin nata yasa ko'a fuska ta茩i nuna zafin da taji ta daure ta cije.
"Matsoracin banza, kai ta baya kake kai farmakin saboda kasan kai ragone da ka sani kayi ta gaba mana 茩idahumi."
Tayi maganar tana tangal tangal zata fa蓷i Samira da gaba 蓷aya jikinta babu inda baya rawa tayi saurin tarota, yayin da shi kuwa Sule a fusace cikin jin haushin maganar ta ya kuma 蓷a ga sandar zai buga musu gaba 蓷aya.
Sai dai duk yadda yaso ya yi gaba da sandar ya kasa.
A hankali ya juya da jajayen idanun sa ya sauke su domin ganin wani isasshen ne ya ri茩e masa sanda suka yi four eyes da mutumin da ba zai ta蓳a mantawa da shi ba a Rayuwar sa... To a kan me ma zai manta da mutumin da ya kusan fasa masa ido da naushi Kawai Ranar ha蓷uwar su ta farko, nan da nan jikinsa ya fara rawa kamar yadda bakinsa yake yi, so yake ya yi magana sai dai tsaban tsoro ya hanasa fa蓷in komai, ya mayar da kallon sa kansu Buloo da Toro yana bin su da kallon su kawo masa 蓷auki sai dai tun kafin su gama fahimtar abin da yake nufi yaji wani irin bahagon naushi da aka maka masa a hanci da ya haddasa masa zubewa a wurin hancinsa yana zubar da jini na ha蓳o da ya yi masa, ganin abin da ya faru da shi ne yasa Buloo da Toro cika wandon su da iska ba tare da sun bari ya dawo kansu ba.
"Wato baka dandara da dukkan mutuwa da nayi maka ba wancan ha蓷uwar, yanzu kazo ka tare yaran mutane kuma mata saboda kai bunsuru ne kuma matsoraci, zaka basu ha茩uri sannan ka 蓳acemin daga gani ko kuwa sai na fasa maka 蓷ayan idon da duka?."
Jiki na rawa tsaban tsoro Sule ya kalle su tare da bawa Samira ha茩uri bai jira amsawarta ba ya ruga a 360 har yana tuntu蓳e ko waigen baya baya yi har ya 蓳ace da ganin su.
"茦aramin 蓷an tururi kawai."
Ya fa蓷a tare da jan qwafa sannan ya juya da kallon sa garesu a karo na farko.
Taimakawa Aaqilah ta mi茩e tsaye tana dafe kai Samira tayi.
"Kiyi ha茩uri saboda ni ce ya yi miki hakan."
"No, ba saboda ke ba ne akwai tsamar dake tsakanina da shi dama, karki damu fa zamu jame ne zai gane ya daki Aaqilah Tantiriya hummm 茩aramin mara kunya na rantse da assamadu sai Sule ya raina kansa."
Ita dai Samira bata kuma fa蓷in komai ba, ta 蓷a ga keken ta ri茩e da hannu guda da sauri ta 茩ari sa wurin sa ganin ya yi nisa zai bar wurin bayan ya 蓷auki Keken sa da take kamar nata na training ta mafi nata tsada da komai.
"Am bakaji ba, na ce ba?."
"Menene ko akwai wata matsalar ne?."
Ya tambaya bayan sun dakata da tafiyar da suka fara shida 茦anwarsa Arissa dama tare suke.
"No ba wani abu ba ne dama godiya zan maka bisa ceton Rayuwata da kayi hannun wancan mutumin. Na gode sunana Samira Adila Dina ana kira da Sam."
Ta fa蓷a tana mi茩a masa Right hand nata alamun su gaisa ya bita da kallo yana maimaita Sunan a Ransa.
"Samira Adila Dina."
Sannan ya kalla hannun da take mi茩e masa. Ganin haka yasa ta fa蓷in.
"Zamu iya zama abokai?."
Da ido Arissa tayi masa alama da ya bata hannun nasa su gaisa shima, domin tasan halin Yayan nata.
"Am Taufan Ali."
Ya fa蓷a a ta茩aice. Cikin kamilalliyar Muryarsa da 蓳acin rai ya dakusar da za茩in ta.
"Wow pleasure to meet you Dear "
Ta fa蓷a daidai lokacin da hannunsa ya ha蓷e da nata domin gaisawa daidai lokacin kuma wurin gaba 蓷aya ya bada wani haske na tartsarin wuta da yafi kama dana lantarki sakamakon gocewa da abu mai kama da drum da 蓷in ya yi daga hannunsa ma'aikacin service 蓷in, hakan ya yi silar hasken da ya haske wurin lokaci guda yayin da drum 蓷in ya yo 茩asa gadan gadan ya tunkari saitin da Samira take a tsaye. Lura da hakan da Taufan ya yi ne yasa cikin zafin nama ya janyo ta da niyyar matsar da ita, ita kuwa ta taho gaba 蓷aya ta rinjaye sa gaba 蓷aya suka zube saman Bicycle nata da ya goje daga Hannunta.
Ita ce ta fara fa蓷i kafin ya biyo ta, ko kafin tayi wani motsi ta lura da drum 蓷in gadan gadan kansu ya nufo, cikin zafin nama ba tare da ta san lokacin da hakan ta kasance ba, ta mirgina gefe tare da janyo sa suka fara gungure a tudu da kwari na wurin cikin ta蓳o. Yayin da Drum 蓷in ya fa蓷a 茩asa gefe daban.
Wata nannauyar ajiyar zuciya gaba 蓷aya suka sauke ganin wannan lamarin da ya faru.
"Ash Kai na."!
Ta fa蓷a tana rumshe ido da alama wurin gunguren ta bige kan ta ne.
"Menene ya sama kan naki iyee Adila?."
Ya fa蓷a da 蓷an 茩arfi kuma a ki蓷ime yana Mi茩ewa tsaye ganin ta rufe idanunta tun bayan da ta ce kanta.
"Yayana suma fa tayi mu kaita Asibiti ina ga Kanta ne ya bugu."
Ya juya ya kalla Arissa da tayi Maganar.
"E, mu kaita can 蓷in zai fi da alama buguwa tayi daga baya a nemo Familyn ta, ba an ce a gidan Sarki take ba?."
Aaqilah ta fa蓷a, sai dai babu wanda ya iya bata amsa. Taufan ya kin kime Samira.
Aaqilah taja tsaki lokacin da ya saka Samira a Napep da Teema ta tare. Tabi jikinta da kallo.
"Shashashan banza Dan Allah dubi yadda ya saka duk na 蓳ata kayana?."
Ta kuma jan tsaki.
"Sai dai ba komai bashi yaci zamu jame ne a gaban Sule ka kuka da kanka.''
Ta fa蓷a tana ciccijewa ita dole ranta ya 蓳aci sannan ta bar wurin domin sun da蓷e da 蓳acewa ganinta. Sai dai kyakyawar fuskarsa Bata Dena ma ta gizo a ido ba haka ma kamilalliyar Muryarsa mai cike da nutsuwa cikinta da蓷in sauraro kamar ana busa sarewa a ganinta. Tun da take a Garin wannan shi ne karon ta na farko da ta ha蓷u da shi duk da tana jin labarin sa sosai bakin Mutanen garin Especially 'yan matan da dayawa suka ma ce akan son sa, wanda ba komai ne sila ba sai tsantsan kyau da Ubangiji ya azurtasa dashi kyakyawa ne na gaba gaba idan ana lissafin masu kyau da hakan ya da蓷a hura wutan kaunar sa zuciyoyin mata da yawa Bama iya wa蓷an da suke a 茩auyen ba, shi dai bai ma san sunayi ba domin ko tsawon watanni goma sha 蓷aya da ya yi a Garin bai ta蓳a yin koda aboki ba sai watanni hu蓷u baya da ya ha蓷u da Labib har suke 'yar magana sama sama shima sai sun ha蓷u kuma kafin su ha蓷un a da蓷e sosai.
________
Tofah Mene ne yake faru ne, wai shin son Taufan Aaqilah take yi ko ya ya?.
Ga Samira Adila Dina ta suna wai shin akwai ciwo da take fama da shi basu basu sani ba ne??.
Shin Sule zai ha茩ura kuwa???.