SAHRA HOT LOVE RETURN..A ROMANTIC LOVE STORY
SAHRA HOT LOVE RETURN Page 2
*๐ SAHRA ๐*
~HOT LOVE~
*RETURN*
2
Awani katon bakery wanda aka rubuta MUH-KHAL's BAKERY samha tai parking motar ta a parking space da girman shi yakai 200/150..kai tsaye tashige ciki wanda fadan taduwar gurin ma bata lokacine, bangaren restaurant tashiga tare da yin ordern abunda takeso taci. Katon cake studio dake cikin gurin aliyu da sahra suke zaune a kan wasu luxury chairs masu matukar kyau da daukan hankali, sponge cake da sahra keci tagutsiro takaima aliyu bakinshi, bude bakin yayi da zummar tasamai tai saurin cinyeshi abakinta tana kyalkyalewa da dariya hadi da mishi gwaliyo..shagwabe fuska yayi kamar zaiyi kuka, kunnenta takama alamun sorry yay murmushi sukaci gaba da enjoying moment dinsu. Bayan sun gama aliyu yabiya bill suka fito suka nufi inda motar su take fake. Tun daga nesa ta hangosu tai saurin boyewa a bayan motarta zuciyarta na bugawa yanda ta kallesu suna cikin farin ciki da kwanciyar hankali, don kallo daya zakama sahra da aliyu kagano cewa masoyane masu matukar tattalin junan su..bakin ciki da takaici mai girman gaskene ya turnuke samha tanaji kamar zuciyarta zata fashe.."wai yaushe ne bukatana zai biya ne, yaushe ne zanga ranar da zan raba aliyu da wnn yarinyar..wllh wllh koda wnn shine zai zamto aikin da zan aikata arayuwa ta na karshe, koda zan rasa komai nawa dana mallaka aduniya sai na raba aliyu da wnn shegiyar yarinyar .. koda kuwa nima zanyi asararsa bazan sameshi ba". Cikin kunar zuciya take maganar har idonta na tara kwallan bakin ciki..har saida sukabar gurin sannan tafito daga maboyarta tashiga motarta taja da mugun speed tabar gurin. Slowly yake driven hanunsa cikin nata suna aikawa da junan su sakonni, tafiyar kusan minti 30 sukayi snn suka iso katafariyar anguwarsu wanda layukanta suke dauke da manya manyan gidaje na alfarma wanda suka amsa sunansu gida. Motar dake biye da tasu wanda da alama saurin take tarinka danna musu horn ganin suna bata mata lokaci..aliyu bai wani sauriri horn datake zuba mishiba ganin ya iso kusa da gidanshi yaci gaba da tafiyarsa yanda yakeso.. parking yayi bakin katon gidanshi yafito da zummar zai bude get kasancewar bashida getman don baida bukatar hakan.cike da bacin rea Kyakykyawar matashiyar budaurwa dake cikin motar tafito fuskarta babu alamar wasa tanufi gurin motar aliyu " excuse me" tafada yayinda shikuma bayanshi yake juye, juyowa yayi yazuba mata kyawawan shanyayyun ida nuwansa mai narkar da zuciyar duk wani mai kallo..take duk wani fushi da bacin rea dake tattare da aneesa yagushe zuciyarta tai wani irin bugawa nan da nan ta diririce tama rasa abunda zata fadamin mishi..cikin kinkina da rawar murya aneesa tace"yallabai dama naga muna neighbors ne..shine nace bara mugaisa musan juna wnn shine gidana". Takare maganar tana nuna gidanta dake gefen na aliyu.. murmushinsa mai kyau yasakar mata wanda yakara narkar da ita, don aneesa tunda take ba guy din data tabaji yamata kallo daya irin aliyu..tayi yawo a kasashen duniya, tahadu da maza kala kala yaran manya manyan masu kudi amman bata tabajin wanda zataa iya mutuwa akanashi ba irin aliyu "u stole my heart" tafada can kasan zuciyar tana mai lunshe ido.katse mata tunanin da takeyi yayi ta hanyar cewa " uhun". A hankali tabude idonta tazuba mishi ..gaba daya jinta take cikin wani irin yanayi na soyayya dashauki da bege yana lullube ta, nata kyakykyawan murmushin tasakar mishi cikin cool nd sweet voice dinta tace "I'm aneesa abubakar mai dala .. nice to meet you" . Takare maganar tana mika mishi hannu. Bai mika mata nashi hanun ba " my pleasure " yafada yana gyada kai .. murmushin jindadi aneesa tasaki tace "can we exchanging phone number"..wara manyan idonshi aliyu yayi snn yadan saki murmushi yajuya yana cigaba da bude get din yace "maybe other time.." murmushi kawai aneesa take yi tanajin wani irin farin ciki na durar mata a zuciya..ko hakanan yabiyata da wnn kyawawan murmushin nasa da daddadan muryarsa..juyowa tayi tabude motarta tashiga taja batare da talura da sahra dake cikin motar aliyu ba kasan cewa tinted glass ne..horn tayi mai gadi yabude mata get tashige gidan. idon sahra dake cike da hawaye kawai take binsu dashi, wani abu mai daci takeji yatsaya mata a wuya, sosea kirjinta kemata zafi tanajin wani irin kishi mai zafi yana turnuketa...ko lokacin haukan samha bata tabajin irin wnn abunda takeji yanzun ba. Hawayen daya cika mata idone yasoma zubowa tai saurin gogeshi tareda juyar da kanta gefe ganin aliyu yana kokarin bude motar zaishigo. Rasa abunda zaice mata yayi bayan yashigo don yana ganin kamar bai kyauta ba, kawar da tunanin hakan yayi aransa kawai yaja motar suka shige cikin gidan. Ko gama dai dai ta parking din baiyiba sahra tabude cap din motar tafice abunta da sauri tareda toshe bakinta saboda wani kuka dayazo mata, direct bedroom dinta tawuce tare da saka mishi key tafada kan gado tana sakin kukan dayake cinta...ba abunda takeji yake kara bata mata rea kamar tatuna yanda suke sakarma juna murmushi..tasandai duk cikin cousins din aliyu ba wnn, kuma ma yaushe har yake da lokacin sake musu fuska bare har yayita sakin murmushi irin wnn. Koda taji aliyu nata buga mata kofa yana kiran "precious kibude kofar mana plss..I'm sorry..kibude I will explain it to u..pls open d door.."" ko sauraranshi bata yiba taci gaba da kukanta. Spare key yadauko yay kokarin bude kofar amman taki budewa kasancewar bata cire key din daga jikin kofarba..rokonta yarinkayi amma kamar batasan yanayiba, zama yay nan bakin kofar yana dafe kanshi da duka hannayenshi guda biyu yanama rasa abunyi. Shi baimasan abunda yashiga kansa ba dahar yatsaya yana magana da wnn yarinyar ..guntun tsaki yaja tareda jin haushin kansa don saboda a yanzun baison abinda zai bata ran sahra koyasata cikin damuwa..cigaba yayi da rokonta amman a banza daga karshe ma daina jin motsinta yayi da alama bacci ya kwasheta. Ajiyan zuciya mai nauyi yasauke yana mai kwanciya anan kasa kofar dakin ya kudundune guri daya ahaka har bacci yadaukeshi. Alarm na expensive watch dake daure a hanunshi ne ya tasheshi, ganin hudu da rabi yasashi saurin mikewa yawuce bedroom dinshi..kayan jikinshi yacire yawuce bathroom. Bayan yadawo daga masjid direct kitchen yawuce as usual yashiga hadama gimbiyar tashi breakfast ..abu mai sauki yadafa yahadashi a tray tareda ruwan adduar dayake tofa mata takesha tunda tasamu ciki. Kofar bedroom dinta yaje yana knocking a hankali yana kiran sunanta cikin sigar lallashi.. idanuwanta dasuka mata nauyi tsabar kukan datasha tabude su a hankali ita kanta tanajin alamun yanda suka kumbura, a hankali tamike tsaye tana dafe kanta dake masifar sara mata don harwani zazzabi zazzabi takeji..bata kula knocking din da kiran sunanta dayake ba tawuce bathroom don dauro alwala. A daddafe tasamu tagabatar da sallan ta kame jikinta saboda sanyi sanyin datakeji gawani dan banzan yunwa dake damunta..muryan aliyu taji yana cewa "tunda kinki budewa ga breakfast dinki ni zanje inshirya zan fita office." Bayan ta tabbatar yabar gurin tamike tsaye dakyar tabude kofar tai saurin dauko wa try din tadawo cikin dakin gami da tura kofar, jikinta harwani bari yakeyi saboda irin yunwar datakeji saboda tunda tasamu ciki ita batasan adadin sau nawa takecin abinci ba arana...ruwan adduar tafara Sha snn tashigayin breakfast dinta. Hamdala tayi yayinda taji cikinta yadauka tadawo dai dai har wani gumi taji tanayi hadi da sassaucin ciwon kan daya dameta yayi ta mike tsaye tareda rage kayan jikinta tashiga toilet don yin wanka. Daure da towel tafito tana tsame ruwan jikinta , qurawa kyakykyawan halittan jikinta ido yayi tunbayan fitowanta wanda haryanzu sahr bata ankara da mutum dake dakinba..kamar anjefoshi haka taganshi tsaye gabanta tasaki ihu tare da kokarin juyowa zata gudu, dasauri yariko kugunta tadi da fixgo ta tafada jikinshi. Fuskarta yadago yana kallon eyeballs dinta dasukayi rau rau alamar zatayi kuka, kafeta yayi da shanyayyun ida nuwansa daya sanyata gaba daya tai laushi takasa jurewa kallonsu.."why re u doing this sahra..meyasa .. look in to my eyes and tell me why?" Gaba daya idanuwansa gamawa suke da ita..tadago a hankali tana kallon shi bikin ta yana shaking tana sonyin mgna, kurawa soft Pinky mouth dinta ido yayi dake matukar burgeshi bai jira cewar taba yahade bakinsu guri daya.
Free page
Wnn littafin nakudine kubiya 500 don samun damar karantashi cikin kwanciyar hankali
Follow me on arewa books @habiebahlurv06
Call/Whatsapp
***