Mijina is too perfect :I want a divorce
chapter seven
by @rularnt
Zayna ta cigaba da bada labarinta cikin bakinciki da tsoro kuma da neman listening ear.
“Tun daga wannan ranar, Hakanan kullum jawad idan zai sadu dani, se ya sa min handcuffs hannu da kafa, ya zane ni while having sex with me, and force me to submit to his desires.His sexual appetite was animalistic…kaman dabba yake.”
Sannan ta kara da cewa "He would beat me," Idanun ta na kallon sauran matan daya bayan daya kaman tana kokarin ganin pain dinta a idanun su…sai kuma tace;
"He would tie me up, and... and... he would force himself on me. I was trapped, a prisoner in my own homeee…."Na zama prisoner a gidana, my matrimonial home..." ta maimata yayin da ta fashe da kuka.
Can bayan ta dan huta tace;
“na kan yi mamakin — me yasa matarsa ta farko ke zaune da shi? Shin ta san haka yake? Did she know about his violence? Did she simply tolerate it?”
I couldn’t understand, Why would she stay with him? Why would she let him do this to her? I was so lost, so confused.”
“sai dai wata rana — wata very dark day — ranar da na yanke shawarar daukan mataki a kan violence din Jawad… Akan BDSM daya ke practicing a kaina without my consent…The day that was Unknown to me that the worse was yet to come…”
“Jawad ya kawo matarsa apartment dina, ban ce komai ba dan na dauka ya kawo ta ne kawai to inrtroduce us, but to my surprise na je daki n canza na ga jawad ya shigo da matarsa cikin bedroom ɗinmu. Ya rufe ƙofa. Ya zaro phone daga aljihunsa. Yayi danne dannen shi on the screen then he showed it to both me and his other wife to see what was playing on the screen..”
Zayna kawai ta fashe da sabon kuka har jikin ta na rawa.. maganan na bakanta mata rai…
Zayna ta hadiye wani yawu mai daci, alamun abin da Zata fada ya fi komai cinmata rai, sannan ta ce
"that was the beginning of my hopelessness I gave up and daga nan na gane tawa ta kare babu inda zan iya zuwa, I bilieved there is no where I can run to, "
Could you believe what was playing on the screen?.” Zayna ta tambaye su rhetorically matan suka girgiza kawunnan su looking sad and sorry for her, sannan tace
“Abin da ya kunna — bidiyoyinmu ne daga ni har matar shi — wasu muna a cikin bedroom muna shafa mai tsirara muna sa kaya, wasu kuma muna a bathroom muna wanka, And the most terrible ones sune duk saduwan da yayi da ni ko da matar shi duka akwai videos dinsu. Hidden cameras ne dashi a ko’ina a cikin gidajen mu.
“Bayan ya gama nuna mana crazy and nasty sociopathic videos din, ya ajiye wayan a kan bedside drawer, ya soma zare belt dinshi yace, sai mun yi threesome dashi yanzu ko kuma ya saka wadannan videos din on every social media platform, kuma yace karmu yi tunanin wasa yake, dan shi he doesn’t care about his video online don he has no image to protect,"
“Hakanan muna ji muna gani ya sadu da ni da matarshi a daki daya, a lokaci daya sanan ya dinga saka mu yin abubuwan da basu faduwa.. Ban san shedan na aura a madadin mutum ba sai a lokacin..”
Zayna ta yi kuka har tana shesheka. Wannan ne moment ɗin da ta ji babu mafita sai hopelessness.
****