Blind love (Makauniyar soyayya )

Chapter 2

by @reeeyarh

Blind love 11&20
(Makauniyar soyayya ❤️)
  
   Koda daddy ya fitoh suna palon ita da sa’ad hankalin ta nakan wayar ta da take danna wa da alama abu take duba wa, auta mai kike yi haka, murmushi tayi tace daddy ina karatu ne kasan fa mun kusa fara exam.

  Hararar ta sa’ad yayi yace daga gaskiyya amma ai bamu sani ba sai yanzu, kaii ya sa’ad Allah mamie da huda da ya ma’ash sun sani, haka ne mun sani dan batun yau take karatun ta ba.

   Zama daddy yayi yana mata tambayoyi dan course din daya karanta shi take karan ta business management,dan yanzu level 300 take daga sun gama wannan exam din zasu tafi sawais.

  Maha badai brain ba duk tambayar da ya mata saita amsa yaji dadin hakan kuwa, babu wanda yayi mamaki dan sunsan brain dinta, sa’ad ne yace daddy yar taka kullun brain dinta budewa take.

  Ai haka ake so, ko maha na mamie ce tayi maganar, kai maha ta daga mata daddy yayi garan murya yace an gama da fanin karatu saura rashin ji fada da kanki tun kafin a fada mini, daddy Allah banba.

   Maha said the truth sa’ad yayi maganar,daddy sai biyu ne fa, umhmm ina jinki, nan ta fada mishi abinda ya faru a airport sai ranar da yaki tsayawa ta amshi assignment.

Iyeee gaskiyya na yarda maha kinyi hankali toh Allah ya miki albarka, Ameen daddy nagode, good yanzu yaushe zaku fara exam din, ranar monday, kaii jibi fa, eh dad, okay Allah ya kaimu, Ameen.

 Saura kai yaya babba, har yanzu baka koma aikin ba, eh daddy, toh Allah ya taimaka, Ameen daddy.

   Suna zaune suna hira huda ta shigo da farin ciki dan tun a parking space taga motar daddy, oyoyo second auta, murmushi tayi taje gefen daddy ta tsugunna ta gaida shi ta mishi sannu da zuwa, yawwa huda ykk ya school, Alhamdulillah daddy.

  Ya shirye shiryen sauka, Alhamdulillah daddy, masha Allah maza kije ki shirya kizo ki amshi naki questions din, tam daddy, mamie ina yini, lafiya lau huda kin dawo, eh nan ta gaida ya sa’ad da murmushi ya amsa mata, aunty maha sannu da hutawa, yawwa huda sannan da zuwa, murmushi tayi ta huce sama.

  Saida ta sakko daddy ya mata tambayoyi itama akoi brain yanzu wana school zaki tafi huda, shiru tayi, Maha tace daddy a kaita school dinmu kawai, huda kina son candin, aa daddy gaskiyya bacan za’a kaita ba.

  Toh ina za’a kaita, kawai ta tafi school of nursing ko huda, kai ta daga mishi, murmushi daddy yayi yace tam shikenan duba wacce ta dace, baki maha ta turo ta tashi ta tafi daki.

   Murmushi daddy yayi yace Allah ya shirya ki maha, huda ya maganar saukar taku, daddy ta kusa in sha Allah, good, itama tashi tayi ta tafi dakin maha.

   Ya maha, na’am huda, haushi kika ji, no huda kinsan zan fara exam kara tu zanyi, ya maha idan school dinku kike so sai nama daddy magana, aa huda ki zabi abinda kike so nasan kina son nursing ai dama.

  Ya maha, huda da gaske kije can yafi karatu dama naga yan nursing din school dinmu ba wani karatu suke ba, tam shikenan, murmushi tayi mata tace dazu sadiq ke tambayar ki.

   Dan Allah ai nayi fushi dashi ba haka yace ina takurawa budurwar sa, murmushi tayi tace ai takura min din kike bah da wasa tayi maganar, kai ya maha shikenan bari na tashi na tafi, aa da wasa nake miki fah.

   Dama ina son magana dake kizo ki zauna, zama tayi kusa da ita, kinaji, eh, kin tuno wani abokin sadiq da muka hadu dashi kwanaki, eh na tuna shi, wai cewa yayi yan sonki, ni kuma ya maha, eh. 

  Tab wallahi ya sa’ad yace karna kula ko wana saurayi duk yan iskane, shi kuma dan guguwa, kai ya maha, bafa haka yake nufi ba yana nufin idan kinga alamun mutun dan iska ne, ni kowa yace mini.

   Hala toh shi zai aure ki dai, aa bafa haka yake nufi ba, toh sadakar ki zaiyi,aa, toh yaya ne, huda ta kira sunan ta a hankali, dagowa tayi ta kalle ta, ko a gida an miki miji baki fada mini ba, kai ta girgiza mata, huda tell me the truth ya sa’ad said yana sonki ne, aa ya maha, toh kema kenan hana ki auren zaiyi kaman yacce yaki yi ya wani zauna ya takurawa mutane, kaii ya maha yanzu mai ya sa’ad yayi miki a gidan nan, bubu.

   Okay anyway indan tayi tsami maji,murmushi tayi tace Allah ya maha babu komai, okay shikenan ya school din, Alhamdulillah kinga karatun nan na jiya yaban wahala, ai saida nace ki tsaya mu kara nanatawa kika ki, ai shikenan yau bayan isha zaki kara biya mini na yau, tam, tashi tayi ta tafi.

   After some weeks,

  Maha wai har yanzu karatun baki gama ba, eh mamie kinsan accounting dinnan sai kayi mishi hadda, okay kiyi sauri kafin huda ta dawo na aike ku gidan mommy, tam mamie amma gaskiyya ba ya sa’ad bane zai kaimu, yacce kika gani, tam mamie.

   Koda huda ta dawo shiryawa sukai suka fita a hanya huda ke tambayar ta yaushe zata gama exam, saura two na gama, okay Allah ya baku sa’a, Ameen huda thank you.

   Koda suka isa nan suka kafa dandalin hira sai bayan isha mamie ta turo sa’ad daukan su, suna fitowa saiga ya mahamud ya dawo, sa’ada ce ta rako su suka gaisa da ya mahamud sannan suka tafi. 

  ********
  Tunda samir ya tafi duk sai gidan ya musu ba dadi, kamar kullun yacce AA ya saba yana zaune gefen mahaifin shi suna hira, a hankali yace takawa dama ina son fada maka jazzz zai kawo some of his students company seaways, okay hakan ma yayi ai koda wata matsala, from me babu matsala, ok ka barshi kawai, okay thank you.
Jazz shine babban aminin shi tun da suka hadu a uk suka kulla abota dan sanda yana secondary school baida aboki.

   Kai yaushe zaka koma, gaskiyya zan dade, okay Allah ya taimaka, Ameen takawa, barina tafi, tun yanzu, zanje wurin wani taro ne, okay Allah ya kiyaye, Ameen.

  Mom yaje ya fadawa ya fita sannan ya dauki rundunar bodyguard dinshi ya tafi, a hanya suka samu hold on, juyawar dazai yi yaga wannan yarinyar da ya gani a airport dan bazai manta kamannin taba,

   Kamar kullun tana tsiwar data saba dan ba a gaban motar take ba, juyawa na gaban motar yayi zai daki ta sai tayi saurin bude murfin motar ta fice, shi dai tsayawa yayi yaga wannan drama.

   Gani yayi an miko mata hannu ta gaba motar, wayar data cire daga kunnan ta ya kalla yana iya ganin abinda ke screen din wayar da alama waya take, kashe wayar tayi ta mika mishi wayar, tayi gaba zata bar wurin.

   Wata yarinya yaga ta fitoh ta rike hannun ta ta fada mata magana a hankali ta dawo ta koma motar ta zauna, window take kallo hawaye na fitowa daga idon ta ganin motar dake gaban ta yasa ta juya baya dan irin glasse din da baka gani na ciki saidai ya ganka ne.

   Shi abin dariya ya bashi dan har murmushi yayi, this girl is very stoborn hmmm itako koya yan gidan su suke da ita tab mijin ta zaisha fama mtsss tsaki kuma yayi yace toh ni ina ruwa na man, a haka yaga an basu hanya da gudu yaga anja motar.

   Direct wurin taron suka je sai kusan 11:00 yabar wurin gidan shi kawai ya huce,  ya kwanta abinsa gida ne mai girman gaske, sai da yayi wanka sannan ya kwanta, fuskar yarinyar dazu ce ta fadi mishi yanzu saida ya dara abinshi dan lamarin yarinya na bashi mamaki.

   *************
 
  Suna shiga gate da gudu ta shiga gida tana kuka,ganin daddy yasa taci birki, wata tsawa ya daka mata ta shigo babu sallama, da sauri ta shanye kukan nata, da tsawa yace what about the cry, kasa taje kusa da mamie ta zauna daidai shigowar huda da sa’ad.

  Duk zama sukai sa’ad ya fara bawa daddy labari, daddy wai yarinyar nan dan bata da hankali saurayi yace zaizo school dinsu gobe wai Allah ya kawo shi tunda muka taho take waya daga mata magana take kokarin raina mini wayo.

   You’re very stupid maha is sa’ad your mate bama azo maganar saurayi ba akan me  sa’ad zai miki magana ki mishi yashin kunya, daddy, quiet, shiru tayi mamie ta tashi tabar palon, huda ma tafiya tayi.

   Nan daddy ya dinga mata fada kuma yace wallahi yaji labarin saurayi yaje wurin ta saiya ci uban ta, a hankali tace daddy I’m sorry, is okay you can go, wayar ta ya mika mata ta huce daki ta.

  Kuka sosai tayi har saida mamie ta shigo ta lallaba ta sannan tayi bacci.

   Washe gari data tashi bata kula kowa a gidan ba ta huce school ko breakfast batai ba ta huce, a school dinma saida tasha kukan ta.

    Kiran wayar ta ake tun dazu amma taki daga wa, sam ce ta kalle ta tace wai baza ki daga ba, sai lokacin ta kalli wayar ganin mai kiran yasa ta daga, hello good afternoon sir, afternoon fatima are you still in school, yes sir, okay i want to see you, okay sir.

   Sam kizo muje ki raka ni, okay muje ki wanke fuskar ki, saida ta wanke fuskar ta sannan suka tafi, suna zuwa tayi knocking door din, come in, you can go ai keya kira i will wait for you here, aa wallahi kizo muje.

   Maha let me tell you the truth babu inda zanje, kamar mai jira ta fashe da kuka, maha are you okay tunda kika zo kike mawa mutane kuka toh wallahi mamie zan kira.

   Tunda da suka iso wurin yana kallon su fitowar shi kenan daga office din proprietor, he fatima what is going on they, a hankali ta maha shanye kukan ta sam tace good evening sir, evening safiyya, what happened to her, sir it’s know things serious.

   A hankali tace good evening sir, evening fatima, amm AA this are some of the students, kai kawai ya daga mishi yace just get back let me call him, okay.

   Yana komawa maha ta sake knocking door din, come in, bata jira sam ba ta huce abin ta, good evening sir, evening fatima, let’s go proprietor want to see you.
  
   Okay dai dai shigowar shi da sam, no sit fatima what is wrong with you, sir I’m okay, are you sure, yes sir, okay you can go i will see you later, okay sir thank you.

   Tafiya sukai suna fitah suka huce hall din da sukai exam dan dauko wasu kaya yakin su.

 ******** 
  No kaika damu babu komai jazz (proprietor) bara na tafi kawai, tam na gode AA Allah yabar zumunci, Ameen.

  Tun daga nesa ya gano ta tana cicila kafa tana kuka gaban wata mota, yaya Allah bai zoba wallahi ya, if I slap you baza ki kara magana ba huce mu tafi, wallahi babu inda zani kawai naje gida daddy ya zane ni ni nace maka baizo bafa.

   A hankali suka karaso wurin saboda motar su daku wurin, jazz ne yace fatima are you okay, yawwa sir please tell him i just came back from your office wallahi ya sa’ad sadiq baizo ba.
 
   Hannun ya mika wa jazz suka gaisa dan sunsan juna, AA ma gaisawa sukai, jazz yace wai mai kawa fatima she been crying tun dazu, please please tell him I’m just back from your office.

   Maha get into the car, Allah yaya daddy will beat me ka yarda dani, jazz ne yace fatima is okay get into the car, sir kace ya yarda dani toh, murmushi yayi yace fatima rigima I will explain everything, sure, yes get in.

  A haka ta shiga motar, shidai AA ya kasa gaba ya kasa baya he is just looking at her, saida suka sake gaisawa sannan yace she is from my office, okay thank you jazz let me live.

  But what happened to her, wai boyfriend dinta ne yace zaizo and daddy knows about it shine yace saiya zane ta indai yaji labarin yazo din and i been calling her she didn’t pick up, murmushi yayi yace toh dai babu wanda yazo dan daga office dina take.
    Ta tsalake hukun cin daddy, AA daya zauna a cikin mota yana jinsu mamaki abin ya dinga bashi, anyway bara na tafi za muyi magana, okay, amma please ka kula mini da ita.

  Ai ni daga wannan week din tabar hannun na sai nan da 6 month amma kaga wancan na cikin motar hannun shi zan kaita you can ask him for that, murmushi yayi kawai yace aa abin bai kai haka ba have a nice day, ok bye.

  Sorry AA shidin friend dinane na secondary school, ohh is okay, yanzu ya za’ayi, you can do anything amma gaskiyya i don’t want that girl in my company.

  Murmushi yayi yace kai haba yallabai karka mini haka please wallahi the girl is very good girl kawai dai an samu akasi ne, jazzz, please sir, I’m living za muyi magana, okay bye thank you.
  
   Yana gama shiga jazz ya rufe door din shi kuma ya jingina kanshi da jikin kujera, yana tunanin halin yarinyar nan what is that her name fatima maha ohhh she so annoyed just because za’a dake ta take wannan kukan, i wish I can see that father of her da take tsoron shi haka.
 
  Sosai ya tafi duniyar tunanin akan maha tun haduwar su ta ranar farko har yau, ohh she’s always crying, crying angle yayi murmushi shi kadai.
 
  ****** 
 Tunda suka tafi take bashi hakuri, tausayi ta bashi ya lallashe ta sosai ya ke lallashin ta saida tayi shiru sannan ya tsaya a bakin hanya ta wanke fuskar ta, wani restaurant ya siyo mata abinci ya bata.

   No ya sa’ad am okay aa saikin ci, bude abincin yayi ya fara bata a baki saida taci sosai sannan ya bata ruwa tasha yaja motar suka tafi.

   Suna isa gida babu kowa dan haka yace ta tafi tayi waka ta kwanta tayi bacci, a hankali tace ya mamie fa, ta fita, da huda, eh, amma aiki ba fita zakai ba ko, eh ina part dinmu, ta ta huce sama.

   Sai bayan la’asar ta farka koda tayi sallah kasa ta sauko har lokacin mamie bata dawo ba, part din su sa’ad ta tafi knocking daya yace ta shigo.

   Ya na manta waya na a mota, okay zauna kici abinci, zama tayi tana ci tace ya yaushe su mamie zasu dawo, gobe, da sauri ya dago ya kalle ta ina suka je.

  Maha baffa ne ya rasu, da sauri ta kuma kallon shi ya you mean baffa huda, eh shi, tuni ta fara kuka bai hana taba dan yasan sun saba da baffan.
   Huda mahaifiyar ta ta rasu tunda ta haife ta yar garin su mamie ce katsina su biyu maman su ta haifa ita da yayar ta wacce yanzu tayi aure a garin, tun bayan rasuwar mahaifiyar ta baffa bai sake aure ba saida maman shi tasa shi a gaba sannan yayi.

   Wanda matar ta dage akan sai ankai huda aiki, bada son ranshi ba aka kaita sai Allah ya taimaka ta fada hannun na gari dan duk rayuwar da take ciki ya sani koshi daddy bai barshi haka ba saida ya bashi jari kuma ya nemi ya bar huda a wurin su.

  Sosai maha ta saba da huda wanda komai nata ta sani kuma ta dauki baffa tamkar daddy ne.

  Maha stop crying kinji zo, kusa da shi ta koma ya fara lallashin ta yace gobe after exam zasu huce katsina dan mamie sai ranar bakoi zata dawo, a gidan hajiya zata zauna, ya inason waya da huda.

  Tam ba yanzu ba nasan ko an kira baza ta daga ba, tam haka suka kwana su biyu abinsu dan maha ma a dakin ma’ash ta kwana.

 *********
 Kwance yake yayi shirin bacci tunanin yarinyar dazu ya fado mai, yayi murmushi yace this her bro wai abinci a baki, I can’t do this for any girl in my life inba mom da munawwar ba.

  Kenan tana tsoron duka haka yace take kuka ya sake murmushi sai kuma ya hade rai toh akan me yake tunanin tama mtssss useless.

  Washe gari da safe ya fita gaida mom,nan take ce mishi ya shirya yaje wurin goggo dan tunda ya dawo baije bah, ba musu yace mata zaije yau in sha Allah, yawwa, wurin dad yaje suka gaisa yake fada mishi tafiyar da zaiyi, amma kwana zakai ko, aa dad.

  But ka dade baka jeba fa, amma takawa, kaje ko kwana biyu ne kayi kaji, tam shikenan in sha Allah, shiryawa yaje yayi ya fada wa guard dinshi tafiyar.

  Sai kusan 10:00 suka kama hanya zuwa masarautar katsina, sosai aka tarbe su da yake sarkin yayan mom ne bayan sunci sunsha yace ya huce gidan shi sai dare zai dawo.

******* 
Washe gari suna gama exam ta tafi dan ta fadawa sam abinda ke faruwa, ba dadewa suka shirya abinsu suka tafi, har suka iso tana bacci dan jiya ba wani cikeken bacci tayi ba.

  Gidan hajiya ( grandma din mamie )suka huce suna isa wanka tayi suka ci abinci suka huce gidan gaisuwa, sosai huda tayi farin ciki ganin maha duk sai taji rabin damuwar ta ta goge saida suka sha kukan su sannan ta lallaba ta taci abinci.

  Yau kwana uku da rasuwar bayan sadakar uku suka koma gida maha tace huda ki shiga, ya maha ina zaki, kinga wancan mango tree din, eh, i have to get some.

   But ya maha have you know the owner of the house, no i will today kedai ki shiga gida kawai, aa babu inda zani muje na raka ki, suka nufi hanyar gate din.

  Suna isa bakin gate din ta gaida mai gadin, sannan yar nan, yawwa baba dan Allah ka taimaka mini da mogoron nan wallahi ya burge ni, murmushi yayi yace toh yar nan bara a dauko miki.

   ********* 
 Yau kwanan sa uku a garin gobe yake shirin tafiya suna mota ya jingina kan shi da kujera, ganni tsayuwar tayi yawa ya dago yaga meke faruwa, a hankali ya kalli bakin gate din rufe idon yayi ya sake budewa, still dai ita ya gani tsaye.

   Fitowar baba mai gadi da mongoro a hannun yasa ta wani murmushi mai kyau wanda shima kanshi bai taba ganin wanda yake irin wannan murmushi ba.

   A hankali ya furta ya Allah, Allah yasa wannan yarinyar ba aljana bace, ganin suna shiga cikin gidan yasa ya kara kura mata ido har suka huce.

  Bata tafi ba har baba mai gadi ya rufe gate din yaje ya kwashi gaisuwa ya dawo, yarinya kina bukatar wani abu ne, aa baba kawai godiya zanyi, murmushi yayi yace babu komai yarnan Allah ya miki albarka, Ameen baba mun gode suka tafi.

   Saida ya shiga ciki yasa aka kira mishi baba mai gadi, zubewa yayi har kasa yana sake mishi barka da zuwa, a cikin cold voice dinshi yace baba wacce yaran ka sansu ne.

  Aa ban sansu ba nan ya bashi labarin abinda ya faru, ya daura da yallabai ayi hakuri dan Allah, ba komai zaka iya tafiya, har yakai bakin kofa yace kuma duk wanda ya tambaya ka bashi, tam yallabai godiya muke ya fuce.

  Yana zaune aka kira sallar azahar, masallacin ta huce yayi salla anan ya hadu da sa’ad, murmushi sa’ad yayi mishi ya mika mishi hannu suka gaisa daga nan ya fice, saida ya gama gaisawa da mutanan masallacin sannan ya fitoh.

  Hakan yayi daidai da fitowar su da mamie tana ta cika tana batsewa haka yaga su mamie sun shige mota sun tafi sun barta, zama tayi a kujerar mai gadin gidan tana kuka.

  Wata mota ta tsaya gaban ta, mutumin dake motar ya fitoh yazo gaba da yana mata magana, tashi tayi ta shige gida tana hararar shi.

 Washe gari ya shirya ya tafi da tunanin maha dake kokarin shigowa rayuwar shi.

  Haka sukai ta zama a garin har bakoi, lokacin ya sa’ad ya koma wurin aiki abuja, driver ne yazo ya dauke su har hudan, mamie bata bar garin ba saida ta tabbata yayar huda ta samu kwanciyar hankali.

  Ranar sunsha gara dan gidan yayi datti sosai, saida suka gama mamie da kanta ta daura abinci sau bayan isha shuka dawo dadi dadi.

  Yau kusan sati da dawowar maha da huda na zaune a dakin huda aka kirata, kamar baza ta daga bai sai kuma ta daga ganin mai kiran.

  Good evening sir, evening fatima how are you ya karin hakuri, Alhamdulillah sir, masha Allah dama cewa nayi when you are free tomorrow i want to see you, ok sir i will be available in sha Allah, daga haka sukai sallama.

   Bayan sallar isha suna zaune sam ta kira ta ko itama sir Ibrahim ya kira ta tace eh ta kira ta gobe zata je itama, okay Allah ya kaimu daga hak sukai sallama.

  Washe gari around 11:00 ta shirya suka fita ita da huda dan idan sun dawo zasu shopping, koda suka isa makarantar office din sir ibrahim suka nufa, suka shiga tare huda ce ta fara gaida shi sai maha.

   Good fatima you’re here, yes sir, they been waiting for you kije office din proprietor, ok nan yace tabar hudan anan ta tafi, knocking daya aka bata izunin shigowa.

   Sam ta gani sai wasu maza biyu wanda suma department dinsu daya, good morning sir, morning fatima have a sit, tana zama ya fara musu bayani abinda yasa yake neman su kamar haka.

  As you know all school have resumes, duk suka hada baki wajan cewa yes sir, and you’re going for your seaways, dan haka na zabe ku saboda jajir cewar ku na zaba muku wurin mai inganci.

   Nan ya tatars takadun su kowa da inda ya kai shi, godiya sukai mishi yace ba komai zasu iya tafiya but fatima ta tsaya, sam ta kalla tace huda is in sir ibrahim office, ok ta fice itama.

  Fatima, yes sir, nasan ke yarinyar kirki ce please inda na saki banson wani kuskure ya faru kinji, in sha Allah sir, okay gobe kizo da safe da kaina zan kaiki, okay sir, you can go ta tashi ta tafi.

  Saida suka dan sha hira da sam sannan suka tafi, kara gaida baba driver sukai nan suka fada mishi ina suka nufa ( daddy nada wata dabi a indai yaran sa na gari driver hutu yake tafiya).

   Suna isa sukai abinda za suyi suka huce gida abin su, koda suka je mamie na zaune a palo saida ta fada mata duk abinda ya faru sannan suka huce daki kowa tayi wanka.
    
  Washe gari da wuri ta shirya dan yace mata 7:30 ta mata a office dinshi, riga da siket tasa na atamfa ta sha dauri sai mayafi dan karami da yake kayan basu kamata ba, tayi wani irin kyau kamar ba maha ba batai kwalliya ba lipstick kadai tasa aiko ya zauna akan pink lips dinta yayi kyau.
Direct dakin mamie taje tayi knocking, muryar mamie ta bacci tace ta shigo, tace mamie good morning, morning auta harkin shirya, eh mamie zan tafi, okay Allah ya kiyaye tace tazo, tana zuwa ta mata kiss ta shafa kanta, bye bye ta mata ta huce dakin huda.

  Nan taga bata nan kasa ta sauka a kitchen ta ganta, ohh ya maha harkin fitoh, eh huda tafiya zanyi, ya maha good morning, morning hudu, ga breakfast na hada miki, kai huda I’m late.

  Toh ki tafi dashi kici a car mana, tam shikenan, adu’a plast tasa mata ta raka ta har mota sannan ta koma ciki, a mota ta cinye abinci ta ta ijiye plast din, baba ka tafi kawai idan zan dawo saina kira ka, tam shikenan hajiya karama.

   Tana sauko wa kiran jazz na shigowa wayar tata, good morning sir, morning fatima ina kika tsaya, sir I’m at the school okay just wait for me at the packing space, ok sir ta juya tana jiran shi.

  Ko three minutes ba,ai ba sai gashi ya fitoh, motan ya bude yace ta shiga nan suka sake gaisawa, tunda suka tafi suke hira da maha a rayuwar ta bata shiru.

   Basu dade da zuwa ba saiga shi yazo shima har lokacin suna mota suna hira abinsu kallo daya ya musu ya dauke kai.

  Driver ne ya fitoh ya bude mishi car din kuma shi kadai ne yau babu motoci da yawa dan dama idan aiki zai fitoh baya fita dasu, office din shi ya huce direct.

  Ko five minutes baiba saiga PA dinsa ta shigo ta sanar dashi zuwan su, kai kawa ya daga mata alamar su shigo, jazz ne kadai ya shigo suka gaisa nan yace mashi yarinyar na waje and please dan Allah ya kula da ita.

  A hankali ya dago kai ya kalle shi kamar bazai magana ba sai kuma yace jazzz anything about her, murmushi yayi yace no at all kawai dai yarinyar bata ji kadan, really yana mishi kallan tuhuma, da gaske.

  Shiyasa kaje gida ka dauko ta kenan, no nifa bani na dauko ta ba a school muka hadu, toh ai basai ka kawo ta da kanka ba zata iya zuwa da kanta, no kara dai na kawo ta, ummm, trust me nothing between us, anyway yana dannawa PA dinshi kira.

  Ask her to come in, idan da sabo ta saba da halin shi duk da itama basu dade da haduwa dashi ba da fahimce shi sosai, maha dake zaune ta kalla tace madam you can go in, murmushi tayi tace thank you ta tashi tayi knocking door din.

  Jazzz ne ya bata izinin shigowa, shiga tayi ta rufe kofar a hankali ta tako har gaban su jazz yace ta zauna, tana zama tace mishi good morning, kamar bazai amsa ba sai can kuma yace morning.

  Tunda ta shigo yana kallan duk wani motsin ta but baza ka taba ganewa ba dai saika rantse hakalin shi nakan wayar gaban shi, jazzz ya kalla kamar zaiyi magana, jazz daya lura da yanayin shi sai yace fatima this is the place I’m living now.

  Okay sir thank you ta fada a hankali kamar zatai kuka dan ita wallahi wurin bai mata ba kawai taji ta tsani wurin, tashi yayi zai fita tabi bayan shi, jin mutun na binshi yasa ya juyo.

  Ganin itace yasa yace fatima any problem, tuni hawayen sun wake fuskar ta tace sir i can’t work here, kallan ta ya tsaya yana yi na wasu second sannan yace why kai ta girgiza mishi.

  AA ya kalla yaga su yake kallo yace sir please excuse us ya fita tabi bayan shi anan baki office din ya zauna inda ta zauna dazu yace ta zauna, fatima look at me.

  Dagawa tayi ta kalle shi yace stop crying tell me wani ya miki wani abu ne, kai ta girgiza mishi, okay fada mini menene, sir I’m afraid, afraid fatima afraid of what, the man inside the office, dariya yayi yace fatima are you kidding me, a zuciya yace dole kiji tsoron shi dan koni kaffa kaffa nake dashi mutun kullun rai a hada.

  Just give me a second ya koma office din, yace ya fita ya bar shi haka yake kawai dai ya jingina kan shi da kujera, yana jimamin rainin hankalin yarinyar nan, dagowa yayi yana kallan jazzz har ya zauna.

  Oga AA please ka ringa sassau tawa fuskar nan take kaga kasa yar mutane kuka, ido ya bude dan bai gani mai yake nufi ba i don’t understand, she said she’s afraid of you, da hannun ya nuna kanshi alamar ni kuma.

  Yes you toh tazo taga kana hade rai sai kace wanda akawa dole ya fitoh kuma ta gaida ka saida kaji dama ka amsa and yarinyar nada tsoro, mtssss iskanci dai, kaga get out of my office kuma ka tafi da abarka.

  Aa nidai zan fita amma ita zata shigo please kana dan mata fara’a AA ya karasa maganar ta hanyar tsokana, pen ya dauka ya jefa mishi, da sauri ya kauce ya tashi ya fita yana dariya.

  Lallai yarinyar nan ta raina mishi hankali fuskar tashi ce tasa ta kuka tab aiko za tayi mai dalili, ta tafi duniyar tunanin.

  Jazzz na fita ya lallaba ta yace ta daina jin tsoron shi, sir idan nayi laifi bazai duke ni ba, no at all AA baya dukan mata ai just try to convince yourself kinji, okay sir, you can go in kama ki bashi hakuri, kai ta daga mishi ya tsahi ya tafi, saida ta dau seconds sannan ta tashi taje tayi knocking door din.

  Cikin cold voice din shi ya bada izinin shigowa, yanzu baya gaban table din ya koma kan sofe ya jingina kan shi da kujera, a hankali ya bude idon shi ya sauke su akan ta kasa tayi da kanta.

Hakan ya bashi damar kalle ta, a hankali tace sir I’m sorry, bai tanka mata ba saida tayi kusan two minutes a tsaye taga ya tashi ya dawo ka chair din ya zauna, cikin kakausar murya yace have a sit madam.

  Zama tayi bayan some minute yace can you introduce yourself, a hakanli ta fara daga sunnan ta har zuwa abinda ya kawo ta tunda ta fara yake kallan ta kanshi ya jinginar bayan second yace look over me.
 
  Kasa daga kai tayi ta kalle shi ya daka mata tsawa da tasa ta fashe da kuka, a tsawace yace keep quiet madam i said look at me did my face look ugly, kai ta girgiza mishi.

  Toh way are crying kai ta kuma girgiza mishi, are you deaf sai lokaci ta bude baki tace no, okay I don’t want to see that tears anymore, da sauri ta goge fuskar ta ta hadiye kukan ta.
 
   Saida ya daidai ta kanshi sannan ya nuna mata wani table yace that is your sit and duk ranar da kika kuma mini kuka saina balla ki, da sauri ta daga mishi kai get lost.

 Tashi tayi ta koma inda ya nuna mata sannan ya ci gaba da aikin shi yinin ranar haka tayi shi ba inda taje sai four aka tashi Allah ya taimake ta ba salla take ba.

  Baba driver ta kira ta fada mishi address din wurin ba jimawa yazo ya dauke ta, koda ta koma gida bacci tashi sai kusan 8:00 ta tashi, abinci taci suka danyi hira sannan kowa ya huce dakin shi.

  Washe gari sai kusan 9:00 ta karasa office din, yana tsaye yana safa da marwa tayi knocking, come in.