WAYE SHI?{Behind the mask}

Chapter 1: The contract

by @autum17

Nigeria Abuja: Asokoro

05:00pm

BLOOM HEALTH CARE PRIVATE HOSPITAL

Dr Ahmad's office : Office ne daya amsa sunan sa Office. Everything in the office was sky blue and white kama daga curtains,sofas,rugs and walls. Daga tsakiyar Office ɗin kuma kujeru ne na alfarma an shinfiɗa rug sky blue and a center table daya kasance fari.

Tsaye yake kusa da windown office din,hannunsa biyu saye cikin aljihun wandon suit dinsa da ya kasance sky blue. Hannayen rigar nade suke zuwa guiwar hannun sa that was white. He was standing straight,hakane ya bani damar kare ma bayansa kallo. Dogo ne sosai Masha Allah tsayin sa besa ya kasance me doro ko wani naƙasu da za'a iya alaƙantashi da tsayi ba . His black hair was parked into a pony tail.

Ƙamshin turarensa ya mamaye kowane kusurwa na officer ɗin. Yaɗan sauke ajiyar zuciya Tare Da duba wrist watch ɗinsa daya kasance silver color to complement his white shirt. Turo ƙofar office ɗin akai . a young man of about 35 years ya shigo saye da farar riga irin na doctors. Shima dai dogo ne,don tsayin su xeyi ɗaya da wanda ke tsaye a bakin window

The only difference is that wannan shi Black beauty ne. He was also wearing round frame glasses. Takowa yafara yi a hankali yana ƙara gyara files ɗin da ke hannunsa.

Zama yayi a seat ɗin da ke bayan desk ɗin da aka rubuta DR AHMAD hakan na nufin shine Dr AHMAD ɗin.

Bayan ya gama arranging ɗin files ɗin dake saman desk ɗin sa, yaɗan ɗago ya kalli mutumin dake tsaye kusa da window wanda bema Nuna Alamar yasan da wanzuwar mutum awurin ba for some seconds. Murmushi me kyau yayi tare da faɗin"Sorry mutumina, na ɓata maka lokaci" ya ƙare maganar yana kallon shi. har shuɗewar yan mintuna mutumin bece komai ba. Ajiyar zuciya doctor Ahmad ya sauke dama yasan baze amsa ba.

"What does the report say" ya faɗa ina a deep and serious tone after kusan minti biyar batare da ya juyoba. "The same thing,ba canji" doctor Ahmad ya Amsa

"But i think I have a solution " doctor Ahmad ya faɗa ina a serious tone. Jin hakan yasa mutumin ya bar bakin windown yafara takowa zuwa cikin office ɗin .(Masha Allah fata Barak Allah ahsanul khaaliƙin) wani irin masifaffen kyau ne dashi, Abu mafi ɗaukar ido a fuskar sa,shine idanun sa da suka kasance Cat eyes with an ocean blue orbs,and In between his eye and brow akwai black dot a wurin da makes him look like a piece of art work. his pink heart shaped lips glow kamar ya shafa man baki. Yana da Arched eye brows da suke cike da baƙin gashi kamar na wata mace thou gashin girarsa ze iya fin na wata macen (kamar dai ni☹️) Hancinsa dogo amma ba dogo can can ba. Yana da doguwar fuska da take glowing kamar new moon. Yana da saje amma beda gamu . Duk da wannan fuskar sa adaure ba fara'a. Its his personality.His got a long and elegant neck with a big Adams apple idan yana magana Adams apple ɗinsa bobs up and down in a sexy way. Kayan dake jikin da basu ɓoye ainihin siffarsa ta ƙarfafan maza ba.Ga wani irin kwarjini da cikar haiba da Allah yayi masa. Takowa ya cigaba da yi, doctor Ahmad kuma ya bishi da idanu har ya zauna akan sofan dake cikin office ɗin. "Ina jin ka " yafaɗa a gajiye tare da gyara zaman sa a sofa ɗin ya lumshe idanun sa. Miƙewa Dr AHMAD yayi ya zo ya zauna kusa dashi tare da dafa kafaɗarsa "Get marry" ya faɗa yana karantar yanayin fuskar sa ko ze ga wani reaction but there was none. Ya cigaba da faɗin"Ina ga yanzu abu guda kaɗai zaka iya yi domin samun mafita,kuma wannan shine aure"! Dr Ahmad ya ƙarashe maganar cikin son shawo kanshi. Bayan shuɗewar wasu mintuna buɗe idanunsa yayi tare da kallon Dr Ahmad da har yanzu yake nan zaune ba tareda ya canja position ba ko ya ɗauke hannunsa daga kafaɗar da ba.in a husky voice yace" Me ya haɗa aure da matsala ta kuma?" "Ita has everything to do with your problem zakee!if you are lucky to get a nice woman,zata iya zama silar warakar ka! Zakee pls you have been avoiding this amma yanzu i think this is the only solution to the problem! Nasan Kai baka damu da yadda ka ke ba amma,there are ppl who care. Kayi tunanin Grand parents and your father ko dansu pls you have to do this "! Dr Ahmad ya ƙare maganar da Alamar roƙo. Ajiyar zuciya zakee ya sauke after a while yace "akwai matar da zata so ta kasance with a person like me? Ni bazan cutu ba amma ita pa?" Ya ƙarashe maganar yana maida idanunsa ya lumshe.

" Kabar duk wannan wurina,I will handle it pls" Dr Ahmad ya sake faɗa yana kallon zakee. "Okay" zakee ya faɗa bayan shuɗewar mintuna daɗi sosai Dr Ahmad ya ji har yana ƙoƙarin rungume zaki,Da sauri ya buɗe idanun sa yana jefa mai haramta. Komawa baya Dr Ahmad ya yi yana yar karamar dariya "You are a killer joy man" "hmm" kawai ya faɗa cike da ƙosawa. Dr Ahmad ya tashi ya fita daga office ɗin gabaki ɗaya. Bayan fitar Dr Ahmad miƙewa zakee yayi yabar HOSPITAL gabaki ɗaya.

Dr Ahmad bayan ya dawo bega zaki ba, shima kawai se ya fita daga office ɗin haɗuwa yayi da wata nurse a hallway "Dr har zaka tafi"? Ta faɗa yana wani yatsu ne yatsu ne ita ala dole se taja hankalin shi. "Hmm" ya faɗa batare da ya kalle ta ba. Yay gaba abinshi ta bishi da ido tana raya abubuwa a ranta.

___________'_______________

Sanye take da hijabi baƙi wanda yaga ruwa har ya gode Allah doguwa ce ita chocolate complexion, tana da manyan almond shaped eyes wanda kalar ciki ya kasance baƙi amma farin cikin yayi jaajur saboda tsabar kukan da yaci. Lips ɗin ta da suka kasance red color sun bushe sun yi ƙamau ƙamau hancin ta ƙarami kuma ba dogo na she has dark eye brows and long lashes da suka jiƙe da hawaye sun yi zaƙo zaƙo. She over all has an oval shaped face.

Takalmin ƙafarta sun tsupa sun ƙoƙe. Tafiya take batare da sanin inda take jefa ƙafa ba all she could hear was the doctor's warning "idan ƙanwar ki ta wuce yau batare da amma ta aiki ba she could lose her life" and since then take ta neman inda zata samu kuɗi amma har yanzu . What should she do? She didn't want to lose her sister. Ita kaɗai ce familyn da ta rage mata ina the world she has no one other than her sister" Ya Allah" ta faɗa hawaye na ƙara gangaro wa bisa kyakkyawar fuskar ta. Tafiya take batare da ta lura da ta kawo saman tutu ba, tuƙi yake a hankali yana tunanin maganar da sukayi da zakee, when suddenly,she appeared in front of him idan ba dan Allah yasa,ya taka burki da sauri ba,da ba abinda ze hana ya buge ta. Ita kam tun lokacin data lura da motar nan tay shahada dan ta sadaukar se motar nan ta buge ta hakan yasa ta rufe idanun ta gam tana jiran ta Allah ta kasance. Fitowa yayi a fusace yana faɗin "Are You crazy?baƙi da hankali kina ganin mota zaki tsaya ta buge ki Salam ki jama mutane?! Buɗe idanun ta tayi a hankali se kuma ta juya ta kalli mutumin dake ta mata bambancin bala'i before she could stop herself kawai se ya fashe da kuka. Dr AHMAD wasu stunned tunda shidai be mata komai ba ne was only scolding her for the good of her self! Ita kuma ana ta bangaren tana jin

Akan me ze dinga mata faɗa bayan nesa abinda ke damun ta ba? Juyawa tay ta fara tafiya. Saurin shan gabanta yai yana faɗin "yi haƙuri,ina zaki? Shigo mota in sauke ki" girgiza kanta tay tare da faɗi ina a trembling voice"motar ka baza ta iya kaini inda nake so ba, Im out to look for money Dan ayi wa ƙanwata aiki" ta ƙarashe maganar zuciyar ta na mata raɗaɗi wasu hawaye na bin wasu Dr Ahmad looked at her for a while wondering what could be wrong with her sister? Juyawa tay yafara tafiya

"What if I pay the money!?" Ta tsinkayi Muryar shi yana faɗa. Tsayawa tay tare da juyowa ta kalleshi . Slowly ya Jin jina mata kanshi affirmatively.

Ze biya kuɗin? Akan wane dalili? Me yake so ina return? Wannan sune abinda ke yawo akanta

Kina shigo mota se muyi magana. Ya faɗa yana buɗe mata gaban motar. Tsayawa tai tana ƙara bin shi da kallon as if searching for answers on his face

" Your sister is waiting" hakan da ya faɗa yasa ta taki a hankali ta zo ya shiga motar shi kuma ya shiga driver side yafara tuƙasu

"So meta ke damun ƙanwar taki?'ya faɗa bayan sun ɗauki hanya

Hawaye da suka silalomata ta goge tare da faɗin"lung Cancer final stage" innalillahi wa inna ilaihi raji'un Dr Ahmad ya faɗa. Ita kuma ta cigaba da goge hawaye ta trying so hard not to break down

"What if I offer you a contract in return for your sister's operation" ta tsinkayi Muryar sa