FreeArewaPen original
WAYE SHI?{Behind the mask}
- 1views
- 82chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Soft heart,Steady soul _
Sample · Chapter 1: The contract
Nigeria Abuja: Asokoro05:00pmBLOOM HEALTH CARE PRIVATE HOSPITAL Dr Ahmad's office : Office ne daya amsa sunan sa Office. Everything in the office was sky blue and white kama daga curtains,sofas,rugs and walls. Daga tsakiyar Office ɗin kuma kujeru ne na alfarma an shinfiɗa rug sky blue and a center table daya kasance fari.Tsaye yake kusa da windown office din,hannunsa biyu saye cikin aljihun wandon suit dinsa da ya kasance sky blue. Hannayen rigar nade suke zuwa guiwar hannun sa that was white. He was standing straight,hakane ya bani damar kare ma bayansa kallo. Dogo ne sosai Masha Allah tsayin sa besa ya kasance me doro ko wani naƙasu da za'a iya alaƙantashi da tsayi ba . His black hair was parked into a pony tail. Ƙamshin turarensa ya mamaye kowane kusurwa na officer ɗin. Yaɗan sauke ajiyar zuciya Tare Da duba wrist watch ɗinsa daya kasance silver color to complement his white shirt. Tu...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.