WAYE SHI?{Behind the mask}

Chapter six:His redemption

by @autum17

Ɗago idanun ta tayi da nufin yi ma koma wane yay sanadin faɗuwar ta masifa, shima kuma at the same time ya dawo da idanun shi akanta

Suddenly his blue eyes got into her wide brown ones, ɗauke wa numfashin ta yayi zuciyar ta,tafara bugu da ƙarfi

Saye yake da ƙananan kaya ,a short hand shirt black color da wando jeans Se takalma baƙaƙe

A black colored wrist watch and a black facing cap

Kunnen shi maƙale da Bluetooth fuskar shi tamke kamar wanda aka aiko ma da saƙon mutuwa fatar shi taƙara haske,se ƙamshi yake zubawa

kallon shi take idanu waje, while he stared at her blankly!

After a while kuma ya tsallake ta yayi gaba

Se da yakai bakin stair case sannan ta miƙe da sauri ta sha gaban shi

Tsayawa yayi cak yana kallon ta, ita ma shi take kallo fuska murtuke duk da har cikin ranta tsoron shi take amma se ta dake

Gashi ya fita tsawo ,he looks like a giant ita kuma very tiny a gaban shi

"Mallam waye kai zaka wani shigo ma mutane gida?" Ta tambaya tana seizing ɗin shi up and down

Be amsa ba se ƙoƙarin wucewa da yake ta ƙara yin bake bake ta hana shi wucewa

"Ko bejin Hausa?" Ta tambaya openly, Samha ita kam tuni taje ta ɗau waya ta danna ma Ahmad kira

"Move" ya faɗa cike da ƙosawa

Su waye waɗannan yaran? Waya kawo su?me suke anan?

Ya ayyana yana kallon tsakanin Samha da Salmah

"Mahmah ko bejin Hausa"? Samha ta tambaya tana ƙara kiran Dr Ahmad for the unteempth time, 'da gaskiyar Samha,ƙila bejin Hausa ta ayyana "WHO are you"? Be amsa ba, hannu ya sa ya hamɓare ta gefe yaci gaba da hawa saman

"Mahmah"!! Samha ta faɗa da ƙarfi ganin yanda mutumin ya hamɓare mata yar uwa, salon ta faɗo ya mata hasara

Ita ko Salmah ganin bata San mutum ba,gashi ya shigo musu gida yasa tayi suppa ta ɗane mai baya ta gan tsara mai jizo a baya

Kawai se jin mutum yayi a bayan shi,yana sane da ɗane shin da tayi saboda yanda ta wani shaƙo mai wuya ta kanai naye shi tana nishin wahala

"Wallahi ba inda zaka,se ka fita tunda ba gidan ku bane!" Ta faɗa tana kaimai duka tako ina

He was dumbfounded,who on earth is this girl? Wane irin ƙarfin hali ne wannan wai ɓarawo da sallama?

Ƙara tamke fuskar shi yayi sannan yace"get off me" "anƙi a sauka,se ka fita" ta faɗa tana ci-gaba da bugun shi

Shi fa baya so ana taɓa shi and yet this girl has the audacity to climb on him

Ƙoƙarin zare ta yake daga jikin shi ita kuma se ƙara kanai naye shi take, You should have seen the expression on her face

"ZAKEE" dukan su suka juya inda muryan ya fito,it was Dr Ahmad

Shikam ganin scene dake faruwa yaji wani irin dariya na cin shi amma se kawai ya riƙe !

Da sauri Samha ta ƙaraso wurin shi "ya Ahmad kaga wannan mutumin, bamusan daga ina yake ba kawai ya zo yanay mana fin ƙarfi, har da hamɓare mahmah yayi saura kaɗan ta faɗi,ka kira police su zo su fita da shi!" Ta ƙare maganar kamar zatayi kuka

Kallon ta yayi for some second and then he returned his gaze to ZAKEE wanda haryan zu suke in the same pose, face blank Amreesh ke kallon shi, ita kam Salmah se numfashi take da sauri sauri duk ta gaji, her hair was scattered all over,har zuwa kafaɗar shi

Kauda kanshi Ahmad yayi sannan ya ƙarasa shigowa Samha biye da shi,ita taga nawar ai musu maganin wannan me shuɗin idanun!

"Who are they" Amreesh ya faɗa flatly

"Matar ka da ƙanwarta!"Dr Ahmad ya faɗa yana kaiwa zaune a ɗaya daga cikin sofas ɗin, waro ido Samha da Salmah sukayi

Da sauri Salmah ta sauka ta tsaya nesa da shi "am sorry, bansani ba" ta faɗa a kunya ce!

He didn't spare them another glance yayi tafiyar shi

Idanu suka haɗa da Samha and before Samha could hold her laughter SE gata a kwance ƙasa tana tiƙar dariya

"Ya Allah,You should have seen your self mahmah,at the moment kin yi kama DA female warrior trying her possible best to protect her home,hahaha!" Ta ƙarashe maganar with another round of laughter,

Murtuke fuska Salmah tayi,ta juya ta nufi ɗakin su! She couldn't believe it,Ashe mijinta ne? Amma ai seda ta tambaye shi but he didn't answer,kuma pa yana jin Hausa! And she even bit him!

Can kuma ta ɗage kafaɗa tare da taɓe baki "laifin shine ai" ta faɗa a fili tana faɗawa saman gadon

Tunda tafara dariya Yake Binta da kallo,noticing the way he was looking at her yasa ta tashi zaune,daga kwancen da take

Tsuke fuska tayi Sannan miƙe zata tafi and before he could stop himself SE gashi ya riƙo mata hannu ignoring the feelings in him

Juyawa tayi a fusace ta fara balbala Mishi masifa,shi ko ya kafe ta da ido kamar karta bari

"Wallahi idan baka fita harka taba zan faɗa ma Mahmah, ta faɗa ma me shuɗin ido yay mana maganin ka!" Ta ƙarashe maganar tana fisge hannun ta

Taɓe baki Dr Ahmad yay sannan ya ce " ai bama zata kai mu ga haka ba!

Yana gama faɗar hakan ya zaro wayar shi daga aljihu ya fara danna wa

Barin wajen tayi cike da jin haushin shi!

Ɗaki ta nufa koda tashi ga Salmah tayi Bacci itama gadon ta hau soon enough Bacci yay awon gaba da ita.

07:30pm

Samha da Salmah ne suka fito daga ɗakin su, Salmah saye da hijabi ɗin da tayi sallah da shi,tafiya suke sum sum kamar wasu marasa gaskiya . Leƙo kanta tayi bayan sun kawo kusa da stairs,da nufin idan ba kowa se su sauko idan kuma "cat eyes" na wurin they will go back

Tana leƙowa karaf,suka haɗa ido,her heart beat sped up da sauri ta ja baya tare da dafe ƙirjinta, "me ya faru"? Samha ta tambaya

" I saw him, yana wurin, what do I do Sam? Har da cizon sa nayi pa?" Salmah ta faɗa looking depressed

"It's okay kawai pretend as if you didn't remember what happened simple " Samha ta faɗa da murmushi

Riƙo hannun ta tayi suka fara sauka, se sunne kai take ita ko Samha ko ajikin ta

Wuri tasamu ta zauna daga ɗaya daga cikin kujerun sannan ta gaida shi "uhm" was the only reply taɗan ji haushi amma se ta fuske kawai tasa cartoon as usual. Tsaye take wuri guda tana wasa da karshen hijabin ta,tana satar kallon shi

He was wearing grey loose fitted pants da riga polo

He looked breath taking in ta tuna what she did to him,SE taji wata irin kunya ta kama ta.

Samha tunda ta zauna take ta zuba ido taga ina zata ga Dr amma babu ko alamar shi.

Ji tayi duk ranta yayi badaɗi

"Amarya kizo ki zauna mana" Dr Ahmad ya faɗa appearing from the kitchen wearing apron

Juyawa Samha tayi suka haɗa ido,cire nashi idon yayi ya maida kan Amreesh da ke ta danna laptop ɗin shi kamar besan da zaman mutane a wurin ba.

Girgiza kan shi yayi sannan ya juya ya koma kitchen

Kamar wata munafuka ta tako yazo ta zauna kusa da Samha wadda take cika tana batsewa, taji haushin yadda da Dr Ahmad ya ƙi kulata

Ita kam Salmah aɗar ɗar take zaune a wurin

After a while doctor ya fito ya ƙera abincin a dining then ya zo ya kira su

Zaman shi yayi se da Ahmad ya ɗauke laptop ɗin

"Ɗin..."

"Not hungry" ya katse shi yana ƙoƙarin dawo da laptop ɗin*

" Ƙin bashi Ahmad yayi,se ma gaba da yayi da laptop ɗin.

He had no choice hakan yasa ya tashi cikin takun natsuwa ya isa dining ɗin

Ji tayi kamar an ɗauko wani abu me nauyi an aza mata lokacin da ya zauna kusa da ita,she could barely breath

Bayan ya aje laptop ɗin dawo wa yayi shima, he served them sannan ya zuba ma kanshi

Samha se aikin hararar shi take shi kam ya Basar

Cikin natsuwa suka fara cin abincin su amma kowa da abinda ya ke tunani banda ina

Few minutes they were done kwashe kwanukan Samha da Salmah sukayi suka wuce dasu kitchen suka wanke

" You haven't said anything about her"

"Who?" Yace

"Your wife,ba kama San sunan ta ba"?

"Is it necessary " ya tambaya tare da lumshe idanun shi

"It is! Matar ka ce ita, pls give this marriage a chance Amreesh " ya ƙarasa maganar tare da dafa shoulder ɗin shi "uhm" was the only reply

Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya miƙe, ya nufi kitchen saura kaɗan suci karo da Samha dake fitowa

Kallo guda yayi mata ya kauda ido ya ida shiga cikin kitchen ɗin,bin Bayan shi tayi da harara kafin ta fita fuuu ta wuce sama

Ganin Dr ya sa ta ɗan yi murmushi tace" mungode da ɗawainiya Allah ya saka,and the food was delicious"

Kanshi ya shafa sannan ya ce" baze kai daɗin wanda mijin ki ze dafa ba" da mamaki tace "ya iya?" Yar karamar dariya Dr yayi yace

"Ki gwada sa shi yayi miki" rufe baki tayi tace "rufamin asiri, wallahi Ni har tsoro yake bani"

Ɗage gira yayi yace"me yasa?"

Shrugging ɗin shoulders ɗin ta tayi tace"oho,ƙila saboda be da fara'a "

"But he's nice and kind of you get to know him, kawai dai nature ɗin sa ne a haka and he wasn't like this before, abubuwa dayawa suka faru da suka sa shi ya zama haka,but i believe da taimakon Allah You Are his redemption" sadda kanta ƙasa tayi tace "Ni kuma? Taya"

"Bansani ba Amma na tabbata zaki iya, Please ki taimaka Mahmah, You Are our only hope uhm?!" " I will try" ta faɗa badan tana tunanin zata iya ba "Allah yayi miki albarka ya dafa miki" Ameen ta amsa

Yayi mata se da safe ya fita

Wurin Amreesh ya koma ya tsaya,can kuma ya ranƙwafo tare da faɗin

"Good night man,aci AMarci lafiya and be careful Kada ka lahanta musu ɗiya" juyo wa Amreesh yay yana kallon shi,shi kuma ya kashe mashi ido guda, sannan ya nufi hanyar fita

Ɗan juyowa yayi yana ɗaga ido ya hangi Samha standing by the stairs

Bye bye yayi mata, ta wani turo baki tare da yin fari da ido ta juya ta wuce ɗaki

Murmushi yayi me kyau sannan ya ida da ficewa duk.

Duk abunnan a idon Amreesh but he just pretended like he didn't see anything

After a while ya danna remote and locked the door kafin ya wuce upstairs

Salmah on the other hand tunanin maganar da sukayi da Dr take how will she do it?

She had no idea hakan yasa ta fito daga kitchen ɗin tana tafiya kamar wadda ƙwai ya fashe wa Aciki!

Ganin ba kowa a parlor yasa ta kashe komai sannan ta wuce upstairs ɗakin su ta shiga and she found Samha fast asleep

Lokacin da (Samha)ta dawo ɗaki,faɗawa tayi saman gado kawai se taji hawaye dalili? Ita ma bata sani ba! And she felt her mood spoilt tananan kwance har Bacci yayi gaba da ita.

Salmah daga gefen gado ta zauna tana saƙe saƙe after a while and idea popped up into her mind hakan yasa da sauri ta tashi,tashiga toilet wanka tayi da body wash ɗinta me daddaɗan ƙamshi ta wanke ko ina sannan ta fito ɗaure da towel

Tsane jikin ta tayi, before she applied h3r body lotion

Bayan Nan ta nufi closet ta ɗauko wasu pajamas masu laushi red colors da ya shiga da waist bead ɗin ta!.tasa wandon iya karshi gwiwa rigar kuma ba neck ta feshe jikin ta da oud me ɗan karin ƙamshi

She looked so alluring

Bawai tayi duk wannan bane because she is hoping to seduce him, kawai dai tayi ne as an opening for her mission

Ƙara gyara gashin ta tayi,tasa red hair bonnet her slim neck visible

Matsa wa tayi ta gyara ma Samha kwanci ta saita acn pecked her on the fore head kafin tasa wasu pink flip flops ta fita tare da rufe ma Samha ƙofar bayan ta kashe wutar

Tafiya take zuciyar ta cike da tsoro amma haka ta dake ta nufi ɗakin da

She knocked on the door sau uku amma there wasn't response hakan yasa ta tura ƙofar ta shiga

The room was cold gawani daddaɗan ƙamshi sa ke tashi wutar ɗakin ba haske sosai

Rufe ƙofar tayi, ta ƙarasa ciki ta hau saman gadon by the right side,ta jawo duvet ɗin ya rufa zuwa ciki

Tanan se gashi ya buɗe ƙofar toilet ya fito wearing purple colored pajamas da suka zauna a jikin shi kamar dan shi akai

Tunda ya fito yaji ƙamshin turare different from his hakan yasa yayi scanning ɗin dakin until his eyes settled on her

Ƙasa tayi da kanta zuciyar ta na bugawa da ƙarfin gaske

Kamar ta tashi ta zura da guda,and since the moment he stepped into the room ƙamshin dakin ya canja zuwa nashi turaren

Ɗauke kanshi yayi ya ƙarasa gaban madubi yayi'god knows what's sannan yafara approaching ɗin gadon his eyes fixated on her,with a every step he takes bugun zuciyar ta ƙaruwa yake

Ga wani irin zafi da take ji and her thighs were also sweating tana ganin ya kawo ta sulale ta kwanta, tare da jan duvet ɗin to cover her face

Zama yayi on his side.

"I believe you have read the contract and kin San duk abinda ke ciki ko?" Ya faɗa after a while,jin jina kanta tayi from inside the blanket" I have no feelings, dan haka Ni bazan iya kusantar ki ba" ya faɗa after a while da Hausar shi me daɗi

She was surprised da taji yayi Magana da Hausa,how ever sentence ɗin shi na ƙarshe ya bata kunya! Ƙara ɓoye wa tayi cikin duvet ɗin and what did he mean by'be da feelings ' ɗan leƙowa tayi and there eyes met

Da sauri ta rufe fuskar ta shi kuma ya bita da kallo,why is she hiding?

"Wane irin feelings?

Ta tambaya after a while" kowane iri, i don't feel " leƙo idanun ta tayi taga he was still looking at her

Jujjuya maganar shi tayi Sannan tace"that means you are a robot"? Ta faɗa tare da tashi zaune, ɗan tsuke fuska yayi,se kuma ya jinjina kanshi tare da faɗin " the only difference is that I'm a human"!

" So yanzu idan na taɓaka You won't feel anything " ta faɗa tana kai hannunta fuskar shi tare da jan kumatun shi, riƙe hannunta yayi

Da sauri ta ƙwace hannunta tana faɗin sorry

" I don't have feelings whatsoever, I don't feel,kona ji ciwo i wouldn't know" ɗan waro ido tayi,all her fear of him disappearing

"To me yasa ?" Ta tambaya genuinely intrest

" I have Alexithemia, ciwo ne that doesn't allow you to feel" ya ƙarashe maganar cike da ƙosawa be doesn't like talking too much and this is what he has just done.

Sleep ya faɗa yana kwantawa, itama kwantawa tayi facing him,she never knew akwai ciwo irin haka!

Tashi tayi zaune ya bita da ido addu'a Bacci ta karanto ta shafa ma kanta sannan ta shafa mashi

He didn't react or say anything

Bayan Nan she turned off the lights sannan ta matsa kusa da shi wrapping her tiny hands on his waist

Kanta a ƙirjin shi

Shi dai har lokacin he didn't say anything, but it was a new thing to him " Good night" ta faɗa tare da pecking ɗin shi on the cheek,da sauri ta ɓoye fuskar ta ina his chest kunya na kamata. "Uhm kaɗai yace.