GANIN IDO

PAGE 25

by @oumameer2671

GANIN IDO 馃馃

ADABI WRITER'S ASSOCIATION

AMEENA IBRAHIM

OUM-AMEER

*Wattpad:@Ummu-Ameer* Arewapen:@Oumameer2671

FREE-BOOK

Kuyi sharing, ku yi comment fisabilillahi! Channel 蓷inmu na tafe in sha Allahu zamu ri茩a yi muku posting gaba 蓷aya free books 蓷inmu wa蓷anda babu algus....

PAGE 25

  Ina isowa ko zaunawa ban yi ba na wuce na yi duk aikinda ya kamata na yi, daman kuma gashi Hajiya bata nan ta tafi Dubai kamar yanda ta saba tafiya wasu lokutan sannan Aunty Ziza ma bata 茩asar kamar yanda Su Munira suka fa蓷a mini, shiyasa muke zaune muna cin karenmu babu babbaka,musamman saboda babu wasu ayyuka akanmu masu yawa.

Muna zaune a 蓷aki bayan mun kambala karin kumallo suna firar su ni kuma ina zaune a gefe ri茩e da wayata ina game Ina murmushi, musamman da na ji irin firar da suke wacce a yanzu ita suka sakawa gaba tunda Haula ta yi saurayi, wani ne ya zo har gidan yace yana sonta shi ne fa Hajiya ta bashi dama akan ya ri茩a zuwa tun da daman iyayenta sun yi magana.

Na yi nisa sosai a tunani wanda har yasa na daina fahimtar abin da suke fa蓷i na ji Munira ta daki cinyar 茩afata tana dariya ta ce.

"Ga masu yi nan ba'a magana...."

Tayi maganar tana mai fashewa da dariya sannan ta sake kallon Haula sai kuma ta kalleni ta ce.

"Beenafah ta raina mana wayau Haula, duk ana zancen soyayya sai da tayi shiru alhali tafi kowa 茩warewa..."

茒an zaro ido na yi ina mai nuna kaina da yatsa na ce.

"Ni wai? Gaskiya a'a.."

Jinjina kanta ta yi idonta still a cikin nawa ta ce.

"茩warai kuwa.... Shin kina lura da kanki kuwa musamman a '拼an kwanakin nan Beenafah ?"

Cikin rashin fahimta na girgiza kaina na ce.

"A'a! Miye ya sameni Munira? Ko na rame ne dan Allah?"

Wata dariyar suka kwashe da ita har sai da suka sakani murmusawa nima sannan Munirar ta ce.

"Ki ci gaba da rainawa kanki hankali wai ke kina rai na mana..."

"Wallahi da gaske nake miki Munira..."

"To naji, ba zancen rama nake miki ba, zance ne na kin zurma sosai a cikin soyyaya wacce a yanzu har baki iya 蓳oyewa ko a gabanmu ne musamman a '拼an kwanakin nan."

Saurin girgiza kaina na yi na ce.

"A'a wallahi ni kam...to mima yasa kika ce haka? Soyayya fa! Ni bana soyayya da kowa..."

Dariya Haula ta yi ta ce.

"A taki haukar kenan? Amma ko makaho ya shafa rayuwar da kike ciki a yanzu yasan cewa kina cikin shau茩i da begen soyayya."

Itama Munira murmushi ta saki tare da 蓷an 茩ara matsowa kusa dani tana fa蓷in.

"A gabanki fa saurayinki Ashiru ya so ya mareni amma kuma ba ki nuna kin damu ba, haka kuka ri茩a rawar jiki tamkar za ku ha蓷iye juna a wannan ranar wanda babu komai a cikin idanun ku sai zallar soyayya..."

Still cikin rashin yarda na sake girgiza mata kaina ina mai jin wani iri na ce.

" Yaya Ashiru ba saurayina ba ne Munira, shi 蓷in tamkar yaya yake a wurina... "

Saurin katseni ta yi tana wani jinjina kai ta ce.

" Oh! Haka ne.. To bari in gaya miki Beenafah, ita Soyayya ba lallai sai an fa蓷a miki da baki ba. Akwai abubuwan da zuciya ke yi da kanta wanda idan kika fara jin su, to ki sani kin fa蓷a a cikin soyyaya."

Sake gyara zamanta ta yi da kyau ganin da gaske na bata dukkan nutsuwata ta ci gaba da cewa.

" A duk lokacin da aka kira sunan wanda kike so to tabbas sai zuciyarki amsa fiye da yadda kike ji idan an ambaci wani daban, ko kuma idan kinji sautin muryar sa koda a waya ne za ki ji numfashinki ya 蓷an tsaya, sai ki yi ta murmushi ba tare da wani dalili ba. Idan kika yi fushi da shi sai ki ji gaba 蓷aya duniyarki ta 茩untata, da zaran kuma ya furta miki kalmar ban ha茩uri, sai ki ji zuciyar ki ta huce tamkar ruwan sanyi. Idan kika ga yana magana da wata ko kuma shi  yaga wani wanda ba shi ba yana magana dake, sai ya ji wani abu ya motsa a 茩irjinsa na tsananin ki shi tamkar ana hura masa huta,amma kuma da zaran ya kalli kyakkyawar fuskarki mai lallausan murmushi sai ya ji ya wuce."

Shiru na yi ina mai 茩ure ta da idanuwana yayin da 茩wa茩walwata ta shiga cikin tsananin ru蓷ani da neman 茩arin haske, domin babu abinda nake hange da tunanowa sai Yaya Ashiru, idan haka ne tabbas ina cikin ru蓷ani. hakan yasa ban yi nauyin baki ba tambayeta cewa.

" Munira yanzu kina nufin wa蓷annan abubuwan duk alamomin soyayya ne?"

Jinjina kanta ta yi ta ce.

"Eh Beenafah. Wannan shi ne so wanda ba dole sai an furta shi da baki ba. A kullum za ki ga yana neman abubuwan da zai yi don kawai ya ganki a farin ciki, kullum yana so ya ji muryar ki, da supporting 蓷inki ga dukkan abin da kika sakawa gaba."

Hannu na saka a gefen zuciyata na 蓷an lokaci sannan na sake kallonta na ce.

"To idan haka ne, miyasa mutum baya  iya fitowa ya furta kenan?"

"Saboda soyayya ba ta neman izini Beenafah! Ita 蓷in tamkar iska ce mai shigowa sannu a hankali har tayi nasarar mamaye zuciya daga 茩arshe,ta gama nanna蓷eki da farin ciki,ba茩in ciki, damuwa, kewa, kishi ba tare da kin fahimta ba."

Kaina na sunkuyar 茩asa ina mai wasa da yatsun hannuna lokaci 蓷aya kuma ina jin wani abu na daban a 茩irji na ce mata.

"To idan har ni wa蓷annan abubuwan sun nuna alamar na kamu da soyayya to shi kuma fa?"

Mi茩ewa ta yi tsaye tare da jinginawa jikin wardrobe idanunta cikin nawa  ta ce.

"Sun ma fiki kamuwa Beenafah. Ashiru da Jafaru dukkan su suna tsananin 茩aunar ki. Na jima wannan al'amarin yana dukan zuciyata, sannan kuma, ban san mi zai faru zuwa gaba,amma dai ki kula, domin soyayya kamar wuta ce wadda idan har kika kuskure, to tabbas za ta 茩one ki 茩urmus, idan kuma kika yi nasara a cikinta;tana iya zama hasken da zai haskaka maki hanyar rayuwa har 茩arshen numfashinki......"

Mun jima Munira na mini wankin 茩wa茩walwa wanda na kwashe tsawon lokaci ban 蓷auki haske akai ba sannan daga 茩arshe suka fice wurin aiki suka barni nan.

Kwantawa na yi a 茩asa na yi lamo! tamkar ruwa sun cinye ni domin na kasa yin wani kata蓳us. Babu abinda nake ji da gani idan ba mutum biyu ba. Mutum biyun da suka tsaya mini matsayin inuwa da garkuwa. su 蓷in mutane ne masu matu茩ar muhimmanci da nake tunanin su 蓷in yayyune a gare ni, ashe duk wannan soyayya ce.?? Wani irin zabura na 茩ara yi na mi茩e zaune ina wani girgiza kaina jin yanda wasu hirarrakinmu da kuma wasu actions 蓷in su both Ya Jafaru da kuma Yaya Ashiru suka shiga dawo mini beat by beat wa蓷anda a yanzu suke alamta mini cewa tabbas suna nufin soyayya a gare ni. Zuciyata ce ta 茩ara tsinkewa har ban san lokacin da wasu zafafan hawaye suka silalo mini ba musamman dana tuna cewa wai Yaya Ashiru yace yana so ya sanar dani wata magana. To wace magana ce wannan yake so ya fa蓷a mini wacce ba zai iya jira har zuwa dare ba??

Ina nan kwance tsawon lokaci sannan daga baya Haula ta shigo ta kalleni ta ce.

"Beenafah! Ko kinyi bacci ne?"

A hankali na yun茩ura na mi茩e zaune ina ma kallonta da idanuna wa蓷anda suka canza launi tsabar ru蓷anin da nake ciki murya a 茩asa na girgiza kaina na ce.

"Ba bacci nake ba. Ya akayi?"

"Yanzu Aunty Labiba ta kirani tace akwai ba茩in da za su zo yau 蓷innan, saboda haka dole muna da bu茩atar yin girke-girke kamar yanda ta bu茩ata. Sannan kuma ta ce Uncle Ishaq wai shima yana hanya ya ta so daga Sokoto, yace dan Allah a yi masa girki shaf-shaf domin yau yake so ya wuce Katsina. To shine nake so ki je ki yi na Uncle Ishaq 蓷in tunda ba mai yawa ba ne mu kuma sai muji da wannan 蓷in na ba茩in Hajiya."

"Waye Uncle Ishaq??"

Maimakon ta bani amsa kai tsaye, ba ta yi hakan ba, kawai dariya na ji ta she茩e da ita sannan daga baya ta tsahirta ta ce.

"Hajiyar gidan nan, to 茩aninta ne 蓷an autan su. Mugun 蓷an renin hankali ne na 茩arshe."

Jinjina kaina na yi sannan na ce.

"To mi zan dafa masa?"

Juyawa ta yi ta nufi 茩ofa tana fa蓷in.

"Duk abin da kika ji za ki iya tunda shaf-shaf ya ce."

Ko bayan fitar ta, na kusa minti biyar sannan daga baya na tashi na shiga toilet na yi fitsari sannan na wanko fuskata na fito na 蓷auki wayar na wuce kitchen na fara aiki.

Karon farko tsumayi nake na jiran kiran Yaya Ashiru, amma kuma a yanzu; fargaba nake ji ta rashin sanin dalilin kiran.

******

Lieutenant Commander Emraan Attahiru Araam. Shi 蓷in Naval Officer ne (Sojan Ruwa). Yana aiki ne a Nigerian Navy Logistics Command, Kaduna state Nigeria. Yana daga cikin masu jagorantar rukunin sojoji, kula da kayayyaki, tsaro da kuma gudanar da ayyuka na musamman.

Tun da ya fara aiki, a nan Kadunar yake tsawon shekaru, sai yanzu da ya samu transfer zuwa jihar Rivers State a kudancin Nigeria.

Bayan ya samu takardar transfer sai kuma a ka ha蓷a mishi da takardar hutu na wata 蓷aya domin samun lokaci da iyalin shi sannan kuma ya samu damar shirye-shirye na komawa sabon wurin aikinsa.

Da wannan ya tattaro a daren jiya ya dawo Gusau, sai dai kuma; ta wata fuskar bai ga amfanin hutun da ya samu ba, domin Hajiya bata nan haka zalika Ziza itama bata 茩asar. Shiyasa ya ji abin yayi masa wani iri, duk da cewar Ziza ta tabbatar masa da cewa nan da sati biyu za ta dawo In Sha Allahu.

Yana sauka gidan sa ko wanka bai tsaya ya yi ba, yana gama ajiye kayayyakinsa ya tattaro kawai ya dawo gidan Hajiyarsa wanda bai shigo gidan ba sai kusan sha biyu na dare. Hakan yasa babu wanda yasan cewa yana gidan har su Munira.

Tun da ya dawo masallacin asuba ya koma bacci bai sake farkawa ba sai misalin sha biyu saura na rana. Yana tashi ya janyo wayarsa inda a nan yaga kiran Ziza kusan 5miss calls,sannan kiran Blood sis (Aunty Labiba) 2miss calls da kuma kiran Hajiyarsa shima 2miss calls.

Ajiye wayar ya yi ya sauka daga kan lallausan gadonsa wanda tun na samartakarsa ne ya shige toilet ya wanke bakinsa da fuskarsa sannan ya fito ya saka wasu simple nic and shirt ya fito zuwa kitchen. Idan zai iya tunawa tun abincin da yaci a gidansa na Kaduna bai 茩ara cin wani ba,saboda haka he need something to eat kafin Ziza ta ji ya zauna da yunwa ta fara mishi kuka.

Tun da ya 茩ara so 茩ofar Kitchen 蓷in ya ji sautin Muryarta mai cike da nutsuwa a hankali tana magana da alama akwai maganar da take mai muhimmanci.

茒an 茩ara stepping ya yi gaba ka蓷an ya tsaya jikin 茩ofar ba tare da ta sani ba ya har蓷e hannayensa a 茩irjinsa ya tsurawa bayanta kallo wanda ita gaba 蓷aya hankalinta ya 蓷auku ga aiki da kuma magana a waya.

Tun da na shigo Kitchen 蓷in na fara aiki Yaya Ashiru bai kirani ba sai gab da ina batun kambala aikina.

Sai da ya kira kusan sau uku sannan a na hu蓷u na yi picking a darare ina mai sakata a amsa kuwwa domin kada maganar ta hanani 茩arasa aikina cikin lokaci daman ga Haula sai zanzamata take wai Aunty Labiba ta 茩ara kira.

A yanda ya ji yanayina, sai hakan ya sage mishi gwiwa tare da zare mishi duk wani kuzarin da ya zo da shi domin bai ta蓳a ji na a haka ba.

Juyin duniya ya yi dani akan in fa蓷a masa miye abin da yake damuna na ce mishi ba komai.

Jin na kafe kai da fata ina fa蓷in ba komai yasa shi sauke ajiyar zuciya ya ce.

"Ko in bar ki zuwa an jima idan kin shirya sai muyi maganar?"

Girgiza kaina na yi tamkar yana a gabana na ce.

"A'a! Kawai ni dai dan Allah idan ka yi niyyar fa蓷a mini kawai ka fa蓷a bana son jan rai, ba zan iya jira har daren ya yi ba."

Jin irin amsata ya sa shi sada茩arwa ya ce.

"Ko na yi niyyar fa蓷a miki Beenafah sai inji gabana yana fa蓷uwa...dan Allah kada ki yi mini mummunar fahimta.."

"In sha Allahu matu茩ar dai ba ka kauce hanya ba ba zan yi maka mummunar fahimta ba, ballantana ma nasan halin ka nasan abin da za ka iya da wanda ba za ka iya ba.."

Wani murmushi ya saki mai sauti wanda har ina iya jiyosa sannan ya ce.

"Kin ta蓳a jin wani abu akaina kamar yanda ni ma nake ji Bee..."

Da shigowarsa Kitchen 蓷in da fisgo wayar daga inda na ajiye ta ya rotsa a 茩asa duk ba'a yi second talatin ba.

Tamkar wacce ta yi mummunan gamo, haka na shiga ja baya hankalina a matu茩ar tashe, jikina sai wani ciccira yake domin ban san da wanzuwarsa ba a wurin.

Shi kuma cikin wani irin hargagin da bai san ya iya shi ba ya watso mini idanunsa wa蓷anda suka ka蓷a lokaci 蓷aya suka canja launi ya ce.

"Daman abin da kike yi kenan? I... I were thought cewa you are too small for all this that's why na nisanta kaina da ke har zuwa lokacin da ya kamata....I thought yanda kike baya-baya kina yin kamar kina tsoron mutane lokaci kike bu茩ata domin ki gama sanin miye rayuwa?.....but ashe ni kika mayar sauna ko!!!"

Ban san lokacin da na fashe da wani irin kuka ba, a firgice na fa蓷a jikin gini tare da runtse idanuwana domin tsawar da ya daka mini ba 茩aramin tsoratani ya yi ba.....

Ban 茩ara tsorata ba, sai da ya jim茩o tsintsiyar hannuna ya wani fisgoni gab da gab ya ce.

"Bu蓷e idanunki ki kalleni... Bu蓷e idanunki ki kalleni na ce!!!"

Cikin tsananin tsoro da ru蓷ani na yi saurin bu蓷e idanun nawa ina kallon shi still ina kuka na ce.

"Nannn....na kalle ka! Ka yi ha茩uri wallahi na kalle kaaa!"

Lumshe idanunsa ya yi a hankali ya sake bu蓷esu a cikin nawa ya ce.

"Ni Emraan! Tun a ranar farko ban yi kuskuren kiran ki da mata ta ba, domin ni ne nan wanda zan aure ki. Ban ja baya don Labiba ta shata mini layi ba... Na yi baya ne don jiran lokacin da ya da ce."

Yana gama fa蓷in haka ya yarfar da hannuna kawai ya juya ya yi tafiyar sa.

Ganin da gaske 蓷in ya tafi, yasa a gigice na ruga na koma 蓷akinmu tare da du茩un茩unewa sosai na shiga raira wani sabon kuka.

茦wa茩walwata ta rikirkice a halin yanzu. Tambayar kaina na fara, cewa; Shin wannan 蓷inma da gaske ne yake faruwa ko kuma 茩wa茩walwata ce ta fara samun matsala? Emraan! Emraan ni Beenafah zai ce wai ni zai aura? To ta ya ya ma??? Yah Allah ina ro茩on ka, idan ma bacci nake ka farkar dani daga wannan mummunan mafarki da na tsinci kaina a ciki. Wace ce ni da har Emraan zai yi wannan furuci a gare ni? Aunty Zi...Ziza!!!

   Ji na yi hankalina ya sake yin wani irin 茩ololuwar tashi tunawa da Aunty Ziza da na yi. Ya ilahiy! Rabbi kasa wannan ya zamto mafarki a gare ni, domin ha茩i茩a na fahimci so yake ya katse mini hanyar neman abinci na wanda wallahi sam ban shirya ma hakan ba.

Ina nan a kwance na ji shigowar Su Munira suna fa蓷in in tashi in shirya abincin a table Idan na kambala, sai dai kuma;shiru ba amsa domin ba zan iya kallon su ina cikin wannan yanayin ba.

  Haula, ganin yan da Aunty Labiba ta matsa mata da kira, dole hakan yasa ta nufi kitchen 蓷in da kanta yayinda Munira ta tsaya a kaina tana tuhuma wai ko akan firarmu ta 蓷azu ce yasa na shiga damuwa wanda ni dai 茩ala ban ce mata ba.

Haulatu na shiga Kitchen 蓷in turus ta ja ta tsaya ganin waya tarwatse a 茩asa ta yi 蓷ai-蓷ai-蓷ai. Du茩awa ta yi da sauri ta 蓷auko wayar ta shiga dubawa.

"Tabbas wannan wayar Beenafah ce da ta zo da ita. To ya akayi haka ta fa蓷o ta tarwatse? Gaskiya kam dole ta yi kuka, ashe abinda ya faru kenan. Ko ya akayi har ta yi wannan irin mummunar fa蓷uwa?"

Daga haka ta tattara ta ajiye a gefen drawer sannan ta yi sauri ta shirya abincin tunda daman already na kambala ka蓷an ne ya rage.

Bayan ta kai abinci sai ta koma kitchen 蓷in ta 蓷auko wayar ta dawo 蓷aki cike da alhini tana nunawa Munira. A tare suka shiga janjantamin tare da bakin cewa in yi ha茩uri 茩addarori ne.

Ni dai 茩ara lafewa na yi kawai ina mai yin godiya ga Allah wanda yasa fashewar wayar ta zama dalili a tsakanina da su, domin kuwa, ko kwana za su yi suna tambayata wallahi ba zan iya fa蓷a musu wannan abun da ya faru ba.

Da 茩yar na samu na rarrafa na yi sallah sanadiyyar wani irin tsananin ciwon da kaina ke yi ta dalilin wannan kwamacalar da na tsinci kaina a ciki.

Bayan na gama na sake komawa na kwanta ban farka ba sai kusan 茩arfe hu蓷u saura. Da wani irin zazza蓳i mai zafi na farka har sai da su Munira suka bani magani na sha sannan na samu na lalla蓳a na tafi gida cikin wata kalar sabuwar fargabar da ban san mi zan cewa Ammie ba game da wayar.

******

   Gidan Daddy ya kacame da farin ciki da gu蓷a na mashahurin lefen da aka kawo na su Hassana, lefe ne abin da ake kira lefe. Farin cikin Mummy ya kasa 蓳oyuwa domin yau ne ta 茩ara tabbatarwa cewa lallai auren nan yinsa za'a yi because an riga an saka date nan da wata biyu.

Kuma an riga an tsara cewa Idan auren ya rage saura sati biyu to za su 蓷unguma su koma gida Zamfara both familyn Daddy da na Alhaji Mansur Anka duk da cewa ita Mummyn ba haka ta so ba, domin ta ci burin yin bukin ta anan Abuja, buki wanda sai guda-guda ne suka ta蓳a gudanar da irinsa kaf a fa蓷in 茩asar. Sai dai kuma wannan burin nata ba zai cika ba domin Alhaji Mansur ya nuna musu yin hidima a gida tafi sau茩i da kuma 茩arfafa zumunci, hakan shi ne ke bayar da duk wata dama ga danginka su samu halarta da kuma yin participating yanda ya kamata. Idan kuma suka ce su za su bukin su a Abuja su kuma suna Zamfara abun ba zai yi da蓷i ba.

A wannan matsayar suka amince dukkan su wanda Mummy ta shiga yin shirye-shirye babu kama hannun yaro. Ku蓷i ta shiga narkawa ba 茩anana ba tun daga kan kayan 蓷aki, kayan buki da komai da komai.

Duk budurin nan da ake Hassana Sam bata cikin farin ciki domin a yanzu ne ma take 茩ara jin tsanar Ameer fiye da can baya. Tun suna yin abin su tsakanin ta da '拼ar uwar ta har Husaina ta kai ga sanar da Aunty Aysha domin su samu su shawo kan Hassana ta yarda ta amince. A yanda su ka ga Mummy ta 蓷auki al'amarin auren nan na su da girma tabbas idan Hassana ta ce ba za ta amince ba komai na iya faruwa da Mummy. Hakan yasa suka tsaya a kanta ba dare ba rana amma kuma fir! Ta shafawa idonta toka ba ta ji bata gani.

Bata 茩ara shiga tsananin tashin hankali ba sai da taga jiya an kawo lefen nan an saka rana. Hakan yasa ko abinci ta kasa ci, babu abinda take idan ba kuka ba.

Tana kwance akan gadonta Biba ta shigo 蓷auke da kayan Breakfast ta ajiye a saman wani glass table ta ce.

"Hassana ga abincin nan Husaina ta ce na kawo mik..."

Wani irin ihu ta daka mata tare da mi茩ewa zaune tana mai 茩ara fashewa da kuka ta ce.

"Ba zanci ba Biba!......Ki 蓷auke ki fitar da shi yanzu.."

Da sauri Biba ta 蓷auke trayn ta juya ta koma kitchen inda ta tarar da Husaina ta fa蓷a mata yanda suka yi da ita.

Da kanta ta amso abincin ta dawo 蓷akin ta ajiye sannan ta zaune gefenta a hankali ta dafa kafa蓷arta ta ce.

" Ki yi ha茩uri mana dan Allah Hassy, rabon ki fa da abinci tun jiya..."

Cikin wani gunjin kuka ta wai go ta kalleta cike da karyewar zuciya ta ce.

"Hussy na rantse miki da Allah idan har ban auri Salman ba komai zai iya faruwa dani.... Sannan matu茩ar aka aura mini Ameer kuwa! To tabbas sai na kashe kaina!"

Wani irin zabura Husaina ta yi jin wata kalmar da ta girmewa tunaninta na cewa wai za ta kashe kanta. Baki na rawa cikin tsananin tsoro ta maimaita kalmar a matu茩ar razane da cewa.

" Ki kashe kanki Hassana? Innalillahi wa inna ilaihi raji'un!"

Daga haka ta fito da gudu ta fa蓷o parlourn da su Mummy ke zaune suna breakfast ita da Daddy da Humaida ta shiga girgiza kanta ido cike da ruwan hawaye ta ce.

"Mummy! Daddy! Dan Allah dan girman Allah kada ku aurawa Hassana Ameer wallahi tallahi bata son sa....duk tsayin lokacin nan, daidai da rana 蓷aya ba ta ta蓳a jin so da 茩aunar sa ba a ranta...Ba shi take so ba, ba shi take muradi ba...Salman ne wanda take so, shi ne wanda take so ta Aura ba Ameer ba... Ta 蓳oye hakan ne ka蓷ai saboda ke Mummy....yanzu kuma ta kai matakin da ba za ta iya controlling kanta ba, ta ce idan akayi kokarin tilasta mata tabbas za ta kashe kanta..."

Wata irin zabura Mummyn tayi tare da saka hannu ta ture gaba蓷aya kayan abincin ke gabanta a saman table 蓷in suka watse lokaci 蓷aya suka tarwatse. Cike da 蓳acin rai ta wani daka mata tsawa da fa蓷in.

"Ina Hassanar take???"

Da gudu Husaina ta koma 蓷akin ta janyo hannunta suka dawo suka dire a tsakiyar parlourn suna masu fashewa da kuka a tare.

Gabanta Mummy ta 茩ara so cike da tsananin ru蓷ani da tashin hankali ta 蓷ago ha蓳ar ta suna kallon juna da ita cikin kakkausar murya ta ce.

"Na ji sa茩onki Hassana, kuma na gode da irin sakayyar da za ki yi mini..."

Girgiza kanta ta shiga yi tare da runtse idanuwanta ta ce.

"Ba haka bane Mummy! Ba haka bane! Na yi ta 茩o茩arin ganin na cika wannan umarnin na ki, amma kuma na kasaahhh! Ki yi ha茩uri Mummy..."

Wani irin gigitaccen mari ne ta kifa mata sai da ta hantsila gefe tana mai ganin wasu taurari suna shawagi akan gilashin idanuwanta.

Cikin zafin nama Daddy ya mi茩e ya zo ya tsaya a tsakiyarsu ya kalli Mummy cike da 蓳acin rai ya ce.

" Haba Hajiya Zaliha! Miye ya yi zafi haka? Yarinyar nan fa ba Allah ta sa蓳awa ba...."

Cikin nuna isa da 茩afafa ta kalle shi a zafafe tana mai jinjina kanta ta ce.

"Tabbas ba Allah ta sa蓳awa ba, amma kuma ni mahaifiyarta ina da ha茩茩i da ita, tunda ta sa蓳a mini wallahi dole ta kar蓳i hukunci, kuma wallahi tallahi na rantse da Allah, matu茩ar dai ban mutu ba itama kuma bata mutu ba to dole sai ta auri Ameer 蓷an gidan Alhaji Mansur Anka...."

Janye jikinta ta yi ta dawo inda suke fuskantar juna ita da Hassanar ta ce.

" Baki isa ki rusa mini mafarki na ba Hassana, ko za ki mutu sai kin auri Ameer....mi ma kika ce wai? Za ki kashe kanki ko? Kin da蓷e baki kashe kan naki ba. Ana neman a gyara miki hanyar gobe mai kyau, amma tunda kina sakarya shi ne kike neman rusawa. Na baki dukkan wata dama, amma shi ne kike nema ki kai ni 茩asa ko? To wallahi tallahi 茦arya kike yi!"

茦ara juyowa tayi ga Daddy tana fa蓷in.

" Kai kuma! Ina mai tabbatar maka, idan ka biyewa tausayi da shiriritar yaro, to zai kai ka 茩asa ne ba tare da ka shirya ba, kada ka bari wannan dramar ta ta takai ka ga yin danasani..."

Jinjina kan shi ya yi da wani kalar murmushi a fuskar sa yana kallon cikin idonta ya ce.

" Idan fa baka iya kama 蓳arowa ba Hajiya Zaliha to tabbas 蓳arawon ne zai kama ka.."

Du茩awa ya yi ya 蓷ago Hassana suka zauna a tare gefen kujera ya kalleta a tausashe ya ce.

"Wane ne Salman?"

Cike da jin wani irin sanyi a ranta ta kalle shi ta ce.

"Salman Abubakar ne sunan sa, Shi 蓷in daga jihar Jigawa ya fito, ya kasance 蓷alibi mai 茩o茩ari da tarin baiwa wanda har a Nile ake yin alfahari da shi. Yana da kirki haka zalika iyayensa. Ya kambala degreensa tun last year a 蓳angaren nursing. Sai dai kuma;su 蓷in ba masu hali ba ne, domin ko karatun da ya yi a Nile University under scholarship ne.... "

Wani irin dafe 茩irji Mummy ta yi cike da gigitaccen tashin hankali ta ce.

"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un! Hassana kin kashe ni...kin kashe ni Hassana! Yanzu ashe ma duk wannan akan matsiyaci 蓷an matsiyata kike yin sa? Mi na sama ya ci ballantana ya bai wa na 茩asa?.."

Shi ma Daddyn cike da jin wani irin tashin hankali ya ce.

" Subhanallahi! Hassana! Miye haka dan girman Allah? A a gaskiya, ko ni nan ba zan amince da wannan ba... "

" But amma Dadd... "

Hannayenta ya jim茩e a nashi cikin sigar rarrashi ya ce.

" Hassana please! Kada ki bari soyayyar banza ta zo ta yaudareki, gidan ku蓷i shi ne farin cikin duniya Hassana ba gidan wahala ba. Koda yana da hali mai kyau ya kuma iya soyayya to dame zai kula da ke?"

Cike da saka hope ta ce.

"He's so much hardworking guy Daddy, Salman can take care of me, yana buge-bugen sa bai zauna haka ba..."

Wayar da ke hannun Mummy ta rabko mata a gefen goshin ta da 茩arfin tsiya wanda ya yi sanadiyyar datsewar goshin na ta sai da jini ya fito.

A gigice Daddy ya kwasheta suka garzaya asibiti ba shiri.

*******

Yaya Ashiru kuwa, washe gari tun da wuri suka juya zuwa komawa Kano tare da Yaya Nura, wanda a hanyar ne ya kira Beenafah a waya domin ya sanar mata abin da yake faruwa kamar yanda ya yi mata al茩awari. Ga shi fa zaune a gaban mota tare da Yaya Nuran, amma kuma hakan bai hana mishi kiran Beenafahr ba domin gudanar da 茩udurinsa.

Ya kirata cike da jin wani sabon yanayi suka fara magana da nufin gabatar mata da 茩udurinsa, sai gashi kwatsam ya ji lokaci 蓷aya wayar ta yanke,茩o茩arin kira yake ta sake yi amma kuma ce masa ake wayar a kashe ta. Tsoro ne ya mamaye masa zuciya tuna kamar irin haka ne ya faru da su a baya wanda har yayi sanadiyyar rabuwarsu tsawon lokaci.

Cike da tashin hankali ya kalli Yaya Nura dake zaune a mazaunin driver yana tu茩a motar ya ce.

"Yaya dan Allah dan girman Allah ka yi mini uzuri ka sauke ni a nan. Wallahi tallahi akwai matsala! Akwai matsala wallahi Yaya! Dan Allah ka sauke ni na juya na koma Gusau,..."

Gefen Hanya Yaya Nuran ya samu ya parker tare da ri茩o hannun sa da er damuwa ya ce.

" Kaga Ashiru! Please ka nutsu ka yi mini bayani, mi ke faruwa?"

" Yaya Beenafah ce muna waya da ita.... Koda yake ma ai kanajina ina magana, to... To shi ne wayar ta yanke, kuma ina ta kira yanzu a kashe... Ka bari na koma kada na sake rasa ta kuma dan Allah Yaya... "

" Calm down please! Babu abin da zai faru in sha Allahu, wata 茩ila caji ne babu...."

Wata irin magiya ya fara masa yana fa蓷in.

"Dan Allah Yaya ka taimakeni mu juya yaya kuje gidan su ku nema min auren nan! kada wani abu yaje ya faru..."

"To shi kenan na ji,amma kuma tun da har saura ka蓷an mu isa Kanon nan ka yi ha茩uri, gobe idan Allah ya kaimu sai mu juyo mu dawo. Na yi maka al茩awarin wannan."

Ta haka Yaya Nura yayi nasarar shawo kansa har suka samu suka isa garin Kano.

******

Ni kuwa, ina shiga gida na tarar da wata mata wacce ake kira Hibbatu mai yiwa Ammie kitso ta zo suna zaune tana lalla蓳e mata kanta suna fira

.

Hankalin Ammie a matu茩ar tashe ganin har na zarce lokacin dawowata gida sosai amma kuma ban dawo ba. Ga Waya Bahrain ya nema ya rasa, gaba蓷aya sun bincike gidan amma ba su ganta ba.

Ri茩oni tayi muka zauna hankalinta a tashe ta ce.

"Beenafah lafiya? Miye ya same ki?...." 

  Hannunta ta kai akan wuyana zuwa goshina ta ci gaba da fa蓷in.

"Na ji jikin ya yi zafi sosai, kuma kalli yanda fuskar ki ta yi ja, ga idanun ki ma sun kumbura da alama kin yi kuka. miye abun da ya same ki..."

Wani murmushi na 茩ir茩iro ina kallon fuskarta na ri茩o hannayenta na ce.

"Kai Ammie! Ji yanda kika wani 蓷aga hankalinki? Ba wani abu bane ya same ni ba kawai dai zazza蓳i ne kuma ma nasha magani na ji sau茩i...."

"Tun yaushe ne baki da lafiya?"

"Daman koda na tashi ina jin alamar rashin jin da蓷i, to shi ne fa ina cikin aiki sai zazza蓳i ya rufe ni, amma yanzu Alhamdulillah! Na samu sau茩i gaskiya."

Jinjina kanta ta yi alamar gamsuwa ta ce.

"Kin 蓷auki wayar nan kin tafi da ita ne?"

Saurin girgiza kaina na yi ina 蓷an wawwara ido na ce.

"Ni? Waya? A'a! A nan inda nake ajiyeta a nan na ajiye... Ba'a ganta ba ne?"

"Wallahi ba'a ganta ba, tun da Bahrain ya dawo yake ta nema har ya wuce Islamiyya bai ganta ba.... Kinga ta tabbata kenan wani ya shigo gidan nan ya sace ta, domin na san cewa ba za ki ta蓳a tafiya da ita ba."

Jinjina kaina na yi alamar bata tabbaci na ce.

" Gaskiya kam sai dai idan wani ya 蓷auke ta, amma ni ban fita da ita ba."

Daga haka na mi茩e na rarrafe na shige 蓷aki ina mai jin wani irin tsoro yana sake mamaye dukkan wani 蓳argo da sassan jikina.

Hibbatu kuwa da ke gefe tana faman rarraba ido akanmu ne ta kalli Ammie ta ce.

" Hmm! Hajiya Mulaifa kenan! Mu fa magana ta gaskiya duk irin halin da kuke ciki da '拼ar ki babu abinda bamu sani ba a unguwar nan..."

Cike da tashin hankali Ammie ta dafe 茩irji da dukkan hannayenta guda biyu ta ce.

"Mine ne wannan Hibbatu?"

Sake ta蓳e baki ta yi ta ce.

"Uhmm! Ko makaho ya lalabi rayuwar da Beenafah take cikinta ai wallahi yasan barikin da take yi.. Ko yau ma da ganin wannan fuskar ta ta da yanayin ta yasan daga inda ta fito....."

Wani irin zaro ido waje Ammie ta yi a gigice ta ce.

"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un! Bariki Hibbatu???"

"茦warrrrai kuwa! Bariki nake nufi, tana zuwa tana yowar iskanci tana yo miki same-same kina ci kina jin da蓷i...nan da Allah ya tashi tona muku asiri ai har 茩ofar gida aka dinga zuwa da mota ana 蓷aukar ta ana kai ta ga '拼an bariki ana dawowa da ita. Kuma ni gaskiya naga wautar ki a nan Hajiya Mulaifa...domin Beenafah kalar ta kalar manya ce, bai kamata ki bar ta a nan wurin 茩ananun yara ba,ma su baku' 拼an canji da kuma abincin kaiwa ga bakin salati...saboda haka, idan har kin amince;ni ki bani ita, na san manyan Hajiyoyi a Abuja, Lagos da Kaduna inda za a ha蓷ata hul蓷a da manyan jiga-jigan da suka da ce da ita....."

Wani irin gigitaccen mari ne Ammie ta sauke mata wanda shi ne ya zamto cikon maganarta ta 茩arshe. A gigice ta mi茩e tsaye tare da dafe kunce ta na ja baya.

Itama Ammien Mi茩ewa ta yi tana wani irin hucin 蓳acin rai tana wani nuna ta ta ce.

" Saboda kunya ta yi miki 茩aranci Hibbatu! Shi ne za ki tsaya kina fa蓷ar maganganun banza ga '拼ata wacce ta kasance komai ta rayuwata..."

Da gudu na fito na tsaya gaban Ammie ina fa蓷in.

"Lafiya Ammie?"

Cikin tsananin zafin rai ta shiga nuna Hibbatun tana fa蓷in.

"Ina fa lafiya tunda ta zo har cikin gidana tana neman yaga mini rigar mutunci na..."

茦ofa na nuna mata ba tare da neman wani ba'asi ba na ce.

"Fita Malama!..."

Kallonmu ta shiga yi daga ni har Ammie tana fa蓷in.

"Zan fita kada ku damu...."

"Eh fita.. Fita malama na ce miki."

Na fa蓷a ina mai 蓷aga mata murya ganin tana so ta gardama mini.

Bayan ta fice ne na kalli Ammie na ce.

"Miye wai ta fa蓷a miki haka ne?"

Guntun tsaki ta ja tare da komawa kan tabarmar ta zauna tana fa蓷in.

"Manta da ita can, shirmen banza ne kawai."

A nan na samu wuri kusa gareta na kwanta tare da 蓷ora kaina akan cinyarta na lumshe idanuna ina jin komai na dawo mini kuma. Ji nake tamkar in tashi in zazzage mata matsalata ko Allah zai sa ta sama mini mafita. To amma ta ya ya? Zancen Yaya Ashiru in ce mata me? Bayan na 蓷auki waya bata sani ba sannan kuma an tarwatse wayar a 茩asa. Sannan Emraan 蓷inma ta ina zan fara? Ince mata ya buge wayar a 茩asar ya ce mini kuma wai ni zai aura? To ai wannan ma ba mai yiyu ba ne, wata 茩ila kuma duk a gama ta mutumin nan yana shaye-shaye da alama.

Haka na yi ta nu茩u-nu茩u da matsalolin zuciyata yayin da na barwa kaina sani da rashin makar abin yi kuma.

Ko Ya Jafaru da ya ce Farisa ta kawo mini waya a yau 茩in kar蓳arta na yi domin komai ya fice mini a kaina yau.

Haka na lalla蓳a washe gari na tafi gidan Hajiya a matu茩ar tsorace, domin ban san kuma mi zan je na tarar a gidan ba yau.

Ganin irin yanayin da nake ciki yasa Munira cewa kawai na kwanta a 蓷aki in barta ta yi ayyukan kafin in samu in warware.

Misalin 茩arfe goma sha 蓷aya na safe Emraan ya fito ya samu Munira a dining area tana goge-goge ya kalle ta ya ce.

"Munira ina Beenafah?"

茒an Jim tayi sannan ta ce.

"Ya Emraan! Yaushe ka dawo?"

"Just answer my question, ina Beenafah?"

"Tana 蓷aki."

"Wanne 蓷akin?"

"茒akinmu na can waje."

Fitowa ya yi a hankali ya kewayo zuwa inda su Inna Kuluwa suke ya kalli Haula ya ce.

"Haulatu ina ne 蓷akin da Beenafah take?"

茒akin ta nuna masa cike da son neman 茩arin bayani akan mi yasa yake neman 蓷akin da Beenafah take.

Kallon shi suke har ya kai bakin 蓷akin sannan ya tura 茩ofar ya shiga.

Within seconds ya 茩arewa 蓷akin kallo sannan sannu a hankali ya tako daidai inda nake kwance ya zauna a gefen katifar ya ce.

"Beenafah!"

Wani irin firgigit na yi na mi茩e zaune domin muryarsa na jita sosai har cikin kwanyata ina zaro ido na kalle shi, shi ne kuwa zaune a gefena. Wayyo Allah na!!!

"Can we talk a little??"

       鉁嶏笍  OUM-AMEER  鉁嶏笍