GANIN IDOFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

GANIN IDO

  • 1views
  • 60chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Writer, HausaNovel, Nigerian, from Arewah, proudly muslimah.

More from @oumameer2671

Sample · PAGE 1

GANIN IDO 🥀🥀ADABI WRITER'S ASSOCIATION                         AMEENA IBRAHEEM         OUM-AMEER****:@Ummu-Ameer* Arewabooks:@AminatuibrahimbawaNote: Wannan Labarin ƙagaggen labari ne wanda yake mallakina, banyi shi don cin zarafin wani ko wata ba, nayi shi ne domin faɗakarwa da kuma nishaɗantarwa, idan kuma yayi daidai da rayuwar wani to arashi ne.SHIMFIƊA.......... Akwai lokuta da dama a rayuwa da duniya ke ba mu labarurruka masu kama da almara amma kuma a zahirin gaskiya su ne HAƘIƘANIN labarin rayuwar da mafi yawan mutane suke gudunarwa a doron duniya......Labarina zai motsa muku zuciya, sannan zai sa ku kasance cikin tunani da kuma tuhumar kawunanku akan haƙƙoƙan da suka rataya akan wuyanku na cewa shin kuna sauke su yanda yakamata ko kuwa akwai buƙatar gyara a cikin rayuwarmu ta yau...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters60
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play