WAYE SHI?{Behind the mask}

𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑡𝑤𝑒𝑙𝑣𝑒: 𝑢𝑛𝑑𝑒𝑟 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑜𝑜𝑛 𝑙𝑖𝑔ℎ𝑡

by @autum17

𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?

(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17

Gaba ki ɗaya ji yake kamar an zare masa laka,wani irin sanyi na ratsa dukkan gaɓɓan jikin sa. Lokaci guda kuma yaji kamar an ƙara ɗauresa. All the feelings he managed to have sun sake ɓacewa kamar basu taɓa wanzuwa a tattare dashi ba. Ya rasa gane mai yake faruwa a rayuwar sa. He has never felt this way and now that he managed to,it disappeared just like that. Miƙewa zaune yayi ya jawo wayarsa da ta cigaba da ruri ya duba caller id, it was Ayman. Secretary ɗin sa.

Ɗaukar wayar yayi ya kara a kunne at the same time yana barin saman gadon zuwa gaban mirror,

Har ɗayan side ɗin yayi magana ya ƙare, Amreesh bai ce komai ba. Daga karshe ya ajiye wayar alamun gama magana.

Bayan nan yayi shafe shafensa yasa brown colored pajamas ya haye gado ya ja blanket ɗin zuwa rabin cikin sa ya jingina kansa a head board ɗin gadon, ya lumshe idanun sa.

Cikin sanɗa ta fito daga toilet ɗin ta wuce closet ɗinsa ta ɗauki kaya, riga maroon loose fitted sai boxers

Toilet ta koma ta sa kayan,bayan ta fito, hijabi tasa sannan ta nufi ƙofa ta fita, after a while ta dawo hannun ta riƙe da wayar ta.

Har yanzu Amreesh was still in the same position,bai ko motsa ba and he is not sleeping.

Rage hasken ɗakin tayi only leaving the bed side lamp sannan ta haura saman gadon

Zama tayi saman cinyarsa,her hands around his neck

Buɗe idanun sa yayi da suka koma multicolored ya tsare ta dasu

Gaban ta yaɗan faɗi,amma sai tayi murmushin ƙarfin hali tana shafa fuskar sa tace '' what happened?" Ci gaba yayi da kallon ta alot running in his mind before he flipped on the bed, suka koma kwance suna fuskantar juna, blanket ɗin ya rufa mata sannan ya ƙara matso da ita kusa dashi murya ƙasa yace'' I don't know, I'm confused '' jinjina kanta tayi Sannan tace '' kada ka damu, ina nan so insha Allah komai zai yi daidai uhm?" Ta gama maganar tana ɗage gira tare da shafa gefen fuskar sa,hannunta dake kan fuskarsa ya ɗaura nasa akai tare da lumshe idanun sa da sake buɗe su.'' insha Allah '' he muttered.

Addu'ar Bacci ta karanto sannan ta shafa musu, he hugged her tightly yana cusa fuskar sa a gashin ta,ahaka bacci ya kwashe su....

THE NEXT DAY*********

Bayan sun gama karyawa ne Dr Ahmad yake sanar dasu akan admission ɗin da aka samar ma Samha in one of the prestigious schools a Abuja wato, ELITE ACADEMY.

It's a prestigious school ta ya yan manya, and for both national and international students. It's also a boarding school.

Salmah da samha sunyi farin ciki,at the same time Salma ta ɗan damu jin yar Uwar ta zatayi nisa da ita,

Amma sai Samha ta kwantar mata da hankali , even telling her she will behave.

Gabaki ɗaya ranar Salmah tayini ne a wani irin sukuku,

Wani irin kewar samha take ji tun kafin ta tafi. Hakan yasa through out the day tana manne da Samha,hakan yasa Amreesh tsuke fuska wai an ƙwace masa mata. Ita ko samha da sun haɗa ido se tamasa gwalo. Tunda safe bayan sun karya Dr Ahmad ya tafi Asibiti. And he didn't return sai wurin ƙarfe tara na dare har sun gama cin abincin by then.

Upstairs ya tafi , he freshened up kafin ya dawo ya sama ma kansa abinci, bayan Nan ya dawo ya zauna parlor,the mood was sour,

Babu wanda ke magana, duk sun maida hankalinsu a kan tv suna kallon cartoon Amma a zahiri kowa da abinda ke masa yawo a kwanya.

Gyaran murya yayi kafin ya faɗa musu cewa he's taking samha for shopping saboda zata tafi ranar Sunday.

''toh'' kawai ta amsa. Salmah tace ''zamu iya tafiya mu duka?" Ta yi tambayar tana kai dubin ta ga Amreesh that has not spoken much since morning

Shiru baice komai ba, hakan yasa ta ƙara da faɗin '' i want us all to have memories '' SE sannan ya kalleta ya jin jina kansa, kafin ya miƙe ya tafi upstairs. Binsa da ido duk sukayi kafin su maida kansu Ga tv. Samha ta lura da yanda mood ɗin Amreesh ya canja,hakan yasa tayi ma salmah alamar ta bisa, amma taƙi tace'' i still want to stay with you '' Samha Bata sake cewa komai ba,bayan wani lokaci Salmah ta fara gyangyaɗi. Ganin hakan yasa Samha miƙe wa ta tada ita suka haye upstairs, aka bar Ahmad kaɗai.

Sai da Samha ta raka Salmah har ƙofar bakin kofar su, she hugged her kafin ta juya ta nufi nata ɗakin, zuciyar ta na mata wani iri. Sai da Samha ta shiga ciki kafin salmah itama ta tura kofar ɗakin su ta shiga. The light was dim, har Amreesh yayi Bacci

Maida ƙofar tayi ta rufe sannan ta haw gadon, Addu'a tayi as usual kafin ta kwanta kusa dashi,ta sa hannunsa a waist ɗin ta, hannun ta a shoulder ɗin sa ta rufe su da blanket.

Dr Ahmad bayan zama na ɗan lokaci ya kashe komai ya haura sama. Amma ya kasa Bacci se juyi yake,

Itama Samha tunani fal ranta , wayar ta,ta jawo ta duba lokaci,she was surprised da taga ƙarfe 1:00am

Sauka tayi daga saman gadon,ta fita daga ɗakin gabaki ɗaya,it was dark in the parlor,komawa tayi ta ɗauko wayar ta ta kunna torch sannan ta nufi kitchen, kashe wutar wayar ta tayi ta kunna ta kitchen me ɗan madaidaicin haske.

Tsayawa tayi tana kallon wata from the glass window, it was a full moon gashi da haske it looked so beautiful, jin kamar wani abu nabin ƙafar ta,yasa ta saki ihu,cire wandon tayi ta cillar tana tsalle tsalle, da sauri Dr Ahmad ya ƙaraso cikin kitchen ɗin ya fisgota ta faɗo jikinsa yasa hannu ya rufe bakin ta,his other holding her waist '' ke ki natsu mana!'' Dr Ahmad ya faɗa murya ƙasa,ɗago kanta tayi and there eyes met, Shiru tayi tana faman sauke ajiyar zuciya,cire hannun sa yayi daga bakin ta da ƙugunta. Matsa wa tayi da baya tana faman haki, ''thank god'' ta faɗa lokaci guda kuma ta zaro ido why? Damn!! She's only wearing pant right now and Dr Ahmad..... Ji yayi bakin sa ya bushe, je wanted to swallow something but he ended up swallowing nothing, kallon ta yake ba ƙiftawa yama manta to look away, damn!! Her sexy legs, he was turned on, lokaci guda yanayin sa ya canja, wata irin kasala ta rufesa, ihu Samha tayi niyar kurma wa da sauri ya isa wurin ta ya ƙara rufe mata baki, idanun sa na faman lumshe wa,da wata irin shaƙaƙƙar murya yace ''ke ki natsu mana,ki dena yima mutane ihu cikin daren nan.'' jikin samha se rawa yake, cike da tsoro ta jinjina kanta, she's not dumb not to notice it, ta gane abinda ke faruwa dashi. Matsa wa yayi ya ɗauko mata wandon ya miƙa mata,karɓa tayi a tsorace shi kuma ya juya yafita daga kitchen ɗin to the back side,

Ajiyar zuciya samha ta sauke se kuma ta turo baki,ƙofar ta buɗe itama ta fita

Samun sa tayi tsaye ya jingina da railing ɗin wurin staring at the sky, tsaya wa tayi kusa dashi leaving a good distance,

Jingina tayi itama tana kallon sama, bayan wata harda taurari, ga wani iska mai sanyi da daɗi, murmushi tayi, sanyin ko kaɗan bai damun ta.

Juyowa yayi yana kallon ta, the way she smiles she looked happy ''why aren't you asleep?" Taji ya faɗa, kallon sa tayi da murmushi tace ''na kasa Bacci ne'' murmushin gefen baki Dr yayi sannan yace'' tunani na ki ke ki"?

''in ji wa"? Ta faɗa tana zaro ido,kauda kansa Dr Ahmad yayi itama sai kawai ta cigaba da kallon wata, kamar watan yatsa dai dai su, taurarin kuma se ƙyalli suke, iskan dake kaɗawa making the trees sway? The feeling is incredible.

'' Kai meyasa bakayi Bacci ba"? Samha ta faɗa tana kallon Dr,

" Saboda ke"

'' Ni kuma?'' tafaɗa tana ɗage gira ɗaya da tsuke baki

Juyowa yayi yana fuskantar ta, quickly he swept his gaze on her kafin yace''eh"

''How?"

Shiru yayi na ɗan lokaci kafin ya matso kusa da ita, leaving a little space idanunsa cikin nata yace'' , I love You so much Samha'' ƙasa tayi da idon ta, ta juya zata tafi yayi saurin riƙo hannun ta ''wait My Lady, bangama ba ai'' ya ƙarashe maganar yana zagayo wa ta gabanta, ɗago fuskar ta yayi looking into her eyes ya cigaba da faɗin

'' Na kamu da son ki Samha tun ranar farko dana fara ganin ki, da farko na ɗauka it was just an attraction amma bayan kwanaki abinda nake ji game da ke bai ragu ba sai ƙaruwa, it intensified to such an extent da na kasa concentrating akan komai. Ako da yaushe ke nake tunani,idan nayi Bacci ke nake mafalki, You have turned my world up side down " dakatawa yayi yana to allow her to absorb the information yanda wani waro idanu cike da mamaki, it looked as if she wasn't breathing. ''breath Samha " ya ƙarashe maganar yana kiran sunan ta da wani irin salo, ai ko da sauri tafara jan numfashi,yacigaba da kallon ta yana ji kamar yanzu ake ƙara kwarara masa sonta a zuciya '' I honestly never thought zan iya son wata mace a duniyar nan ba, but all that changed when I met you, Ina matuƙar ƙaunar ki Samha!" Motsa bakin ta tayi wanting to say something,Amma takasa magana, she was overwhelmed,Bata taɓa tsammanin jin maganar soyayya daga garesa ba, and especially the way she is with a ' flat chest' tasan mazan yanzu sunfi son mace me ƙaton ƙirji, shine ma yasa ita a koda yaushe she always stay away from such things,Bata son raini. And he confessing his love like this? Under the moon light? Tasan itama ko ta yarda ko kar ta yarda,she likes him, but her feelings can change saboda ita yarinya ce har yanzu, amma shifa? He's an adult, there's no guarantee....'' nasani, if anyone sees us like this they will think I'm a pervert, Amma ba haka bane samha, soyayya ta ta gaskiya ce and if you give me a chance zan yi magana da dangin...''

''Ba muda dangi''

Samha ta katse sa looking away. Sannan ta dawo da duban ta akan sa tace'' You see ba muda kowa, we are on our own just me and mahmah. Idan kai kana sona shin danginka zasu amshe ne? Zasu amshi marar asali? Stop all this and face your life. Na tabbata You will be able to get me out of your heart '' tana gama faɗan hakan ta ƙara juyawa zata tafi idanun ta cike da hawaye, saurin rungomota ta yayi, her back pressed on his chest his hands firmly wrapped around her waist haɓarsa a kafaɗar ta yace'' it doesn't matter to me Sam, ke nake so ba asalin ki ko dangin ki ba! Ni zan zauna dake ba dangina ba, just allow me to love you pls'' ya ƙarashe maganar in a pleading tone, hawayen da suka cika mata idanu suka fara silalo wa, her heart felt heavy,her lips dried,wani irin raɗaɗi zuciyar ta ke mata. Ta tabbata koda zata amince da shi,their relationship had no future. Zuciyar Dr Ahmad se bugawa take da ƙarfi in a way that it never did before

'' I love you '' he whispered, lumshe idanun ta tayi hawayen ta na cigaba da zuba, '' give me a chance Samha, don't deprive me, ba saikin faɗamin feelings ɗin ki ba,take your time and I will wait for you even if it takes forever Saam, all I'm asking is for you to give me a chance to love you''

Ya ƙarashe maganar yana raba jikin sa da nata, se yanzu ya lura da abinda yayi 'astaghfirullah' ya faɗa taking a step back.

Jin ya sake ta batare da ta sake juyowa ba tashige ciki...'' I will wait for you Samha '' ya sake faɗa slowly,yana lumshe idanun sa da suka yi jaa tare da jinjina kansa to affirm what he said.