Chapter 2
by @pinkyjay
🎀🎀 SHA'AWAR TA NIKEYI🎀🎀
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Writer Bey Zainab Abdullahi Usman
Pinky Darling Mrs Jay ✍️
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Following this link to join my WhatsApp channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa
***
💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫
BOOK ONE
PAGE 1️⃣⏩2️⃣
Wasu zafafan y'an mata ne zaune a wani tangamemen parlou, wasu na zuk'ar shisha wasu na aikin dannar d'aya daga cikin y'an Matan ce ta bud'e baki tana kiran Ayma Ayam Ayam!." Wata matashiyar budurwa ce ta fito daga kitchen, tana fad'in"Hajiya gani me za'a kawo ne.?" Wacce ta kira da Hajiya tace "Ayma wallahi idan kika k'ara kirana da Hajiya saina kifa miki mari sau nawa zan gayamiki,
Saudat ne sunana amma ke ba kya jin magana abinci zaki kawowa k'awayena." Ayma tace "Kiyi hak'uri Aunty Saudat na dena." Kana ta bar wurin d'aya daga cikin y'an Matan ne tace "Saudat wai har yanzu baki kore yarinyar nan ba ina tsoron ranar data fara wankewa wallahi tsaf zata iya jan hankalin Ayman ya dawo kanta wallahi yana aurenta ke gama buga capacity a gidan nan."
Saudat tace "Raha kenan ba abinda Ayman zaiyi da ita kesan iya zamanta a gidan nan be tab'a ganinta ba." Raha tace "Ki dai yi tunani." Safra tace "Ni dai Saudat ki bani ita kawai na kawo miki Inna hajjo a madadinta." Saudat tace "Shikenan bara tazo ta had'a kayanta ku tafi." Ayma na kawo musu abinci, Saudat tace "Ayma ki had'a kayanki gidan Safra zaki koma da zama."
To kawai ta fad'a ta bar parlon, kayanta ta had'o kana ta fito Safra tace bebs"Ni zan wuce saboda yau ina da bak'o." Sukace"Shikenan sai munyi magana." Ayma tabi bayanta suna fita Raha tace "Saudat gaskiya yarinyar nan kyakkyawa ce wai a ina kika samota.?" Saudat tace "wallahi a gurin Wata Hajiya na d'auko ta." Nan dai suka cigaba da abinda sukeyi,
Wani babban club ne y'ay'an masu kud'i ne kawai ke buga capacity a ciki Wani kyakkyawa matashi ne ak'alla zai kai shekaru 37 a duniya fad'ar irin kyansa b'ata lokaci, kallo d'aya zakayi masa kasan dukiya da hutu sun zauna a jikinsa y'an mata ne sun kai gudu shida sai shafar jikinsa sukeyi, suna lasar baki kamar wasu mayu,
gayen kuwa ko a jikinsa da ya gaji tashi ya yi me tsaron lafiyarsa ya taso ya bud'e jaka ya zube musu kud'i kana suka fita saura suka mara musu baya, basu zame kona ba sai d'aya daga cikin gidajensa, a k'ofar parlou ya dakatar dasu ya shiga ciki wasu zafafan mata ne dasu da tsirara duk d'aya, suka taso suna rabasa da kayan jikinsa, cikin salon kwarewa,
kana suka k'arasa kan doguwar kujera, suka baje ko wace ta fara aikinta d'aya na tsotsar kan nononsa d'aya na shan bananarsa d'aya na wasa da sassan jikinsa cikin k'ank'anen lokaci suka rikata gayen da romantic d'insa sukeyi, Sosai yadda suke sarrafa sa da gani sun san lagonsa, shi kuwa lumshe idanu kawai yake yi kafin ya fara marin d'uwawun wacce ke shamai k'atuwar bananarsa,
janyota ya yi saman jikinsa ya saita Zarmalolonsa cikin gonarta ta fara sama da k'asa tana jan lumfashi, sun jima a haka kafin d'aya tazo tayi mai dogy style ya zura bananarsa ya fara hak'arta, haka ya dinga cacchakar y'an matan guda uku har ya kawo kana ya tashi ya haura sama be jima ba ya dawo d'auke da jaka ya basu kud'ad'e yace su raba d'aya daga cikin y'an Matan tace,
"Ayman ni dai a nan zan kwana gaskiya." Wani kallon baki da hankali ya yi mata kana yace"Ni bana kwana da Mace gidana kuma bana mai maici saboda haka karki bari na dawo na sameki a nan." Yana gama fad'ar haka ya koma ciki wanka ya yi kana ya shirya cikin k'ananan kaya masu masifar kyau da tsada,
ya feshe jikinsa da turaruka kana ya fito be tarar dasu ba ya fita bodyguard d'insa suka bud'e mai Mota ya shiga kana suka bar gidan sai Unguwar y'an majilisu dake garin Katsina, da shigarsu part d'insa ya nufa saboda yasan Matar gidna bata da lokacinsa, shirin kwanciya ya yi saiga Saudat ta shigo gefensa ta zauna tana fad'in, "Man ashe ka dawo.?" Banza ya yi da ita magana ta sake yi,
cikin sexy voice d'iinsa mai tafiyar da hankali yace"Kega Saudat nasan abinda ya kawo ki saboda haka ki d'auka kawai ki tafi banson surutu." Bata k'ara magana ba ta nufi wadroup ta bud'e kud'ad'e ne shak'e cikin wadroup daga sama har k'asa, daga kud'ad'en Najerya har na k'asar waje, kwasar iya abinda take buk'ata tayi kana ta fita,
shi kuwa rage hasken d'akin ya yi tare da lumshe idanu yana addu'ar bacci,
B'angaren Safra kuwa suna isa gida ta kai Ayma room d'in da zata zauna, kana ta fito parlou ta zauna tana waya bayan ta kammala ta kira Ayma tace "Inaso ki shiga kitchen ki had'a min abinci mai rai da lafiya da Lemon juice masu dad'i zanyi bak'o ne idan ke kammala kiyi wanka akwai kaya cikin wadroup ki saka kiyi kwalliya,
idan bak'om yazo zan kiraki ki kawo muna abinci." Ayma tace to ya bar parloun Safra kuwa da idanu tabita tana sak'a wasu abubuwa aranta, Ayma kuwa girki tayi masu dad'i ta had'a komai, kana tayi wanka, kayan cikin wadroup d'in ta duba babu na kirki da kyar ta samu, wata duguwar riga wacce ta wuce guywarta kad'an
saiga Safra ta shigo suman tsaye tayi saboda ganin yadda Ayma ta fito tas abinda bata tab'a ganin kyaun yarinyar nan irin yau dama rashin wanka ne d kulawa ya sata zama kamar wata tsohowa, lallai wannan yarinya zata kawo mata kud'i sosai murmushi tayi kana tace "Wow Baby Ayma kega yadda kikayi kyau kuwa ma sha Allah ga bak'on nan parlou kije ki kaimasa abinci ki zuba mai komai, zan shiga wanka na shirya."
Ayma tace "To." Safra na fita ta samu mayafi ta rufe jikinta kana ta fita, zuwa kitchen ya had'u komai a tire kana ta shigo parloun da sallama,......
Writer Bey Pinky Darling Mrs Jay ✍🏼