FreeArewaPen original
SHA'AWARATA NIKEYI
- 1views
- 45chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
🎀🎀 SHA'AWAR TA NIKEYI🎀🎀✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨Writer Bey Zainab Abdullahi UsmanPinky Darling Mrs Jay ✍️✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨Following this link to *** channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa *** ONEPAGE 1️⃣⏩2️⃣Wasu zafafan y'an mata ne zaune a wani tangamemen parlou, wasu na zuk'ar shisha wasu na aikin dannar d'aya daga cikin y'an Matan ce ta bud'e baki tana kiran Ayma Ayam Ayam!." Wata matashiyar budurwa ce ta fito daga kitchen, tana fad'in"Hajiya gani me za'a kawo ne.?" Wacce ta kira da Hajiya tace "Ayma wallahi idan kika k'ara kirana da Hajiya saina kifa miki mari sau nawa zan gayamiki, Saudat ne sunana amma ke ba kya jin magana abinci zaki kawowa k'awayena." Ayma tace "Kiyi hak'uri Aunty Saudat na dena." Kana ta bar wurin d'aya daga cikin y'an Matan ne tac...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.