Chapter 6
by @pinkyjay
ππππππππ
*SHA'AWARTA NIKEYI*
ππππππππ
(Romance and sxy)
πβ
Writer Bey
Pinky Darling Mrs Jay βοΈ
β¨β¨β¨β¨β¨β¨β¨β¨
πͺ*JAJIRTATTU WRITER'S
ASSOCIATION*πͺ βοΈ
(J.W.A)
Following this link to join my WhatsApp channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa
***
BOOK ONE
PAGE 1οΈβ£1οΈβ£β©1οΈβ£2οΈβ£
Haka suka cigaba da k'ulla yadda zasu fitar da Ayma a gidan Ummei ta maye gurbinta, har suka k'arasa gida, b'angaren Ayma kuwa ita da Alhaji Abubakar, kan bed ya direta yace "Gaskiya keyi k'ok'ari sosai haukar Marwa ta wuce tinaninki, saboda babu alamar nadama a fuskarta, saima zallar masifa da bala'i anya ba sauya shiri zamuyi ba.?"
sai lokacin Ayma ta kallesa tace "Karka damu ai wannan sumon tab'ine yanzu ma aka fara idan har zaka cigaba da juriya to nan sa sati d'aya zuwa biyu gidan zai dawo fiye da tinanin ka." Alhaji yace "To shikenan babu damuwa na gode." Ya tashi ya fita, yana saukowa k'asa Marwa ta sha gabansa tana fad'in
"Wallahi saika zabi d'aya ko ni ko waccen shegiyar daka kawo min cikin gida wani mugun kallo ya watsa mata kana yace "Kega Marwa ni banda lokacin wannan haukar taki idan bazaki iya zama ba to ga hanya nan ki tafi gidanku ina mai tabbatar miki kina tafiya to shikenan aurena dake ya k'are." Yana gama fad'ar haka ya fice abinsa ya barta nan tsaye,sai zare idanu takeyi, kamar mayya,
B'angaren Safra kuwa sai neman Ayma takeyi ruwa a jallo, amma ko labarinta babu, gashi Saudat da Raha sun kusa dawowa saboda haka ta shirya tsaf ta fita, zuwa gidan hutwar Habibi bayan sun gaisa, yace "Zuma yane.?" zuk'ar shisha tayi kana tace "Akwai matsala fa har yanzu babu labarin Ayma inaga fa ta tsorata ne akan abinda ta aikata ma shine ta gudu yanzu haka idan ance ta bar garin nan bana musu."
Habib yace"Nima haka nike tunani saboda na hango tsoro da razana a cikin idanunta inaga shine dalilin da yasa ta gudu ni takaici na d'aya ban lashe zumarta ba yadda naga surar jiikinta abin ya masifar tayar min da hankali wallahi idan na tina da nononta kad'ai sai Dick d'ina ta harba." Habib ya fad'a yana wane cizar lips d'insa, na k'asa,
b'ata fuska Safra tayi kana tace"Ai saike je zuwa nemanta ka lashe zumarta." Habib yace "Sorry Zuma wannan kishi haka." Ya fad'a tare da janyota jikinsa yana lallashinta." Kallonsa tayi kana tace"Nifa tashin hankalina d'aya idan Saudat ta dawo ban samu Ayma ba akwai matsala." Habib yace "me zatayi da yarinyar ne.?" Tace "Lesbian mana ita da Raha."
Habib yace "Okey zuwa gobe zan kiraki akwai yadda za'ayi." Tace "Okey Thanks my dear." Tare da had'e bakinsu wuri d'aya suna kissing d'in juna, shafar jiikinta ya soma yi saboda zancen Ayma kad'ai da sukayi ya tayar mai da sha'awa sosai, zare mai wandonsa tayi zuwa k'asa ta zura Zarmalolonsa cikin baki ta fara tsotsa kamar ta samu sweet,
sai jan yaji takeyi tana murza nononsa, nishin dad'i kawai Habib keyi saboda Safra tasan weakness d'insa, d'aukar ta ya yi zuwa bedroom d'insa, kan bed ya direta tare da janye rigar jikinta, ya chafke nononta guda d'aya yana tsotsa, Safra kuwa sai nishi takeyi tana danna kansa, tare da bank'aro mai k'irji, kasanta ya gangara ya fara wasa da d'an tsakiyarta,
ya fara fingering d'inta, sai zillo take mai tana ihu, bananarsa ya janyo ya fara goga mata ai batasan lokacin data zurata ciki ba tare suke sauke ajiyar zuciya, kana ya fara hak'arta suna yaba dad'in juna,
B'angaren Ayman kuwa be dawo gida ba sai cikin dare, yau beje club ba, gaba d'aya baya jin dad'in jikinsa, ya rasa gane abinda ke damunsa, parlon k'asa ya sauko, yana danna wayarsa, abinci yaji yana buk'atar ci saboda haka ya soma kiran John fitowa tare da durk'usawa yana kai gaisuwa Ayman yace "ka sanar da kuku ta kawo min abinci." John yace "Sorry Sir"Ayma bata gidan nan,
K'awar Madam ta tafi da ita, yanzu ba kuku a gidan nan." Shiru Ayman ya yi batare da ya yi magana ba wannnan wane irin iskanci mesaya ba'a kawo wata ba tsaki yaja tare da fad'in"Okey tafi kawai." Ya jima sosai a parlon kafin ya wuce bedroom d'insa ya kwanta, yana tunanin wannnan rayuwar aure da sukeyi shida Saudat, babu wanda ya damu da wani,bacci ne ya d'auke sa,
B'angaren Marwa kuwa Rashida ce ta kirata, ta turo musu kud'i zasuje wurin Boka karb'o mata magani, ai kuwa ta tura musu, Ummei ba zaune tace" sakarar banza ta bayar da kud'in da za'ayi wuff da Mijinta." Rashida tace"Barta kawai damu take zancen." Fitowa sukayi zuwa titi a dai daita sahu suka hau zuwa gidan Malam koda suka isa akwai jama'a sosai, sai da suka bi layi,
Ayma kuwa da da safe taci wanka na fitar hankali ta shiga kitchen ya had'awa Alhaji breakfast zazzafa ta d'ora ka teburin cin abinci, kana ta haura sama har ya shirya tare suka fito, suka zauna ta zuba mai soyayyar dowa da egg da fefesof d'in kayan ciki, ta had'a mai tea, ta zauna kan cinyarsa tana bashi a baki, shima yana bata,
saiga Marwa ta sauko sanye da rigar baccin jiya ce a jikinta sai Wani zare idanu takeyi, tana harar su Ayma zama tayi wurin cin abinci ta d'auke plet zata zuba Ayma ta rik'e mata hannu tace"Kega Malam Mijina na dafawa da kaina ba wata k'atuwar banza ba saboda haka ki shiga kitchen ki dafa da kanki saboda ni ba baiwarki bace koda yake "Me kika iya da har zaki dafa kici banda cin abincin restaurant."
Marwa ta fisge hannunta kana tace "karki gayamin maganar banza an gayamiki ban iya girkawa ne? wallahi saina yi maganinki a gidan nan wannan abincin kuma saina ci saboda Mijina ya siyo ya kawo ai ba daga gidan ubanki kika zo da shi ba." Wata dariyar iskanci Ayma tayi kana tace "Wallahi Wallahi keji na ranste bazaki cisa ba idan har ke isa ki girka da kanki,
banza kawai banda zama da k'azanta me kika iya.?" Marwa tace"Naji dai duk abinda zaki fad'a amma Wallahi zaki gane shayi ruwa ne." Tana gama fad'ar haka ta shige kitchen ta kunna gas ta soma dafa indomi da kwai, sai gata ta fito da plate π½οΈ a hannu da cup ta had'a tea ta zauna ta soma ci dariya Ayma tayi kana tace"Ashe iskancinki na banza ne indomi kawai kika iya dafawa, ai nazata Wani zazzafan abinci zaki dafa aikin banza ."
tana gama fad'ar haka tace "Beb muje na rakaka lokaci na tafiya." Marwa kuwa batayi magana ba, sai cigaba tayi da cin indomi, tana ganin sun fita ta kwashe doyar da fefesof d'in kayan ciki ta zuba ta haura sama abinta, parlonta ta baje sai kwasar fefesof d'in take yi tana shan tea ga doya sai data cika cikinta kana ta shiga wanka, bathroom d'in kamar
Wanda ya shekara ba'a wanke ba, haka tayi wanka ta fito gaba d'aya kayanta masu datti had'e suke da wankakki, haka na janyo wata riga da siket na les ta saka tayi kyau sosai ba laifi ta fesa turare, kana ta fito parlon ta tv ta kunna tana kallo, saiga su Rashida sun shigo, ko sallama babu, suka zube kan kujera, Marwa tace "Ya akayi ne na ganku haka lafiya dai.?"
Ummei tace "Wallahi akwai matsala Marwa Malam ya tabbatar mana da matsawar baki tirsasa Mijinki ya sake wannan yarinya ba to nan gaba kad'an zaki bar gidan nan ga magani nan yace kiyi amfani da shi ki dinga saka mai cikin abinci yana ci shida wannan yarinya nan da sati d'aya zai saketa."
Marwa tace "Kai to Yanzu ya zanyi kenan idan na dafa abinci suci kesan fa ba Wani girki na iya ba." Rashida tace "Ai shi yak'i d'an zanba ne ai yanzu aje makamanki zakiyi na yak'i." Marwa tace "Kamar ya.?" Rashida tace "ina nufin ki shiga jikinta ki nuna mata ke aje komai zaman lafiya kike son kuyi keda ita, ku dinga shiga kitchen tare kega daga nan zaki samu damar zuba maganin suci gaba d'aya kega ke jefi tsuntsu biyu da dutse d'aya."
Marwa tace haka ne fa to sai dai shi Alhaji kina ganin zai dawo ta kaina kuwa.?" Ummei tace "Sosai me zai hana." Rashida tace "Kema y'ar gayu zaki zama." Ummei ta wullawa Rashida harara irin ya zaki b'ata min shiri, Rashida tace "ina nufin y'ar gayu wurin girki." Nan sukayi ta d'ora ta akan keken bera, tana hawa, kafin ta kwaso musu turaruka da kud'i kayan sakawa sabbi ta basu kana suka wuce zuwa gida,
Anam ce ta samu Ayma a kitchen tana wanke wanke tace "Besty kesan abinda kunnena yaji kuwa.?" Ayma tace "Saike fad'a ya akayi ne." Nan ta kwashe abinda taji su Ummie na fad'a ta sanar mata dariya Ayma tayi kana tace "Aini sun sauk'ak'a min aikina kega yanzu girki zan koya mata da d'aukar wanka na kece raini, daga nan mu k'ara gaba ko ya kika Gani.?"
Anam tace "Gaksiya ne kega ta yadda da zancen su cikin satin nan zamu saita komai amma tana bani tausayi wallahi k'awayen nan nata ba zaman tsakani da Allah sukeyi da ita ba." Ayma tace ai na jima da fahimtar hakan zan gyara musu zama idan suka dawo gidan nan akwai abinda nike shiryawa akansu, saboda matsawar ban rabata da su to kota gyara zata komawa halinta ne."
haka dai suke fira har suka kammala wanke wanke da gyaran kitchen da gidan gaba d'aya aka saka turare sai k'amshi ke tashi suna zaune parlou saiga Marwa ta sauko cikin sakin fuska tace "sannunku da hutawa." Ayma tace"Yauwa sannu." Daga haka babu wanda ya k'ara magana, zama tayi gefe tace "Ayma kiyi hak'uri da abinda ya faru inaso mu had'a kai mu zauna lafiya, idan ba damuwa."
murmushi Ayma tayi kana tace"Lah ba komai wallahi anatare ai Allah ya bamu hak'uri da juna." Ta amsa da amin nan suka d'an dinga janta da hira ai kuwa ta saki jiki sosai har aka kira sallar azahar, tare sukayi alwala suka gabatar da sallah tare suka shiga kitchen aka fara hidimar girki Marwa tace "me zamu girka ne.?"
Ayma tace "A cikin girke girke wane kala Beb yafi so.?" Wani zafi Marwa taji a zuciyarta amma ta dake kana tace "Yana son tuwon shinkafa da miyar taushe da jalop d'in cuscus, da miyar hanta, da sakwara da miyar ugusi, jalop d'in taliya da naman kaji, ko kifi, yana son tuwon samo, da wainar shinkafa da miya." Ayma tace "Wow Mace ta gari to zo mu girka mai cuscus da miyar hanta,
gobe sai ayi mai tuwon shinkafa." Haka suka fara aikin Ayma nata k'ok'arin koyawa Marwa yadda zata sarrafa komai da yake tana da fahimta komai ya zauna a kanta basu fito ba sai gab da magrib, sukayi sallah kana aka kira abinci kan dinning table da kayan limon da aka had'a mai Ayma tace"Marwa ni zan shiga wanka nasan kema wanakn zakiyi, ki shirya sai mun had'u zuwa anjima."
Writer Bey Pinky Darling Mrs Jay βοΈ more comment more typing