KUNCIN ZUCI

Author's Note

by @bintuuu

Bismillah
wannan littafi qirqirarren labari ne ba don wani ko wata ba, kuma ba nayi bane da wata manufa, in yazo daidai naku rayuwan,ayi hakuri kuskure ne.
_________________________
Sadaukarwa....

Ga duk macen da take fuskantar qalubalen ta cikin shiru,wadda hawayenta suke zuba acikin duhu saboda ba wanda zai fahimci zafin da takeji.

Wannan littafi sadaukarwa ceh a gareki domin:
Kin cancanci soyayya ta gaskiya.
Kin cancanci samun nutsuwa.
Ke farin cikin rayuwan wasu ce.
___________________________
To whomever come across this book, please say a prayer for my beloved mother who now rest in peace, May Allah forgive her shortcomings,Ameen....
__________________________
Trigger warning:

This story may contain contents related to Assault,Abuse and Trauma.
_____________________________
Ku kasance tareda nii Bintu Musa.
Zan baku labarin da zai taba muku zuqata...✍️📚