24
24)
Da damuwa sosai a fuskarsa yake kallonta, ya rasa abinda zai sake ce mata. Tun shigarta cikin ɗakin babu irin kalaman da bai faɗa mata ba amma sam ta ƙi bashi haɗin kai.
Ya ja nannauyar numfashi ya fesar, da ɓacin rai a muryarsa ya ce
"Wai ko don na ce miki yau bani da kuɗi kiyi haƙuri da abinda ya samu ne kike fushi?"
"A'a"
Ta amsa bakinta a kumbure, bayan ta watsa mishi wani kallo ƙasa-ƙasa.
A hankali ya fara matsawa kusa da ita, yana daf da haɗe ƴar tazarar da ke tsakaninsu tayi saurin ja da baya.
"Kai ni don Allah ka ƙyale ni, raina a ɓace yake. Duk maitarka yau dai haka za ka ganni ka ƙyale, ƙwalelen kare da hantar kura."
Sai kuma ta ja dogon tsaki kamar bakinta zai taɓi ƙasa.
"Me yake damunki?"
Baiyi zuciya ba, ya sake tambayarta a karo na goma sha huɗu.
"Abinda yake damuna ba abinda ya shafe ka bane, don haka babu komai."
Shiru yayi kamar mai tunani, can sai ya ce
"Ina zuwa."
Bai jira ta amsa ba ya fice daga ɗakin.
Mayar da ƙofar yayi ya rufe ta can waje, don kawar da hankalin mutane a kan ɗakin. Dama haka yake yi, duk sadda ta shigo ɗakin sai ya rufe ta ciki bayan ya shige da takalmansu.
Can bayan layinsu ya zagaya gurin Abdulhadi mai gasa balangu da Kaji. Kamar yadda ya faɗa mata da gaske ne yau bai da kuɗi, ya yi aiki ma mutane da yawa amma basu biya shi ba. Don kawai ya faranta mata, kuma ya wanke zuciyarta daga damuwar da take ciki maimakon ya siya mata rabin kaza ko kwata sai kawai ya siya mata guda ɗaya.
Haka aka naɗe ta gudarta ko yankawa ba'ayi ba, aka baɗe ta da yaji tana ta tururi, ya bada rabin kuɗi da alfarmar a bishi bashin sauran kuɗin, a gaggauce ya juya zuwa ɗakinsa. Ko da ya shiga ɗakin tana tsaye inda ya barta.
Sai girgiza jiki take yi, alamun a cike take taf! Ƙiris take jira tayi bindiga. Yana haɗa ido da ita kai tsaye ya sauke idanuwansa zuwa ƙirjinta, muƙut! Ya haɗiye wani kakkauran miyau, ganin na shanunta ƴan madaidaita da suke tsaye ƙyam a cikin matsattsen rigar jikinta kamar za su tsokale masa idanu.
"Zo ki gani masoyiyata, na kawo miki abinda kika fi so a rayuwarki."
Ya faɗa mata da murmushi a fuskarsa.
Gefen lamusasshen katifarsa da take shimfiɗe a ƙasa ya zauna, ya fara buɗe ledar da ya shiga da shi ɗakin. Da farko bata yi niyyar zuwa ba, daddaɗan ƙamshin gasasshiyar kaza da ya bugi hancinta yasa ta taho da sauri.
Lokaci ɗaya fuskarta ya faɗaɗa da dariya bayan ta yi arba da danƙwaleliyar kazar da ke cikin ledar da yake buɗewa. Jikinta na rawa ta zauna kusa da shi cinyoyinsu na gogar juna.
"Laaaa... kaza ka siya min Sut'hat (Sweetheart)?"
Dariya yayi, kansa sai kumbura yake yi zuciyarsa cike da farin ciki yana jin daɗi. Kasancewar shi baiyi boko ba duk sadda ta kira shi da sunan Sut'hat ba ƙaramin farin ciki take jefa zuciyarsa a ciki ba.
"Kaza na siya miki Sut hat, saboda ina so in ganki kullum kina farin ciki. Kin san fa ina tsananin son ki, shi yasa duk sadda na ganki cikin damuwa sai in ji nima duk na damu. Yanzu dai zo maza ki cinye kazarki in samu ɗan rage zafi kafin dare yayi..."
"To idan ma daren yayi kawai ba sai in kwana a nan ba.?"
Ta faɗi haka miyaun bakinta yana tsinkewa, kafin ya amsa duk zafin kazar nan bata ji ba tuni tasa hannu ta ɓallo cinyar kazar ta kai bakinta ta fara yaga. Tana ci tana lumshe idanu, alamun daɗin kazar nan ba ƙaramin kai mata yake yi ba.
"Da gaske kike yi? Da gaske kike yi za ki kwana a nan ɗakin?"
Ya tambayeta da matsanancin farin ciki a fuskarsa.
"Ummm... Da gaske nake yi zan kwana... Amma ba yau ba. Saboda ka ga yau Kululu ta san na zo gidannan, kuma na faɗa mata a nan zan kwana. Duk randa zan kwana a nan can gidanmu ne kawai zan faɗa ma Inna a nan zan kwana, kaga ko na zo nan shiga kawai zanyi in gaishe da Kululu in ce mata na tafi gida... Ko kuma kawai bazan ma gaishe ta ba, kai tsaye ɗakinka zan shigo, can gida Innarmu za ta zaci anan gurin Kululu na kwana. Ita kuwa Kululu tunda bata ganni ba ai ba za ma ta taɓa yin tunanin ba a gidanmu na kwana ba..."
"Kuma fa haka ne. To yanzu dai yaushe za ki zo ki kwanan?"
Ya sake tambayarta da ɗoki a muryarsa.
Shiru tayi, ta cigaba da cin kazarta da haɗama. Shi kuwa sai kallonta yake yi, kamar ya samu madubi.
Sai da ta ci kaso biyu da rabi bisa uku na kazar sannan tayi wani ƙaƙƙarfan gyatsa
"Ƙyaaaaaaat"
Babu ko daɗin sauraro.
Shi dai kallonta yake yi, kuma ko kaɗan babu ɓacin rai a fuskarsa. Ragowar naman ta naɗe tsaf a leda, ta kalleshi ta ce
"Idan zan fita zan tafi da wannan. Wai kuwa ka san me ya ɓata min rai yau?"
Ta tambaye shi tana goge maiƙon hannunta a jikin zanin gadon da ke shimfiɗe akan katifar da suke zaune.
"A'a sai kin faɗa masoyiya."
Ya amsa, yana ƙara matsawa kusa da ita a hankali.
Daidaita yanayin fuskarta tayi, sannan ta bashi labarin duk abinda ya faru a gidansu daga farko har ƙarshe.
"Wallahi na tsani yarinyar nan da uwarta, tsana mai tsanani."
Tayi tsaki, fuskarta na bayyana ɓacin rai.
"Da ace za'a bani damar kashe mutum a duniya yarinyar nan zan fara kashewa sai uwarta. Domin Wallahi na ma fi tsanar ƴar a bisa uwar..."
"Ko dai kina kishi don ta fi ƴan ɗakinku kyau ne?"
Yayi mata tambayar yana dariya.
"Kyau?"
Ta yatsina fuska.
"Allah ya kiyaye."
Ta ja tsaki, da haushi-haushi ta ce
"Fari ne kawai da take da shi shiyasa kuke mata kallon wata kyakkyawa. Farin banza da wofi, bayan ma har da bilicin uwar ke ƙara mata? Mun san komai fa."
"Haka ne"
Ya ƙarasa kusa da ita ya rungumota zuwa jikinsa. Hannuwanta biyu ya ɗaga sama ya riƙe da hannunsa ɗaya ɗayan hannun kuma ya fara lugwuigwuita na shanunta da tun ɗazu idanunsa ke kansu.
Nishi yayi mai haɗe da gurnani, yayi wata doguwar miƙa, da sauri ya saki hannuwanta ya fara ƙoƙarin cire mata riga yana cewa
"Ai na yarda da zancenki Sut hat, ba wani kyau ne da ita ba, kawai farin fatar ne. Idan ana neman zallar madarar kyau da cikakken ƙiran jiki duk gidanku ai ba kamarki Masoyiya."
"Ah toh! Kai ma dai ka faɗa."
Tayi maganar tana mishi fari da idanu.
A daidai lokacin ya samu nasarar cire mata riga, jikinsa na rawa ya janyota ya kwantar a kan gadon yayi mata rumfa... Ita kuwa ta ƙara sakar mishi jikinta gaba ɗaya, domin yanzu an kai matakin da ita kanta ba ƙaramin daɗin abinda yake mata take ji ba.
Tsawon lokaci babu abinda yake tashi a ɗakin sai numfarfashinsu. Duk inda hannunsa ya kai a jikinta shafawa yake yana lugwuigwuitawa, ba tare da saninta ba ashe yau wasa yayi nisa har ya samu nasarar cire mata zanin jikinta. Dama ba ko wane lokaci take saka ɗan kamfai ba, a cewarta damunta yake yi, ta dawo hayyacinta ne lokacin da ta ji yana ƙoƙarin ratsa alfarmar da duk iskancinta take ƙoƙarin kare martabar gurin...
Ai kuwa da saurin gaske tasa ragowar ƙarfin da ya rage mata a jikinta ta hankaɗa shi baya da ƙarfi.
"Miye haka?"
Ta tambaye shi cikin masifa bayan ta miƙe tsaye da sauri ta fara rarumar kayanta tana mayarwa a jikinta.
"Yi...yi...yi haƙuri masoyiya..."
Ya faɗa cikin rawar murya. Hannayensa dafe da mararsa yana ta malelekuwa a tsakar ɗakin.
Tayi tsaki.
"Ka ga ba na so, ba na so. Tuntuni na faɗa maka ba na son irin wannan. Wallahi in dai haka za ka dinga min kana neman shammatata ka keta min rigar mutunci lallai za ka kawo ƙarshen alaƙar da ke tsakaninmu."
Tayi tsaki a karo na biyu.
Ba tare da damuwa da halin da yake ciki ba tana gama saka kayanta ta tsallake shi ta fice daga ɗakin.
Tana fita, bata yi taku biyar daga ƙofar ɗakin ba ta hangi fitowar Malam daga cikin gida. Ƙirjinta ne ya buga daram, tayi diri-diri kamar za ta ruga da gudu sai kuma ta cije ta tsaya guri ɗaya.
Shi kuwa Malam ya bi ta da wani irin kallo mai kama da na zargi har ya ƙarasa inda take tsaye.
"Lafiya? Daga ina kike? Me kike yi a nan?"
Ya jera mata tambayoyin da saurin baki.
"Innarmu ce ta aiko ni gurin Kawu Halilu in karɓa mata saƙo."
Ta yanko ƙarya ta faɗa masa bayan ta yi matuƙar ƙoƙari gurin daidaita nutsuwarta.
"Saƙo?"
Ya tambayeta da mamaki a fuskarsa.
"Saƙon kuma a darennan?"
Ya sake tambayarta.
"Ina saƙon?"
Karkace kai tayi ta cigaba da karanto mishi ƙarya kamar gaske, da nutsuwar da babu yadda za'ayi ya ce ƙarya take yi.
"Ai ban karɓa ba. Ina yin sallama a ƙofar ɗakin sai na ji shi yana nishi kamar baida lafiya. Shi ne na leƙa cikin ɗakin... Kuma sai naga ashe baida lafiyar ne. Dama yanzu da na fito zan je ciki ne in faɗa ma su Kululu..."
"Subhanallahi... Halilun ne bai da lafiya? Ko ɗazu fa munyi sallar magriba lafiyarshi ƙalau. Kinga maza je ki gida bari in duba shi in gani."
Ya nufi ɗakin da sauri.
Ita kuma ta nufi cikin gidan tana tafe tana waige, sai addu'a take yi a zuciyarta Allah yasa dai Halilu ya gyara jikinsa.
Ko da Malam ya shiga sai yaga Halilu kwance a ƙasa yana hawaye, hannayensa dafe da mararsa. Abinda ya banbanta shi da yadda ta fita ta barshi shi ne ya janyo zanin da ke shimfiɗe a karifarsa ya lulluɓe daga cikinsa zuwa ƙafafu.
"Halilu? Subhanallahi... Me yake damunka? Yanzu Zakiyya take faɗa min ta shigo ta ganka ba lafiya."
"Cicc...ciki...na... Malam cikina... zan mu...tu..."
Ya faɗa da kyar, yana sake matsa mararshi da yake ji yana masa wani irin azababben ciwo.
"Assha! Asshha!! Sannu Halilu. Akwai jiƙon maganin ciwon ciki bari in kawo maka."
Da saurin gaske Malam ya fice a ɗakin.
Yana fita, Halilu yayi amfani da wannan damar ya yunƙura da ƙyar ya gyara jikinsa. Ya ɗan kakkawar da duk wani abu da zai sa Malam yayi zargin mace ta shiga cikin ɗakin, sannan ya koma ya kwanta yadda Malam ya tarar da shi.
*******
Mintuna uku Aunty Murja ta ɓata tana kallon ɗaliban ajin gaba ɗaya, ranta a ɓace. Ɗaya bayan ɗaya take kallonsu tana karantar fuskokinsu. Da murya mai bayyana matsananciyar fushi cikin harshen turanci ta ce
"Zan sake tambayarku a karo na ƙarshe. A cikinku wanene ko wacece ta ɗauka min sabon Maker a kan tebur?"
"Aunty ba ni bace... Aunty ni dai ba ni bace... Aunty kiyi caje, ni dai tunda kika fita ko kusa da gurin teburinki ban je ba."
Ire-iren amsoshin da yaran suka yi ta ba ta kenan hankalinsu a tashe.
"Humaira Balarabe Sani"
Aunty Murja ta ƙwala kiran sunanta da ƙarfi.
Jikinta na rawa tana matsar ƙwalla ta fito ta tsaya gaban Aunty Murja.
"Ina jakarki?"
Ta sake tambayarta cikin tsawa.
"Jakar tana gurin zama na."
Ta faɗa da rawar murya.
"Je ki ɗauko min. A matsayinki na class monitor da ke zan fara. Zan caje jakunkunanku gaba ɗaya, idan ban gani ba zan caje jikinku. Idan ban gani ba zan kira Malam Hamisu yayi muku bulala goma-goma..."
Nan take ajin ya ruɗe da kukan ɗalibai tun kafin ta aje numfashin maganarta saboda tsoron Malam Hamisu.
Humaira da take matsayin monitor kukanta ya fi na kowa ƙarfi, kamar kazar da ƙwai ya fashe ma a ciki, jikinta sanyi ƙalau ta ƙarasa gurin zamanta ta ɗauki jakar ta je ta kaima Aunty Murja.
Ana ciro tarkace kayan cikin jakar Humaira kukanta yana ƙara ƙarfi, idanunta a runtse, hannuwa biyu ta ɗora a kai tana jan duk wasu addu'o'i da ta sani a zuciyarta. Ƙirjinta sai bugawa yake fafafat! Har aka gama cajewa bata sani ba.
"Mayar da takardunki ki koma gurin zamanki."
Ta jiyo muryar Aunty Murja ta faɗa mata haka kamar daga sama.
Ai kuwa a sukwane ta buɗe idanunta, duk a tsammaninta za ta ji Anty Murja ta fara zazzaga mata masifar ganin Maker a cikin jakarta sai ta ji bata yi ba, tana nan tsaye Auntyn ta cigaba da kiran sunan ɗalibai ɗaya bayan ɗaya suna zuwa da jakunkunansu tana caje su.
Sai dai wani abin mamaki da ɗaure kai ga Aunty shi ne har ta gama caje jakunkunansu bata gani ba. Da fushi sosai ta sake kiran sunan Humaira don caje aljihunan da ke jikin riga da wandonta. Sai ga Malam Habu ya shiga ajin da sallama a bakinshi.
A ɗarare ɗaliban suka amsa, sannan suka gaishe shi da sanyin murya.
"Me yake faruwa?"
Ya tambayi Aunty Murja, don tun ɗazu da ya shiga ajin kusa da su ya jiyo tashin hayaniyarsu da wani sauti mai kama da kuka.
Da ɓacin rai ta ba shi labarin yadda ta aje sabon Maker akan tebur ɗinta kafin a tashi break, tana zuwa Ofishinta ta dawo ta tarar an ɗauke maker.
"Subhanallahi! Sata a cikin ajin Aunty Murjanatu?"
Ya faɗa idanunsa na kan ɗalibai gaba ɗaya.
Sai kuma ya marairaice fuskarsa sosai ya cigaba da magana
"A makarantar nan, ajin Aunty Murjanatu da ku ɗaliban da ke cikinsa kuna ɗaya daga cikin mafiya hazaƙa da kyawawan ɗabi'u. Me yasa kuke neman ɓata rawarku da tsalle?"
Maganarsa ya kashe musu jiki gaba ɗaya. A kunyace suka sunkuyar da kawunansu ƙasa, Humaira ita ta fara magana sauran ɗaliban suka rufa mata baya
"We are very sorry Sir! In sha Allahu baza mu sake ba."
"Yauwa ɗaliban albarka. Don girman Allah kar ku sake. A yanzu karo na farko kuma na ƙarshe zan fanshe ku in biya Aunty Murja makern ta. Amma fa idan kuka sake..."
Yayi ƙwafa.
Su kuma da sauri suka ɗauki alƙawarin baza su sake ba.
Umarni yayi musu ɗaya bayan ɗaya suka je har gaban Aunty Murja suka bata haƙuri, da alƙawarin baza su sake ba. Sannan ya nemi guri ya zauna, ya fara yi musu nasiha akan sata da illolin da ke tattare da ita, cikin balaga da iya magana. Sai da ya tabbatar ya kashe musu jiki gaba ɗaya, sannan ya ce su ɗaga hannu ayi addu'a, ko ma wanene/wacece ɓarauniyar Allah ya shiryeta.
"Amin."
Suka amsa da karaɗin murya.
Ita kuwa Humaira bayan amsawar sai ta sunkuyar da kanta, idanunta ciccike da hawaye.
*******
"Ke Humaira. Ina za ki?"
Ya tambayeta yana ɗan waige-waige don ganin babu mai kallonsa.
Da alamun rashin sani a fuskarta take kallonsa, jin da tayi har sunanta ya kira yasa ta tunanin ko ɗan'uwan Mamynta ne bata san shi ba? Da zazzaƙar muryarta ta amsa
"Zan je gidan Kawu Bala ne. Ina yini?"
Ta gaida shi a ladabce.
A karo na biyu ya sake waigawa don ganin ko ana kallonsa, ganin ba kowa duk an shiga masallaci sallar magriba yasa shi miƙa mata wani baƙin leda da ke hannunsa ya ce
"Ungo wannan."
Da farko ƙin karɓa tayi ta tsaya tana kallonsa, sai da ya ƙara da cewa
"Shiga wancan gidan"
Ya nuna mata wani gida can gaba kaɗan da ya sha sabon fenti yana ta ɗaukar ido.
"Ki shiga gidan ki ce wai in ji mubarak ya ce a ba Samira."
"Toh"
Ta amsa. Sannan ta sa hannu biyu ta karɓi ledar.
Sai da tayi nisa yana tsaye a gurin yana kallonta, sai da ya ga ta tura ƙofar gidan ta shiga sannan ya bi bayanta da gudu. Zuciyarsa cike da matsanancin farin ciki. Yana shiga gidan da ta shiga ya mayar da ƙofar ya rufe, har yana danna sakata.
Shi kaɗai sai murmushi yake sakar ma kanshi, yana kallon yadda take ta ƙwala sallama da siririyar muryarta a gidan da tun asali yasan babu kowa a ciki kuma ya aiko ta.
Ta ƙasan ƙafafunta yake hangen matsattsen dogon wandon da aka saka mata. Nan take Shaiɗaniyar zuciyarsa ta cigaba da ƙawata mishi ƴar ƙaramar yarinyar da duka-duka shekarunta bakwai ne a matsayin babban budurwa. Lokaci ɗaya ciwon marar da ya barshi da ƙyar ya sake taso masa gadan-gadan, don haka ya nufi Humaira da bata ma san ya biyo ta ba sai ƙwala sallama take yi tana maimaitawa da dukkanin gaskiyarta.