FreeArewaPen original
BA NI DA IKO...
- 1views
- 63chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciya... In za ka fad'i fad'i gaskiya, komai taka ja maka ka biya.
Sample · BABI NA ƊAYA
BA NI DA IKO...©Fareeda AbdallahBismillahir rahmanirraheemIn dai matsalar haihuwa ce ɓangaren mace ko namiji, muna bada saiwoyin maganin gargajiya da za a sha a samu biyan buƙata da yaddar Allah, kuɗin maganin 5k. Maganin Infection, Cancer, Ulcer, Suger, Hawan jini, duk muna bada magungunansu da yaddar Allah. ***.Wannan littafin na kuɗi ne, 1k. A yanzu zan bada Free pages daga page 1 zuwa 10 in sha Allah. Masu son littafin su saka kuɗinsu ta wannan account ɗin. 5407827015, FCMB, Farida Abdullahi. Sai a tura shaidar biya ta wannan lambar *** domin samun damar shiga group ɗin da zan dinga posting a nan ***.1)A tausashe yake kallon fuskarta, da idanu masu bayyana matsananciyar ƙauna da Soyayya. A hankali ya fara sauke idanunsa ƙasa-ƙasa har ya dire su akan tsohon cikin da yake jikinta, haihuwa ko yau ko gobe. Lokaci ɗaya wani matsanancin farin ciki ya ƙara yalwata a zuc...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.