Chapter thirty three:
by @autum17
ππ΄ππΈ ππ»πΌ?(π΅πβπππ π‘βπ πππ π) π΅π¦ π΄π’π‘π’ππ 17
π΄π π¦ππ’ ππππ π‘βππ πππ π‘πππ ππππππ‘ π‘π ππππ¦ πππ π‘βππ π πππππππππ πππππ πππππ , π΄πππβ π¦π πππππ π π’ ππππ πππππ¦π ππ ππ¦πππππ π’ π πππππ π¦π πππππ π’ ππππ π βπππππ π€ππ¦πππππ ππ’π‘πππ π¦π ππππ πππ π’ ππ’π‘π’ππππ π π’ π¦π ππππππ π’ ππππ πππππ¦π π¦π π ππ’πππ ππ ππβππππ π π ππππππ π’ π¦π πππππππππππ ππ πππ ππ ππ’ π¦π πππ’ππππ πππππππ ππ’ ππ π¦πππππ ππ’ ππ πππ ππ ππ’ ππ ππβππ¦ππ ππ’ π¦ππ π ππ’π π’ππππ π π’π¦π ππππππ ππππ πππππππ πππ π‘ ππππππ‘πππ‘ππ¦ π¦π βπππ πππ€π’πππ ππ’ π΄ππππ π¦π π»ππ¦π¦π’ π¦π πππ¦π¦π’π
πΆβπππ‘ππ π‘βπππ‘π¦ π‘βπππ
Tsayawa yayi daga abinda yake,wannan bagidansu bane and the walls aren't sound proof idan yarinyar ta tsala ihu akan abinda yake shirin aikatawa aka faΙo masu cikin Ιaki,he will be deeply ashamed and kowa zai dinga masa kallon.... Salamatu wasu on cloud nine sosai jikin ta ke amsa duk wani abu da yake mata,she craved it all kawai taji ya daina komai so suddenly idanun ta dake rufe ta buΙe suka faΙa cikin red eyes Ιinsa,saurin maida idon ta tayi ta rufe
HaΙe fuskar su yayi trying so hard to control himself murya can Ζasa yace '' i can't take you now, I'm sorry '' yayi maganar tare da faΙawa gefen ta ya jawo ta ya manna ta da Ζirjin sa,ita dai har lokacin ta kasa buΙe idon ta and she felt Sooooo ashamed. And su duka biyun needed to take a bath Amma fisabilillah sai kawai aga sun yi wanka this early morning? Isn't it so embarrassing? After a while Aliyu ya sauka ya ja rigar sa ya mayar sannan ya jawo abin karin da ta shigo dashi glancing at her, har yanzu tana nan yanda ya barta '' Rosy'' ya kira gently
DaΖyar ta amsa,Ιan murmushi Aliyu yayi he never thought igbo girls are this shy''sauko mu karya toh'' ya faΙa da faffaΙan murmushi a fuskar sa da wata yar Ζaramar murya tace '' na Ζoshi ban jin yunwa '' shiru yayi yana Binta da kallo jin bai amsa ba ta Ιan leΖo thinking he wasn't looking ido biyu sukayi wani irin Abu taji yana bin duk ilahirin jikin ta da sauri ta sake Ιoye fuskar ta. MiΖewa Aliyu yayi ya iso inda take ya Ιauke ta daga saman gadon zuwa inda ya taso '' I can't leave my wife hungry '' ya faΙa saitin kunnen ta. Ajiyar zuciya ta sauke ji take ina ma ace Ζasa zata buΙe and swallow her whole. Zaunar da ita yayi saman cinyar sa ya fara feeding Ιin ta. Da Ζyar ta samu ta ci because all through idanun sa na akan ta and every now and then sai ya faΙi something erotic which is so embarrassing....
Bayan sun gama tayi clearing Ιin komai, tana tsaka da wanke wanke mama hadeezatu ta fito daga Ιakin su, fuskar ta murtuke ako da Yaushe, murmushi salamatu tayi sannan ta karΙi abubuwan dake hannun Mama hadeezatu suma ta wanke,mama hadeezatu ta koma gefe tana kallon yanda Salamatu ke aiki, daga jiya zuwa yau yarinyar ta kwanta mata rai she's just pretending to be tough Dan tasan ko badaΙe ko bajima they will leave and she didn't want to be attached to anyone.
*******
Lokacin da sojojin da ebuka ya tura suka zagaye gabaki Ιaya dajin yet they couldn't find Salamatu da Aliyu, maimakon hakan saima yan uwansu da suka gani Sheme, Ιaukar su sukayi suka koma da su residence Ιin su salamatu, lokacin da suka farfaΙo kowa da irin Ζaryar da yake laftawa game da Salamatu hakan yasa cikin fushi iyayen Salamatu suka ce babu su babu ita,they never had a daughter. Ebuka yayi baΖin ciki kamar ya haΙiye zuciya daga Ζarshe ya haΖura.
Rayuwa tacigaba da tafiya, su Salamatu sunyi kusan wata biyu a gidan Malam isa har ma mutane sun san da su, especially Aliyu dake fita gona tare da malam Isa ko sauran samarin kauyen aside from that Yan mata har gida suke zuwa takanas ta Kano don suga Aliyu but he had made it clear yana da mata, ita ko salamatu aduk sanda taga yan matan nan wani irin kishi ke turnuΖe ta. Mama hadeezatu da bataso tazama attached to her ,ta riga da ta saba da Salamatu around zasu zauna suyi ta hira kamar wasu Ζawaye tana ba Salamatu tips on how to be a good wife. Wasu lokutan idan yan uwan kawu Isa sun zo suna ci mata mutunci Salamatu is the one who stands up for her shine ya Ζara ma bond Ιinsu Ζarfi and she Sooooo much love the girl.
Tsakanin ta da Aliyu kuma har yanzu romance ne kawai, he's the ***epitome*of romantic .
Wata rana wasu yan China sun zo Ζauyen wanting to do business with the residents Amma yan Ζauyen basu jin turanci, hakan yasa yan China shiga damuwa saboda basu san kuma yanda zasu yi magana da yan Ζauyen ba, sai ga Aliyu yazo. Shi yayi musu jagora daga farko har zuwa Ζarshen kasuwancin su, sun ji daΙi sosai hakan yasa suka tambayi Aliyu matakin karatun shi ya sanar dasu and they offered him a job in China, Bai karΙa ba immediately sai da ya fara yin shawara da kawu Isa da kuma mama hadeezatu kafin ya basu free back dama kuma yana da takardun sa duka. Nana da kwana uku zasu tafi
Tunda mama hadeezatu taji hakan jikin ta yayi sanyi haka ma Salamatu, amma sai Ζarfin hali suke especially mama hadeezatu
Few days later su, komai ya kammala tafiyar yamma zasu yi hakan yasa Aliyu yayi spending Ιin Ιan lokacin da ya rage masa da mutanen Ζauyen cuz everybody liked him manya da yara mata da maza, agida kuma Salamatu ta wani irin yin laushi hakama Mama hadeezatu but none of them spoke
Haka sukai ta zama in silence ko abinci ba'a dafa ba ranar.
05:00pm
Aliyu ne da Salamatu suka fito cikin shirin su na tafiya, kallo guda mama hadeezatu ta yima salamatu ta Ιauke kai, she felt tears wailing up in her eyes juyawa tayi zata shiga cikin Ιakin salamatu tayi sauri tazo ta rungume ta, duk yanda mama hadeezatu ta so kada hawaye su zubo sai da suka zubo ta juyo ta rungume Salamatu hawayen ta na sauka freely. She never knew she was so attached sai yanzu. Ahankali ta raba jikin su tana goge ma Salamatu hawaye tana mata nasiha harda Aliyu ma, shima Malam Isa Ya yi gefe da kansa yana share hawayen da suka ciko idon sa
Lokacin da suka fito daga gidan mutanen Ζauyen sun Ζara taruwa an zo yi musu bankwana,ji suke kamar suyi zaman su kamar kada su tafi but koda babu tafiya akwai mutuwa ai....
Yan Chinan ne suka turo mota tazo ta Ιauki su Aliyu,har motar tabar wurin mutane sai bai bai suke musu. Cikin motar Salamatu sai sharΙar kuka take.
Aliyu ya rungume ta patting her back in a **coaxing*
Manner. Suna isa airport ba'a wani daΙe ba akayi processing komai nasu kafin Sukayi boarding Ιin plane ba da daΙewa ba jirgin su ya tashi zuwa Beijing. Da karfe tara na safe suka isa, Chan group of company ya turo motar da zata Ιauki su Aliyu directly resident Ιin da Company yaba Aliyu aka kaisu, on the way Salamatu da Aliyu sai kalle kalle suke stylishly.
Wani tanΖamemen gida a blend of modern and ancient Chinese design aka ba Aliyu da motoci, he couldn't believe it.
Baki sake suke kallon ko ina as the person who brought them show them inside the the house ya nuna masu Ιakuna, kitchen toilet etc kafin yace in his Chinese accent '' welcome to Beijing china'' Aliyu na murmushi yace '' thank you '' jinjina kanshi Me yue yayi kafin ya ce '' the company will send car to take you there next tomorrow so be ready '' yana kaiwa nan yayi gaba bowing slightly before he exited completely
Kalle kalle Aliyu ya fara yana neman Salamatu bai ganta ba hakan yasa ya hau upstairs,he found her in one of the rooms ita har tayi settling akan gado tana sharan bacci. Rufe kofar yayi ya Ζaraso da murmushi a fuskar sa ya hau gadon bayan ya cire rigar sa tare da jawo ta jikin sa ya rungume feeling so peaceful.
11:30 dai dai Aliyu ya buΙe idanun sa looking at the ceiling for a while kafin ya maida kallon sa ga Salamatu that was still sleeping peacefully, faΙar irin farin cikin da yake ciki ba zai yiwu ba, he'd lost his family and found another one he lost his home and found an even better one.
Tashi zaune yayi looking at the spacious room, komai cikin Ιakin fari except wardrobe da gado da suka kasance brown, Amma har da curtains Ιin farare ne. Daga gefen dama, bangon dake wurin na glass ne sannan daga waje terrace,they even had neighbors. Idan mutum ya tsaya daga wurin zai iya hango titi and tall buildings of china. Slowly Aliyu ya dawo saman gadon rabin jikin sa on her, in a whisper yace '' Rosy'' Ζifta idanun ta ta fara before she slowly opened them, ido suka haΙa da Aliyu dake kallon ta kamar lokacin ya fara ganin ta, sauke idon ta tayi ta gyara kwanciyar ta under him so they were facing each other,bugu zuciyar ta keyi as if she were in a marathon ga tsoro kwance a fuskar ta tayi wuΖi wuΖi da ido,ada can gidan mama hadeezatu they couldn't do anything Amma anan fa? Daga ita sai shi. '' What Are You thinking?" Aliyu ya faΙa in a sexy voice tun lokacin da ta gyara kwanciyar ta Ζirjin su ya mannu yake jin kamar an zare masa lakka, and yanda take wurga idanu here and there ba Ζaramain kashe masa jiki ya Ζarayi ba. Slowly tace '' Ba komai'' lumshe idanun sa da suke nan kamar mai jin bacci yayi sannan ya sake buΙe su akan ta yace '' do you like our new home?" Jinjina kanta tayi tace '' it's beautiful I love it'' yace '' idan nafara aiki i will build us an even better one'' ya idasa maganar yana Ζarayin Ζasa da kansa dab da fuskar ta, tun kafin fuskar su ta haΙu taji numfashin ta ya Ιauke ga wani yar Yar da take ji all over,
Slowly yayi placing Ιin lips Ιinsa akan nata kissing her gently and tenderly, wrapping Ιin hannayen ta tayi around his neck tana Ζara jawo sa, yanda take masa yasa ya fara losing control Ιaukar ta yayi suka nufi toilet, shima toilet Ιin ya haΙu, akwai shower akwai bath tub any you wish,
ΖarΖashin shower ya nufa ya ajiye ta awurin before he begun undressing her,Ζasa tayi da kanta cikin jin kunya,Ιago haΙar ta yayi ta runtse idanun ta in a husky voice yace '' look at me Rose '' da Ζyar ta buΙe manyan idanun ta ta kalle sa in the eye da sauri ta Ζara yin Ζasa dasu, a smirk foamed on his lips saitin kunnen ta yayi mata raΙa,zaro ido tayi tana kallon shi was he this shameless? Ganin kallon da take masa yasa ya Ιage gira guda tare da riΖo Ζugunta ya matse ta da jikin sa, runtse ido Salamatu tayi breathing heavily '' Undress me '' taji ya faΙa, yawu ta haΙe tana mazurai how could she? Ganin tana Ιari Ιari Aliyu ya sake ta yana kallon fuskar ta, itama shi take kallo innocently murmushin shaΖiyanci yayi holding her chin yace '' ko bazaki iya ba sai in baki zaΙi mai sauΖi?" Da sauri Salamatu ta jinjina kanta tana sauke ajiyar zuciya amma kalaman sa na gaba sun sa ta zaro ido kamar zasu zubo, kallon ta yayi from head to toe,Ιaure take da zanin Atamfa green color,zanen ma bai Ιauru ba sai rigar da tai mata yawa especially daga Ζirji green color itama,ga rabin Ζirjin ta duk awaje. Sai ya Ζare mata kallo sannan ya matso itama ta matsa har suka dangane da gini placing his hand on her small waist he pulled her close har fatar Ζirjin su na haΙuwa lumshe idanun sa yayi jin wani irin rush of dopamine and he was turned on, kallon Ζirjinta tayi jin yanda ya mannu da nasa,da sauri ta kai hannu jiki na rawa zata gyara ya riΖe hannun tare da maida shi bayan ta, numfashi ta fara kamar mai asthma especially da Aliyu yake mata wani irin kallo jikake dum dum dum! He could hear her heart beat, yanda take wani kallon sa cike da tsoro yasa yayi murmushi mai sauti har dimples Ιinsa suka lotsa in a whisper yace '' ga zaΙin ki guda biyu, if I undress you,you will romance me '' yayi maganar Ιai Ιai yana hura mata iska a kunne yana Ζara matse ta jikin sa, jitayi kamar zata faΙi she felt so light and weak in the knee, ji take da za'a auna ta perhaps she'd have had bp. And the way yake mata abubuwa? It was making her even weaker sai numfashi take ja kamar oxygen Ιin cikin toilet Ιin wasn't enough. Jin ya fara kwance zanen ta da sauri tace '' what's the second zaΙi" yanda tayi maganar ita da kanta ta kasa tantancewa idan ma Muryar tane ko somebody else's, beside Ζila option na biyu yafi sauΖi cuz she can't do what he's asking her to right?. Dawo da fuskar sa yayi daidai Tata looking into her eyes in a seductive voice yace '' if I undress'' shiru yayi yana Ζare ma fuskar ta kallo before a smirk foamed on his lips musamman yanda ta idanun ta suka Ζara girma tana kallon sa in anticipation,ta wani riΖe numfashi taji yace '' You will make love to me!" SarΖewa tayi da yawun da batasan suna a maΖoshin ta ba, tafara tari bayan ta ya shiga shafawa har sai da ta tsagaita, kuut! Dama haka Aliyu'n nan yake? How could he ask her to make love to him, kafe ta yayi da ido yana jiran amsar ta kamar zatayi kuka tace '' ban iya ba fahhh'' ta Ζarashe maganar a shagwaΙe, da wata irin murya laced with desire Aliyu yace '' no worries wifey, I'm here to teach you ki faΙa min which of the two options kika zaΙa'' yayi maganar hannunsa tracing her chest,runtse ido tayi tace '' i will romance you '' tayi maganar tana Ιoye fuskar ta a Ζirjinsa she was just 22yrs and all this.... Tunanin ta ya katse jin har ya raba ta da zanen ta, da sauri ta raba jikin su using her hand to cover her private part.
Kallon cinyoyinta Aliyu yake she has sexy legs. Ζara matsawa yayi kusa da ita in a single pull ya cire rigar ta,she wasn't even wearing a bra, zaro ido tayi zatayi Ζasa yace '' if you go down we will celebrate our wedding night,tsaya da kyau ''
Ya Ζarashe maganar yana cire hannun ta da take ya kare jikin ta dashi, before he slowly and seductively remove her pant, runtse idanun ta tayi jin yanda yake Ζare ma jikin ta kallo wani irin shape ne da ita mai bala'in Ιaukar hankali, and her skin was so soft kamar na baby, gabaki Ιaya Aliyu sai ΖoΖarin controlling kansa yake cuz shape Ιin ta ya bala'in tafiya dashi, he was automatically and officially turned on beyond words, murya Ζasa yace '' Madam, it's your turn '' Salamatu dake tsaye takasa komai taji Muryar sa, so close to her,buΙe idon ta tayi suka shige cikin nasa,hango wandon sa tayi can gefe, damn!!! they were both naked, ganin ta kasa yin komai shi kuma marar sa har tafara ciwo yasa ya jawo ta ya rungume ta,haΙuwar fatar su,yasa su biyu sunji wani irin spark kamar anjona su Da electricity, Holding her waist ya fara kissing Ιin goshints, hancinta,idon ta, and finally her lips kissing Ιin ta yake kamar zai cinye ta she was breathing heavily hannayen ta in his curly hair holding him tighter,cire bakin sa yayi daga nata ya fara bata wet kisses on her neck,down to her chest..... Sun kwashe hour Ιaya acikin bayen kafin suyi wanka su fito. Ta kasa kallon shi,shiko sai kallon ta yake yana zuba murmushi, rungumota yayi ta baya in a whisper yace '' Madam baki ji daΙin abunda akayi Maki bane?" Da sauri ta zare kanta daga jikin sa tana tafiya da sauri kamar zata faΙi tayi wurin closet Ashe Babu kaya ciki, biyo ta yayi ya tsaya bayan ta ya Ιaura haΙarsa gefen wuyan ta yace '' kin San abinda nake so inyi yanzu?" Girgiza kanta tayi saboda tana tunanin abinda zai faΙa bai shafe ta ba,ganin ya fara juyo da ita su fuskanci juna yasa ta riΖe towel Ιin ta gam, with a seductive smile yace '' ji nake kamar in cire wannan towel Ιin dake jikin ki in kai ki saman gado and kiss every part of you senselessly sannan hannaye will trace every curve in your body,I want to make love to you from now till tomorrow, I will ravage you with kisses from your forehead to your neck to your chest and my mouth will be in your...'' tunda ya fara magana take binsa da kallo ta kuma dena numfashi idanun ta widened in shock,dama haka yake? She never thought zai iya irin wa'yannan maganganun, da sauri ta rufe masa baki before he completed his sentence.