Chapter 8
by @pinkyjay
PAGE 1️⃣5️⃣▶️1️⃣6️⃣
"Ni miye damuwa ta idan ma ke aure wani ko ke kirasa a waya saboda ba sonki nike!." Kamal ne ya turo ƙofar room ɗin zama ya yi kusa da shi ya dafa kafadarsa, cikin kwantar da murya ya ce "Sojan Mommy kayi haƙuri ka aje wannan abar." Kamar wani ƙaramin Yaro haka ya bi maganar Kamal
kallonsa ya yi kana yace "waye ya gayama ina nan." Kamal yace "Matarka ta sanar dani shine nazo na duba lafiyar Sojan Mommy." Wani murmushi Sultan ya yi duk wani ɓacin rai da yakeji ya gushe shafa sumar kansa yayi kana ya ce "To ka ganni sai ka koma gida saboda a nan zan kwana." Wayar Kamal ce tayi ringin,
Yana dubawa Suhana ce ya ɗaga ya sanar da ita Sultan na lafiya amma bazai dawo gida a hotel zai kwana, kashe wayar tayi abaya ta saka saman kayan jikinta, bedroom ɗinsa ta shiga key ɗin motarsa ta ɗauko , lokacin ƙarfe 12:00 na dare ta fito, taja motar sai Shukura hotel, tana isa ta kira Kamal wani Room suke ya sanar da ita,
sai gata ta shigo ɗakin, shikuma Kamal yace wa Sultan ya wuce, zama Suhana tayi gefensa, amma ko kallonta beyi ba cikin sanyin murya tace "Please Sultan! Kayi haƙuri da abinda ya faru banda niyar ɓata ma rai." Banza ya yi da ita saida ta riƙo hannunsa tana murzawa, tana bashi haƙuri,
kana ya ɗago ya kalleta, yace "Naji tashi ki koma gida." Cikin Muryar shagwaɓa tace "uhmm uhmm A'a ni ƙafata ƙafarka babu inda zanje." Ta faɗa tana shigewa jikinsa, tana yi mai tafiyar tsutsa, a hannu, shiru Sultan ya yi saboda ya kasa magana ta gama da shi, besan miye a tattare da ita ba,
komai nata na daban ne ko taɓa shi tayi sai yaji wani irin abu na fisgsrsa, da haka ta kwatar da shi kan bed ta zame abayar dake jikinta, ta fara romantic ɗinsa kana rage musu hasken fitilar ɗakin, lokacin har ta rabashi da kayan jikinsa nononta ɗaya ta saka mai a baki ya cafke ya fara tsotsa, ita kuma ta fara wasa da ,
buransa, da hannu tana lailayata tana murzawa, sai lumfashi yake saukewa, ita wani nishi takeyi kamar buran na cikin rijiyar daɗinta, Sultan kuwa sai shan Nono yake yi ba sauƙi saboda yana masifar son Nono ga na Suhana a tsaye sun ciko kamar me shauarwa, sun jima haka kafin ta hau kansa ta saita Dick ɗinsa cikin kogon daɗinta ,
Lumm ta shige saboda ruwan ni'imar dake zubowa cikin gindinta , sama da ƙasa ta fara yi mai Nononta na cikin bakinsa yana zuƙa ita kuma na cinsa, ko wanensu daɗi ya kamai masu maƙura, sai wani nishi suke fitarwa me tayar da hankalin masu sauraron su, sun fi minti ashrin haka kafin ya dawo kanta ya ɗora ƙafafuwanta saman kafaɗarsa,
ya danna mata abarsa ya cigaba da haƙa yana "Ashhh Washhh Babu zuma kina da daɗi Please kibar min shi na cinye gaba ɗaya , Ashhh Washhh ohhhhh zan kawo zan zan am coming am coming Baby." Haka Sultan ke Ihu yana sukuwa kan Suhana itama ihu takeyi tana "Ya Sultan buranka kamar zuma Ashhh Washhh ohhhhh,
zaizo gashi nan zuwa." Haka suka cika ɗakin da Ihu har suka yi rilizin lokaci ɗaya, amma Sultan na kan jikinta yana sha nono, saida ya tabbatar madararsa ta gama shigewa jikinta kana ya kwanta gefenta, tare da janyota jikinsa yana lalabar ta bayan sun huta tare suka yi wanka suka kwanta , saboda Sultan baya bacci da janaba a jikinsa,
bacci mai daɗi ya kwashe su gaba ɗaya, washegari da safe masjid ɗin hotel Sultan ya yi sallar asuba , ya dawo suka cigaba da bacci sai karfe 11:00 na rana suka tashi break ya saka aka kawo musu bayan sun kammala ta shirya suka fito ya kira wani security nai yazo mayar da motar da Suhana ta ɗauko ,
suka dawo gida kayan shan Iska ya saka ya kwanta wani bacci mai nauyi ya yi gaba dashi, Suhana kuwa kaya ta sauya ta fita zuwa part ɗinsu Afiya parlo ta samesu suna break, bayan sun kammala ,Llil tace ya kamata mu fita mun ɗan zaga gidan nan, ko ya kika ce Afiya.?" Lili ta ƙarasa maganar, tana kallonsu Afiya tace "gaskiya ne Hana muje ki raka mu."
Suhana tace "okey muje." haka suka fito kamar wasu ƴaƴan turawa, kowace sanye da mini siket da riga iya cibiya, Suhana ce kawai da kayan arziki, da suka rufe mata jiki yawo suka farayi a gidan wani lungu idan suka shiga da ƙyar suke iya gano hanya su fito sun jima suna zaga gidan kafin su dawo tsakiyar gidan da aka ƙawata shi da wasu
kujerun hutawa zasu zauna kenan Suhana ta hango Abba ya fito part ɗinsa zai fita Hajiya Uwani na bayansa, tare da masu tsaron lafiyarsa, tace "Afiya kuzo muje wurin Daddy ku gaida sa." Lili tace "Kina nufin wai da gwamna zamu gaisa!." Suhana tace "Eh idan bazaki taso ba kega tafiyata." Afiya kuwa har da ƙara gyara rigarta, suka tafi,
Suhana ta sha gaban Abba tana durƙusawa tace "Daddy Barka da safiya dafatar antashi lafiya." murmushi Daddy ya yi kana ya ce "Alhamdulillah ina My Son.?" Su Afiya ne suka katse mai magana suna cewa "Barka da safiya, Kyakkyawan matashi!." Wani kallo Daddy ya bi su Afiya da shi kana ya kalli jikinsa wai shi ake kira da matashi me kyau,
Kallonta ya yi kana yace "Kai Ƴata duba dai ki gani ai na tsufa, na wuce zama matashi." Afiya tace "Ni dai banga haka ba santalelen saurayi na gani ko kika gansa Lili.?" Lili tace "%fasenr wallahi matashi mai jini a jiki, ai har ya fi wani saurayi ɗan sha 18." Wani baƙin ciki ne ya kama Hajiya Uwani, tace "To Karuwan kan tati, nan ba GIDAN ƳAN BARIKI bane,
sai ku tashi ku ƙara gaba." Daddy kuwa ya riga ya rufta, tarkon su Afiya yana juyawa yace "Hajiya Uwani wallahi banason haka ya zaki kira ƴaƴan mutane da karuwai kamar ba matsayin Uwa mace kike ba, Please don Allah ki koma bana son wannan rakiyar!." Wani abu taji ya tokare mata zuciya, idan ta cigaba da tsayuwa a nan zai cigaba da yarfa ta,
fuuuu ta wuce, Daddy yacewa su Afiya "Kuyi haƙuri haka nan take, sai a hankali, Ƴata ƙannenki ne.?" Ya tambaye Suhana tace "A'a Daddy Ƴan uwana ne kuma ƙawayena." wani daɗi yaji kana ya ce "To shikenan sai mun haɗu anjima da yamma zan dawo, kana ya saka PA ɗinsa ya damƙa musu manyan kuɗaɗe, suka wuce,
duk abinda ya faru a idanun Hajiya Uwani Daddy na wucewa ta fito ta sha ga bansu Afiya, ta ci kwalar rigarta tace "Wallahi idan baku fita sabgar Mijina ba duk abinda ya faru da yarinya ita ta janyowa kanta, ke ganni nan shaiɗaniya ce wallahi ko duk abinda zan mallaka zai ƙare bazan taɓa bari wata mace ta raɓe mijina ba,
Kekuma Suhana shi wanda ya baki damar kwaso ƴan uwanki karuwai har suna neman shiga wurin mijina be gayamiki tarihina da na Uwarsa ba, ni nan da kika ganni na wuce barki da ƴan bariki na damesu na shanye, saboda haka kafin yarinya ta fara neman Hanyoyin shigowa cikin gidan Mijina ta fara binciken wacece ni.!"
tana gama faɗar haka ta shige part ɗinta ta barsu nan tsaye cikin dakiya Afiya tace "kuwuce mu tafi mun wani tsaya akan wannan sakarar wallahi duk abinda take taƙama dashi saina sauke mata shi, saina gwada mata ruwa ba sa'an kwando bane, ba boka ba Mallam saina kassarata!."
Lili tace ni yanzu ma naji inason Mijinta wallahi." Suhana tace ni ba wannan ba ina son sanin abinda ya faru da Mommyn Sultan, dashi kansa." Lili tace wannan sai Kamal ya san komai shida mahaifiyarsa." Suhana tace "zanje gidan wurin Umma idan Kamal be zo ba." Haka suka bar wurin suna tattaunawa,
Daddy kuwa a mota banda tunanin su Afiya babu abinda yakeyi, gaba ɗaya ƴan matan sunyi mai, kowace da kalar ƙirar da Allah ya yi mata, PA ne ya kula da yanayinsa yace "Sir kamar kana cikin damuwa.?" Daddy yace "Haka ne Mustafa kaga dai abinda ya faru a gabanka nidai gaskiya aure nikeson yi ƴan matan sunyi min amma ya kake ganin za'ayi.?"
Wani murmushi Mustafa ya yi dama ya jima yana son ganin wannan rana yace "Sir ai ba wata matsala bace yanzu kamata ya yi kaji ta bakinsu idan sun amince, kawai sati mai zuwa a ɗaura aure, batare da kowa ya sani ba." Daddy yace "Ya zanyi da Uwani.?" Mustafa yace "Ai ba sanar da ita zakayi ba sai an dawo ɗaurin aure, saboda a masallaci za'ayi,
kuma sai munje sallah za'a sanar da Liman ka sanar da Alhaji Abubakar, saboda shine waliyinka." Dafa ƙafaɗar Mustafa Daddy ya yi kana yace ". wannan shawara tayi haka za'ayi, suna wannan hira har suka isa officer ɗinsa dake cikin gidan gwamnati, Suhana kuwa Kamal ta kira tana son ganinsa, yace anjima zaizo, Sultan kuwa sai ƙarfe biyu ya tashi wanka ya yi
ya gabatar da sallah kana ya shirya cikin manyan kaya, kana ya ɗauko wasu takardo ya fito, zaune ya sameta parlo yace "AM na fita Abuja zan tafi, sai zuba gobe zan dawo." tun da ya fara magana Suhana ke kallonsa saboda ya yi mata masifar kyau, tace "Allah ya tsare amma me zakayi Abuja.?" "Company zan koma buɗewa." Shine kawai amsar da ya bata
addu'o'i tayi mai sosai na fatan nasara har cikin ransa yaji daɗin addu'ar, har ta tuno mai da Mommynsa, tashi tayi ta karɓe takardon tace "muje na raka ka." Ba musu ya shiga gaba tana bayansa, har wurin Mota ta rakasa yai da Direba ya fita, saboda ya dawo da motar jirgi zai shiga, ta kallo direba ya ja motar suka wuce,
harda kwalla ta cika mata idanu, kamar ta bishi su tafi tare,
tana komawa ciki su Afiya suka shigo nan suka shiga hira saiga Kamal ya zo bayan sun gaisa ta kawo mai lemo da ruwa tace "Ya Kamal dama inason dan Allah ka sanar dani labarin Sultan!." Shiru yayi na wani lokaci kafin yace da kesan labarinsa baki fatan koma tunanin wannan labari har kibawa wani,
amma yanzu dole na sanar dake saboda zaki samu damar ƙara taimaka mai ki fallasa wannan muguwar matar azzaluma marar imani,