FreeArewaPen original
GIDAN Y'AN BARIKI
- 1views
- 50chapters
- 2audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
GIDAN Y'AN BARIKI*PAGE* 1️⃣▶️2️⃣SOKOTO STATE Unguwar Bafarawa estateWani matashin Saurayi ne ya shigo cikin unguwar da guda dai-dai wani ma dai daicin gida ya yi parking ɗin motarsa, kana ya shiga cikin gidan kai tsaye, paroln ya fara dubawa kamar ya na neman wani abu amma begani ba kai tsaye bedroom ya shiga tsaye ya samu wata matshiyar budurwa, tsaye gaban mirror ta sha kwalliya, sosai ma sha Allah kyakkyawa ce ta gaban kwatance, sanye take da riga da wando na jims duk ya kama jikinta, sai riga iya cibiya, har kan neppl ɗin bearst ɗinta kana gani saboda bata saka bar ba, ta gyara gashin kanta ya sauko har tsakiyar bayanta, ware mai idanu tayi alamar lafiya?"Suhana Ina zakije cikin wannan dare yanzu fa ƙarfe goma amma ke shirya zaki fita ni kuma fa ya zakiyi da ni wacce aka kira da Suhana ce ta juyo ta kalli matashin kana tace "Kaga Jamal karka takura min fita zan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.