HAWAYEN MARAICI

4

by @asmybaliyu

HAWAYEN MARAICI

By

Asmy b Aliyu

4

Kamar yadda mahaifiyarta ta umurceta haka tayi shigewa tayi a toilet ta Tara ruwa cikin bahon wanka bayan ya cika

Ta dauko wata ya'r karamar kwalba

Ta zazzage ruwan dake cikin kwalbar tas.cire kayan jikinta tayi ta shige cikin bahon wanka,mintuna goma sha biyar ta dauka aciki,kafin ta fito ta samu babban towel ta daura,wata kwalbar ta Kara daukowa tana duba rubutun dake cikin takarda.kafin ta Budeta a hankali

Ta Tara kwalbar a hannunta ta rika bin koina na jikinta tana murzawa,Runtse idonta tayi tana ambarta wasu Kalaman tsafi da sunan Abdulhakeem lokaci daya,

Hakama ta shafe kusan minti goma sha biyar kafin tagama.anan kasan toilet ta Yasar da towel din haka ta fito daga toilet din,wasu fitunannun kayan bacci ta fitar

daukarsu tayi tana dubawa a hankali Kuma take sakin murmushin jin dadi wai yau itace mallakin AY mai keke dukansa

Bata taba tunanin Zata samesa cikin sauki har haka ba. A gurguje ta shiga shirya kanta tunawa da Abdulhakeem din na jiranta.

Da sallama tashiga bedroom din nasa da katon tire a hannunta katuwar darduma ta shimfida masu anan ta hada masa ruwan lipton,ta saka kayan kamshi sosai

Dan ta lura Yana son ruwan lipton

Sai da ta kira mum a waya tace a aiko da masu da ruwan zafi a bangarensu

Abdulhakeem zai sha itakuma baxata iya shiga kitchen ba.

Da wannan itama mum tayi using damanta da kanta ta shiga ta hada

Masa ruwan zafin ta zuba masa garin magani a sama,

mika masa cup tea din tayi

ya amsa ya aje bana shan Abu da xafi kibari kafin muyi sallah ya rage xafin , nagode!"

Da sauri ta daga Kai tana kallonsa mamaki kwance akan fuskarta da Sauri ya dauke kansa baya son yawan kallo ,baiga abun kallo anan ba shi dama haka yake mutum ne wandda idan aka yiwa kyautatawa yana yiwa mutum godia haka ra'ayin sa yake.

Anan yaja su sallah raka'a biyu bayan sun idar ya rika kanta yayi addu'a sosai sa'annan ya fara jero mata tambayoyi game da Addini shuru tamasa tsoro mamaki suka bayyana akan fuskarsa nan take kuma annurin fuskarsa ya canja a tsorace jawaheer ke kallonsa ganin irin raxanar da tayi yayi saurin saukowa da fushinsa Allah ya gani cikin tsarin maccen da yakeso yana son maccen da tasan addini sosai Ashe ko akwai aiki agabansa anan ya shiga koyar daita cikin hikima da dabara babu laifi ta kama haka itama tana mamakin ilimin Abdulhakeem.

Gaba daya baya da matsala a rayuwarsa kudi sun xauna ta koina amma Sam Sam baya da girman kai irin na wasu ya'yan masu kudin.

Anan ya shiga shan ruwan lipton dinsa tana gefe tana kallon sa a hankali ya aje cup din hannun sa yadan hadata da jikinsa ya dauko naman kaza ya fara ciyar daita ,subhanalillahi jin ta kawai ajikinsa sai da ta kusan Rasa duk wata nutsuwarta wani irin kamshi na mussaman jikinsa keyi itama a haka ta shiga ciyar dashi tayi mamaki sosai taxata baxai Ciba.

Minti goma sha biyar sun gama komai ta gyara gurin ta maida komai kitchen dakinta ta koma tana shiga dakin taji karar wayar ta Abdulhakeem,

Wata zuciyar take fada mata me kuma yake nema yanxu??

Dan a zahirin gaskiyya baxata iya jure waya'annan ayyukkan nasa ba dole ma ne gobe axuba mata ya'n aiki.Hutu taxoyi ba bauta ba dan tsaki taja a karo na biyu kiran wayar nasa ya kara shigowa .

Daukar wayar tayi batare da tayi magana ba cikin sanyi muryarsa ya fara magana kefa nake jira bai jira Mai xata fada ba ya datse kiran tabi wayar da hararar tana kwaikwayon maganar sa komai sai yayiwa mutane yanga dogon tsaki taja.

Tana kallon karamar jakar da kayan mayenta suke ciki jin take kamar Tasha

Tana son su farayi mata aiki tun yanzu ,Amman zataje gurin Abdulhakeem,tuna gargadin mamanta

Karki bada duk hanyar da zai gano kina shan wani abun maye jawaheer ,

Da Yaya aka Samu Auren nan ya dauru

Dan Allah karki bani kunya karki yi wasa da igiyoyin Auren nan,mu samu mu samu abunda zamu yaga ajikinsa.maida bag din tayi a wuri na musamman ta Aje,

Da sallama ta shiga dakin yana sanye cikin fararen pyjamas bakaramin kyau yayi mata ba itakam kyawunsa yana bata tsoro kanta a kasa ta tunkaresa baki shirya yin barci bane??

Ya mata tambayar gamida riko hannunta na dama wani irin shock sukaji lokaci daya A hankali ya hadata da jikinsa ya dora kanta akan kafadarsa can ciki ya fara magana inason kamshin nan naki "

tabbas ta yarda namiji baya da kunya !!

A haka ya fara shinshinar ko wace gaba ta jikinta yana sauke mata numfashinsa da yasa taji jijiyon jikinta na warwarewa

A hankali .kokarin turasa take amma ta kasa ya matseta ajikinta cak

Ya dauketa xuwa kan gadonsa ,nan take gaban jawaheer yayi wani irin bugawa shike nan ta shiga ukku ta lalace billy takaita ta baro wane irin turare ne ta bata haka??" Wanda xaisa Abdulhakeem ya fita hayacinsa haka Allah ya gani duk iskancin ta tana tsoron namiji yakai hannunsa ajikinta kubarta kurum da son kudi da son rayuwa,Sai Kuma shaye shayenta.

Hannunsa taji akan kirjinta a tsorace ta rike masa hannu gamida kallonsa suna hada ido taga idonsa gaba daya sun canja tamkar ba Abdul ba meya faru kuma baby??" Ina son kamshin nan a hankali ta maimaita sunan baby !

Lallai ma amma kuwa Allah ya tsinewa billy ko A mafarki bata taba tunanin AY .xai hada jiki daita da wuri dai haka"tunda ba sonta yakeyi ba Murya na rawa take fadin meye haka Abdul? Hannun sa taji yana yawo akan kirjin ta runtse idonta tayi a hankali tana jinta cikin wani bakon Al'amari Mai wuyar misiltawa.

Romancing dinta yakeyi ta koina shikansa mamakin kansa yake yadda ya kasa controlling kansa.duk yadda Jawaheer taso ta kauce masa haka bai samu ba dan wani irin romancing ya farayi mata

Wanda yasa notukkan kanta suka warware gaba daya,a haka itama ta shiga tayasa,Sai dai jin Yana neman canja hanya, jawaheer tayi yunkurin dakatar dashi.sai dai batayi nasara ba,Dan maganin da mum ta saka masa tuni ya fara yimasa aiki,

Ga wankan da tayi da maganin tsafi ajikinta,shi kansa bai shirya a wannan daren ba duk yadda yaso ya daure hakan bai samu ba.

Jikinsa har rawa yakeyi a ranar bakara min wahala jawaheer tasha a hannunsa ba ,yasha zagi da Allah ya isa a daren suma tayi Ay Baisan ma tayi ba yana wata duniar.

4:30@m ya farka dan wani irin baccin gajiya ya daukesa bayan komai ya lafa.Yaga aika aikar da yayi mata lokacin ko motsin kirki batayi haka wani bangare na xuciyarsa yana mamakin samun jawaheer da yayi cikakkiyar budurwa can ciki ya fara kiran sunan ta cikin wani irin salo ya fara hura mata iska a kunnenta Amma still bata motsi gabansa ne ya fadi kar dai ace ya kashe ya'r mutane .

cike da karfin hali ya sauko daga kan bed waige-waige ya shiga yi yaga ta inda xai hango ruwa acan ya hango ruwan C way akan karamin center table ,budewa yayi ya xuba a hannunsa tareda karanto duk addu'ar da ta fado bakin sa yana Shafa mata a fuska.Har kusan sau ukku doguwar ajiyar xuciya ta sauke tallabo ta yayi gaba daya xuwa jikinsa yana girgixata jawaheer!!!" Are you ohkey ??

Ya fada cikin rikitacciyar murya ,kankame sa tayi tamkar xata koma acikin jikinsa kafin ta samu ta fashe masa da wani irin kuka Mai tana rai cikin dashewar murya ta fara fadin ka Kaini wurin mamina.!

Please ka kaini gurin Mami Sabbatu ta shiga yimasa haka tana dukan kirjinsa da karfi Shafa bayan ta ya somayi a hankali alamr rarrashi shuru tayi tana sauke ajiyar xuciya gabaya gashin kanta a hargitse yake a hankali ya zareta a jikinsa tareda fadin yana xuwa bathroom ya nufa ya hada ruwan xafi minti biyar sai gaya ya fito tashi kije kiyi wanka."

Ta yunkura xata mike ta saka masa ihu tareda komawa da sauri ta dunkule kanta guri daya sannan ta saki kuka.Tsaye yayi yana kallonta aransa yake fadin akwai Aiki Sam jawaheer batada juriyar kwanciya a gado ,daukarta yayi Xuwa bathroom da taimakon sa ta samu tayi wanka bayan fitowarta shima ya samu yayi wanka koda ya fito bata dakin haka ya samu ya shirya ya saka farar jallabiya dan bayaso ya rasa jam,i ko kadan kai tsaye masallacin dake cikin gidan su ya nufa bayan idar da sallar bai tsaya yayi dogon azkar ba kamar yadda ya saba yabar masallacin ganin halin da ya baro jawaheer.

Yana murda kofar dakinta ya hangota dunkule acikin bargo babu wata alama da ta nuna masa tayi sallah tattaki yayi xuwa gabanta ya fara kiran sunanta tana jinsa tamasa banxa Dan wani irin haushinsa takeji .nasan kina jina kika yimin banza ki tashi kiyi sallah xuwa anjima xan kira Dr.fatyma zahra ta duba ki nan ma sharesa tayi abunda ya hasala AY kenan A fusace ya fisge duvet din da ta rufa dashi itama cikin fushi ta mike xaune wai meye matsalarka ne??" Matsalata shine ki kula da Addinin ki baxa mu shirya ba jawaheer muddin kina wasa da addininki yana maganar ne cikin zafin rai anan yabar mata dakin gamida bugo mata kofar kafada ta daga alamar ko ajikinta ,ta koma ta Kara kwanciyarta.tana ta tunanin daman haka Auren yake??

Ji yadda yake mata magana kamar ba Amarya ba bayama tunanin yadda

Ya jimata ciwo ko iya daga kafafuwanta batayi saboda azabar yadda ta gurzu a hannunsa,ta matsu gari ya waye taje wurin maminta baxata iya jure wannan azabar ba wlhi.......

#HAWAYEN MARAICI

#JAWAHEER TAUFIQ

#AY MAI kEKE

#lOVE /ROMANCE

#ASMY B ALIYU

#***