WAYE SHI?{Behind the mask}

Chapter sixty two:The hunted house

by @autum17

𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼?(𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17

𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑠𝑖𝑥𝑡𝑦 𝑡𝑤𝑜: 𝑇ℎ𝑒 ℎ𝑢𝑛𝑡𝑒𝑑 ℎ𝑜𝑢𝑠𝑒....

Through out the drive Salmah murmushi take idan ta tuna da wanda ta haɗu dashi,she was sure idan Amreesh yaganshi he will be suprised kuma zaiji daɗi,shiko Amreesh zuciyar sa ta rasa nutsuwa haka kawai duk da baisan waye mutumin ba his heart wasn't at peace, ajiyar zuciya ya sauke yana kallon gefen Salmah daketa murmushi from ear to ear,ya tambaye ta yet taƙi faɗa masa so he didn't press further....

Parking yayi suka fito Suna tafiya tare, Salmah ji take kamar ta zura da gudu ta ganta gaban Samha Amreesh fuskar sa ba walwala

Zaune suke a dining suna cin abinci dukan mutanen gidan daga mazan har matan,yau su Uncle T na gida, Azeezah sai juya cokalin ta take cikin abinci ta kasa ci haka ma Sultana da maraƙisiyya da Saudat, suna wondering Ina Amreesh da Ahmad suka tafi,su Uncle Naseer dasu Abdul Rahman intermittently suke magana akan business su Hajiya zakiyya na tamasu, The only person da baya magana a wurin was Pah,yayi zugudum yana kallon abincin sa,he looked tired,sad and depressed... Hajiya Maleeka lokaci zuwa lokaci take kallon side ɗinsa lotta things running through her mind, ƙamshin turaren Amreesh ne ya baɗe wurin kafin footsteps ɗinsu, duka aka juyo ana kallon entrance, maraƙisiyya da Saudat idon su na wani irin glistening, finally zasuga masoyin su

Ɓullowa Amreesh da Salmah sukayi,sai kuma suka ɗam tsaya Amreesh yaɗan ranƙwafo yana goge mata wani abu a gefen lips ɗinta

'' shegu marasa kunya!" Hajiya zakiyya ta faɗa with a loud hiss, Sauran ma kowa sai Allah wadai yake, Khaleel ya wani kafe Salmah da Ido ko ƙiftawa bayayi while maraƙisiyya da Saudat suka ji kamar ana tsaga zuciyoyin su da wuƙa, Mariya sai kallon tsakanin saudat da maraƙisiyya take a low smile appearing on her face, Azeezah ta taɓe baki looking away, infact everybody halted what they were doing suka ci-gaba da kallon su Salmah, Amreesh ko a colar rigarsa, Salmah felt uncomfortable, Hajiya Maleeka was the only one da Bata kallon su, that's because she's busy planning on how to separate them don taga affection ɗim yayi yawa, '' kowa na kallon mu fa!" Salmah ta faɗa, Slowly Amreesh yace '' So? Are You some body's wife?" Girgiza kanta tayi

'' Allah wadan naka ya lalace!" Hajiya Saude ta faɗa tana cigaba da zundumo ma su Amreesh zagi,su Uncle Naseer basu ce komai ba, su maraƙisiyya zuciyoyin su kamar zasu fashe,jin yanda ake zargin su yasa Amreesh slowly wrapped his hand around her waist gently pulling her close before crushing his lips on hers...she was stunned...I mean akwai mutane a wurin fa!

Da sauri Hajiya Saude tasa hannu ta rufe fuskar ta, sauran suna buga Salati suna zagin su, Amreesh bai ma san sunayi ba, Salmah nata mutsu mutsun ƙwace kanta, Saida Amreesh yayi mai isar sa sannan ya ɗauke ta suka bar wurin, Aiko sun sha zagi da ɗibar Albarka buhu buhu.... Hajiya Maleeka ta bisu da ido her eyes darkening ta ƙasan table kuwa ta dumƙe hannun ta, haurunta kamar zasu katse harshen ta.

Suna shiga ɗaki Amreesh ya direta ya faɗa toilet,tabi shi da kallo, fita tayi zuwa ɗakin Samha but there was no one inside sai dai ko ina tsab tsab..

*******

MONALISA PARK ABUJA

Fitowa yayi cikin shigar yadi navy blue daya bala'in yi masa kyau, ƙafafunsa saye da sandals baƙaƙe,ga wani azababben ƙamshi da yake fitar wa kamar yayi wanka da turare, fuskar sa na wani glowing ɗan ƙaramin murmushi laƙe a lips ɗinsa,his sleepy eyes looking intently at the car,gashin sa na ƙyalli under the sunlight, Zagaya wa yayi zuwa ɗayan side ɗin ya buɗe na Samha, fitowa tayi tana turo baki, itama ta bala'in yin kyau kamar kasace ta ka gudu itama saye take da navy blue ɗin Abaya,with beads work around the neck tayi rolling ɗin veil ɗin gashin ta packed into a bun, her lips glossy foxy eyes ɗinta looking so beautiful fuskar ta ba kwalliya ko kaɗan,takalmin ƙafarta Black sandals itama, sai baza ƙamshi take, Murmushi Ahmad yayi lokacin da ta zagayo side ɗin sa, jerawa sukayi suka fara tafiya cikin Park ɗin,tun kwanaki biyu da suka wuce Samha da Ahmad had been bonding well, soyayyar su na ƙara shiga cikin zukatan juna, her especially dashi take kwana take tashi, amma idan sun haɗu sai tayi ta basar wa, shiko yayi ta teasing ɗinta asking her to marry him, wallahi har kunya yake bata,but she loved it...she loved the way he teased her.... Shima Ahmad anashi ɓangaren ji yake kamar ana kwarara soyayyar Samha acikin zuciyar sa, every heartbeat goes with her name echoing in his heart,baisan irin son da yake ma Samha ba definitely it is immeasurable.... restaurant ɗin wurin suka isa suka samu wuri suka zauna, ordering ɗin abinci sukayi da abun sha, Samha bata wani ci da yawa ba,har yanzu...she still wishes Salmah.... girgiza kanta tayi trying hard kada ta bari tears ɗinta yayi spilling,he didn't like the way she cries..gani kawai yayi ta miƙe ta fita biyan expenses ɗin yayi sannan yabi bayan ta,wurin wani ice cream vendor yagan ta, wurin ya isa daidai ana miƙo mata three scoops of vanilla, strawberry and watermelon flavor,karɓa tayi tana faɗin '' thank you '' kuɗi Ahmad ya Ciro daga wallet ɗinsa yabiya suka samu wuri ƙarƙashin bishiyar wurin suka zauna, Samha na kallon yara as they play on the play ground, tana Shan ice cream ɗin tana dariya Ahmad ya juyo ya kafe ta da ido,ɗan kallon gefen shi tayi kafin ta haɗe fuska ta miƙa masa ice cream tareda faɗin '' Kada aga kana ta kallo na naƙi baka a ɗauka Ni marowaciya ce'' Dariya Ahmad yayi ya karɓi ice cream ɗin da ta miƙa masa, kallon shi tayi taga yana shan ice cream ɗin with the same scoop da tayi amfani dashi bayan akwai wani,ido suka haɗa taji cheeks ɗinta burning up,da sauri Ahmad ya zaro wayar sa ya ɗauki Samha hoto and it looked beautiful yanda kumatun ta sukayi ja because she blushed it made her look cute,da sauri Samha ts kauda kanta ta miƙe tsaye '' You look so beautiful when you blush '' taji Ahmad na faɗa, bata ko juyo ba, safe saitin zuciyar sa yayi still licking the ice cream

Bayan ya gama ya tashi yabi bayan Samha,ganin ta yayi tabi layin shiga hunted house, ɗan zaro ido yayi '' Are You sure about this my lady? Zamu iya canja wani!" Juyowa Samha tayi tana kallon Ahmad that looked a little bit scared with a smirk tace '' Ko tsoro kake ji?" Tayi maganar tareda ɗage gira,zuru da ido Ahmad yayi Alamun tsoro sun bayyana tattareda shi yace '' who?.. Me?.. Ba tsoro nake ji ba! Kawai dai gudun kada ki kasa kwana da daddare '' Dariya Samha tayi ta jawo hannun shi suka shige hunted house ɗin, Ahmad sai zaro ido yake,he hates spooky things

Wurin duhu babu haske, ga abubuwan tsoro,kamar mummies, spiders, ga mutanen da suka yi shiga kamar ghost wasu kamar horror sai dai mutum yaji ana jan shi,Ahmad ya wani shishshige ma Samha,his body literally shaking,itako Samha ba abunda ya sha mata kai,in fact it thrills her,ji Ahmad yayi ana jan ƙafarshi yariƙe hannun Samha voice shaking yace '' My... lad..y'' juyowa Samha tayi tana kallon Ahmad dake shaking kamar ganye tsabar tsoro, ɗauke fuskar ta tayi holding her laughter, tafiya suka Cigaba dayi sai ga wasu sun zo su uku suna abu kamar vampires, jawo Samha yayi ya rungume yana karanto addu'oi bayan ya runtse ido,ƙasa ƙasa Samha ke dariya, it was fun after a while yadan buɗe ido guda yaga basu nan ajiyar zuciya ya sauke suka cigaba da tafiya idon Ahmad kamar zasu zubo, basu yi nisa ba suka ga wasu su uku sun fito saye da farin cloak an haska fuskokinsu da fitila fuskar su ba kyan gani duk an bi an zane and they looked scary, approaching ɗinsu suka fara, Ahmad ya kusa sakin fitsari gumi ya wanke shi sharkaf ganin suna approaching yasake rungume Samha in a protective manner yana cigaba da karanta adduo'i completely forgetting wannan is just a stunt, samha ganin yanda Ahmad yake kareta despite the fact that shima a tsorace yake felt something warm covering her heart, bayan tafiyar wa'yannan suka cigaba da tafiya wasu a gaba suka fito su huɗu 2 on each side suna jan Samha da Ahmad, '' My ladyyyy!!!!!!" Dr Ahmad ya kira da ƙarfi trying desperately ya ƙwace kanshi, don shi ganin komai yake da gaske, ƙwace wa yayi yayo kan wa'yanda ke jan Samha ya fara dukan su cikin fitar hayyaci har ya ƙwace Samha the two of them falling on the ground, ƙanƙame Samha Yayi yana sakin ajiyar zuciya,jikin sa na cigaba da rawa, Samha hugged him back tana shafa bayan shi to calm him down '' it's okay '' she whispered... Miƙewa sukayi ya riƙe hannun Samha suka cigaba da tafiya he was more alerted now than ever sun kusa fita wurin wasu vampires charged at him suka wuce da Ahmad ta wani wuri daban da Samha bata sani ba, hankalin ta ya tashi '' My lady!" Dr Ahmad ya kira kafin su ɓatar dashi daga inda Samha take,binsu da gudu Samha tayi tana kiran '' My prince..!!" Amma ƙofar was shut duk yanda samha tayi ƙoƙarin shiga wurin it was closed,kuka ta fashe dashi,it was her fault dama bata ce su shigo hunted house ba, wayyo Allah! Tashi tayi ta idasa fita daga hunted house ɗin, cikin wani daji ta ɓullo, Inda dogayen itace ga wani stream inda ruwa ke bi suna zuba down wards,sai an tsallaka za'a isa ɗayan side ɗin,daga kanta samha tayi taga har Rana ta faɗi,the place was quite ba'a jin komai sai kukan tsuntsaye, ga sanyin da ya fara saukowa don har yanzu December ne,ƙasan wurin ganyayyaki that have withered,kallon ko ina Samha take bata ga dr Ahmad ba, and she didn't see a way to go back to the park sake fashewa tayi da kuka looking side by side ko zata ganshi, yanzu shine kawai Abinda take muradin gani, tafiya ta cigaba da yi cikin dajin tana kiran sunan shi hawaye na ratata,batasan dacewa ma gyalen ta ya faɗi ba, gashin taya walwale,tayi nisa ciki dajin tana kiransa ganin babu amsa sai ma dare dake ƙarayi ga kukan tsuntsaye yasa Samha tsayuwa wuri guda ta cigaba da rera kuka tana sambatu '' it's all my fault...I shouldn't have...I shouldn't have brought him...to the hunted house... I'm sorry '' haka ta cigaba da maganganu in a broken voice ta rufe fuskar tada tafin hannun ta she desperately wants to see him,so take su koma gida she won't bring him to a place like this tayi alƙwari..'' I'm sorry '' ta faɗa in a whisper kafin ta faɗi on her knees tana rusar kuka cikin ganyayyaki kamar ranta zai fita '' My lady...!" Ɗago jajayen idon ta tayi ta kalli direction ɗin da Muryar ta fito ganin shi tayi tsaye a ɗayan side ɗin, he looked dishelved gashin kansa yayi datti haka ma kayan shi yet there's still a smile on his face, miƙewa Samha tayi itama tanayi masa murmushi,wasu sabbin hawaye suna sauka akan fuskar ta, gashin ta duk yayi datti,not minding ta tsallako da gudu,ware mata hannun shi yayi and she fell into his arms tana sake fashewa da kuka da gaske ta tsorata,ta ɗauka shike nan,they will never see again '' Kayi haƙuri..duk laifina ne ''tayi maganar burying her face in his chest,shafa gashin ta yake idon shi a lumshe zuciyar sa na wani gudu kamar zata bar ƙirjin sa, tuni ya koma Park ɗin ya ɗauka ya iske ta but he didn't find har tsawon lokaci hakan yasa ya dawo cikin daji ya fara Neman ta,his heart beating wildly all sorts of bad things running in his mind,he was almost driven crazy har dai da yake jin sautin kukanta yet baisan inda take ba...

'' it's okay... I'm here now'' yayi maganar with so much relief in his voice cirota yayi daga ƙirjinsa yana goge mata hawaye with a smile yace '' Ashe my lady ta damu dani to this extent? '' murmushi Samha tayi tears sliding down the corners of her eyes.. girgiza kanshi Ahmad yayi alamun ta dena kuka...kallon sama yayi yaga har duhu ya fara saukowa and there's cold, hannun ta ya riƙa suka nufi hanyar komawa dajin.... Bayan sun dawo ganin mood ɗinta Ahmad yayi insisting sai sun haw ferris wheel 🎡 Samha didn't argue suka haw and the ride was fun,idonta akan Ahmad ko ƙiftawa batayi naɗan lokacin da suka rabu she understood how much he meant to her and how much she loved him, sauka sukayi suka haw Loopty loop ➿, shima wannan ride ɗin was fun kuma Samha ta cigaba da kallon Ahmad kamar tasamu tv..bayan wannan suka hau wani me kamar elevator suka kaiwa top floor saiga fire works an rubuta '' I love You My Lady '' juyowa Samha tayi ta kalli Ahmad and he flashed her his expensive smile ƙasa tayi da kanta,tana jin wani irin yanayi tattareda ita... Biyan kuɗi komai sukayi sannan suka nufi parking lot,wani abu Ahmad ya manta a cikin Park ɗin yace Samha ta jira yana zuwa jinjina kanta tayi ta tsaya waje tana jiran shi batareda ta shiga motar Ba,sai ga wasu drunkard su biyu sun zo suna teasing ɗinta, Samha bata da ƙarfin yin faɗa yasa ta buɗe ƙofar motar zata shiga,ɗayan su yayi saurin maida ƙofar ya rufe yana shafa fuskar Samha '' yan mata jimana!" Ya faɗa, Samha felt disgusted ta kwashe sa da mari,baya baya yayi ya faɗi kafin ya miƙe,su biyun suka tarar mata,ɗayan ya tsaya ta bayan ta yana jan gashinta, ta gaba kuma sai kokuwa suke da ɗayan dake ƙoƙarin kai hannun sa jikin ta,she felt helpless hawaye suka fara wanke mata fuska,kafin ta fara kuka, faɗa take sosai dasu biyun don sun fita ƙarfi,' why is everyone hellbent on sexually harassing them?' abinda ta ayyana ke nan,su biyun ko sai dariya suke cike da maye tureta na gaban yayi ta faɗi ta buge goshi ɗayan ya dawo gefen shi su biyu suka Cigaba da yimata dariya,kafin simultaneously sukayi ƙasa da wandon su,abinda ya faru China ne ya dawo kan Samha ta fashe da wani matsanacin kuka,she felt helpless and couldn't do anything,supa ma farkon yayi zai dire kan Samha yaji an riƙe rigar sa ta baya....