Chapter sixty four: The best thing
by @autum17
𝑊𝐴𝑌𝐸 𝑆𝐻𝐼? (𝐵𝑒ℎ𝑖𝑛𝑑 𝑡ℎ𝑒 𝑚𝑎𝑠𝑘) 𝐵𝑦 𝐴𝑢𝑡𝑢𝑚𝑛 17
𝐶ℎ𝑎𝑝𝑡𝑒𝑟 𝑠𝑖𝑥𝑡𝑦 𝑓𝑜𝑢𝑟: 𝑇ℎ𝑒 𝑏𝑒𝑠𝑡 𝑡ℎ𝑖𝑛𝑔...
Lumshe idon ta tayi, emptying the bottle of wine cikin cup ɗin da sauri Ahmad ya ɗauke kafin ta rigasa,turo baki tayi tareda miƙa hannu '' Bani!" Ta faɗa tana zaro mai ido as if to scare him, girgiza kanshi yayi kafin ya miƙe ya isa railing ɗin ya saki cup ɗin ƙasa,da sauri Samha ta iso daidai cup ɗin na kaiwa ƙasa ya tararratse, sweeping ɗin Gashin ta tayi backwards ta juyo tana kallon Ahmad angrily,shima yana kallon ta da Muryar maye tace '' kai.. ma kayi tsalle..kaje ka dawo min da wine ɗina '' ta faɗa glaring hard at him, girgiza kanshi yayi ya matsoeya riƙe hannunta '' mutafi ciki!'' ƙwace hannun ta Samha tayi tana ja baya, Ahmad ya tsaya yana kallon ta pressing his lips together,bai so sauran mutanen gida su san abinda ke faruwa he'd rather take her inside yanzu kafin wani ya ganta,ƙara riƙo hannun ta yayi yana faɗin '' let's go inside my lady '' gantsara masa cizo Samha tayi da sauri ya sake ta yana yarfe hannu, komawa tayi ta jingina da railing ɗin gashin ta nabin Iska tace '' idan zaka tafi,ka tafi..i won't go back where I get nothing but pain...'' Ahmad yayi shiru yana sauraren ta,baro railings ɗintayi tana takowa with uneven steps tazo ta tsaya kusa dashi,idon ta cike da hawaye tana nuna saitin zuciyar ta tace '' it hurts alot..tunda na taso right from child hood,I have only ever received pain...you know...da farko i thought I could bear it..but I was wrong...na kasa jurewa!" Tayi maganar slowly tana share hawayen daya silalo mata, Dr Ahmad kuwa ya kafe ta da ido his expression unreadable,cusa hannun ta tayi cikin gashin ta turning her back to him ta cigaba da faɗin '' i tried so hard don inga ban buƙaci kowa ba,i pretended to be cold and heartless just to avoid getting hurt... Amma na gudu ban tsira ba,I wish I hadn't recovered from schizophrenia....the pain is unbearable...'' maganar tana fita daga bakin Samha cike da jin zafi,tana tuna duk abubuwan da suka faru a baya da wa'yanda ke faruwa yanzu...jin tana jin jiri yasa ta matsa ta riƙe railings ɗin once again, Ahmad yazo ya tsaya gefen ta zuciyar sa ba daɗi ko kaɗan,he wondered what must she have gone through da hartake ji inama bata warke daga rashin lafiya irin wannan ba? Ji yayi tana faɗin '' wasu lokuta inaji inama zan iya dawo da baya...i would have erased some certain moments from existence... Amma abinda ya faru ya faru...'' tayi maganar with a tired sigh, truly ta gaji... sometimes ji take inama ta shiga coma when she wakes up ta manta komai then she could start afresh.. rangaji tayi zata faɗi Ahmad yayi saurin riƙota ta faɗo faffaɗan ƙirjinsa, kwantawa tayi luf,ta lumshe idon ta wishing they could stay like this forever... Shima rufe idonsa yayi, savouring the moment, Bayan mintuna kaɗan Samha ta ɗago kanta daga ƙirjinsa looking into his eyes with a drunken smile dayasa zuciyar sa flipping tace'' You' always there to hold me aduk sanda zan faɗi...i don't like it...kana sani ina dogaro dakai subsconciously....bazaka cigaba da kasancewa taredani ba har abada...'' ta ɓata fuska tana turo baki,she might be drunk Amma abinda take faɗa daga ƙasan zuciyar ta ne, Lumshe sleepy eyes ɗinsa yayi kafin ya buɗe su a wani irin slow yana kallon kyakkyawar fuskar ta yace '' Bazan taɓa barinki ba...i will stick to you now and forever my lady...'' ya ƙarashe maganar brushing a strand of hair daga fuskar ta, her eyes closed and opened slowly hannun ta takai tana shafa gefen fuskar Ahmad in a whisper '' You're the best thing that has ever happened to me.... You were always... always there to help...thank you..'' tayi Maganar tana jifarsa da wani kallo that made him almost lose control,su biyun suka tsare juna da ido her thumb still rubbing at the corners of his lips, iskan wurin na ƙara saukowa da sanyi mai daɗi... His hand firmly gripping her waist,it felt kamar su kaɗaine a duniyar at the moment... with an intoxicated eyes tace '' you're so handsome... I..lo...ve..'' Ahmad stared at her with so much anticipation duk da yasan she was drunk, Amma he had been dying to hear her say it.. idon sa became slightly bigger..ya riƙe numfashin sa waiting for her to complete the sentence sai gani yayi ta kwantar da kanta a ƙirjinsa stopping her sentence mid way..he was disappointed..... swaying ta cigaba dayi '' My lady..mu koma daga ciki..'' ƙwace jikinta tayi pouting cutely tace '' No!'' tareda riƙe ƙugun kallon ta Ahmad yayi from head to toe tasa wata pink over sized t shirt,sai wando shorts irin na maza bai iyarda sauka kan guiwarta ba, ƙafafunta saye da Over sized slippers gani tayi ta ɗauka bata masan na waye ba, gashinta sai bin iska yake..her drunken state made her look so innocent...so tempting...yawu Ahmad ya haɗiye looking away.. Samha na rangaji ta dawo dab da Ahmad ta jefa hannun ta around his shoulders ɗayan kuma tana zane da yatsanta a fuskar shi pouting her pink lips swaying from side to side, riƙeta Ahmad yayi ganin zata faɗi zuciyar sa na tsananin bugawa as he stared down at her, abinda Samha ke masa,the way she has been throwing herself at him za'a iya samun matsala,'' let's. .. just stay here.. you'nd me...bakace kana sona ba?" Gyaɗa kanshi Ahmad yayi his eyes dilating from the way she's tracing his face down to his chest...'' Toh muyi aure kawai tunda kai kaɗai ka damu dani.....i want to stay in your arms forever...'' tayi maganar idon ta na cikowa da hawaye suddenly before she begun sobbing... Ahmad at this point dai ya shiga ƙailula...and dama idan mutum ya bugu ai abinda ke cikin zuciyarsa yake faɗa ko? Does it mean abinda Samha ta faɗa she meant it? Patting ɗin bayanta ya shiga his brain was confused..Bai san idan ya yarda da abinda ta faɗa ba or not... Ji yayi ta dena kukan and she wasn't moving,ajiyar zuciya ya sauke before he scooped her into his arms ya wuce ciki da ita,part ɗin Amreesh ya nufa da ita, buɗe ido tayi suddenly ta fara cilla ƙafa tana kuka tana faɗin bazata tafi can ba... Ahmad was stunned... Reverse yayi ya nufi part ɗinsa da ita,saman gadon shi ya shimfiɗe ta,ya miƙe zai tafi Samha ta wani jawo shi and he fell back on her... Ahmad almost went bonkers..cuz what the heck!! Buɗe drowsy eyes ɗinta tayi suka shige cikin nasa that looked troubled cuz jiyake kamar yana saman garwashi, zuciyar sa na bugawa fiye da ƙa'ida'' You're so Handsome....like....ban taɓa ganin wanda yakai ka kyau ba...and your lips are so cute...your hot abs... '' riƙe hannun ta dake yawo a jikin sa yayi jin yanda jikin sa ya ɗau zafi,and his body was reacting to her touch in a very..very bad way'' Sleep my lady '' Ahmad ya faɗa da sauri ya miƙe yayi hanyar fita,da sauri Samha ta biyo shi hugging him from behind, wani irin dogon numfashi Ahmad yaja... Yana ji kamar notikan kanshi sun fara kwancewa...cije leɓensa yayi,idonshi na Lumshewa suna buɗewa, har kanshi ya fara sarawa,soon enough ciwon ciki zai biyo,cire hannun Samha dake manne da ƙirjinsa gam yayi, turning around murya na rawa yace '' pls kije ki kwanta '' maƙe kafaɗa Samha tayi tana ƙara shigewa jikin sa tace '' Ni sonake mu kwana tare..'' tayi maganar tana turo baki, Ahmad yaji kamar ya saki ihu, '' but we're not married..'' murmushi Samha tayi '' Then let's get married now... daga yanzu..ni matar kace... okay?" Cireta ya farayi daga jikin sa amma ta maƙalƙale shi '' wayyo na shiga uku Ni Ahmad''samha ta ƙyalƙyace da dariya tana Wani irin rungumo shi jikinta,she just like the warmth of his body and the way he smells... riƙe da ita Ahmad ya koma saman gadon ya shimfiɗe ta, ya kwanta gefen ta duk da yanda brain ɗinsa ke screaming no!! Haka ya danne feeling ɗin dake taso masa ya lumshe idon sa ji yayi Samha ta matso ta saƙalo hannun ta hugging his neck tightly,wani irin zabura Ahmad yayi..his heart beat har cikin ƙwaƙwalwar sa yake ji... ajiyar zuciya ya sauke yana rayawa lallai duk wanda yaba Samha wannan wine ɗin ya cuce shi wallahi....
************
Kwance yake rubda ciki idon sa sunyi wani zuru kamar mara lafiya slowly ya juyo ya kalli fuskar Salmah dake sharar bacci ta wani yi wawan kwanciya jikin ta duk waje, slowly idon sa ya sauka a ƙirjinta then her thighs, lumshe idonsa yayi yana ƙara damƙe cikin sa dake bala'in ciwo... wannan ne karo na farko dayake experiencing abu haka, shiko lokacin da yake teenager Bai taɓa wet dream ba ko yaji irin wannan ciwon till today and hell man... it's not a good experience wallahi,idon shi sun wani ƙanƙance yana numfashi da sauri,ji yake kamar marar shi zata fashe, Matsawa yayi kusa da Salmah ya jawo ta ya rungume yana sauke ajiyar zuciya his hands moving to rub on her thighs...he felt like a pervert taking advantage of her Amma ya zaiyi? Yanayi ya kawo hakan, raba jikin su yayi moving his hand to rub on her chest, smooching and fondling it,juyi tafara slightly,matso da baƙin sa Amreesh yayi wanting to kiss her tayi wani mugun juyi ta buge masa baki... Matsawa Amreesh yayi da sauri yana dafe bakin shi, idonshi moving from side to side yaji wani gum cikin kansa dukar ta shigesa gaskiya.... Ƙara Matsawa yayi for the second time being very cautious this time around... Har ya sauke hannun sa a ƙirjinta for the second time ta motsa kafar ta hitting him hard on his groin hannun ta ya buge hancinsa,sai ga Amreesh kwance ƙasa ... clutching his groin tightly yana mirgina a ƙasa '' Ahhh!" Ya faɗa da ƙarfi sai kuma yayi saurin dafe bakinsa, his hair scattered over his face..'' pays for being a pervert Emrys..'' ya faɗa under his breath tareda miƙewa ya koma saman carpet ɗin ya kwanta kawai...he wasn't about to get another shot...