WAYE SHI?{Behind the mask}

Chapter sixty seven: where are you Mahee

by @autum17

WAYE SHI?(Behind the mask)By Autumn 17🍁🍁

Chapter sixty seven: Where are you Mahee.....

With a dangerously cold voice Amreesh yace '' who asked you to go there?" Yayi maganar da wani irin tone dayasa zuciyar Salmah sinking, akoda yaushe idan zai mata magana there's this warmness a Muryar shi he speaks to everyone with no emotions Amma ita there's always gentleness and softness in his voice for her but today....he spoke to her kamar yanda yake magana da kowa,ji tayi hawaye sun fara bin kuncin ta matse hannun ta Amreesh yayi ta saki yar ƙara but he didn't care '' baki iya magana bane?" Amreesh ya sake faɗa cike da fushi,ita batasan cewa Hajiya Maleeka is like a venom to everything concerning him ba? She's a green snake in the green grass,akoda yaushe she's looking for the slightest opportunity to take him down! Salmah ta ɗago idonta zuciyar ta na ƙuna jin yanda Amreesh ke ƙara applying pressure a hannun ta pressing her harder on his self 'Ashe Amreesh mugu ne bansani ba?' ta ayyana more tears streaming down her face, Amreesh ya tsani yaga tana kuka but at this point he was blinded by anger musamman ma da yake mata magana and she wasn't responding.... '' meyasa kake matse mun hannu? Was she right about you?" Salmah ta faɗa da muryar kuka,ƙara ƙanƙantar da idon sa yayi ya matse mata baki with his other hand '' maimaita abinda kika faɗa...!" Wani irin tsoron sa da shakkun sa suka dirar mata a zuciya is this the same person she knew? Daga abu ya faru ba bayanin komai sai mugunta? '' you're hurting me Amreesh'' ta faɗa tana sake fashewa da kuka,sakin bakin ta yayi stepping back ya zuba hannayen sa cikin aljihun sa,har yanzu cikin fushi yake though his face straight, murza bakin ta da hannun ta ta shiga yi tana hawaye '' As long as Abu bai fito daga hannuna ko Sebastian ba kada ki sake karɓa,i warned you..'' daga faɗar haka Ya juya ya shige toilet, Salmah ta raka bayan sa da harara har yanzu hannun tana ciwo..... Cikin fushi itama ta fita daga ɗakin ta fice daga gidan baki ɗaya tana tafiya a gefen hanya,iskan hunturu na kaɗa farin hijabin ta hawaye na cigaba da bin fuskar ta,she would never forget this day... saida tayi tafiya mai nisa ta kawo wani empty road ta juya taga Cherry blossom 🌼 🌸 🌸 kaɗai ne,sai street lamps gaba titin ne, wuri tasamu a gefen hanya ta zauna tana kuka '' Bazan sake komawa wurin shi ba Wallahi!" Ta faɗa tana cigaba da kukanta '' who touched young Miss I wonder 🤔?" Da sauri Salmah ta ɗago fuskar ta jin familiar voice ɗin,'' Oliver!" Ta faɗa da murmushi a fuskar ta,saye yake da wandon jeans sky blue sai big black hoodie fuskar shi sakaye da face Mask yana baza ƙamshi, murmushi anonymous yayi ya zauna kusa da ita his eyes looking at her with something unreadable, fuskar sa saye da mask as usual, '' who touched my princess Uhm?" Ya faɗa yana share mata hawayen fuskar ta da tafin hannun shi that felt soft,ƙara fashewa da kuka Salmah tayi kafin ta fara gaya mashi abinda ya faru, rungumeta yayi daga gefe and that was the first mistake, Salmah bata ma kula ba cuz she was deeply Saddened by what Amreesh did to her he could have explained right? With a smirk anonymous ya shiga ba Salmah haƙuri tareda kitstsima mata ƙarya da gaskiya game da Amreesh waro ido Salmah tayi tareda rufe bakin ta da hannun ta tace '' You mean he is a psychopath?" Jinjina kanshi anonymous yayi with fake sadness yace '' unfortunately haka ne,ada mu ƙawaye ne,yana nuna min yana sona amma da tafiya tayi nisa sai nagano ya raba Ni da kowa and he only wants me for himself na ɗauka it was okay but then he begun acting weird Abu kaɗan ya fara kai min duka..it deteriorated idan ya ganni da mutum zai yi yanda zai yi ya raba mu, ta hanyar cutar da kowane ya raɓe ni, and he says he loves me too much shiya sa...'' ta gefen ido yake kallon Salmah that looked shocked ' your naive little wife will lead you to your downfall Emrys...' anonymous ya ayyana aranshi yana murmushin mugunta '' he is very evil young Miss...you have to stay away from him...'' cike da kokonto Salmah ke kallon Oliver,shima ita yake kallo but then... could she trust a stranger? Riƙe hannun ta yayi cikin nashi yana kallon fuskar ta yace '' nasan abune mai wuya a gare ki young Miss..amma ki yarda dani.. will you?" Anonymous ya tambaya yana shafa hannun Salmah ƙasa tayi da kanta with a trembling voice tace '' I don't know...'' tayi maganar tana cije leɓenta amma kuma gefe guda maganganun anonymous sun fara tasiri a ranta murmushi yayi '' it's okay '' yayi Maganar yana miƙewa tsaye yace '' nasan kina jin yunwa ko?'' sai da yayi maganar Salmah taji cikin ta ya bada ƙuuu! It was embarrassing ɓoye fuskar ta tayi cikin tafin hannun ta...'' let's go '' miƙewa Salmah tayi tabi bayan shi slowly,she felt safe with him, bayan Amreesh da Ahmad shine mutum na biyu that she feels safe with, buɗe mata ƙofar gaba yayi ta shiga ta zauna shima ya shiga seat ɗin driver yayi igniting ɗin engine ɗin speeding away... To a very beautiful restaurant...inter Continental restaurant, wuri yayi musu reserving aka kawo musu menu,abincin Asia Salmah tayi ordering shiko yayi ordering ɗin Europe,bayan ankawo musu suna ci suna chatting kamar sun san juna she felt so free with him...hoto ya ɗauke su ita Salmah batayi tunanin komai ba, atleast he had put a smile on her face she doesn't remember what Amreesh did to her... shiko Oliver directly DM ɗin Amreesh ya shafi ga ya tura hoton captioning it ''# Tsintuwa ba sata ba# Young Miss with Anonymous... # The begining of your downfall Emrys..!😉'' bayan ya tura ya ajiye wayar suka cigaba da cin abincin su..suna fita daga restaurant ɗin yakai ta wani wuri daban anyi decorating ɗin wurin da lights da sauran abubuwan ƙawata wuri ga mutane sai celebration suke,wasu na rawa Salmah sai murmushi take excitedly ita har mantawa take da mutumin dake gefen ta ba Amreesh bane, gani tayi ana kunna light sticks🧨 ta tsaya tana kallo with awe '' Wanna light some?" Ya tambaya ganin yanda take kallo with a wide smile on her face '' zamu iya?" Ta tambaya ido waje Riƙo hannunta yayi suka kutsa cikin mutane ya ɗauki stick guda ya miƙa mata bayan ya cinno wuta, Salmah ta saki ihu daɗi ta karɓa tana circling Oliver ya tsaya daga gefe yana kallon ta with a wide grin on his face...a genuine one bana muguntar ba, har wurin tara Salmah da anonymous na tare sun bi ayarin mutane suna celebration... Duk da basu san na me bane

*******

Amreesh ne zaune a bakin gado yana aiki a laptop ɗinsa,his brows furrowed together fuskar sa tsuke,gashin sa a little dishelved, saye yake da wando fari na Puma sai farar hoodie

Tunda ya fito toilet yaga baiga Salmah ba yaɗan ji hankalinsa ya tashi,amma tunanin ki ƙila tana ɗakin Samha made him relax,sai kuma da ya tuna yanda yayi handling ɗinta ɗazu yaji baiji daɗi ba, miƙewa yayi daniyar zuwa wurin Salmah when a message popped up in his phone, kamar bazai duba ba,sai kuma ya koma ya ɗauki wayar, Calmly yake viewing ɗin abinda Anonymous ys turo masa, though he looked calm from outside zuciyar sa wani mummunan gudu...his eyes darkened....ya damƙe wayar a hannunsa,yaushe ma salmah ta fita har suka haɗu? Yaushe suka san juna? Was he the person she was talking to the other day? The more yake tunanin the more the atmosphere around him changed...wayar ya mayar cikin aljihu ya ɗauki mukullin mota ya fita daga wurin ..

*****

Barin wurin Salmah da Oliver sukayi zuwa wurin wani street vendor suka karɓi suya, anonymous baici ba saida ya tsira ma salmah ido as she eats... Tana bashi labari..ji yayi zuciyar sa wants to deviate from the original abinda yayi niyar aikatawa,his heart was softening for her...damƙe haurun shi dam yayi yana jin wani irin fushi building up within him...da kanshi yake fushi for feeling that way. The only goal he has in this life is revenge...kuma bazai huta ba till he has his revenge....

Ɗago kanshi yayi yaga Amreesh na approaching inda suke, murmushin gefen baki yayi kafin ya fara retreating,har ya ɓace cikin mutane, Hango Salmah Amreesh yayi tana ta shanawa abinta, with long strides ya ƙaraso wurin ji tayi an cafke hannun ta da sauri ta juyo their eyes collided,zare hannun ta tayi da sauri tana Matsawa baya, Abubuwan da Oliver ya faɗa mata ringing in her head,yanzu ita a idon ta Amreesh looks nothing less than a devil.. yanda idon ta suka wani ƙara girma da yanda take kallon shi cike da tsoro yasa yaji zuciyar sa tana masa zafi, lumshe idon sa yayi tare da sake buɗe su and she was no where to be found... Ts tsere bakin Amreesh parted and close... Scanning ɗin wurin yayi ya hango ta tana kutsawa cikin mutane tanayi tana waigowa kamar tana gudu daga wani ƙasurgumin dodo

Zuciyar Salmah sai bugu take da ƙarfi tana ture mutane tana shigewa cikin su in her bid to hide from Amreesh, parking lot ta Isa batareda ta sani ba, gudu take without seeing her front taji ta cikaro da mutum,ihu ta saki yayi saurin rufe bakinta with his palm.. kiciniyar ƙwace kanta ta fara yayi sama da ita,sai cilla ƙafa take tana kwarara ihu harda cizon Amreesh a kafaɗa but he was unfazed...jefata yayi cikin motar slamming the door shut tayi ta buɗe ƙofar amma ta kasa zagayowa yayi ya shigo yaja motar a fusace yana sharara uban gudu, Salmah sai kuka take tana Cigaba da ƙoƙarin buɗe motar she doesn't want to be with him.... Wani wawan burki ya taka a parking lot ɗin gidan sai gata zaune ɗare ɗare saman cinyarsa, kallon ta Amreesh yake face unreadable,baya take matsawa tana ƙoƙarin sauka daga jikin shi,riƙe ƙugunta yayi pressing her down with a hard voice yace '' think you could escape from Emrys...? Kiyi gudu daga nan har zuwa ƙarshen duniya...i will still find you Mahee!" Yayi maganar so possessively like he owned her... Ƙoƙarin ƙwace kanta take when suddenly he slammed his lips on hers trying to kiss her forcefully hannayen sa roaming on her body...rufe bakin ta tayi gam pushing his chest,mayarda Hannayen tan yayi baya holding it firmly ya tura bakinsa cikin nata, kissing her intensely Hawaye nabin fuskar ta cije halshen sa tayi har saida yayi jini amma Amreesh bai Dena ba sai da yayi mai isar sa sannan ya sake ta...su biyun suna maida numfashi, Salmah ta lumshe idon ta, Amreesh has turned into someone she barely recognized...was she wrong about him? Tayi gaggawar shiga contract dashi didn't she? She will ask for a divorce then...

Ji tayi yana faɗin '' Next time you try to run....'' Shiru yayi yana kallon fuskar ta,buɗe idon ta da sukayi jaa tayi staring at him haushin sa na cika zuciyar ta ya cigaba da faɗin '' i will punish you in such a way you won't be able to Walk for a week...'' he whispered the last part,ji tayi tsigar jikin ta na tashi, ido waje take kallon fuskar shi dake murtuke '' oya,tashi daga jikina..'' yayi maganar glaring at her..kamar jira take ta fita da gudu tana kuka

Jinginar da kanshi Amreesh yayi using his fingers to massage his temples '' you're going too far...'' ya faɗa with gritted teeth kafin ya fito daga motar walking majestically zuwa cikin gidan, maraƙisiyya ce ta sauko daga stairs da gudu saye da kayan bacci that hid nothing a jikin ta ta faɗa jikin Amreesh ta ƙanƙameshi... He froze....