Chapter seventy: Makirci
by @autum17
WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17 🍁🍁
Chapter seventy: Makirci.....
Samha was stunned wane ɗan iskan ne haka kuma? Ji tayi yana yawo da hannun sa upwards yana shafa thighs ɗinta yana kissing wuyanta wani irin fury Taji building up within her,how dare koma wane ne? Hannunsa dake ƙarƙashin skirt ɗinta ta damƙo twisting it hard kafin tayi amfani da elbow ɗin hannunta ta kai masa duka a ƙirji,Ihu ya tsandara Samha bata saurara masa ba ta taka tsakiyar ƙafafunsa da ƙafarta kafin ta fara kaiwa wurin duka kicking it hard as she could,ji take kamar all That she's been doing wasn't enough, fushi ne sosai a zuciyar ta ganin zata illata shi yasa ya tureta kafin ta miƙe yayi ta kanshi yabar parlorn yana gudu a hankali a hankali Samha bata damu da ta bishi ba ta miƙe tsaye ta kakkaɓe jikin ta... kitchen ɗin ma ta fasa tafiya komawa ɗakin ta tayi ta ja blanket covering her self zuciyar tana ƙuna..
********
The next morning 🌅
Salmah ta buɗe idonta da sukayi mata wani uban nauyi tana kallon ɗakin as if bata gane inda take ba, abinda ya faru jiya ya shiga dawo mata akai...da sauri ta zabura zata miƙe ta saki ƙara jin wani masifaffen ciwo that shot up to her brain,ko ina na jikinta hurts kamar ana sarar ta da Gatari...and she was still naked da gaske Amreesh mugun bawane wallahi! It made her wonder meyayi mata haka? Not that he had gone all the way kamar ranar da suna Wood house no! Ko kaɗan amma ciwon da take ji feels nothing less like it... Ƙara komawa tayi da sauri ta kwanta hawaye nabin fuskar ta, Amreesh ya fito daga toilet his hair dripping wet, his hot body draped with a towel,his skin looking whiter , gashin sa rabi ya faɗo a gefen fuskar sa giving him a villainous look haɗa ido sukayi ya saki wani mischievous smile ya ƙaraso ya hau saman gadon ya kwanta gefenta his shower gel yana dukan ƙofofin hancin ta matsowa yayi sosai hakan yasa ta ɗan matsa yayi saurin ɗaura hannun shi on her waist...'' Good morning Mahee '' he greeted itako Salmah wani irin haushin sa take ji more than before '' Oh...you can't answer obviously...'' yayi maganar yana kallon lips ɗinta da sukayi jaa sosai suka ƙara girma... Yar ƙaramar dariya yayi yana shafa gefen fuskar ta yace '' Are You hungry...'' ƙyale shi tayi tana ture hannun shi dake jikin ta,mayar da hannun sa ya ƙara yi yana dariya ganin yanda take struggling ganin bata iya cire hannun shi yasa a ƙufule tace '' wai me kake so kuma ?!" Amreesh ya wani hauro ta saman ta yace '' it looks like Haryanzu kina da sauran ƙarfi, let's go on a second round '' fashewa da kuka Salmah tayi tana tureshi daga jikin ta '' na roƙe ka karabu dani" ta faɗa pleadingly tana darzar kuka,share mata hawayen yayi softly yace '' zan rabu dake...'' sassauta kukan tayi jin abinda ya faɗa '' but i have a condition...'' kamar zata yi tsaki a tsananin fusace tace '' idan fa naƙi bi?" Why would he be giving her rules live? Doesn't she have freedom, murmushin mugunta yayi tareda faɗin'' ina da dungeon inda nake ajiye mutane...and You won't imagine what I do to them Mahee...'' Salmah taji wani irin tsoro da shakkar Amreesh sun dirar mata lokaci guda who on earth is this person? Suka kafe juna da ido zuciyar ta running a marathon shi kuma tashi a ɗaure with no expression...the girl is so stubborn....'' keep your rules to yourself cuz I won't follow them..'' yaye blanket ɗin yayi daga jikin ta da mugun murmushi a fuskar shi yace '' Are You sure Mahee?" Jikinta ne ya fara rawa ganin zai sake sata to go through the hellish experience like yesterday,yawu ta haɗe da sauri ta riƙe hannun shi their eyes met,defeatedly tace '' zan bi..'' sauka daga jikinta yayi '' i thought as much...'' kauda kanta gefe tayi she just doesn't want to look at him Nan ya fara zayyano mata abubuwan da zata kiyaye,his voice hardened as he said '' Under no circumstances you will sleep a ɗakin wani bayan nan!
No man is allowed to see you or touch you...who ever it is zai encuring huge miss
And you will be punished severely
Duk abinda na faɗa dole kiyi..
YOU'RE NOT ALLOWED TO SEE OLIVER OR KEEP ANY MALE FRIENDS!!!
Failure to fulfill the rules zai iya jawo severe punishment daga gare ni and I won't be as gentle as last night!" Amreesh ya faɗa seriously,ji tayi maƙogaron ta ya bushe wai he won't be as gentle as last night is he kidding? Jinjina kanta tayi,she will adhere to his rules except bataso tazama kusa dashi..she just doesn't want to be where he is!
Miƙewa Amreesh yayi ya sauka daga gadon after confirming her answer ya shiga closet ya canja kaya,koda ya fito bata saman gadon.. fita yayi daga ɗakin..
******
Zaune suke a dining su duka every body banda Ahmad,yau wurin shiru babu habaice habaice Salmah was deeply focused a abincin gaban tana jin yanda ko ina na jikin ta ke ciwo plus lokacin da ta shiga baye bayan taci kuka ta ƙoshi tasa soso tana darzar fatar jikin ta wanting to take off the scent of Amreesh from her but it was to no vail! Har yanzu tana jin ƙamshin sa a jikin ta, Amreesh as stoic as usual totally unapproachable... Maraƙisiyya sai satar kallon shi take, Samha ta kafe mutum ɗaya a dining da Ido ganin yanda fuskar shi ta sumfuce hannun sa na dama kuwa da ƙyar yake amfani dashi fuskar ta a little reddish murmushin gefen baki ta sakar masa when their eyes met..yaji gabansa ya faɗi,ɗauke kanta samha tayi ta cigaba da cin abincin ta zai ɗanɗana kuɗarsa.... Sauran jama'ar wurin kuwa sai yan harare harare ake a fakaice,ɗago kanta tayi suka haɗa ido da khaleel daya mata wani shegen kallo da sauri tayi ƙasa da kanta zuciyar ta na bugawa da sauri idon ta suka ciko da hawaye... Bayan sun gama breakfast Amreesh ya fita su kuma suka koma sashen su, da rana bayan sallar azahar Salmah ta shiga kitchen saboda yunwar da take ji,tana tsaka da dafa indomie khaleel ya shigo saye da matsatstsun kaya as usual da wata ƙatuwar murya yace '' ke don ubanki ni kika kyara ma miya Mai zafi ajiki ko? Zamu haɗu!" Daga haka ya juya ya fita Salmah ta samu wuri ta zauna jin ƙafafunta sun kasa ɗaukar ta, jikin ta yayi sanyi ji tayi indomie'n ta fita daga ranta...
09:00pm
Salmah tana zaune a ɗakin su contemplating ko ta fita kota zauna don tana tsoron kada Amreesh yayi mata abinda ya mata jiya taga ya turo ƙofar ya shigo kallo guda yayi mata tare da faɗin '' Get out!" Fita tayi da gudu har tana buge ƙafarta da ƙofa, kwantawa Amreesh yayi a ƙasa yana jin Yanda numfashi shi ke up and down baya kai masa har cikin lungs kamar wani mai asthma,can yaji an shaƙe wuyansa his eyes bulged from their sockets jikinsa begun shaking violently duk jijiyoyin kansa suka miƙe he was groaning in pain...
****
Samha ce tsaye a garden hannayen ta goye a ƙirjinta,saye take da doguwar riga red color sai hular net itama red color ƙafafunta saye da slippers..ta tsare ƙaton watan da ya fito da ido,it reminded her of her pendant iska me sanyin dake kaɗawa didn't bother her at all... She was thinking of something..or rather someone!
'' My lady '' taji muryar sa kamar a mafalki juyowa tayi and she found him standing by the entrance hannayen sa goye a ƙirjinsa,kasa ɗauke idon ta tayi she continued staring da gaske shine ko hallucination take?
Murmushi yayi before he came closer ya hura mata iska a fuska '' Missing me?" Kauda kanta samha tayi tareda matsawa baya, zagaye shi tayi zata bar wurin ya jawo ta hugging her tightly '' I missed you so much '' he said sincerely tareda lumshe idon sa '' don't you miss me?" Ya tambayi Samha bayan ya ɗago ta daga jikin shi '' No!" Simple and short daga haka ta tafiyar ta yabita da kallo utterly puzzled
***********
Tana fita kitchen ta wuce ta ɗau cup ta zuba ruwa gulfing it down several times '' careful...baki ha komai ba,I'm sure you'd wanna save your little butt for what's coming next!" Juyowa Salmah tayi taga mariya saye da kayan bacci a night gown dako cinyarta bata rufe ba, sauke cup ɗin tayi tana kallon ta '' what do you mean?" Salmah ta tambaya looking confused, Ƙarasowa ciki mariya tayi tana tafiya her curves perfectly defined cikin sleeping gown ɗinta, wurin da ake haɗa tea ta nufa tana kallon Salmah da tayi tsayi tana jiran maganar ta,ta wutsiyar ido yar ƙaramar dariya tayi tareda faɗin '' it's nothing...'' ta basar ta cigaba da abinda take Salmah da hankalin ta bai kwanta ba tasake tambayar me take nufi murmushi Mariya tayi ta juyo suna kallon juna with a smirk on her face tace '' bari in tambaye ki WAYE mijin ki? What do you know about him? Me yasa kowa a gidan nan treats him the way they do like he doesn't belong?" Mariya ta jero tambayoyin Salmah ta bita da kallo staring blankly Babu ɗaya daga cikin tambayar da mariya tayi mata da take da Amsa akai,kurɓar coffee ɗin hannunta mariya tayi with a glint tace '' you're so foolish! Baki san komai game da mutum ba yet You married him,Ina hankalin ki yake? Was it his money ko kyaun shine ya ruɗe ki?" Mariya ta tambaya tana ƙara matso Salmah that looked skeptical batasan Abinda zata faɗa ba,kanta a ƙasa ajiye coffee mug ɗin mariya tayi ta ɗago fuskar Salmah suna kallon juna tayi mata murmushi mai kyau tace '' You have no idea what you're in for ms, baki san WAYE SHI ba yet You agreed to be with him..kiyi ƙoƙari kibar gidan nan kafin wa'adin daya ɗibar maki kafin ya kashe ki ya cika!" Mariya ta faɗa Salmah ta ɗago idonta a zare baki na rawa tace '' k..kashe Ni kuma?" Mariya faked suprised '' Oh..Ashe bani Sani ba?" Jinjina kanta tayi tana taɓe baki tace '' lallai kina cikin duhu,let me enlighten you... Amreesh is an occult...yana cikin secret society masu yin kuɗi da jinin mutane,mind you ba kece matar sa ta farko ba the other wives duka yayi amfani dasu to get rich!" Mariya tayi ƙarya a smile of victory filtering her face da taga yanda Salmah ta tsorata tana shaking,da Muryar tausayi ta cigaba da faɗin '' kinga ina son kine yasa nake faɗa maki gaskiya,i don't want you to end up meeting the same fate as the other women!'' Salmah cike da tsoro da kokonto tace '' bu...but me zaisa yayi Hakan?" Mariya ta matsa baya tana kallon outside the window tace '' you think he loves you kuma bazai iya yin hakan ba? That's what he shows his past wives kamar yana son su! Ina taƙaice Mali,mutanen farko da ya fara amfani da su were his mom and brother, shine yasa Pah baya magana dashi, shine yasa kowa a gidan nan doesn't want him around! Idan har zai iyayin haka ga Uwar da ta haife sa who do you think you're?" Salmah at this point was more than convinced har dai data tuna abinda old man Zakee ya faɗa ranar da sukaje gaishe shi that Pah ya manta da abinda ya faru and move on...da kuma dungeon ɗin daya ce Yana kai mutane... Hawaye suka fara bin fuskar ta she felt conflicted... Tsoro ya bayyana a fuskar ta ganin haka yasa mariya tsaya wa bayan ta '' Run while you still can....'' she whispered kafin ta fita daga kitchen ɗin, Salmah ta zube a ƙasa tana kuka she doesn't know what to do ta gudu? Yes abinda zata yi kenan! Yanzu zata tafi su gudu ita da Samha they won't stay!
Miƙewa tayi da sauri ta nufi upstairs khaleel ta gani approaching rawar jikin ta ya ƙaru,nufota yake looking at her lustfully yana Ƙarasowa inda take yayi tsalle zai rungumeta ta kurma ihu tareda ture shi gefe ya daki railing ɗin ya faɗi ƙasa shima ya saki tashi ƙara,da gudu Salmah ta faɗa ɗakin Samha ta haye saman gado tana duƙunƙune Samha, furiously Samha ta tashi tana faɗin '' Innalillahi!" Tare da turo baki,she really hates duk sanda mutum zai wani duƙunƙune ta,gani tayi Salmah na rawar jiki hawaye nabin fuskar ta cike da damuwa tace '' what's wrong?" Salmah ta wani ƙanƙame ta cikin kuka tace '' Samha, we're leaving bazamu cigaba da zama nan ba! He's into blood money...'' Salmah ta faɗa a matuƙar rikice a kuma tsorace '' shi wa?" Samha ta tambaya tareda yin tagumi tana kallon Salmah '' Amreeshhh'' Salmah ta faɗa tana ƙara fashewa da kuka Samha tabita da kallo '' some body brain washed you?" Girgiza kai Salmah tayi kafin ta faɗa ma Samha duk komai da mariya ta faɗa mata...