WAYE SHI?{Behind the mask}

Chapter seventy Nine: Broken hearts

by @autum17

WAYE SHI?( Behind the mask) By Autumn 17🍁🍁

Chapter Seventy nine:Broken hearts....

***Pah***

Zaune yake bakin gado abin duniya yabi ya ishe shi idon shi sunyi ja amma ba hawaye sai dai kukan zuci hannu ya miƙa ya ɗauki wani frame dake bed side drawer hoton wata mata ce da take tsananin kama da Amreesh komai nasu ɗaya except ita mace ce shi na miji gashin ta blonde a hoton

'' So sorry....so sorry hazel,I failed...na kasa kula da ya'yan mu,na faɗi a matsayina na uba!" Yayi maganar idon shi na kawo ruwa she was his wife maman Amreesh...ta daɗe da mutuwa yet he couldn't move on,ya kasa mantawa da ita!

Turo ƙofar tayi da ƙarfi ta shigo tana tafiya majestically da wani makirin murmushi a fuskar ta '' well well, The Loyal husband still hasn't n't moved on from his first wife?" Zama tayi kusa dashi har yanzu murmushin a fuskar ta ta miƙa hannu zata karɓi hoton da sauri Pah ya janye hannunshi holding tightly on the picture, murmushin dake fuskar ta ya ɓace ta wani haɗe rai kamar bata taɓa dariya ba

'' kasan na tsani wannan abun da kake ko? Why can't you see me? Niba mace bace? Meya sa baza ka ganni ba!" Tayi maganar seriously da ciwo a Muryar ta

'' because you're not Hazel!" Ya mayar mata fuskar shi a tsuke idon shi void of emotions

Miƙewa Hajiya Maleeka tayi tareda shaƙe Pah ta karɓi hoton ta wurgar ya tararratse bayan ya daki bango '' You dared to say that to my face Yousuf?" Ta furta eyes blazing with fire tana ƙara pressure akan riƙon data yima wuyan Pah '' naga kwanakin nan har wani affection kake nunawa shegen yaron nan ko? Toh wallahi wallahi sai na saka kayi na damar abinda kayi! Amreesh ko? Kasa aranka kai da shi haihata haihata!" Ta ƙarashe maganar tareda dungunar da kan Pah ya daki headboard,Pah nata jan numfashi da sauri sauri don ba ƙaramar shaƙa yaji ba

Slowly ya miƙe jiki ba ƙwari ya isa inda hoton shi,ɗauka yayi ganin frame ɗin na glass ne kawai ya samu matsala

Hajiya maleeka tayi tsaye hannun ta riƙe da ƙugunta tana kallon Pah zuciya cike da baƙin ciki '' You may rid the memories of Hazel from the surface Zainab,but har abada Hazel tana cikin zuciya ta she lives there! As for Muhammad...'' ya dakata yana kallon ta ganin ta cika tayi fam murmushi yayi me kyau wanda ya bayyana kyaun shi ya kauda kai ya mayar akan hoton yana shafawa '' Ubangijin shi na tare da shi!" Fita Hajiya Maleeka tayi fuuuu zuciyar ta cike da ƙunci,all she had worked for na tsawon shekaru bazai tafi ga banza ba wallahi!

********

'' Dan Allah ka bari Ahmad.. don't do this to me pls!" Samha ta roƙi Ahmad desperately ganin yanda ta koma ƙarƙashin shi,he was heavy,stronger and muscular ƙarfin namiji da mace ba ɗaya bane, Samha ta gane cewa wasu lokutan koya ka kai ga iya kare kanka there are certain situations that you will always be at the receiving end kamar dai yanzu, hawaye suka cigaba da wanke fuskar ta it didn't happen when she was in china...it can't happen here!

'' I can't... I need you!" Yayi maganar yana sakin yar ƙara, Samha ta tsorata beyond words romancing ɗinta ya fara kukanta ya ƙara ƙarfi,haɗe bakin su yayi swallowing her cries his hands ravaging her body wani ƙunci ya cika zuciyar Samha,at this point ji take kamar Ahmad wasn't any better than Cheng xiao infact ji take kamar xio yafi Ahmad cuz shi atleast ya nuna maitar sa a fili....'' You can't do this...'' ta faɗa in between the kiss, zuciyar Samha ta kusa bugawa jin hannun Ahmad a ƙirjinta kafin slowly yayi ƙasa da hannun shi ya zare pant ɗin jikinta

She felt lifeless and abused for the unpteenth time Amma wannan yafi ciwo cuz Wanda ke mata hakan is the same person dake waƙen yana sonta,da gaskiyar Adrian da yace ta fara sanin waye shi first before she agrees to be with him...and her silly heart had fallen head over heels for him! Duk da babu wani sauran hope na tsira daya rage ma Samha ganin dai da gaske Ahmad illata ta zaiyi yasa ta fara kokuwa tana haɗawa da addu'oi

Shiko Ahmad bai masan inda kanshi yake ba ya fita hayyacin shi ya zama kamar wani bugagge zuciyar shi sai gudu take da ƙarfi, he had always had strong sexual drive kuma sai ga pills ɗinda Haleema ta ƙara mashi truly hakan zai iya yi masa illa

Acikin zuciyar shi kuwa sai haƙuri yake ba Samha shima ba da gangan yake ba,ƙara mayar da himma yayi zai shige ta Samha tayi wani ihu then hitting his throat with her elbow

Jini ne ya fito daga bakin Ahmad kafin ya faɗi gefe sumamme, Samha bata jira komai ba jiki na rawa ta tsere daga ɗakin,ɗakinta ta faɗa tasa key ta zare key ɗin tsabar ruɗewa ta sake faɗawa toilet shima ta rufe ta zauna ƙasa ta fashe da wani marayan kuka '' Why does this happen to me? Why!!!" Ta faɗa tana ƙanƙame jikinta ido sunyi jawur and she realized she didn't even have pant Ashe ya cire,he touched her there! He touched chest '' Mugu ɗan iska banyafe ba!" Tayi maganar cike da ihu ta wargazar da toiletries ɗin da aka jera wurin

She wanted to do more than that to vent her anger and sadness....

Tayi jage jage gashin ta ya laƙe a fuskar ta she was sweaty riƙe gashin tayi a hannun ta '' he got me because of you!" Tayi maganar ido waje kamar wata zararra fita daga bayin tayi da sauri ta ɗauko almakashi ta ƙire gashin ya dawo ko wuya bai saukowa

Ta sake fashewa da kuka '' Na tsane ka! Na tsane ka! And I hate my self for loving a bloody monster like you Ahmad!!!! Na tsani duk wani mai sunan ka!" Hankalin Samha ya gushe cire rigar da ta rage mata tayi,ta tsaya ƙarƙashin shower ta fara durzar jikin ta kamar zata canja fata she hated his scent and anything related to him!

Jikinta yayi wani uban ja kafin ta fito ɗaure da towel she was no longer crying fuskar ta ba annuri ko kaɗan she didn't look like a damsel in distress

Wurin closet ta isa ta ɗauki wasu baƙaƙen pajamas tasa ta koma gaban madubi ta kalli kanta from head to toe Wai ita Ahmad yake ƙoƙarin yima fyaɗe? Wani cold murmushi ta saki slowly ta furta '' Samha was foolish and naive,Moon was Cold and unbreakable as ice, we switch personality! Daga yau sunana Moon

So Samha Out❌❌...Moon in✅✅!" Tayi maganar da wani irin determination bazata sake zama fool in love ba, bazata sake kuka ko nuna emotions ba!

Barin madubin tayi ta tafi ta kwanta, bada daɗewa ba taji ana ƙoƙarin buɗe ƙofar kafin Muryar Salmah ta shigo '' Samha? Are You in?'' kafin ta Amsa taji muryar Amreesh na faɗin ta barta ƙila tayi bacci daga nan bata sake jin Muryar su ba they Left and she slept

******

The next morning tunda Samha tayi sallah bata sake komawa bacci ba,Moon pendant ɗinta data daɗe bata saba ta ɗauko tasa, daga nan ta canja kaya zuwa Black baggy pants da Black polo gashinta da ya zama guntu yayi mata kyau making her look like a tomboy

Fitowa tayi da ƙarfe takwas eyes void of emotions ta nufi dining she saw them all harda Ahmad

Kasancewar sa a wurin reminded her of the fact that wani namiji ya taɓa taɓa ta on her ladies part,ko lokacin da xio ke abusing ɗinta he had never gone that far...

Saukowa take slowly idonta filled with hatred towards him...

Ahmad wasa yake da abincin dake gabanshi his thoughts were a mess, abinda ya faru he remembered it all and he had cursed himself like a hundred times

Jin taku a stairs yasa dukan su kallon wurin banda Amreesh da yayi receiving text ɗin anonymous Early in the morning....

Salmah tayi shiru tana kallon Samha, abubuwa na yawo akanta what happened?

Ahmad yaji duniyar shi ta tsaya ganin kallon da Samha ke binsa dashi,he felt weak idonshi ne ya sauka akan Gashin ta kafin sarƙar dake wuyanta and the clothes somehow sai yake ji kamar she's mourning her old self,kamar Samha ta mutu yanzu wannan different person ce, wani ƙunci ne ya turnuƙe zuciyar sa abincin ya fita ransa

Zama Samha tayi on her usual spot, Salmah ta taɓa gashin Samha '' what happened?'' ta tambaya quietly batareda ta kalleta ba Samha tace '' New style,new personality ''

'' Meya faru?" Jin tambayar da Salmah tayi ma Samha Ahmad yaji gumi na ɗan tsatstsafo masa '' Babu komai! Moon is back!" Slowly Amreesh ya ɗago idon shi ya kalli Samha jin how coldly she speaks kafin ya kalli side ɗin Ahmad that looked so disrupted,hakan yasa ya gano da matsala somewhere

Salmah bata sake cewa komai ba naɗan mintuna kafin ta ce '' Samh...''.

'' Moon!'' Samha ta katse Salmah batareda ta kalleta ba

Ahmad yayi ƙasa da kanshi yana cije leɓenshi how did he do it?

The rest of the breakfast was in silence Babu wanda ya sake cewa komai Samha ta fara barin wurin sannan kowa

Da daddare Ahmad na zaune a balcony coffee riƙe a hannun shi yayi nisa cikin tunani yaji zaman mutum kusa dashi it was Amreesh shima riƙe da coffee,Babu wanda yayi magana cikin su tsawon mintuna,iskan ƙarshen December ya cigaba da kaɗawa with a chill that hits directly on the spine, Ahmad yaji duniyar sa tayi wani irin rotation daga haske zuwa duhu every now and then sai ya sauke ajiyar zuciya''Spill!" Amreesh daya gaji da ajiyar zuciyar Ahmad ya faɗa Finally '' What?" Ahmad ya tambaya cike da dakewa without looking at Amreesh '' What happened tsakanin ka da yarinyar nan?" Yay tambayar yana kallon gaban shi kafin yayi sipping coffee ɗin sai kuma ya miƙe ya isa gaban wurin yana kallon ƙasa

Ahmad yayi ƙasa da kanshi yana kallon coffee ɗin dake cikin mug kafin slowly da busashshen baki yace '' I.I... almost rape her! Last night...'' maganar tayi ma Ahmad nauyi sosai a baki, ganin Amreesh bai juyo ba bai kuma ce komai ba yasa Ahmad ƙarajin wani irin haushin kanshi

'' ya akayi hakan ya faru?'' ya tsinkayi Muryar Amreesh, nunfashi ya sauke kafin ya miƙe ya isa inda Amreesh ya zayyane mashi duk abinda ya faru '' ban taɓa yin hakan ba i had always control myself bansan ya akayi nakasa yin hakan a jiya ba! I molested her'' Ahmad ya ƙarashe maganar yana girgiza kai like he couldn't believe what he tried to do ya San yanzu Samha ta tsaneshi and she will never be able to trust him...'' What if you were given the wrong pills? Ko ruwan ke ɗauke da maganin sha'awa?" Da sauri Ahmad ya ɗago kanshi shi bai Mayi wannan tunanin ba yana kallon Amreesh baki sake Amreesh ya ɗage gira yace '' Or did you do it?" Girgiza kanshi Ahmad yayi for the first time yayi murmushi kafin ya matsa da b

Niyar rungume Amreesh he ended up bathing him with the coffee on his hand '' Oops 😬'' Ahmad ya faɗa yana riƙe dariyar shi ganin fuskar Amreesh

Matsawa baya yayi yana faɗin '' Man....bada gan..'' kafin ya gama Amreesh ya cafko shi '' zonan kayi bayani!" Amreesh ya faɗa yana kaiwa Ahmad naushin wasa, Ahmad na dariya yake bashi haƙuri and the two of them were playing like children cike da ban sha'awa....

The next day bayan Amreesh da Salmah sun fita Ahmad ya shigo ɗakin Samha tsaye take closed to the window kamar da hannun ta ɗaya holding her elbow sai tafin hannun ta wrapped around her neck she looked lonely and desolated....

Ahmad yaji wani ciwo na sauka a ƙirjin shi but what ever.. he was the cause!

'' My lady!" Ya kira a hankali kamar yana jin tsoron barin kalaman daga bakin shi

Tun lokacin da ya shigo Samha tasan da shigowar shi amma bata juyo ba, she might have said ta tsane shi amma ita da kanta tasan ƙarya ne infact sai ma soyayyar shi da take ji now more than ever.. kawai haushin sa be ya cika zuciyar ta..

'' are you here to complete what you've started?" Ta tambaya coldly kafin ta juyo ta kalleshi Ahmad yaji maƙoshin shi ya bushe he didn't know what to say or do any more '' I'm sorry! '' yayi maganar yana ƙarasowa inda take leaving a safe distance tsakanin su '' kinsan ina sonki sosai Samha Bazan taɓa cutar dake ba!" Samha take mashi wani kallon rainin wayo sama da ƙasa '' So?You molested me...'' tayi maganar tana nuna shi,sai kuma ta cije jin hawaye na taruwa a Idonta kafin ta cigaba da faɗin '' You Are a bloody monster who had been wanting nothing but to get between my legs!" Tayi maganar tana tura ƙirjinsa da yatsan ta, Ahmad yaji maganar kamar an daɓa mashi wuƙa a ƙahon zuciya it was too cruel,Amma ya haɗe idonshi na cigaba da kallon Samha dake kuka ta cigaba da faɗin '' You know you weren't the first...'' ya zaro ido jin tace ba shine na farko ba his heart sped up '' But yours hurts the most! Na yarda da kai and my foolish heart was head over heels in love with you Amma kaci amanata!!!!" Tayi ihu tana dukan ƙirjinsa da ƙarfi, maganganun suna fasa zuciyar Ahmad as well as hers Amma ya zatayi? Ahmad yayi tsaye ƙiƙam kamar bishiya '' kasan Cheng xiao tried the same thing....for six good years he abused me he tried what you did...but he had never gone as far as you did and I hate you for it!" Samha ta ɗago ta kalleshi cikin ido kafin ta faɗi hakan

Ahmad yaji zuciyar sa ta nutse kafafunsa sunyi nauyi his world came crumbling '' Na tsaneka! Nayi ƙoƙarin mantawa da abinda ya faru a baya yet you successfully reminded me thank you! Da gaskiyar Adrian..da yanzu na yarda da soyayyar ka ta ƙarya da shike nan haka zaka bi har sai ka rabani da mutun Cina, you're nothering but a man whore!!"

'' SAMHA!!!!" Ahmad ya daka mata tsawa tare da fincikota pinning her to the wall yana wani irin huci shi take kira ɗan iska karuwa? He offended her yes, amma hakan baya nufin ta dinga jifar shi da munanan kalamai irin wannan bai taɓa aikata zina ba why should he be tagged like that? Matse bakin Samha Ahmad yayi his large frame looming over hers ido jawur yace

'' Don kawai abu ya faru tsakanina dake baki da right ɗin da zaki dinga zagi na the way you pleased! Kina ganin laifina kaɗai ne? Well who goes to a mans' room the way you did with just t shirt and pant Uhm? Har kike haɗa Ni da wanda yayi abusing ɗin ki na shekara shida Are You insane? Ko don kinga ina son ki? Kisa aranki daga yau Ni Ahmad na cire sonki daga zuciya ta babu Ni babu ke! You no longer exist in my world!!!" A fusace yayi maganar ilahirin jikin shi na tsuma his sleepy eyes bigger and scarier Samha bata ji tsoron shi ba ta ture hannun shi daga bakin ta '' I hate you!! Kuma Bazan taɓa yafe maka abinda kayi min ba!" Cikin Hawaye ba tare da kuka ba Samha tayi maganar her heart breaking into billion pieces

'' well I never asked for your forgiveness...'' yayi maganar yana ja da baya His voice cold as ice kafin ya juya ya fita daga ɗakin ,His heart was beyond shattered idon shi cike da hawaye.....

No cry ooo Ahmadu 🤣

Samha Out....Moon in😔

No more my lady?🥺😥

Comment and share pls

WAYE SHI?( Behind the mask) Book 2 na kuɗi ne ga duk wanda ke buƙata ya biya ta wannan account ɗin 9138091955 SALMA ALIYU Monie point shaidar biya ta wannan number***