KISHIN MATA

7

by @hafnancy

KISHIN MATA

Hafnancy...

Kishin ilimi, Kishin Jahilci, canfe-canfe, da kuma cin amana.

•Masu tambayar WhatsApp group ɗina ga link nan ku bi*

***

  No.7

Su Gidado an afka cikin romantic moment dake itama Hafsan tasan kan harka don wani irin rikitashi tayi wanda har ya nemi fita cikin hayyacinsa,lallai ya yadda kowacce mace tana da nata baiwar dakuma salon tafiya da imanin dʼa namiji,mikʼewa tayi daga jikinsa taja hannunsa zuwa gado sai mamakinta kawai yake ganin yadda ta fishi zakʼewa da abun ammh kuma yadau alkʼawarin bazai tabʼa tauye mata hakkʼi ba,cire hijjabin tayi ta jefar akasa sannan ta kwanta asaman gadon daga ita sai wannan shara sharar night gown dʼin wanda ta daura masa zani akai sanda zatayi sallah,ammh ayanxu haka tun ah first scene dʼin aka watsar dashi can akasa,

Albarkatun kiʼrjinta ne suka sake turning dʼinsa on,da sauri ya shiga kokʼarin kwafe rigar tou alokacin ne Baddo ta hau bugun gate babu gaggatawa kuma har ransu sunji wannan bugun,wani irin dogon tsaki ya saki yana maida rigar cike da annoyance yace''wai uban waye haka ne zaizo gidan mutane da fresh morning dʼin nan ya hau bugun gate tamkʼar mahaukaci thereby disturbing our peace..?ʼʼ

Ya nufi transparent slide door na dakin don dubawa,yana isa be bʼata lokaci ba yasa hannu yayi sliding kʼofar ya fice da sassarfa,sabida sauri be ankara ba ya bige da wani flower vase kuma sosai ya bugu don har ransa yaji azaba,dukʼawa yayi cike da tausayin kanshi yake fadin''ouch! so painful..wallahi diz person must pay for all,na farko distracting my romantic moment and secondly ansa naji rauni;tou billahil lazi dakwai kura kuma sai mutumin nan yayi ruwaaaa,Allah dai yasa ba wanda nake jin kunyarsa bane...ʼʼ

Ya ida maganarsa tare da mikʼewa yana dingishi,sai ciccije lips yake don azaba,dara daran idanuwansa ne suka sauka akanta ah saʼilin da securities suka bata hanya ta shigo rikʼe da kafcecen basket wanda yayi mata nauyi ahannu,kallonta yake cike da mamaki don beyi zaton itace zai gani ba as the arrogant gate knocker dʼin,tuni yaji wani irin mugun tsanarta ya sake mamaye zuciyarsa,like seriously he doesʼnt like the gal,saida ya bari ta kutsa kai cikin makeken gidan sosai har ta kawo tsakiya sannan ya doka mata wani gigitacciyar tsawa yace''K...! so dama kece wannan arrogant gate knocker dʼin?kece kikayi distracting peace na mutanen enviroment dʼina harma kika sa ni naji mugun rauni don son ganin useless human being dʼin ashe duk kece?arasa ma wanda zaʼa aiko gidana sai ke *'YAR ISKA?'* ....consider urself dead today...ʼʼ

Fitsari ne kawai ya rage bata sakar ba ah wando sabida tsabar tsoronsa,ashe duk fushinsa da take gani wasa ne akan wannan dake shimfidʼe saman fuskarsa,sai dana sanin shigowa gidan take,tuni wasu hawaye masu dumi suka wanke mata fuska,daga kai sama tayi tana kallonsa jingine da makariyar benen waje ta bʼangaren Hafsan,tace cikin kʼaryewar murya''Sir...plssss..ka..kayiii hakʼuriiii ba..bazaann...saaake...ba...ʼʼ

LKo sauraronta beyi ba ya dubi wani security dake tikʼar dariyar wannan dramar yace dashi''kai Emmanuel sako mata chief don nasan shi kadai kurum ya isheta..ʼʼ ya bada order in a vocal tune expressing angriness,wanda aka ambato da Emmanuel ya dauke dariyarsa at once,cike da tausayi yace''Sir plsss dnt take it too far ka yafe mata,releasing chief will be very dangerous....ʼʼ wani wawan kallo ya watsa masa wanda ya kusan tarwatsa hanjin cikinsa yace in high degree of annoyance''U ar very stupid,kai ne zaka gayamun yadda zanyi?toh sannu ubana Alassana,,come on will you release the dog ko kuwa ka zabʼi ka rasa aikinka ne?ʼʼ

''Am sorry sir..ʼʼ ya furta tare da saluting dʼinsa sannan ya nufi cage din karnukan gidan wanda ke awani bʼangaren gidan ah bʼoye,Baddo kuwa tunda taji ya ambaci dog,taji gabanta ya hau bugawa dasauri sauri akan nada,ta shiga nanatawa ''Dog?D..o..g?..

Juyawa tayi taga wayam babu Emmanuel,haba sai kawai ta fashe da gigitaccen kuka tana fadin''Anku Emma don Allah karka sakeshi kuyi hakʼuri...ʼʼ ta dubi Gidado wanda ke kokʼarin danne dariyar dake neman cinsa tace in a vibrating tune''Ham..maaa don..Allah...ka...yafemun...ka..tuna..fa..ni..kʼanwarkace....ʼʼ

''Will you keep shut?ni banda kʼanwa yʼar iska...ʼʼ

Hafsa nacan kwance saman gado tana mai takaicin katse mata romantic moment dʼinta da akayi wanda ta dadʼe tana mafarki da dokin zuwansa,har kwallar bakʼin ciki ta zubar tsabar haushi,tuni kawai taji ta tsani wannan stranger dʼin tun bata ganta ba,tana son ta tashi taje don taga fuskar bitch dʼin ammh cikinta dake azabar murdʼawa don shaʼawa ya hanata motsawa,magungunan mata datasha ne ke cin ubanta anan,sai juyi take akan gadon rikʼe da cikin tana ciccije lips tamkʼar zata hudashi,Hakikʼanin gaskia Hafsa jarababbiyar macece wacce sam batta iya controlling kanta,tun awaje ta gama rabawa samari dandanon zumarta tsabar jarabar tsiya,Allah ne dai kawai ya kaddara auranta da Gidado wanda besa andau tsawon lokaci ba akayi aurensu,yana kʼiran wata can da yʼar iska bayan ga shahararriyar yʼar iskan nan acikin gidansa wacce bata kawo mashi mutuncin kanta gida ba,Jameelah tasan da wannan bakʼin tabʼon na kishiyar tata acikin binciken data gudanar,don haka Hafsa tana cikin ruwaaaa jamaʼa.

Tsoki taja sanda taji muryar Baddo na bawa Gidado hakʼuri,dakyar ta mikʼe azuciye tana fadʼin''shegiya tsinanniya Allah yasa ya bari karnukan su yayyaga yʼar banzan,haba wani irin rayuwa kenan wai ace kishiyar gida bata barka ba haka kishiyar wajen ma bazata barka ka shakʼata agidan mijinka ba,wai meyasa ni rayuwar aurena yazo da badluck ne?ʼʼ ta rushe da kuka kan ta nufi inda yake...

Beji zuwanta ba sai jin saukar hannayenta yayi ta zagaye wuyanshi dasu,runtse idanu yayi cike da takaicin halayenta iri iri masu cike da abun mamaki,yanzu kunya anjima kuma akasinta,kallonta ya sauka akan damn cute face dʼin Baddo wacce take shirin tserewa ganin Emmanuel na tahowa dawani kosasshen police dog mai buzu buzun jiki,dogon halshensa awaje yana juyashi alokaci dʼaya kuma yana barking.

''Release...ʼʼ ya bawa Emma umarni,da sauri ya cikashi,Gidado ya daga murya yace da trained dog dʼin''Chief here is ur morning meal today so enjoy...ʼʼ ya furta yana nuna mishi Baddo da yatsa karen ya kada kai tamkʼar yaji abunda yace,da gudu ya nufeta adaidai lokacin Jameelah ta fito arudʼe jin ihun Baddo,

Baddo ta jefar da basket dʼin abinciccikan tana ihun neman ceto,sai ga kular toasted sandwich ya budʼe,,duk slices dʼin suka watse akʼasa,haka ma kular smashed chicken and ground beef cabbage sauce ya watso kasa har yadan bʼata mata kaya,flask dʼin kunun gyadʼan ne kawai ya tsira baʼayi asararsa ba,wani entrance door ne ta hango da gudu ta nufeshi,karen kuma hankalinshi ya koma kan special dishes dʼin da suke watse akʼasa,da sauri ya koma wajen yana lashe halshensa gami da karkadʼa bindinsa,Sai data kai kusa da Jameelah ta kamo hannunta sannan hankalinta yadan kwanta.

Hannunta ta ruko jiki na bʼari tace tana hawaye''Anti...jami..plsss..help..dnt allow..the..dog..to..harm...meʼʼ Duk jikin Jameelah yayi sanyi,ta daga ido sama zuwa part dʼin Hafsah zuciyarta na suya,tana hadʼa ido da Hafsan sai Hafsan ta dadʼa kankame Gidado don Jameelar taji haushi hadda wani kashe mata ido dʼaya gami da sakin shuʼumin murmushi, Gidado yayi wani wurgi da hannayen Hafsan ah saʼilin daya farga da abunda Chief keyi,he's really enjoying his dishes.

"Waddafuck!!! wata sabuwa inji yʼan caca,breakfast dʼinmu ne haka chief keci hankali kwance?ʼʼ sai gani yayi karen ya karkadʼa masa bindi,afusace ya juyo har yana buge Hafsa yabi ta dakinta don sakkowa kʼasa ya samu Baddo,ahaukace yake fadin''This gal issay witch kuma wallahi sai ta girka mana sabo kafin ta tafi....ʼʼ

***

A can waje kuma Kasim duk yabi ya gaji da jiran fitowar ita Baddon,agogo ya duba yaga 7:35am,jan dogon tsoki yayi yace''wai ni meya tsayar da yarinyar nan aciki ne?nifa tamun sauri na gaji da zaman mota kar basir ta kamani....ʼʼ ya ida maganarsa tare da kwantar da jikin seat ya kishingida yana mai lumshe idanu cike da takaici,sai furzar da iska yake lokaci zuwa lokaci idanunsa akan kofa,kuma sosai yake jin some noises na tashi kamar ackin gidan ammh heʼs not sure..

Janyota yayi daga jikin Jameelah tare da sharara mata wawan mari yace cike da tsanarta''Breakfast dʼin namu ne kika watsar akasa haka kare naci?toh billahil lazi sai kin mana sabo kafin ki tafi...ʼʼ ita marin ma be dameta ba kamar yadda yace sai ta girka musu wani,ta zaro idanu waje tana kallonsa,tun kafin tayi magana yace''Yes MUBEENAH you heard me right sai kin sake girka exactly abunda kika kawo mana kika kuma barar...ʼʼ wani sabon mamakin ne ya sake lullubʼeta jin ya ambaci ainihin sunanta abunda be tabʼa yi ba,sai taji duk duniya babu wanda yafishi iya kʼiran sunan hatta da waʼenda suka radʼa mata shi basu kaisa ba,

''Sahibu haba meye haka ne kake yi?which kind of wickednes is diz?meh yarinyar ta maka ne?"

Jameelah ta fadʼa in high degree of annoyance,yatsa yasa ya datse lips dʼinshi yace''shhhhhhhh!yimun shiru anan tunda ke baki ga abunda tayi ba tou ni na gani don haka babu ruwanki sheʼs my sister...ʼʼ sai alokacin Hafsa data fito tasan cewa ai Baddon kʼanwarsa ce,ta maimaita''Sister?ammh ai ban tabʼa ganin fuskan nan acikin zuriʼarsu ba...ʼʼ

Wani sashin zuciyarta yace''In banda abunki yadda zuriʼarsu take da yawan nan kila harki kʼare rayuwarki agidanshi baki gama saninsu ba...ʼʼ

Angode ma ta sanyo hijabinta,ta ballawa Jameelah harara tana fadin''Munafuka.....ʼʼ

A hankali ta fadʼa don kar yaji,daga kafadu Jameelar tayi tace itama ahankali''Dallah malama matsa baki duk wari babu tsafta,,na kaiki ah iya hadʼa munafurcin ne?ai duk inda munafurci yake toh tsuliyar na wajen...ʼʼ

Wayyo Allah hakika kalaman Jameelah sun soya ran Hafsa don kadan ya rage ta fasa ihu don haushi,ashe Gidado na jinsu shiru ne kawai yayi musu,ganin kar abun ya zamo rikici yasa duk ya tsawatar musu tare da basu umarnin komawa ciki,Hafsa taja tsaki ta soma shigewa kan Jameelar tabi baya,ya maido da hankalinsa akan Baddo yace''Tunda kinki ki gayan wanda ya kawoki toh muje ki duba abunda kika barar sannan mu shiga ciki ki girka yunwa suke ji...ʼʼ

Ya ida maganarsa tare da kamo hannunta tana tirjewa,tace cikin kuka''Toasted sandwich ne sai kuma smashed chiken and ground beef cabbage sauce da kunun gyadʼa ammh shi be zubʼe ba,sai dai kuma don girman Allah kayi hakʼuri ban iya ba...ʼʼ

Sakin hannunta yayi ya shiga binta da kallon mamaki,can yace yana murmushin takaici''haba dai wasa kike ko Mubeenah?ʼʼ

''Wallahi Hamma da gaske nake ban iya girkin zamani ba...ʼʼ ta furta tana sharar kwalla abun dai gwanin ban tausayi ammh gogan ko gezau beji ba yace''To, kwantar da hankalinki don yau zaki koya agidan Gidado kuma make sure it taste good if not am gonna skin you alive and for the very last tym ke dawa kuka zo?ki budʼe baki kiyi magana don i promise bazan sake maimaita tambayan nan kamar ina bitar karatu ba next thing zakijishi ne ajikinki...ʼʼ

Baki na rawa tace''Da...Ham...ma..ka.....ʼʼsai kuma tayi shiru.

Duk da cewa ya dago wanda take shirin ambatar sunansa ammh sai kuma ya fuske yace''Dawa? Ina jinki.ʼʼ

''Ham..ma..ka..kasimm...ʼʼ ta ida ah matukʼar tsorace tana kallon yadda kalar idanunsa suka sauya,sai can kuma taga ya saki murmushi yace''idan na fahimceki kina nufin tare kuke da abokin cin mushenki ammh sabida shi dʼin isassahe ne shiyasa yaki shigowa ya gaidani ko?fyn jeki kirawoshi,kice masa ina kʼira...start moving kafin nasa chief ya yayyaga mun ke yanzuʼʼ

Ya lura tsoron karen takeji shiyasa taki motsawa,ya bawa securities daketa kallon ikon Allah umarnin maida chief cage wanda ya gama cinye wasted dishes dʼin sai lashe kasa yake,suka kamashi suka mayyar toh asannan ne ta samu kafarta da motsawa

Har tasa hannu zata budʼe kofa ya kʼirawo sunanta cikin wani kakkausar murya *''MUBEENAH....!ʼʼ*

Da sauri ta waigo tare da sauke kallonta akan serious face dʼinsa yace''karku sake kuce zakuyi tunanin guduwa kinji nace wallahi duk inda kuka shige saina nemoku na kʼwakuloku,sauran abunda zan muku kuma basai na fadʼa ba,don haka kice masa idan yana son cigaba da ganin kansa araye toh tun daga gate ya soma tsallen kʼwado har zuwa inda nake basai na bashi umarni ba,da fatar kinji abunda nace or u prefer the language of dogs?ʼʼ

Da sauri ta daga kai cike da tsoro tace''naji duk abunda kace basai ka kirashi ba...ʼʼ ta fice da sauri shi kuma ya fashe da dariyar mugunta yace''Saina ci ubanku dukah yau dʼin nan yʼan iska kawai...ʼʼ

Ya ja tsoki tare da duba yadda babbar yatsar kafar damarsa tadan kumbura sakamakon bigewar da yayi dazu.......

Wannan paid book ne, amma zan ɗan bada garabasar free pages. Maza ki hanzarta biyan 500naira kacal domin ki mori karatunki ta wannan asusun bankin 7065481260,Palmpay, Hafsat Mustapha. Sannan a turo da shaidar biya ta *** ko kuma a garzaya kan arewapan.

To be continued…

#’Yar Mutan Naija#

***.