ZAINAZAIN

01

by @jamilaumarjanafty

ZAINAZAIN..!

(Is a love Story and Betrayal)

The story of  Patriotic,optimistic,joygiver and a Simple gal..

Wattpad:Jamilaumar351

Mallakar:Janaftyshakira❤️

Bismillahir Rahamanir Rahim,in The Name of Allah the Most beneficient the most mercefull praise be to Allah loard of the words..Assalamu Alaikum my Follows Fans am Starting my new book i ask Allah Subhanahu Wata'ala to guide me,Throught and Make it Sussefull till the end

BOOK 1

         0️⃣1️⃣

BAUCHI NIGERIA..

Tun Daga Yanayin Girman Asibitin da yanayin Tsarin Gininsa zaka Fahimci Wanda ya Mallaki asibitin ba karamin Mutum bane,Asibitin ba mallakin gwannati bane,Asibiti SPECIALIST HOSPITAL ne,ya bambamta da Sauran asibitocin da muka sani.

SAULAWA SPECIALIST HOSPITAL ADDRESS 144Box ALAWA BAUCHI NIGERIA

Asibiti ne Daya samu Tunani kuma Hangen kwakwaran Likitan kwakwalwa Wanda Yayi gwagwarmaayan karatu Tundaga nan gida Nageria Har Zuwa Kasashen Ketare Shekaru talatin da wani Abu da Suka gabata.

Dr Abubakar Bashir Saulawa Shine ma mallakin Asibitin Saulawa Specialist Hosp wanda ya Budeshi Ba Domin komai ba Sai Domin Taimakon Takala da kuma Burinsa na Ganin ya Gina Asibiti na kashin kansa,Duk da Asibitin bana Gwannati bane kuma Babu Hadin Gwiwan Wasu yan kasuwaci aciki Hakan Wani Sauki ne ga Takalawa kuma marasa karfin Garin na Bauchi Sosai ake Rubibin asibitin Tunda Cikin kashi 100% na Kudin Abunda zaka kashe ana Cire kashe 50% kashi Hamsin ake Karba Shiyasa Asibitin ya zama Wajen zuwan Takalawa da marasa karfin da masu Rufin Asiri Harda masu Kudin Duka Saboda Ingancin Likitocinsu da kuma Kama da Nurses din Dake aiki asibitin da masu Kiwon lafiya,zuwa masu kula da Tsaftan Asibitin Har zuwa kan Security Din Cikin Asibitin da kuma masu Gadin Dake kula da Shige da Fice na asibitin Duka Tsararru ne kuma kwararru ne..

Duk da Dr.Abubakar Bashir Saulawa ya kasance likitan kwakwalwa,Tun a zamanin baya Yanzu ma da Girma ya kamashi Karfinsa ya kare,Yana da ya"ya da kuma Jikoki Wanda Yaso Tun yana da karfinsa an samu Mai gadonsa Cikin Ya"yansa Biyar da Allah ya bashi a Duniya sai dai Hakan bai samu ba Ammh Allah bai barsa Haka ba Biyu Daga Cikin manyan Jikokinsa Mafi Soyuwa acikin Ransa Sun kasance Duka likitoci ne,Daya Likitan yara ne Daya kuma Likitan Fannin mata ne,Shekaru Biyu da suka Gabata asibitin gabadaya ya koma Hannunsu Domin Dr.Abubakar Bashir Saulawa Karfinsa ya kare ga Tsufa ga Shekaru don ma an samu Jin Dadin Rayuwa da kuma Nagartan Tsufa Da ba Haka ba Yana zaune agidansa Tare da matarsa Yana Fama da Ciwon kafa sai dai Duk Sati Jikokinsa Dayake alfahari dasu Suna Zuwa Dubasa da Sanda ma yake Tafiya Ta kowani Bangare Buri da kuma Muradin ALHAJI TSOHO yagama Cika.

****

Monday

8:54pm

"Fitowa yayi Daga Cikin wani makeken Office din Dake cikin babban Asibitin,Hannunsa Dake Daure da Rantsntsan agogon Kamfanin Gucci ya Tura Cikin aljihun wandon Suit dinsa mai kalan Baki da Fari, Dake jikinsa yayi Lokaci Daya yana Fitowa da Wayarsa Kiran Samsumg ce.

Yana Kokarin Amsa Kiran Daya Shigomai da Mirmishi Bisa Fuskarsa kenan Wata Matashiyar Yarinya Da bazata wuce Shekaru Ashirin da hudu ba duniya ba ta Sheko Da Gudu Jikinta Sanye da Fararan kayan Both Riga wando sai karamin Hijabin Dake Jikinta wanda ya Rufe kanta da Wuyanta kawai Cikin Haki Ta Dakata Tana Fadin

"Sir..."

Kafin ma ta Samu Sauke Numfashin mganarta ya Dago A Zafafe lokaci Daya yana Daga mata Hannu yana Fadin"No..ke  im Going Home...Juz koma miye go to Dr peter or Dr Hisham or Dr Haddir..."Daga Haka kawai ya Wuceta Batare ma Data samu kyakyawan kallo Daga Garesa ba Lokaci Daya wayarsa na Kara Daukan Tsuwa Cikin Muradi da  kuma doki ya Daga Kiran yana Fadin.

"FIRSTLOVE...."

Da kallon Haushi da kishi Hade kuma da Soyayyah Ta Bishi dashi har ya kulema ganinta.

Ingarman Namiji ne kuma mai Cikar Zati Dogon Namiji ne, Fari ne ammh Farinsa ba Sosai bane yadai Hadu ne da Jin Dadi da Tsabar Hutawa,Doguwar Fuska garesa mai Dauke da matsaikatan Idanuwa da Gashin Ido da gira Daidai gwargwardo Bakin Gashi kai garesa wanda yayi wani nadewa irin na Fulanin asali Bakin Sajensa Shi ke karamai kwarjini da Cikar zati akallon Farkon in kaimai zaka mai Shaidan Dattako da Nagarta da kuma kamewa a Fuska DR.ZAINULLAHI USMAN ABUBAKAR SAULAWA Yana da kamewa da kuma Basarwa ba kasafai mutun ke iya gano Wani Abu game dashi ba in Dai bashi ya Furta maka ba Kwararran Likita ne afannin mata wato gyneacologist Doctor Wanda ya Shafi Shekaru wajen Takwas a Oxford University London Kafin ya Wuce Mumbai Medicine School ya bata Shekaru Biyu achan kafin ya Dawo kasarsa ta Haihu bayan Dawowarsa ne ya Fara aiki a Asibitin Daya kasaance Mallakin Kakansa ne Alhaji Tsoho Wato Dr.Abubakar Bashir Saulawa.

Ajiyar Zuciya mai karfi Ta Sauke kafin ta Yamutsa Fuska Tana Fadin"Dama ai na sani..Komai Firstlove sai anyi mgana Ya kama Masifa Ammh an Tabashi sai ya wani karya Murya yana Firstlove A"a Third Love ne ba Firstlove ba..Tafada Cikin wani irin Haushi Daga kasan Ranta Domin a Hakikanin gaskiya Tun Lokacin da aka Dauketa aiki awannan Asibitin Da Haduwarta da DR.ZAIN,taji Duk Duniya ba Namijin Datake so kamar sa Eh Tana matukar sonsa Domin ya Chanchanta kuma yakai matsayin Asoshi Da Farko ta Fara kokarin Tusa kanta Garesa Sai dai Bata samu Fuska ba Tunda shi bamai Sakin Fuska bane koda yaushe zaka ga Fuskarsa ta Gintse ne,yana da Tarin kwarjini da Haiba Dan Babban Gida ne mai Dattako,Ba Ruwansa da Mata mazan ma ba kasafai yake sakar musu Fuska ba Mace Dayace ke da Wannan Darajan Itace Matarsa Wacce akayi Bikinsu Wata Takwas da Suka Gabata.

Bazata ce ga Ainihin Sunanta ba Ammh FIRSTLOVE dai kowa ya sani Duk ba bata taba ganinta a Fuska ba Ta Tabbata Duk wanda yake aiki acikin Asibitin ya san Sunan Firstlove abakin Dr Zain

"Daga Haka ta saki Wani Dogon Tsaki kamar bakinta zai Fado ta wuce Fuu kamar Tatashi sama Zuwa Office din Dr peter Domin gwarashi Sau Dubu akan Taje wajen Dr Imran Shima Yan Uban Masifan ne da Rashin bama aikinsa muhmmanci,Da kuma Tsinanan Son mata kamar Bunsuru,Dr Haddir kuma Taga Fitanshi Tun Dazu Baya Cikin Asibitin.

****

Tana Jin Sanyin Zazzakar muryansa ta Daki Dodon kunnuwanta ta saki Wani marayan Azuciyar Zuciya mai Hade da Samun Sukuni da Salama Cikin Wata irin Murya mai Cike da kulawa da Soyayyah Take Fadin"Firstlove Ina ka Shiga ne..? Tun dazu ina ta Kiranka u did pick my Call..."

Tafada Cikin Wani Irin Sangarta da Shagwaba Har tana Buga kafa

Jin muryanta Cikin wannan Shagwaban yasa ya kara Susucewa Cikin Kwaso mgana yake Fadin"Innalillahi FIRSTLOVE...U WANN KILL ME KO.. ? jin Abunda yace ne yasata sakin Wata Siririyar Dariya kafin Tayi wani luu da manyan Idannuwanta kamar yana Ganinta ta Fara Dira kafa tana Fadin"Umh..! Inn....Umh...Ahhhh...Ni Wlh ban yarda ba ina ka ijiye wayarka naji ka shuru almost 3hour Rabon da naji ka fa.."

Tafada tana wani Tande baki irin na Mata wadanda suka san kansu,Dafe Kirji DR. ZAINULLAHI USMAN ABUBAKAR SAULAWA yayi kafin ya wani Fesar da Numfashi Yana Fadin"Ohh....Firstlove..HALIMATA my Zainah nayi Attending Din Wata patient da aka kawo Kuma Wayar tawa tana Silent ne am Really Sorry..!

Cikin Muryan yarda da Amana ta Furta Daga Bangaranta.."Appolgy Accepted Firstlove kafi kowa sanin ko kana Laifi Wajen kowa ni awajena bazaka Taba Zama mai Laifi ba,kafin ka kuskuremin nake maka afuwa Zain dina.."Tafada Cikin wata murya ta Soyayyah da Sadaukarwa.

Tafiya yake yana Waya ammh in kaga yadda Gabadaya Hakoransa ke kyalli awaje zaka Fahimci Irin Farinciki da Nishadin Dayake Ciki da kuma yadda Wayar take mai Dadi Cikin Kasa da Murya yace"Na yarda Dake Firstlove...Na fi kowa Sonki anan Duniyan Hatta kuwa Umman Zarena Allah na Fita Sonki Firstlove.."Yafada Daga karshe Cikin Tura baki yana Tuna irin yadda Umman Zareena ke nuna Tafi kowa Son Zainar Tasa.

Dariyar Jin Dadi da Nishadi ta saki Kafin tace"Kai Firstlove Umman tawa ce kafi ta Sona..? Cikin Bata Fuska yace"Eh kina Musu ne..? Da sauri Tace"Haba Firstlove Soyayyah Uwa da yarta Na musamman ne Daga Allah fa.."Cikin kunkuni yace"Alrigt TUnda ni Soyayyata Dake ba Daga Allah bane...Ki koma Wajenta sai ta baki Abunda nake baki mai Dadin nan Every Night.."Yafada Cikin Zolaya da Dariya.

Jin Abunda yace ne yasa Ta saka Siririn Hannunta Dayaji Bakin Kunshi da ja Ta Rufe bakinta Tana Fadin"La....La.la...Firstlove ya Fadi Abunda mallam ya Hana Fada.."Ta Fada Cikin Dariya Shima Dariyan yake yana Fadin"Ai ke kika ja..Taya zaki ce Umman Zareena Tafi ni Sonki Ni ai bazance Neneta Tafi ki Sona ba Cos i Know kin Fini yarda Dani Firstlove Duk Duniya Bayan Iyayena da Suka Sanni ta Fannin Rayuwa Kece Wacce kikafi Sani na,Completely kuma kika Yarda Dani 100%..."

Cikin Son Tabbatarwa tace"A"a Na fi yarda Dakai Fiye da kaina Firstlove i Trusth u More Dan i Truth my Self..."Tafada Cikin yarda Da kalaman Wadanda Suka Fito Daga kasan Ranta Runtse Ido yayi yana Tuna Wani Abu Jikinsa sai yayi sanyi Yana Tunanin anya yana yi ma Firstlove adalci kuwa..? Ta bashi Dukkan yardanta Shi kuma Batare da saninta ba yana Cin Amananta Duk da ba Laifinsa bane ko yana so ya yakice Abun sai ya kasa ammh Har acikin Ransa baya jin Dadin Abunda yake aikatawa yana Taoron Faruwan wani Abu Watarana.."

"When zaka Dawo gida...?

Yaji Sanssanyan Muryanta ta katsemai Tunanin Daya Shiga kansa ya shafa Lokaci Daya yana Fadin"Yanzu zan Dawo Firstlove kin ganni ma na Fito Daga Office dina Zuwa Haraban Asibitin Anytin Special for me..? Dan Fuska ta Gimtse kafin tace"Yes...Oh...No..."Tafada Tana Dariya Cikin mamaki yace"Wht..?

Da sauri Tace"No is a Suprise For u.."Yana Cijan lebensa na kasa yace"Umh..Ai Ba wani Suprise Da Special dana fi Bukata irinki Firstlove ur know Dadinki Ya kusa Haukatar dani in D morning plz in nazo zan kara Ko Daya Befere nayi Takin Bath muyi Dinner.."Yafada yana marairaice mata.

Dariya Take mai Shi kuwa Fadi yake"Plz..plz Firstlove Don"t Say NO...! Cikin Girmamashi Tace"It Ok..Am Waiting For u Come Back Soon Am Here For u Forever Firstlove.."Tafada Lokaci Daya tana Sakamar kiss Din Tare da Huramai iskar ta Cikin Wayan wanda Sai da yaji Tsirgawansa Har tsakiyan kansa.

Daga Haka ta katse Kiran Sauke Wayar yayi Daga kunnansa yana Fitar da Huci mai Zafi Daga bakinsa lokaci Daya yana Shafa Kirjinsa,Yana jin yadda Gabadaya yanayinsa ya Chanza Jikinsa na wani Shaking waje Daya na Tsabar Sha"awace yana Jinsa kamar yana yawo Cikin gajimare ne.

Sauri Sauri Gudu gudu ya Fito Daga Cikin Asibitin Duk wanda ya ganshi sai ya Bisa da kallon Mamaki,Duk yadda ake ta Kiransa Sir..!Sir..!Banza yayi Ba wanda ya Tankamawa Ya Fito Haraban Makeken Asibitin kai Tsaye parking Space ya nufa jikinsa na Rawa Burinsa kawai ya Bude ido ya gansa gaban Firstlove dinsa

Tun Daga Nesa ya Ciro makullin Motansa kirar Toyota 320, Lokaci Daya yana Zare Coat din Jikinsa Daga nesa ya latsa wani Abu Jikin Key din Motar Tayi wani kuka ta saki Light ta gaba da baya,Ya karisa Cikin Motan kenan yana kokarin Budewa ya Shiga yaji karan Bude Get kamar wanda akace ya waiwaya Da Sauri ya waiwaya yana kallon mai Shigowa.

  

Da Bala"in Gudun Data saba Shigowa ta Shigo Cikin Haraban Asibitin,Bata Tsaya ko"ina ba sai Gabda inda Dr Zain ke Tsaye yana kallonta Cikin mamaki,Cikin Abunda bai fi Sakwan goma ba ta gama Daidaitan Motan nata ta Bude Murfin Motan ta Sako Kafarta Waje.

Wata Farar Kaface ta Fara Fitowa mai Dauke da Wani Ubansu Takalmi na kamfanin Gucci,baki Mai Tsini Wanda yake Dauke da igiyoyi,Ta Daursu Cikin kafarta Wacce Taji Karin Kumba,kuma Shafe da penti mai kalar pink,sai kafar ta kara kyau da ban Sha"awa barin ma Sarkan Gold din Dake Daure a Tsitsiyan kafanta na Hagu,Hannunta ne ya Fara Bayyana ana Biyu mai Dauke da Wata Waya mai Kalan Pink a Hannunta sai key din Motarta Shima mai Sakale da Key Holder kalan pink Daga gani dai ma mallakiyar motar mai son Abu pink ne Domin Data Bayyana Waje ma Wata Doguwar Riga ce mai Roba kalan pink ajikinta Ta kamfanin Armani sai Farar Rigar Likitanci Wacce ta Dora asaman Rigar ammh sakamakon Roba ce sai tabi Rigar ta lafe kowani Motsi na Jikinta ana iya gani Daga kusa.

Farar mace ce Tas Ita bamai Tsawo ba kuma itama ba Gajera bace,Manyan Idanuwa gareta masu Dauke da gashin Ido Zara zara,Tana da Cikar gashin kai Domin ya Bayyana ta kasan Gyalen Rigarta Datayi Rolling Bisa kanta,Matsakaicin Bakinta mai Ban Sha"awa wanda yaji pinck Din Jam baki.

DR.DINA GADDAFI SHEERIF... Kenan Farar mace alkyabban mata,Mace ce mai kyau da ilimi A kallan Farko in kayi mata zaka Fahimci Half cast ce Domim Mahaifiyarta Balarabiya ce,Ta gaji arziki gaba da Baya Domin Diya Take ga kwamishinan kudi na Jihar Kanon Dabon Alhaji Gaddafi Sheerif,Daga Fatarta zaka Fahimci Tana Cikin Jin Dadin Rayuwa,Daga yanayin Takunta Zaka Fahimci Idanuwanta Suna Budewa Tana da Tarin Wayewa Sosai Tunda tayi yawon kashashen Duniya Sosai Bayan Karatun Datayi a London achan ne ma Sanadin Haduwarta da Dr. Zain wanda Dalilinsa ne yasa ta Baro Gaban Iyayenta tazo Tana aiki Dashi a asibitin Dayake mallakin kakansa ba wai Domin bata da wajen da zatayi aiki ba,No Zata iya yin aiki adukkan Asibitin Kasar  Nageria a inda taga Dama sai dai kash Soyayyar Zain Acikin Jininta Take tagama Bashi Duka Rayuwarta Bata Jin Koda da Minti goma Rayuwarta da Numfashinta Yayi nesa Da nashi Tana son Ta kasance Dashi Har karshen Rayuwarta.

Fara wani irin Taku tayi zuwa Gabansa Lokaci Daya Albarkatun Kirjinta Suna wani Girgiza Cikin karamar Rigar Likitocin Dake Jikinta Dayake wata Arniyar Dogowar Riga mai Roba ce ajikinta tabi ta kama ko"ina ta manne Shiyasa ta lafeta in Tana Tafiya ko"ina na Jikinta na Nunawa.

Kafeta da ido yayi kamar yadda Itama ta kafeshi da idanuwanta Masu Cike da wani manadigido da da wani Sha"awa da Bariki yadda Kirjinta ke Shaking ne yasa Hankalinsa ya Tashi Ya kasa Dauke idanuwansa akai,sai da ta kariso gabansa ta saka key din Motarta ta kada mai akan Fuskarsa Tana Fadin'"HI....'

Sai Lokacin ya Dawo Cikin Hayyacinsa ya wani yi Baya kamar zai Fadi da Sauri ta saka Hannu ta Riko Hannunshi Tana Fadin"Are u okey..?Tafada tana mai wani irin kallo bayan ta Sunkuyi mai Sosai kamshin Turaranta ya Daki Hancinsa Wanda ya kara Rikitashi ya Fita Daga Hayyacinsa Dama kuma Abunda Take muradi kenan Ya Fita Daga Hayyacinsa Wanda zai saka ya manta da kowa da komai sai ita kwara Daya Tak.

Runtse Ido yayi kafin ya Bude Saurin Mikewa yayi yana Rabuwa da Hannunta Daga Rikon Datayi mai ganin mutane na Zirga zirga a Haraban Asibitin Jefi jefi Dukka suna parking Space baya so wani ya gansu ahaka yana da kima a idanuwan Mutane baya so wannan kimar ta Zube

Gyara tsayuwa yayi yana kokuwa da Numfashinsa ganin yana Barazanan Daukewa

Cikin wata Dashashiyar Murya yace"Am going Home Dina.U can meet Tomorrow Morning Firstlove is waiting For me.."!

Yana Gama Fadar haka ya Juya Cikin Sassafar ya isa ga Motarsa ya saka Hannu ya Bude ya Shiga Ya zauna Da kallo Ta Bisa Galala Cikin Wani Irin Bakinciki da Kishi Tana kokarin Danne Abunda Taji yana Taso mata Daga kasan Ranta Jin Sunan Daya ambata FIRSTLOVE,wai da miye wannan yarinyar ta Fita ne..?me take bama Zain wanda bata bashi Da tafita matsayi awajensa...?

Ganin yana neman Tada Motar nashi ne yasa ta Farga gudu Gudu Sauri sauri ta Nufi Motar nashi kamar walikiya ta Zagaya bangaran mai zaman banza ta Bude ta Shiga ta zauna Lokaci Daya tana Maida Kofar ta Rufe Cikin mamaki ya Dago Daga key din Dayake ma Motar nashi yana kallonta Baki Bude Cikin mamaki yace"What is dis Dina..! ? I tell u gida zani ko..?

Cikin Daure Fuska Tana kallonsa Tace"Yes I want to Tok wit u Zain...! Tafada kai Tsaye tana Sakarmai Bayan idanuwanta masu kashe mai Jiki Saurin kauda kai yayi zai yi mgana ta katseshi da Fadin"Juz 10minite plz..Dr..! Tafada Cikin karya Wuya Lokaci Daya Tana Dafa Hannunsa Dake kan Cinyarsa wani Iri yaji yayi Saurin Janye Hannunsa yana Fadin"Ok..Go ahead..!.

Yafada Yana Kokarin kauda kai Bayaso Taci galaba akanshi kamar yadda ta saba gashi kuma yayi ma kansa alkawarin bazai kara aikata Laifinsa na Baya ba Wato ZINA da Auransa ba.

Ganin yadda ya kauda kai ne ya sakata Dariya ta Murmusa Tana Fadin"Why kake neman gujema Dina Dr Zain..? Ta fada Cikin Wata Murya mai Cike da Sha"'awa juyowa yayi yana kallonta Cikin Ido Itama Shi Take kallo Lokaci Daya tana Wani Bude baki Tana Rufewa kamar wata sakarya Miyau ya Hadiye yana Jin reaction Dinsa na Mikewa Cikin Wandonsa ammh sai yayi Saurin Dannenta idanuwansa ya kauda akanta yana Fadin"No..Dina plz ki bar wannan mganar na Fada miki Firs...!

Bata Bari ya karisa ba tayi Caraf ta Hade bakinsu Waje Daya Tana Kissing Dinsa in a Romantic Way,Kansa Ta Rike da Hade keyansa Tana kara manne Bakinsa Cikin nata Lokaci Daya kuma tana mai Sosa acikin Gashin kansa nan da nan ya Rasa Natsuwarsa Duk kokarinsa na Son kauce ma Daina ya kasa Shima Hannun yasa ya Dafo kanta,Da Dayan Hannunsa Dayan Hannun kuma ya Dafe bayanta wanda ya bata iko yin Tsalle Daga kujeran Datake Zuwa Kan Cinyar Zain Bakinsu na Hade suna Cigaban da Kissing Din Juna kamar zasu Cinye kansu hankalinsu kwance Tinda Motar Tintek ne ko"ina yana Lullube ne.

Sun Shafe wajen Minti goma Acikin Wannan Halin kafin Dina ta Fara Janye bakinta Tana sakin Numfashi sama sama Shi kanshi Zain Baya yayi da kansa ya Jingina da kujeran Motan yana Sauke Numfashi Idanuwansa sun kala Sunyi Jajir saboda Jaraba Cikin Wani irin yanayin kallo yake jifan Dina ita kuwa ganin Haka sai ta Saka Hannu Tana Shafa Kirjinsa Lokaci Daya Tana Fadin"I NEED U ON BED ZAIN...!

Tafada kai Tsaye tana Sakarmai Idanuwanta Da Suka kankance Kokarin yunkurawa yake ta kara Danne Kugunta Wajen Sandar Girmansa,jin Tana kunnosa yasa ya Furta"Stop it Dina..Gida zani Firstlove tana Jira...n."Shiii...! Bata bari ya karisa ba,ta sakamai Yatsanta a baki Tana yawo Dashi Lokaci Daya Tana Fadin"Plz Don"t Say No Zain...Is not going to Take long Time Juz 20m...! Tafada tana Wani Shafa Sajensa Cikin Wani Salo.

Kallonta yake cikin Wani yanayin ganin yana kokarin mgana yasa ta kwantomai Nonuwanta suka Daki Kirjinsa Tana Fadin"Plz...Please...!Take Fada tana gaba da baya akan Cinyarsa kamar wacce take Kokarin Tashi ta kasan nan kuwa tasan Abunda take yi,Shi kuwa Zain Jin Sha"awarsa takai

Kololuwar tashi ga Sandar girmansa Ta tashi kamar zata Fasa Wando Ita Dina kema wannan Gaba da baya,Domin Tafi kowacce mace Sanin Lagon Zain Din Har kuwa da wacce yabani matsayi Fiye da ita Wato Firstlove din nasa.

Cikin Shakakkiyar murya yace"Ok..Ammh ba amotan nan ba ko..? Muje Office dina.."Cikim Kiss tace"Why..? Plz u can do it here Zain..Zai fi Dadi da Romantic.."Hararanta yayi yana Mikewa da Karfi Tayi Saurin Kwatomai ajiki Tana Fadin"Ohhwayyo.."Cikin Wani Salo,Tureta yayi Gefe yana gyara Zaman Rigansa Data yamutse Coat dinsa kuma Dama abayan Mota ya Wurgata

Kallonta yayi yana Fadin"Meet me in my Office Now..! Daga haka ya Bude Murfin Motan ya Fice Da Sauri yana Gyara Wandonsa lokaci Daya kuma yana kai Duba ga Haraban aaibitin Domin yana Son Mutumta Mutumtakansa Baya so yayi Abunda kimar Gidansu data iyayensa Zata Zube ganin ba wanda yake ankare dashi yasa ya Fito Daga parking Space Din ya Nufi Cikin Asibitin da Sassarfa.

Mirmishim Keta ta saki kafin ta Rarumi key din Motar da wayarta Ta Daya Fadi kasa,Bakinta ta Duba amudubin Mota Taga Duka Zain ya Shanyen Jan Bakin Data saka wani Munafukin Mirmishi takarayi kafin ta Bude murfin Motan ta Fito Lokaci Daya tana Rike aKugunta Tana Fadin"Choooo...So So Sorry HALIMATU DIYAR MEGADI YAR MAI AIKATAU....yau ma Dr Zain is Under my Control Sai kiciga da Jiransa.."Daga haka ta saki Wata Irin Siririyar Dariya kafin ta Kada key din Motarta tabi Bayansa Cikin wani irin Takun Gogaggun mata wadanda suka san kan Duniya.

Bata tsaya bata Lokaci ba Sama sama take Dagama Ma"aikatan Asibitin da Nurse din Dake gaisheta Hannu Allah Allah take ta karisa Office din Dr. Zain Kada wannan Dan Anacen ya Fito ya ganta sai dai Addu"arta bata Ciba Kamar Daga sama Taji muryansa"Dr.Dina..."

Cak taTsaya Cikin wani Takaichi ammh bata waigo ba Cikin Sauri ya kariso gareta Lokaci Daya Yana Fadin"Yana ga kin Dawo... .?Bayan Dazu kince min zaki Fita..?

Ya Fada yana son leken Fuskarta Cikin Jin Haushi ta Waigo Tana Fadin"Why Dr.Imran...? Fitata da kuma Shigowata Cikin Asibitinnan Duk akan idonka ne Am i Ur Wife..? Haba Takuran naka Is Over me Wlh Ban so Wlh.."Tafada tana wani yarfa Hannu.

Kyakyawan Fuskarta yake kallo Yana Jin wani iri acikin Ransa Meyasa Dina take mai Wulakanci ne... ? Ita kuwa Karamin Tsski Taja tana Juyawa Lokaci Daya ta kadamai Manyan mazaunanta Ta wuce ta barshi nan da kallo ya Bita yana Wani Hadiyan yawu Harda Lashe baki kamar wani maye ya kada kai yana Fadin"Allah yakai Damo ga harawa ko bai ci ba yayi Birgima akai.."Daga Haka ya Juya yana Juyawa suka Hada Ido Hudu da Dr.peter Wanda yake ta Dariya yana ganin haka ya Hade rai ya wuce yana Fadin"Wai Su cin Danko Harda su kaza..Sa"ido ma Harda Arna Mtseww Allah ya kyauta.."

Ya wuce Fuu kamar Shima zai Tashi sama Nurses din Dake Zirga Zirga awajen kowacce Taitayinta Ta Shiga sanin Halin Dr.Imran Masifaffan ne na Bala"i Asibiti ba Asibitin Ubansa ba sai iko Daga Cin Arziki Har gwarama Dr.Zain in yayi wannan da Hujja tunda Asibitin a Sali na Kakansa ne ammh Shi fa,sai Iskanci shi ba kowan kowa ba,Ammh fa iya masifar ya tsaya in yaga Wata Nurse tamai yakan Taya in ta bada Hadin kai ana Hutawa Sosai ba Ruwansa ko Bunsuru ya shafamai lafiya wajen cin mata.

Knooking ta Farayi Cikin Muryansa wacce tayi kasa Taji ance "Come in plz.."Saboda yasan Itace Domin adaidai Wannan Lokaci Doka ne bamai Shigomai Office kai Tsaye sai Mutum Daya Abokinsa kuma Amininsa Kuma Dan"uwansa wato DR HADDIR ALIYU ABUBAKAR SAULAWA.

Cikin Wani Taku ta Tura Kofar ta Shiga yana Tsaye ko zama ya kasa tana Shigowa ya Dago da Idanuwansa da suka Zama Jajir saboda Jaraba Cikin Laushi da kuma Muradi yace"Plz Key d Door.."Ya fada yana Wucewa Dircet Cikin Wani Daki dake Cikin makeken Office Dinsa da Sauri Tabi Umarninsa ta saka Makulli ta Rufe Office din ta Bar key din Ajiki itama ta Rufamai Baya tana Shiga ta ganshi ya Juyamata Baya yana Tsaye ganin Haka yasa Tundaga nan ta Fara Cire Farar lapcoat Din Dake Jikinta kana ta Tube Karamin Vail din Data Yane kanta,Kamar al'amara ta Sabule Doguwar Rigar Jikinta sai gata Naked dinta Haihuwar Uwarta Tana Tsaye tana wani munafukin Mirmishi.

Nufarsa Tayi sai dai yaji ta Rumgumeshi ta Baya Tana Shafa Kirjinsa Cikin wani Shauki Runtse ido yayi yana Jinta ta Zagayo ta gabansa Tana Balle mai Botorin Farar Rigar Dake Jikinsa Sai da ta Ciremai kana ya Bude Idanuwansa akanta yana kallonta,Nonuwanta ne da Suke Tsaye Cur Cur suna wani kadawa,saboda yadda Take kokarin Rabashi da wandon Jikinsa,Ta ciremai Dogon wandom Ta Cillar gefe Tana kokarin Sabule mai Boxers din Jikinsa ya Damke Hannunta Da Sauri Ta kalleshi Tana Fadin"Why..?

Kauda Kai yayi batare da yayi mata mgana ba kawai Ya Dagata sama sai kan wani karamin Gadon Dake Dakin,wamda na Duba marasa Lafiyane,Akwai guda Daya Daga Chan Falon,wannan na yan Family ne in Laluran kwantarwa ta kama,

Yana Sauketa kan gadon ya Bita ya Danne Lokaci Daya yana Hade bakinsu waje Daya Cikin wani Irin Shauki itama Ta Damke Kansa Suna Kissing Din Juna kamar zasu Cinye bakin juna,lokaci Daya Hannayensu na kara kaina ajikin Juna.

*****

Area: Federal lowcost

Agogon Bangon Dake Falon nata takai Duba Taga karfe 10:30pm na Dare,karamin Tsaki Taja sau ba Adadi Tana Cigaba da Kiran Layin Firstlove,Ammh kuma Still Wayar nata Ringing Ba"a Daga ba Ranta ya kara Baci kamar ta saki kuka.

Falon tabi da kallo Tana ganin irin yadda ta kawatashi Dinning Table din Data kawatashi da Abinci kala kala da kuma wani katon Cake takai ma kallo Yau gabadaya wuni Tayi Wajen ganin ta Shirya First Birthday Din Zain, ko Sch ta kasa Shiga Duk da kuwa Suna da lectures,Bayan Sunyi Aure wannan ne First Birthday  dnsa suna matsayin ma'aurata Tana so Tayi Supresing dinsa,ammh kuma Ta rasa meyasa Wani Lokacin Firstlove yake kaiwa Dare acikin Asibiti,Duk da Tasan Yanayin aikinsa ammh ai alkwai Tarin likitoci acikin Asibitin kuma in ba wani Emergency ba bai Cika kwanan Asibiti ba.

Zagaye Madaidaicin Falon nata ta Dinga yi Rigar Jikinta tana jan kasa Irin gown din nan ne mara Hannu wacce sama Take da Raga Raga,Rigar ta Dameta Sosai Tayi mata kyau kanta yasha Gyara Gashinta ta Daureshi a Tsakiyar kanta tayi wani Tufka Fuskarta tasha kwalliya Duk da bamai yawa bane.

Doguwar mace ce mai madaidaicin Jiki,Tana da Manyan Idanuwa da matsakaicin Hancinta dirarriyar mace ce Ta gabanta da Bayanta ba Fara bace Chaculate Colour ce ko kuma mu kirata da Bakar mace Jin Dadi da kuma Hutu suka saka Fatar ta Murje tayi kyau sosai Matashiyar ce yar kimanin Shekaru Ashirin a Duniya.

HALIMATU ABDULLAHI GADA Wacce Aka fi Sani Da ZAINA.. Wasu kuma suna Kiranta da ZAINAZAIN..!Kenan mace ce wacce takai mace kuma Wacce Namiji zai yi alfaharin mallakarta amatsayin matarsa ta Aure akallon Farko in kayi mata zaka Hangi Tsantsan Natsuwarta da Hankalinta Tana da Tarin baiwa,Tana da Cika ido da kwarjini,Halima tana da Rauni Gata da Saurin yarda Tana da Rikon Amana uwa uba Ladabi da Biyayyah Tana da Sadaukarwa ga wanda Suke tare,gata da Tarin Bama kowa yarda arayuwarta Domin Tataso Tun Tana Karamarta marainiya ta Bangaran Uwa da Uba,Bata tashi Gaban Duka Ahalinta na Both Uwa da Uba ba,Ammh Tatashi Hannun Uwar Rikonta Hajiya Aisha Wato Umman Zareena da kuma Uban Rikonta Alhaji Usman Abubakar Saulawa shiyasa Duk Duniya bayan su Da Alhaji Tsoho Ko Dangin iyayenta bata yarda dasu ba kamar yadda Taayarda Ta bama Zain Ragamar rayuwarta gabadaya.

Komawa Tayi ta Zauna kawai Saman Daya Daga Cikin Royal Chairs Din da sukayi ma Falon kwanya Ganin bata da wata mafita ammh Idanuwanta na kan agogo Hankalinta kuma na kan wayarta Rabi kuma yana Haraban Gidan tana Sauraran Hon da kuma Shigowar Mota,Ammh Shuru har 11pm ta Buga tana Zaune Bashi da Dalilinsa Idanuwanta Suka kawo kwallah meyasa Duk sadda Ta Shirya wani Abu Special ga Mijinta sai komai ya Lalace Wayarta ta kara Daukowa ta Cigaba da Kiransa ammh bai Daga ba.

Hawayen Data ke kokarin Dannewa ne suka Zubomata Bata yi Yunkurin Sharesu ba ta barsu Suna Zuba,Wata Zuciyar tana Cema ta"Easy Halima Kila Wani Emergency ne ya Taso...! Jin Haka yasa Ta Saki ajiyar Zuciya kafin ta Dauki Wayarta Ta Fara Neman Layin Umma Har ta yi Dialing Sai Wata Zuciyar ta Hanata da Sauri ta katse afili ta Furta"11 na Dare nasan yanzu Umma ta kwanta zan Tayar musu da Hankali toh ko na Kira Nene ce..? Sai kuma ta Girgiza kai Tana Fadin"A"a baya Gida Domin Abba bazai barshi yakai Har uwar haka achan ba..!

To ko yana Gidan Alhaji Tsoho ne..? Tsai da Rai Tayi tana wani Tunani kafin ta Girgiza kanta Tana Fadin"Me zai sa ya Dade haka in ba wani abu bane ya Faru..! Kuma ya gayamim ya Fito Daga asibiti zai Taho gida kodai accident yayi..'"Fadin Haka yasa gabanta ya yanke ya Fadi nan da nan Jikinta ya Fara Rawa Cikin Tashin Hankali Take Fadin"No...No He is Fine...InshaaAllahu Babu Abunda zai sameka Firstlove.."Take Fada ita kadai kamar Wata zararriya.

Tunanin Kiran yaya Haddir ne

Ya Fado mata acikin arai da Sauri Ta Fara neman layinsa Tana Fadin"Am Sure yasan inda Firstlove yake.."Lambarsa ta nemo Tayi Dailing Ta Fara Ringing ta kara kunni kowani Di..! Di! Yana Tafiya ne da Bugun zuciyarta.

"ZAINA Lafiya kuwa..? Taji Haddir  Yafada bayan ya Daga Kiran nata Datake gab da katsewa yana Hamma Cikin Sauri Halimatu tace"Ya Haddir Am sorry na Tasheka ko... ? Dama zan tambayeka ne Kana asibiti ne..? Munyi waya da Ya Zain Tundazu zai zo gida naji Shuru Har yanzu kuma ina Kiran wayarsa Baya Dauka.."?

Cikin Yanayin Barci yace"Halimatu ki kwanta kiyi Barci kila wani Emergency ya Tsaidashi Ni yanzu ina Gida Tun Around 6pm  na yammah na Baro Asibiti naje Gidan Alhaji Tsoho na Dubashi Jiya yace min ya kwana da Mura.."Cikin karaya Halimatu tace"Ayyah..Allah Sarki Alhaji Tsoho how is he Doing now..? Hop da Sauki ko..?

Daga Chan Bangaran Haddir yace"Yes ..he is Feeling much Bette now..Na barosu Shi da Tsohuwar matarsa Hajiya mama Tana Jinyarsa Zata Dafamai kaza Queen.."Yafada yana yar Dariya Mirmishi ta saki kafin tace"May Allah Shifa Him.Ameen gobe in na tashi Daga Sch zan Biya na Dubashi.."Haddir yace"Ameen..Ok Allah ya kaimu karki Damu zai dawo kila Wani Abun ne ya Tsaidashi kinsan yanayin aikin namu.."Cikin Dauriya tace'

Shikenan Gud Nigt Yaya Haddir.."Night kawai yace mata ya Datse kiran Lokaci Daya yana Komawa ya kwanta ammh acikin Zuciyarsa yana Tur da Hali irin Halin Zain Ya Tabbata ba kowa ya Tsaidashi ba sai Wannan Karuwar yarinyar nan Dr.Dina duk da yana Musanta Zargin Dayake yi akansu ammh He is Very Sure Akalar Dake tsskaninsu bata alheri bane Tun Suna karatu a London Da kuma Gayyatar da Zain din ya aika mata Natazo Suyi aiki a asibitin Kakansa tare, kuma ba Musu tazo Duk da kuwa Zata iya yin aiki a ako"ina  a kuma Duk inda take so kuma tun ba yanzu ba yasan Dinar son Zain take shine dai yake wani pretending ammh kallonsu kawai yake yana Fatan Allah yasa ba Abunda Zain yayi mai alkawarin ya Daina bane na Neman matan Daya koyo Daga kasashen Turawa yake koma Sunayi da Dina ba Domin in Hakan ta Faru Kokarin sa na Rufama Dan"uwansa kuma abokinsa Asiri zai iya Fasuwa Har wadanda bai kamata su ji ba, zasu Ji Abubuwa su zo su Rikice Yadda kowa ke kallonsa da Kima Harda kuwa iyayensu Uwa uba kuma Alhaji Tsoho Daya bama Zain Din Dukkan Ammana Da yarda Da kuma Marainiya Data Kwashi Yardanta da Duka Amanarta ta mikama Zain din.

Ya kuka ji Salon Labarin..? Wannan karon Tafiyar mai Dogon Zango ne Ni kaina zan iya Rantse muku Wlh Tun bayan Littafin Uwar Mijina ban kara Yin wani labari kamar wannan ba,Labari ne Daya Tsaru kuma ya Sarrafu,Labari ne Da zai Tabo bangaran Tsantsan kauna da Soyayyah,yarda da juna,cin Amana Rauni Tsausayi,Halin kaka kani,Gararin Rayuwa Dama Abubuwa Dadama Labarin zai zo Kashi1 da kuma Kashi 2 Fata zaku yi jimarin Bina Tundaga Farko Har karshensa Ku ijiye Comment din ku da Like din ku,Vote kuma kuyi Sharing dinsa ya kai inda ya kamata Ni kuma Kusan ni kun gwada kun gani bazam Taba baku kunya ba Wajen yi muku Upadate akai akai insha Allahu Nagode Allah ya jikan iyayanmu...