3&4
by @autaralheri
*WAYE MIJINA ???*
By Yasmeen Ahmad
Autar alheri✍️
Romantic love story 💋
Free page
Page 3 & 4
__danufin Kai bakinsa kenan sekuma yayi saurin ajiye cup d'in Yana had'agumi jikinshi kuwa ko Ina rawa yakeyi.dady da Hafees ne sukamik'e tare suna fadar subhanallah miyafarune? Ciwonne? Duk atare sukemasa tambayar..Amma ba,Baki yadunk'ule wuri d'aya se taunar leb'enshi nak'asa yakeyi.. sahibi kukaishi hospital kagafa Suma zeyi..kamashi sukayi aka kwantardashi perlon saman 3ster..alhj.ali nafadar no sahiba baranadubashi anan kamin muje hospital ze,iya suman..yana gamafad'ar hakan yashiga bashi temakon gaggawa.. dakyar ya samu lumfashi sa yadedeta kana yayi Masa allurar bacci.duk suna tsaye jugum2 suna kallansa mom kuwa se kuku takeyi itada haseenat.
Hafees kuwa Ida nuwansa suyi jajir sabida tausayin Dan,uwan,nasa.domin ko ciwon Kai d'ayansu yayi se d'ayan yayi Amma Banda wannan jarababben ciwon dashi besan komineneba.
"Miyake damunsane sahibi? Muryar mom takatse Musu tunani domin ko alhj.ali tunanin yakeyi ba Hafees kad'aiba.
Nisawa yayi kana yace Nima abun yad'au remin Kai sahiba.inaga yagad'o Yaya Salman ne domin shiyakeda wannan jarababbiyar sha,awar to Amma abunda keban tsoro anan shene shifa Hakeem ko 19 yers beyiba Amma itace kewaha lardashi.
Kuku sosai mom keyi tana jimamin wannan abun daya Sami gudan jinin nasu.
Magana tafarayi cikin kuka"yanzu meye mafita ?
"Mafita d'aya ce sahiba sedai badamar yinta ayanzu sedai kawai mudage dayimasa addu,a..too shikenan Allah yakawo Masa mafita.ameen ya Allah suka amsa Mata atare..tashi sukayi sukabar perlon yayinda akabar Hafees zaune Yana tunanin wannan abun.
Jos
Zaune take bisa abunzaman,Nan nadori namanyan Mata wato kilisa.takishin gida.yayinda y'ay'an ta jikokinta da tattab'akunne kezagaye da ita. *Mebabban d'aki kenan kulu* uwargida wa Sami. Ayanzu dahaka suke kiranta.. dattijuwar tsofuwa medattako kenan.
Tashi tayi zaune Dede danjin abunda babban dannata kefad'a wato alhj.jafar
"Bansan miyasa sukeyin hakanba Koda Ace wani gunne suke auren hakan zasuyi sub'ata Mana sunan zuria, Yan ace haka,kawai safiya zatasa isham yasaki matarsa gayaransu nakallan ta kokunyarsu batajiba wannan wane irin abune?
Imatama saudatu haka tayiwa gambo rashin mutunci,sabida yahana mansura kwanciya d'akin su mubeen
Kuma Wannan aiduk lefin iyayensu ne dasuka barsu nangidan. Kowanne datashi fitnar.
Kuna jiya buhuri yasameni akan zancen yarannan misbahu da jalija Y'ar wajen Salman
Amma uwane Tak'i bayadda goyon bayanta akai duk uban yaron yazo musu dazance setashareshi...
Gayan murya tayi kana tace"to yanzu wanne mataki zaku d'auka akansu? Eh to muyi magana da buhari Amma yace hajje tace Wai baruwan kowa akyalemata jikokinta suhuta. Ego itasukekira da hajje tsofa yazo Amma masifarta na,nan...to kyalesun zakuyi? Ah,ah zamuyi abunda yadace ne shiyasama nake Neman izini awurinki..to shikenan kuyi abunda yadace nabaku dama Allah yashige maku gaba.
Ameen ya Allah suka amsa Baki d'aya.kana alhj.salman yace. Inada magana mebabban d'aki..too sarkin surutu inajinka.dariya sukayi kana yace "Dan Allah kisaka baki babu yasaka aliyu yadawo kasarsa tahaihuwa. Nayi2 yasakashi yadawo Amma yak'i ko faruk ma yayimasa magana Amma yasharemu. Kidubafa yaransa kaf family Nan bawanda yasansu se a hoto kawai.suma hakan basusan kowaba.miye amfanin hakan fisabilillah.
Nisawa tayi kana tace"tokai miyasa bazakace D'an ka yadawo cikin y'an uwansaba? Murmushi alhj.jafar yayi kana yace to ainibanhanasa dawowaba shine betashi dawowarba yace acan saudia basaso yadena aiki dasu Kama yafiso kozedawo seyaranshi sunkammala karatunsu..shiyasa nabarshi.
Kuma Salman dakake wannan k'orafin Taya zance yadawo yabar Yara sukadai acan tunda su Kamal ma gobe zasutafi.
Hakane babu Amma ni ,a gaskiy naso ganin k'ane na.. dariya sukayi atare suna fad'ar tokaje kasameshi acan Mana..kaga se incigaba da kulama da tsofaffinan. Lewar faruk..abe kabishi kawai aikoni zankula maka dasu.cewar jafar k'arami. Yana nunin alhj.jafar.
Duka aben nasu yakaime yanafadar ja,iri tsoho na saudiya Yana fama da tsofaffin larabawa.
Tashi yy dagudu yabar wurin Yana dariya Suma k'annen nasa dariya sukayi kana akacigaba dafira..
********
Unguwar gurum unguwace ta yarbawa acikin garin Jos
Wata yarinya nagani wadda bazata wuce shekaru 6 ba tafe take tana y'anwak'e wak'ensu na yarbawa da tsalle.daga ita se y'ar K'aramar riga iya guywa..tsayawa tayi tana kallan wasu yara dasukayi gun,gu wuri d'aya suna tik'arrawa irin tayarbawa.wurin tadumfara gadan2 tana murna samtamanta da Aiken da origo tayimata..tanazuwa akafara ihu anafar se mebo,se mebo,se mebo.aitanajin anfara yimata kirari tafara botse mazaune tana rawar yarbawa setakai k'asa tadawo sama.idan mutun yagani ze dauka y'ar shekaru 14 ce sabida yanda Allah yayimata baiwar manyan mazaunai da iya rawar tasu.ihu kawai Yara keyi dama wasu manya Dake wurin..tanacikin rawar taji anfisge Hannuta anfiddata cikin filin rawar.tirjewa takeyi ahaka Kuma Tak'i Dena rawar.yara kuwa se kana,nan maganganu sukeyi Dan anfidda musu tarraruwarsu.
Seda sukayi nisa kana wadda kejanta yatsaya yad'au keta cak yad'orata akafad'ar shi bedireta ko,inaba se madedecin tsakar gidansu.saukowa tayi cikin tsiwa danufin sauke Masa rashin kunya.setaga Ashe yayanta ne ola shiru tayi tana mazurai.origo ce tafito da buta ahannuta zatayi alwala.kutt nace araina dama musulmaine? Tambayar daba me amsamin ita.
Muryarta naji tana fad'ar maza jekid'auko buta muyi sallah.wucewa tayi tana juya mazaunai sekace babbar mace.ola ma masallahcin gefen gidansu yanufa domin yin sallar.shine kawai masallahci dasukedashi a,unguwar.
Bayan sun idar da sallah ne yadawo gidan yajawo mebo datake kwance saman cinyar kakar Tata origo.tsuma giya yasamu yafara lafta mata yanafad'ar bana hanaki yin rawa acinkin unguwar nanba Amma bakyajiko toko zakiga yanda zanyi Dake muddin kikace bazaki denaba.itako ihu kawai takeyi tana fisge2 Kamar kamun jinnu. Seda yayi Mata lilis tukunna ya kyaleta origo nagefe tana kallansu batace komaiba haryagaji yadena dukanta yafita.
Abunci origo tabata ammafir tak'itaci sabida zuciyar har yanzu Bata saukaba."inba zakiciba bani Aiken Dana miki.nanma shiru batace komaiba.
Itama shareta tayi taci gaba da aikinta domin tasan inzasu kwana anan bazata tankaba tunda zuciyar taboro dama haka take dabak'ar zuciya.
Bebo yarinya ce k'arama y'ar kimanin shekaru 6 Farace ita Amma basosaiba tanada manyan idanuwa masu d'aukar hankali tuntana jinjira wasu Dan,aga,ida nuwanta kawai akezuwa gidan.tanada hanci Dede gwargwado.tanada Dan k'aramin Baki Wanda iba katsura Mata idoba ayanzu datake k'arama zakadauka bakin baze bud'uba. Inkuwa tabud'eshi wowoww hak'oranta harkashin Ido sekeyi sabida haske gasu ajere reras tubarakallah.dudda zamanta bayarbiya Amma tanada sumar Kai baka wulik sabida mahaifiyarta bafulatanar daji ce mahaifinsu ne bayarbe.
Subiyu ne agun iyayensu daga ita se yayanta ola iyyensu sun rasu ahannu kakarsu suke.origo mmn mahaifinsu.Dan gin mmn su sunso sukarb'esu Amma fir origo da danginta sukak'i amincewa domin Allah yasaka musu San yaran bakad'anba.
Mebo rarinyace me illimi sosai dudda rashinjinta behanata karatuba sedaifa na boko kawai sukeyi basa zuwa islamiyya.
Kuma dangi mmn sune ked'auke da nautin karatunsu.
Cigaban lbr
Zaune take tunda yagama dukanta Bata tashiba yanzu kusan awa 4 kenan tun k'arfe 2:00 haryanzu 6:00 ko sallar la,asar batayiba origo tayi2 tatashi Amma tak'i haka tasaka Mata Ido domin intamatsa kuku zata sake sakamata.
Ola ne yashigo jikinshi bid'i 2 dak'urar ball ruwa yazuba a bokiti zeyi wanka seyafarayin alwala danufin iyadawo yayi wankan domin lokaci yak'ure.kallan mebo yayi dake zaune inda yabar.yadaka Mata tsawa.keeee maza tashi zuwa sallah Kona tattakaki anan.yana gamafad'ar hakan yafita jin anfara tada sallah.
Koda yadawo daga masallahcin begantaba tatashi..d'aukar ruwansa yayi yashiga wanka..wankan yakeyi Amma zafi yakeji ajikinshi bedamuba yacigabada wankansa Amma yanajin zafin nak'aruwa.seda yazo wankin fuska Yana zubawa suskarsa ruwa seko ya....!
Wannan book ɗin paid book ne akan 1k kacal 👌 Zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 9112799371 moneipoint sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanki a wannan nomber 👉 ***
Autar alheri.....✍️✍️