Kuncin zuci
by @bintuuu
Ahmad basu fara shirin barin Hospital din ba sai around 1 o'clock after sunyi sallah, zuwa sannan ansamu Laila ta koma wani baccin dan abunda tasha din ya fara bin jininta sannan iyayen suka farga, sai da su Baba suka tafi aka bar su Ahmad din da Adam sannan Anty Amnah ta jashi babban office dinta, suna shiga bayan ya zauna tace "Son kayi hakuri, duk munsan ba haka bane amma kayi hakuri karka tanka musu please, the girl needs consolation right now" sai sannan yace "But why are they doing this to me? This is madness Anty" ta gyada kai tace "Komai zai wuce, in sha Allah Baba ze san yanda zai bullowa al'amarin, he won't force her on you" sai ran Ahmad ya sake baci yace "Anty dama anayiwa Namiji auren dole ne, bansan meyasa tunaninta ya bata kan cewa ta hakan zan aureta ba, ba sonta nake ba" tace "Ba'ayi wa mace auren dole ma balle namiji, kayi hakuri" ya gyada kai sai ta sake cewa "Ya daughteee na, hope tana lafiya" sai sannan Ahmad yayi murmushi yace "She's fine" yanajin ransa na sauqa tuna ya baro sahibarsa a gida tana can tana jiransa, miqewa yayi yace "Zan tafi" sai Anty Amnah tace "Tohm but ka daure ka sake dawowa dubata ko dan Daddy ma, dan nasan halinka Ahmad" sai ya gyada kai kawai ya fita daga office din dan hankalinsa yayi gida kuma yanzu, be kai da shiga motarsa dake parking space na hospital din ba kiran Smoke ya shigo wayarsa, sai ya tsaya agaban motan sannan ya dauka, daga can smoke yace "Morning B" Ahmad ya amsa da "Morning...what do you have for me?" Smoke yace "Na hada papers din, should i send it to Mazzy" sai Ahmad yayi murmushi yace "Kai ba'a ganinka ko" smoke yace "Indai kaine ba damuwa ai, where are you at? zan kawo maka" Ahmad yace "I'm leaving Windscare hospital right now" Smoke ya tambayesa inda yakeson su hadu sai Ahmad ya kwatanta masa wani junction kafin a qarasa Estate dinsu, da haka ya shiga motan yayi reverse yabar hospital din, sai da ya qarasa gurin junction din yayi parking acan gefe yana jiran isowar smoke din, yanan zaune a driver's seat bai dade ba ya hango wata black Lambo tana tahowa gurinsa, murmushi yayi yana kallon motan sanin cewa tasa ce da yayi kyautanta ga smoke din kwanaki, smoke na isowa daidai gurinsa sai yayi rolling glass dinsa qasa yana murmushi shima sai Ahmad yace "Guy..it matches your energy" sai Smoke ya zare glass din idonsa yana dan dariya ya fito daga motan, dogo ne baqi ya tara suma data sha gyara akansa ga tattoo qanana a gefen wuyansa, qarasowa yayi hannunsa da wani envelope ya miqawa Ahmad din dake zaune cikin motansa bai fito ba, sai da ya karba sannan smoke ya hade hannunsa tareda dorasu kan windon Ahmad ya jinginu da motan suna magana, cikin maganan ne Ahmad yace "What about wancan yaron da ya shiga gonata" Smoke yace "Tiyagah? na bincika Benin ban samesa ba, ya chanja mabuya this time" sai Ahmad yace "I need him, do what you most please" Smoke yace "Angama" da haka ya ja baya kadan Ahmad ya tada motarsa ya hau titi....
Na'ima na tareda Nafisan har kusan karfe daya sannan Nafisan tace zata tafi, babu yanda Na'ima batayi da ita ba akan ta zauna amma taqi haka ta suri Jakarta dake kan kujera a falon qasan ta tafi, tafiyarta sai ya zamo gidan shiru again, ahankali Na'ima ta koma falonta na upstairs ta zauna sai ta jawo wayanta ta duba har sannan bataga miscall din Ahmad ba, sai ta fara tunanin abunda Nafisan ta fada mata dazun akan Lailan, jikinta ne taji yayi sanyi sosai tuna kar abunda tayi saboda Ahmad tayisa, sai ta ajiye wayan tanajin zuciyarta babu dadi, tananan zaune ta hango agogonsa akan dayan kujeran dake facing dinta alamun jiya ya barsa anan din, sai ta miqe ta dauka tana gani da haka ta nufi side dinsa, anan kan glass table din falonsa ta ajiye masa sai ta rinqa bin falon da kallo dan jiya bata lura da yanda part din nasa yake bama, still shima farin ne amma da ash sai ta taka ahankali ta nufi dakinsa nan ma komai nacikin farin ne amma shikuma da blue, tsayawa tayi kallon dakin sai ta juya tana kallon saman fuskan makeken gadon da mamaki ganin hotonta ne sak irin wanda tagani a dakinsa na gidansa dake London shima, Ya Allah..ya akayi bata lura ba jiyan, ina hankalinta yake haka? sai ta qarasa gaban gadon ahankali tanata kallon hoton, aranta tana jin bazata iya jurewa ba this time, bazata iya sharing mijinta da wata ba, anyi abaya an gama in sha Allah, tananan tsaye ta jiyo qaran shigowan mota cikin gidan sai ta juya da saurinta ta nufi fita daga part dinsa tana murmushi, anan bakin stairs ta tsaya bata sauqa ba tana jiran shigowarsa aikuwa ko seconds batayi ba ya turo kofan fuskarsa da murmushi, dan stiff yayi yana kallonta cikin kayan da yayi bala'in kyau a idonsa sai ya fara takowa ahankali tareda ware mata hannu, cike da rangaji ta fara sauqowa tana murmushi itama suka hade a tsakiyan falon ya rungumeta, sai kuma ya saketa tareda kamo fuskanta da hannu biyu ya fara mata rain kisses, hancinta, goshinta, kumatunta, har da habarta, haka yayi ta mata su tana dan dariya idonta a rufe, sai da ya tabbatar yayi pecking ko Ina a fuskanta sannan ya saketa yana murmushi yace "Sorry na dade wife" dan girgiza kai tayi sannan tace "Muje kaci abinci" sai ya dagata cak yace "Muje dai nayi wanka" tana dan dariya tace "Nidai ka sauqeni kar ka kadamu gaba daya" yace "Yarinyar nan kin raina karfina ko" sai ya sake sabata a kafadan nasa tadanyi qara mara qarfi tace "Ahmad zan fadi" yana dariyan shima ya nufi falonsa da ita, nan kan kujera ya sauqeta sannan ya zauna kusa da ita har jikinsu na gogan juna, dan gyara zama Na'ima tayi da nufi ta matsa sai ya kamo waist dinta yana kallon idanunta jin wannan qamshin dake tada masa kai ne ke tashi a jikinta, ganin haka sai Na'ima ta fara gyaran murya kadan takai hannunta kan sarqan wuyanta, cikin sanyin murya tace "Thank you so much" kallon sarqan yayi sai ya duqa ahankali yayi kissing din kan sarqan wanda Na'ima tajisa har ranta, daganan kuma ya dawo wuyanta, ya sake dawowa fuskanta ya hade bakinsu guri daya, nan kida ya fara chanja salo sai ta sakesa da dan sauri, tace "Bakaci abincin ba" cikin qanqan da murya yace "Ki kawo mana nan" sai tayi saurin miqewa cikin sanyin jiki ta nufi fita daga falon yana bin bayanta da kallo, saida ta fice sannan ya dan kishingidar da kansa saman kujeran tareda rufe idanunsa....sai da Na'ima ta hada komai guri daya sannan ta tsaya tana dan jin zuciyarta na bugawa, wani iri takeji a zuciyarta amma deep down tasani she's not on the right path in ta hanasa kanta kuma, tasani ze yi hakurin amma meyasa ita baza ta daure din ba, sai kuma taji tausayinsa na shiganta sanin hakurin zeyi in taso su tafi ahakan, ina laifin me sonka? mijinta na da yana neman consent dinta ne ma? gashi hadi da duka..., sai ta kai hannu tafara share kwallan da taji tana zuwa mata, toh amma tayaya zata fara fadawa Ahmad bata tabayi ba, taya zai fara yarda da ita?....tana nan tsaye gurin dining area din ta rinqa bawa kanta qwarin gwiwa sosai na fuskantar Ahmad din, da haka ta dauki lunch din ta nufi upstairs ahankali, a kishingide ta samesa har sannan idonsa arufe amma yanajin shigowarta ya budesu yana kallonta, ahankali ta ajiye kayan nan gabansa kan glass table sannan ta duqa tafara serving dinsa, zama tayi gefensa ta dan tura masa plate din dake ajiye gabansa sannan ya dago yana gyara zamansa, wani spoon din ya dauka yace "Muci tare Babe" sai ta girgiza kai tace "A'a naci tare da Nafisa dazu" anutse yakai abincin baki sannan yace "tazo ne?" ta amsa da "Eh" sai sukayi shiru dukansu, Ahmad bai sake cewa komai ba har ya kammala cin abincin sannan Na'ima taji ya dan fara tari kadan kadan, ahankali tace "Mura ce?" ya juyo gareta tareda kama hannunta yana wasa da yatsunta yace "Ba sosai bane, zansha magani anjima" sai Na'ima ta fara qoqarin miqewa yaqi sake hannunta, cikin kwantar da murya yace "Ina zakije Babe?" tace "I want to make tea for you" sai yayi murmushi yace "Thank you dear" dan yanayin sa duk ya nuna gajiya ma, ga rashin baccin da beyi isasshe ba ga zaman asibiti da yayi, ahankali Na'ima ta zare hannunta daga nasa ta sake ficewa daga falon, sai da ta tabbatar ta hada masa tea mai rai da lafiya da ya kayan hadi sannan ta juye flask ta hada da cup ta koma part dinsa, ganin bayanan sai ta ajiye anan falon tareda zama a kujera tana jiransa, shiru shiru bataji ya fito ba sai ta miqe asannu ta nufi dakin nasa ta tura kofa ta shiga, sai da ta kai tsakiyar dakin taga ya fito daga walk in closet dinsa daure da towel a qugu hannunsa riqe da wani yana goge kansa, da sauri ta juya zata fita sai ya kira sunanta a hankali, dan stiff tayi bata juyon ba sai ya qarasa gareta ya sarqo hannunsa a waist dinta ya rada mata "Babe gudun mijinki zakiyi" da sauri ta girgizai kai tanajin zuciyarta na kida, gashi sai qamshin subulu mai dadi yake, beard dinsa ya fara shafa mata a gefen fuska sai ta rufe ido tanajin damshin ruwan na sauqa a jikinta, suna tsaye ahaka sai Ahmad ya sake qanqan da murya yace "Na'eemah na" tayi shiru bata amsa ba, ya sake cewa "Allow me to touch you please" "let me touch every nook of you please wife" sai ta juyo ta dora kanta a qirjinsa tana sake damqe idanunta, sake duqowa yayi gareta, ahankali yace "Ko iya shi kadai kinji" bata amsa ba, ya sake cewa "Ko kin yarda nayi dayan ma kadan" sai sannan Na'ima ta gyada kai ahankali, ya sake cewa "Kin yarda wife?" sai ta damqe idonta cike da kunya ta dan sake gyada kai, nan ya sake rugumeta sai kuma ya dan saketan ya duqo tareda hade bakinsa da nata in a breathless manner, hannu yakai yafara rabata da kayan jikinta anutse while kissing her, sai da ya barta daga ita sai lingeries sannan ya dauketa cak ajikinsa ya nufi master Bed dinsa da ita, har lokacin Na'ima ta kasa bude idonta shikuwa sai kallonta yake, he was breathless to see her like that, white padded bra din ya mata kyau a jikin farin fatarta, ahanzarce ya mata rumfa yana wulli da towel dinsa shima tareda jawo musu white duvet din, cikin wani irin soyayya me tsayawa arai yake tafiyar da ita awannan lokacin wanda yasa Na'ima ta fice daga hayyacinta gaba daya, babu abunda jikinta yake sai tsuma, bata taba sanin wannan part din ba, bata taba sanin haka romance na soyayyan yake ba, Ahmad kuwa har jikinsa na rawa yana kissing duk illahirin jikinta, yazata zai iya controlling kansa amma daga lokacin da ya raba Na'ima da lingeries dinta yasan shida control kuma sunyi hannun riga, birkice mata yayi gaba daya yana kissing dinta hungrily, ganinta bare skin, naked under him has undo him in a way da bai taba tunani ba, lokacin da qirjinta ya hadu da nasa ya gane he was a gone man, No one can undo him like Na'ima, No other woman in this world..... Na'ima bata tashi dawowa hayyacinta ba saida taji yafara daukan asalin hanyarsa, sai ta fara turasa tana fadin "Ahmad...wait please" yana girgiza kai ya duqo gareta ya sake hade bakinsu guri daya, inaa..duk da haka azaban ta rinqa ji na shiga jikinta da qarfin gaske, raba bakinta tayi da nasa tana kuka tace "Dan Allah ka tsaya Ahmad" cikin fitan hayyaci yace "Zan tsaya..saura kadan in tsaya" tana kuka da qarfin tace "Wallahi bansan wannan ba...Ahmaad....Ahmaaaad" nan wutanta ya dauke, Amma inaa, yanda Ahmad ya dauko hanya saida ya iddata, ji yake kamar zai mutu in bai iddasa komai har qarshe ba, tafiyar da ita yake da duk qarfinsa a wannan lokacin, baya jinta ma balle ya fahimci me take fadi, all those hungry feelings crashing out of him like a volcano, daga nan ya sallama, sanin wannan wata duniyar ce daban kuma babu wanda ze iya controlling dinsa acikinta sai Na'imansa...
Bintu Musa ✍️ 📚
Follow my account darlings🥰
That's your Love for me..✌️