RIYANN

Chapter 7

by @pinkyjay

,馃尫RIYANN 馃尫
Free page

PAGE 8&9馃

________Haka yara suka watse sai dariyar mugunta suke Malam Riyann kuwa kamar anyi mata bushara da aljanna, haka ta ke ji a hanya ne Saude kece ma Riyann"Amma yau ke kyauta min wallahi da ki ka yi ma Malam haka, saboda cin zalinsa ya yi yawa haka kawai ya yi ta dukanmu, kuma fa ance ba kyau dukan mace idan ta girma." 

Dariya Riyann ta yi kana ta ce "Sosai ko shiyasa nayi maganinsa, kuma ko gobe ya dake mu, zanyi mai abinda ya fi haka, da wani 茩aton hanci kamar injimin malka蓷e." "Kai Riyann 茩anen Baban Ilolo ne fa." "Ai ko 蓷an liti da ya haife Ilolo ya dake ni sai nayimai abinda ya fi haka." "Uhmnn Riyann kenan Allah ya shirya ki haka zakije birni kina wannan rashin ji.?" 


"Eh haka zantafi duk wanda tsaitsayi ya sa ya dake ni wallahi sai ya ji ajikinsa, ke har Yaya Naufal bazan ragama ba." "To Allah ya kyauta." Haka suka cigaba da tafiya su na hira har suka iso gida Riyann ta shige ita kuma Saude ta wuce,

babban birnin London Open University da ke Walton hall a milaton Keynes misalin 茩arfe hu蓷u na yamma agogon can ya nuna, wasu matasa ne da 拼an mata ke fitowa cikin wane hall sanye da rigona iri 蓷aya da hula kowane ri茩e da takardun shaidar kammala karatun sa kowa 茩o茩arin fita ya ke masu zama cikin makaranta suka nufe hostel saboda tattara kayansu, jiya ne akayi musu bikin kammala karatu,


Wa蓷anda ba 拼an 茩asa ba sai shirye -shirye komawa 茩asarsu suke, cikin farin ciki, kyakkyawan matashi ne na ga ya fito hannunsa ri茩e da wata baturiya, sai nisha蓷i suke har suka iso wurin wata ha蓷ad蓷eyar mota 茩irar Benz zasu shiga nan na 茩are mai kallo Wow! ma sha Allah kyakkyawa ne abin farko, 


fari ne tas mai 蓷an matsakaicin tsayi, ya na da faffa蓷an 茩irji, sai face 蓷insa mai 蓷auke da zagayayyen saje da ya 茩ara ma face 蓷in sa kaya sai ,dogon hanci, da 蓷an 茩aramin bakinsa mai 蓷auke da pink lips sai lolo eyes 蓷insa masu kama da mai jin bacci irin sexy eyes 蓷in nan gashin gararsa kamar su ha蓷e, sumar kansa ta sha gyara ta kwanta kamar Balarabe, 



ko ba a fa蓷a ba kasan wannan guy 蓷in hutu da naira sun zauna mai, motar su ka shiga ya ja batare da ya yi magana, itakuma sai magana ta ke mai cikin damuwa ta na cikin harshen English ta ke ce mai "Please Naufal yanzu idan ka koma Nigeria sai yaushe zaka dawo kasan na saba da kai, ka 蓷an 蓷ana min zumarka, ta yi zan iya zama batare da kai ba,



ni gaskiya zanbika Nigeria." Wani kallon bakida hankali ya yi mata, saboda shi sam ba sonta ya ke ba kawai dai ya na samu ya rage zafi ne da ita bayan haka, babu abinda yake bu茩ata a wajenta, ganin irin kallon da yake mata ne ya sa ta kwantar da kanta saman kafa蓷arsa ta na zura hannunta, ta zuge zif 蓷in wandonsa,

ta janyo abarsa ta fara wasa da ita nan da nan Naufal ya fara jan numfashi, a hankali ya ce "Enisa ki dena tu茩i fa nikeyi." Bata kulasa ba sai ta jifata a baki, ta fara yi mai shan sweet, ikon Allah ne kawai ya kaisu, gidan da yake zama, parlour suka zube kan sopa, Enisa ta ci-gaba da shan abarsa, ya na fidda numfashi, jaraba,


su na haka ne wayarsa 茩urar iPhone15 ta fara 茩ara, cikin kasala ya janyo wayar ganin sunan da Daddy ya dai-dai ta natsuwarsa, ya 蓷aga, ta re da yin sallama cikin dadda蓷ar muryarsa, "Assalamu alaikum Daddy." "Wa'laiku salam My son ya kake fatan kana lafiya.?" "Lafiya lau Daddy kai fa.?" "Ina lafiya, da ma nakira ka ne inason gobe ka biyo jirgi kadawo Nigeria."


Dai-dai wannan lokaci Enisa ta yi ma abarsa wata zu茩a, sai da ya ja wani numfashi Daddy ya ce "Lafiya kake Naufal.?" "Am em Ina lafiya Daddy ruwa ne suka sar茩e ni." "Okey ka dai ji abinda na fa蓷ama ko.?" "Eh Daddy sai na dawo." Suka yi sallama ya kashe wayar kallon ta ya yi da rinnanun idanunsa, ya ce "Idan ina waya ki ka koma yi min haka ko..." 



Ya kama lips 蓷insa ya na tsosa, ita kuma ta cigaba da shan dic 蓷insa, gaba 蓷aya ransa ya 蓳aci, sam bai son komawa Nigeria, gabansa sai dukan uku-uku yake, haka kawai, ture Enisa ya yi, da ga jikinsa, kana ya shige Bedroom ya kwanta, tashi ta yi ta bi bayansa, ta mur蓷a 茩ofar amma arufe ya sa key, dole ta fita ta hau motarta da ke gidan ta wuce gidansu,


Gida Nigeria yau juma'a misalin 茩arfe goma sha biyu na rana, Baffa ya shirya zai fita zuwa masallacin juma'a saboda da wuri yake tafiya, can ya ke zama sai ya yi sallar la'asar kana yake dawowa gida, Umma ce ta kallesa ta ce "Abdullahi yau shigar fararen kaya kayi,sunyi ma kyau ma sha Allah!." "Eh Umma yau su naji inaaon sakawa, wai ina Riyann.?" 



"Mo蓷a Sarkin wanka ta na ban蓷aki kana fitowa ta shiga yanzu zata fito." Bata rufe baki ba sai ga Riyann ta fito kallon Baffanta ta yi haka kawai gabanta ya fa蓷i, Baffa ne ya kalleta ya ce Mamana je kishirya ki rakani waje zan tafi masallaci." Umma ta ce "Oh ni Aminatu yau kuma Riyann ce zata raka ka waje to Allah ya taimaka."


Cikin zumu蓷e ta shirya 拼an kanti ta saka riga da wando farar riga ce sai ba茩in wando sai hula ba茩a ta sauko da gashin kanta ya fito ya sauko har gadon bayanta, sosai ta fito kamar wata balaraba, fesa turare ta yi kana ta fito, Umma da Baffa ta re suka ha蓷a baki wurin fa蓷in "Ma sha Allah Riyann keyi kyau!." 

Hannunta Baffa ya ja suka fita, sai da sukayi tafiya mai 蓷an tsayi kana ya ce "To Mamana ki kula da kanki da rauwarki, ke dai ji abinda na fa蓷a miki shekara ji,ko.?" "Eh Baffa ko zan kula zanyi duk abinda kace." "Yauwa Aminatu halinki sak irin na Mahaifiyarki, zanso ki kasance kamar ita." Kallonsa ta yi kana ta ce 


"To Baffa zankasance kamar ita, amma ai Umma ta ce wai ba halinmu 蓷aya ba wai halin Yayar Mahaifiyata na 蓷ako." "Haka ne Riyann amma kina da halin Mahaifiyarki." "To Baffa wai ina Yayar Mahaifiyata ta ke ni bansanta ba.?" "Haka ne amma watarana komai da蓷ewa za ki ganta." "To Baffana, ina sonka." "Nima ina 茩aunarki, Mamana."


Haka ya yi ta fa蓷a ma ta maganganu masu muhimmanci da tasiri kana ya ce "Mamana bani hannunki." Ta bashi zoben hannunsa,ya cire ya saka mata, kana ya ce kiri茩e wannan zoben watarana zaiyi miki amfani." To kawai ta ce kana ya ce takoma gida shikuma ya wuce masallaci,


haka ta koma gida jiki sanyaye, wunin ranar haka ta yi shi ita da Umma ko da aka fara zuwa masallaci zazza蓳i mai zafi ya rufe Riyann, har aka dawo masallaci, cikin 茩arfin hali Umma ta yi sallah, ta isar da sallah ta na jin hayaniyar mutane bakin 茩ofar gida, bata ida jin abinda suke fa蓷a ba sai su Malam Kabiru sun shigo 蓷auke da gawar Baffa,


wata 茩ara ta saki ta yanke jiki ta fa蓷i ta "Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un! Lahaula wala 茩uwaiti illa billah!. lah ila hawillallah Mahmmad Rasulullah!." Da ga nan bata koma cewa komai ba, Riyann ce ta fito cikin magagin bacci, ta yi wurin Umma da mutane sukayi kannta ana yayyafa mata ruwa amma ina rai ya yi halinsa,


Malam Kabiru ne ya kira Alhaji Ibrahim 茩anen Baffa ya shida mai da halin da ake ciki, amma bai fa蓷a mai rasuwa suka yi ya dai ce basu da lafiya sosai inda hali ya zo akai babbar asibiti, to da ma yau Naufal ya dawo saboda haka nan da nan suka shirya suka hawo mota sai Albasu, da isowarsh su ka ga mutane bakin 茩ofar gida, 


sai alwala sukeyi, nan ya tabbatar da abinda ya ke zargi, haka ya gaisa da mutane su nayi mai sannu, ya na shiga ya yi arba da gawar tilon 蓷an uwansa da Mahaifiyarsu sai hawaye suka fara yi mai zuba, nan Malam Kabiru ya fa蓷a mai lafiyarsu lau Baffa ya na masallaci ne bayan antada sallah raka'ar 茩arshe Allah ya kar蓳i ransa, ya na sujada, ganin gawarsa ne sanadiyar mutuwar Umma,

tun da Riyann ta ji ana kalima wai Baffanta da Ummansa sun rasu bata koma sanin inda kanta ya ke sai falkawa ta yi ta ganta kwance, Saude da Zainab da basu jima da isowa ba, su na mata fifita, cikin kuka ta fara magana,


"Allah ka falkar da ni da ga wannan mummunan ma falki danikeyi ya Allah kasa abinda kunnuwana suka ji ba gaskiya bane." Zainab ce ta rungumeta ta fashe da kuka mai ta蓳a zuciya, sosai Riyann ta bata tausayi ba Uwa ba Uba babu kaka, babu dangin Uwa, Daddy Ibrahim be ya shigo idanunsa duk sun kumbure da gani kasan ya sha kuka,



hannun Riyann ya kamo suka fito zuwa 蓷akin Umma da aka gama shirya cikin sutura, ita da Baffa, hankali ta taka har inda gawar ta ke kallon fuskar Baffa ta yi da ba rufe ba saboda bata shigo ba , fuskarsa kamar murmushi ya ke mata, haka ma fuskar Umma gabansu ta tsogonna, ta fara magana,



"Haba Baffa da Umma ya zuku min haka da ma kusan tafiya zakuyi ku barni, shine, baku fa蓷a minba shikenan yanzu banda kowa sai Allah banda wani gata." Haka ta 茩ara she maganar cikin kuka, sai tayi luu ta fa蓷i samammiya, wasu zafafan hawaye ne suka shiga zubo ma Daddy Ibrahim, cikin jarumta ya tashi zai 蓷auke ta,



shima ya yanke jiki zai fa蓷i da sauri Naufal ya taso da ke gefe zaune ya tare Mahaifinsa, ya na hawaye duk dauriyarsa da jarumta sai da hawaye suka zubo mai , da ga Daddy har Riyann babu wanda ya koma sanin inda kansa yake sai bayan magrib, 

Writes by pinky Darling 馃尫
~Matar Jay~