FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter One
RIYANN Love and sexy story Bismillahi Rahamanin Raheem 💫Free pagePAGE 1 & 2"Riyann! Riyann ki tsaya wallahi idan har ba ki tsaya ba sai na faɗa ma Baffanki, ba ki daina rashin jiba."Cak ta tsaya kana ta juyo ta kalli Umma da ta dakatar da ita, dariyace ta kwace min ganin fuskar yarinyar da aka kira da Riyann ta sha kwalliya irinta ƴan ƙauye, fuskarta taf da kawalli da janbaki, Umma ce ta koma magana "ma za kizo ki wanke fuskarki da wannan haukar kesan Baffanki ba ya son kina irin kwalliyar nan, idan ba haka ba ko ya dawo birni wurin Baffanki Ibrahim, bazan ba ki kayan da ya siyo miki ba." Toro ɗan ƙaramin bakinta ta yi gaba ta nufi wurin tulu ta sa sabulu ta wanke fuskarta tas, kana ta zo wurin Umma ta zauna, ta goge fuskarta da gefen zanen atamfar da ke jikinta Wow! tsalki ya tabbata ga mahaliccin wannan halilta, Yarinyar kyakkyawa ce ajen farko ba...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.