RIYANN

Chapter 11

by @pinkyjay

RIYANN
 Love and sexy story 

Ended free page

🦋PAGE 16--17🦋

_______Naufal ya rasa yadda zaiyi ya je wurin Raihan ya bashi shawara amma ya ƙi bashi haɗin ƙarshe ma sai ce mai ya yi ai bashi ya bashi shawarar auren Umaima ba,, da ya gaji da gantali ya ya tura ma ta miliyan biyar ya ce ta haɗa da kanta,,
_____Ba haka ta so saboda ta ga status ɗin Zainab ga wayar Raihan na kayan lefen Riyann, wani baƙin ciki ne ya cika ta, yanzu burinta kawai ta shiga cikin gidan, saboda Naufal ya ce ma ta ba son Riyann ya ke ba, sosai ta ji daɗin maganar,

Riyann kuwa ko da Daddy da Ummie na faÉ—a ma ta auren da Naufal zaiyi ba ta damu ba saboda yanzu burinta Daddy ya kaita school kamar yadda ya ce zata koya ma Naufal hankali,
Ummie kuwa ta É—auko mai gyaran jiki da ga Sudan ana yi ma Zainab da Riyann jama'a zo kuga yadda Riyann ta koma cikin kwana biyu da farawa,

ta ƙara wani kyau na musamman ga fatarta sai sheƙi ta ke, gashinta ya ƙara tsayi har saman mazananta ta koma kamar balarabiya, itama Zainab ba a barta a baya ba ta kyau sosai, abin ba a magana,

Sosai aka shiga shirye-shirye biki Umaima ta kira su Meerat da su ake komai yau Assabr ƙarfe goma sha biyu na rana aka ɗaura auren Naufal da Umaima akan sadaki dubu ɗari biyu sai Zainab da Raihan akan sadaki dubu ɗari biyar,

___Ummie ta kira mai kwalliya ta zo ta yi ma su Riyann, ansa kyau ka ya iri É—aya suka saka, wani blue É—in las ne suka saka É—inkin dogowar riga, aka É—aura mu su kallabi fari mai ratsin blue, abinka da fararen fata ba Æ™aramin kyau kayan nayi mu su ba, rigar ta kama jikinsu musamman Riyann saboda tafi Zainab jiki, 

shaf ɗin hips ɗin ta ya fito sosai kamar na cikakkiyar budurwa sai ƙirjinta da ya ɗan taso, duk inda suka juya sai walwali sukeyi, Daddy ya shigo ta re da Naufal da zugar ƴan ɗaurin aure, sai masu ɗaukar hoto, nan suka shiga ɗaukar Amare da ƙawayensu,

Naufal kuwa ya sha farar shadda da hula blue ya yi masifar kyau kamar ka sace shi ka gudu sauri ya ke Umaima na jiransa zasu yi hotona, Daddy ne ya dakatar da shi ya dawo ya zauna, Ummie ce ta fito cikin shadda Pink color, ta kashe É—aure na yi kyau sosai, ta zauna kusa ga mijinta, kana Daddy ya ce "Naufal da su Zainab su zauna ayi musu family picture, 


tsakiya suka saka Ummie da tulelen cikinta, mai hoto ya shiga É—aukarsu, kana Daddy ya haÉ—a Naufal da Riyann akayi musu su biyu sai harara ya ke aika ma Riyann, wai shi za'a haÉ—a da wannan kwailar me zaiyi da ita, Zainab ce ta ce "Ya Naufal ku É—an yi sitayel ma na." , banza ya yi ma ta, Ummie ta É—auke hannunsa ta haÉ—a da na Riyann wani shocking suka ji gaba É—ayansu suka É—ago su na kallon juna, aiko mai Camera ya shiga É—aukar su saboda idan ka ga kallon kamar na soyayya ne suke ma juna, Zainab kuwa lokacin Raihan ya shigo da zugar Abokansa, da na Naufal sai, lokacin suka san mata ta biyu ce ya aure,

dubansa ya kai ga hannunta da ya sha jan lalle da baƙi, da sauri ta kai dubanta kan fuskarsa saboda matse ma ta hannu ya yi saboda mugunta, kwace hannunta ta yi zata tashi rigarta ta haɗe da sulɓin tayis ta zame za ta faɗi hakan ya yi dai-dai da tashin Naufal ba tsammani ta faɗa jikinsa, nan wuri ya kaure da ta fi da suwa mai Camera ko da abokan Naufal suka shiga kashe mu su picture, Zainab ce ta fidda wayarta ƙirƙirar iPhone14 ta fara ɗaukar su lokacin ya ɗago ta da ga jikinsa, ya kafe ta da sexy eyes ɗinsa, wani mugun kallo ya ke watsa ma ta mai cike da tsana,

amma a zahiri za ka É—auka kallon love ne, janye jikinta ta yi kana wace bedroom É—in Ummie, saboda zugun da hannunta ke yi, har ya kumbura, Raihan da Zainab sunyi hotona kana ya wuce gidansu ta re da su Naufal ko da suka isa har abokansa sun watsa hotonan su Naufal da Riyann ga duniya jama'a sai magana suke ina Dr Naufal ya samu balarabiya, 


kowa na tufa albarkacin bakinsa, sosai Naufal ya ƙulu da abokansa, saboda yasan yau akwai riguma shi da gimbiyarsa, haka ko akayi saboda ta ga hotonan ita da su Meerat, sai zuga ta suke amma a baɗune Meerat wani daɗi ta ji ko ba komai ta ga Riyann ta fi Umaima komai nesa ba kusa, ita ma da a mace idan ance ta zaɓe ɗaya Riyann zata ɗauka,

ya sha fama kafin ta fito akayi mu su photo, saboda iskanci cikin abokansa babu wanda ya É—ora hotonan, sai mutum É—aya ya haÉ—a da wanda ya yi da Riyann da nasu da Umaima, ya yi posting, nan jama'a suka koma yin cha wai Umaima kama ta ke da kajin turawa wani ya ce da shi ya aure Riyann ko da duniya za'a bashi bazai Æ™ara aure bazai aure Umaima ba mai kama da shanun tura, 


sai dariya jama'a ke wai me ya gani ga jikin Umaima wai saurin tsufa zatayi, kuka ne kawai Naufal bai yi ba, saboda baÆ™in ciki, Meerat kuwa ta na ganin ta nuna ma Umaima sai kuka ta ke su na lallashinta, ita da Rashida, 

____ƙarfe tara sukayi shirin zuwa wurin dinar inda Amare suka sha wankan wane arnen leshe pink colour ɗinkin pitat ɗin dogowar ce anyi mu su wata jela mai ja ga ƙasa anyi musu ɗaure kallabi fari mai ratsin pink, sai sun sha kwalliya sosai abin ba'a magana,


___Riyann kuwa sarƙar gorld ɗin da Umma ta siya ma ta ta saka, suka sha motar zuwa shukara hotel, saboda can za'ayi shagali, Umaima kuwa Black ɗin lashe ta saka itama dogowar riga da read ɗin kallabi ba laifi ta kyau sosai, Naufal kuwa wani Brown ɗin yadi ya saka ɗinkin babbar riga ce sai hula milek ta kalma sawu ciki kalar hularsa sai agogon azurfa da ya ɗaura, a tsintsiyar hannunsa,

Wow! Ma sha Allah kunga yadda Naufal ya yi kyau kuwa, an barku abaya, 

shi da su Raihan suka tafi a wurin parking suka haɗu da Umaima har su Riyann saboda Daddy ya yi mai kashedi idan ya shiga wurin da Umaima batare da Riyann sai ɓata mai rai, dole ta re suka jera, suka shiga cikin hall ɗin, nan wuri ya kaure da suwa, mai Dj da MC suka fara aikinsu,


Camera Man shima ba abarshi abaya ba, nan ya shiga kashe musu zafafan hotona, Raihan ya ba MC sunan Naufal da Riyann, aiko MC ya shiga rera musu waƙa kafin Ali jita ya shigo, nan wuri ya koma ɗaukar zuwa da ta fi, Umar ne ya yi ma MC magana ya sa sunan Umaima ai mata biyu,


nan aka kira Naufal da Umaima jita ya fara waƙa, sai liƙin kuɗi ake musu kafin suka mazaunin su, aka kira Raihan da Zainab, nan jama'a suka fara ta fi saboda Mommyn Raihan da ƴan Uwanta da Ya Haidar da ruwan dala suka shiga yi mu su , jita ko ya dage sai waƙa ya ke,

dangin na koma bakusan tsiya dangin amarya ba afiko a arziki ba, Uwar Amarya aka kira nan Hajiya Ummie ta fito ita da mayan Æ™awayenta ta itama dala ta liÆ™a mu su ita da Æ™awayenta, bayan koma mazaunin su, 

an É—an ci an sha kana Mc ya kira Muhammad Naufal & Aminatu Riyann, da su fito fili, MC ne ya ce ango ya riÆ™o hannunta suzo taÆ™iyar fili, haka dai ya riÆ™o ta suka fita nan sai da suka kawo dai-dai tsakiyar wurin wani yaron Mc ya wata igiya sai ga wasu furanni masu kyau su na zubawa sam su Riyann, ga fitilo ta ko ina kala daban-daban sai haska su suke, 


sai ta fi ake da pito saboda abin ya ja hankalin mutane sosai ya burge jama'a, Umaima kuwa ta cika ta yi fam, nan Dj ya tashe kiɗa, mai daɗi, aka saka musu waƙar Ed_Shireen, ya saka hannu ya zagaye ƙugunta, su na juyi, sai ta fi ake musu musamman inda Ed_shireen ke ce Darling this kiss me slo ya haɗe gushinsu wuri ɗaya kamar zaiyi kissing ɗin ta,


wasu furanni ne masu haske suka shiga zubuwa, kana Mc ya ce a tafa musu, lokacin Ali jita ya fara waƙa, ya na kiran dangin Amarya da na Ango nan ma Hajiya Ummie ta zo da ƙawayenta wannan karon hadda su Raihan da Zainab da ƴan Uwansa su Ya Haidar da abkonsu,


nan suka shiga yi musu kari sai dala kake gani na tashi sama, ranar naira da dala sunyi kuka a wurin, Umaima kuwa saboda ɓakin ciki barin wurin ta yi, amma Meerat ta ƙi tafiya, sai da Mc ya ga da jita suka gaji kana kowa ya koma wurin zamansa saboda sunga alamun idan kwana za'ayi wurin to haka za'ayi ta zubar da dukiya,

tun wurin shagalin video bukin ya fara yawo ga duniya ko ina kashi sai ka ga hotona da video na yawo sai magana jama'a keyi ƙarfe ɗaya aka tashi wurin, washegari da safe aka cigaba da sabon shagali ƙarfe huɗu na yamma aka shirya walima ta gani ta faɗa,

Jama'a sunci sun sha, amare kuwa dogayen riguna ne na atamfa ajikinsu sai alkibba da aka ɗora mu su akai, bayan angama walima ƙawayen Ummie suka shiga rabawa jama'a manyan jakunkuna masu ɗauke da hoton amarya da ango hadda kayan kitchen akayi rabo da zannuwan gado, abin ba'a magana,


duk wanda ke sai da ya sumu kayan sai da suka rage, kowa ya watse aka fara shirin kai amare saboda magrib ta yi ana gama sallar isha'i aka tura motocin É—aukar Umaima, Daddy da Ummie sunyi musu nasiha sosai mai ratsa jiki kana su na kuka aka fito da su saboda har Raihan ya izo mota talatin ya turo na É—aukar Zainab, ita aka fara kaiwa kana aka wuce da Riyann,  

da ga ita sai wata ƙawarta Maimon da suke islmiya ɗaya saboda Daddy ya saka ta kwananta biyu da zuwa, har 11 ta yi babu Naufal dole wani abokin Naufal ya maida Maimon gida, saboda Naufal ya jima da shigowa ya na wurin gimbiyarsa,


Riyann bata damu ba saboda haka wanka ta yi ta saka kayan bacci ta yi addu'a ta kwanta, ɓangaren Naufal kuwa bayan sunyi sallah ya yi addu'a kamar yadda addini ya tanadar ya buɗe mu su naman kaza da madara ba kunya Umaima ta yi zaune ta ci sai da ta ƙoshi, sai lokacin ya tuno da Riyann ganin Umaima ta shiga wanka ya ɗauke leda guda ya shiga part ɗin Riyann sama ya haura ya shiga ɗalinta,


 ya kunna haske kwance ya hangota ta baje kan bed sai bacci ta ke da ya tsa cikin baki, gashin kanta duk ya baje kan pilo, rigar baccin da ta saka,

ta ya ye ta koma saman cikinta da ga ita sai pant cinyoyinta duk waje, gabansa ne ya buga sai da ya ƙare ma ta kallo kana ya ja tsaki ya aje ledar ya fita, har ya koma bata fito ba, ɗakinsa ya shiga shima ya yi wanka da burosh ya fito ya shirya cikin jallabiya ya feshe jikinsa da turaruka masu ƙamshi,

kana ya koma É—akinta zaune ya ganta daga ita sai wata rigar bacci ko pant babu, nononta duk a waje, saboda gaban rigar buÉ—e ya ke, sai zuba Æ™amshi ta ke, hannu ya qare ma ta allamar ta zo ya rungumeta, nan ya haÉ—e bakinsu ya na kissing É—in ta, 

mayar mai ta shiga yi cikin zafin nama mamaki abin ya bashi amma sai ya basar ya jata kan gado ya kashe. hasken É—akin, nan wasan ya canza salo hannu ya sa ya na matsa na shanunta aiko da sauri ya janye hannunsa saboda yadda ya ji nono kamar na wata tsohowa gaba É—aya nononta ya daÉ—i,


tuli kawai saboda ta na da jiki hasken É—akin ya kunna ako ya gansu kwance kamar wata tsohowa ashe da ma tuliln bireziya ne ita ce ta yi sama da su, ba haka nan suke ba, kashe haskin ya yi, saboda haushi gaba É—aya wasan ya fita ransa,


 mamaki ne ya cika Naufal jin Umaima na goga Dic É—insa Æ™ofar HQ É—inta bai ayi ainu ba sai jiya abarsa ta shige suluf, ai kasa yin komai ya yi da kanata ta haye saman sa ta fara aiki lokacin Naufal ya ji wani daÉ—i na ratsa jikinsa,

juyata ya yi shima ya fara aiki sai ihu suke, basu sarara ma juna sai asuba, haka ya yi wanka jiki a mace, tabbas Umaima ba budurwa bace saboda Dr mata ne, ya san yadda budurwa ta ke, amma ita gaba É—aya a buÉ—e ta ke

Iya zaman da ya yi da Enisa bai taɓa kusantar ta ba hasali ma bai taɓa sex ba, iyaka cinsa da Enisa ta yi mai shocking ya samu natsuwa, saboda ya na da yawan sha'awa, kenan Umaima wani taɓa kanta a waje shi ya sa ko kaɗan bata ji tsoronsa ba bata guje sa ba abinda ake cewa mata na tsoro ita ke ne mansa da kanta
wani abu ya ji ya tukare mai zuciya, haka ya yi wanka ya fita Masallaci, 
don haushi ko tashin ta sallah bai yi

 Riyann kowa kiran sallar farko ta tashi ta yi wanka da alwala ta fara nafila kafin a ta da sallah ko da ya shiga kafin ya wuce masallaci sallah ya ga ta na yi kana ya wuce
 ____________________________
To ko ya zata kaya tsakanin Naufal da Umaima shin zai waiwayo Riyann, wane kalar zama zasuyi ya zata kaya tsakanin Meerat da Umaima 

Anan na kawo Æ™arshen free page 
Hajiya kibiya ka sha karatu kiji yadda wannan chakwakiya zata kasance 

Ga masu buƙatar Audio novels ɗina kamar su SO hawan siraɗi labarin Shuger Baby da Yarima Azad da sauransu zaku iya yimin magana ta wannan number ***

Writes by pinky Darling 🌷

~Matar Jay~