KUNCIN ZUCI

Kuncin zuci

by @bintuuu

Fakan idon Mami Nafisa tayi sai taja Na'iman kitchen, sai da suka zauna sannan tace "Bobo kinsan Allah in muka hadu one on one nida ke sai na miki duka kafin ki fara bani labarin abubuwan da kika boyemin" Na'ima tayi murmushi tace "Ni yaushe na boye miki wani abun, lokaci ne bamu samu bafa" Nafisa ta harareta tace "duk lokacin da muka samu a England baki fadamin ba sai yanzu zakice ba haka ba" Na'ima ta kamo hannunta tace "wallahi bansan ta Ina zan fara miki bayani bane, I've been wanting to tell u amma narasa ta yanda zan fada miki ki yarda ne" Nafisa tace "Kinsan Ina yarda da ke a komai fa Bobo" murmushi Na'ima tayi tace "kiyi hakuri besty, zanzo har gida muyi maganan, dan Allah kar ranki ya baci kinji" sai sannan Nafisa ta sake fuska tace "zanzo ma kafin nan, kinsan ankusa gama min aikin site dincan, so bana zama sosai yanzu" Na'ima tace "zanzo in gani gobe ma, Allah ya sanya alkhairy sis, I'll bring my CV, A PA will do, gwara in hada aikin bibbiyu ba zama" ta qarasa magana suna dariya dukansu, sai Nafisa ta bugi kafadarta tace "Yaya zai yankani ashe, yanzu dai ki bari sai kin samu sauqi sosai, kuma wallahi kar kice za ki ja baya dashi, sis ba haka akeyi a zamanin nan ba yanzu, ki susuta mana shi da'alla, yan baqin ciki duk su mutu" murmushi Na'ima tayi tana girgiza kai kawai, da haka suka fito falon Mami na saqala jaka tace "Mukace bari mubarki anan din kawai Baby" da sauri Nafisa tace "Haba Mami naa" sai ta dauki jakarta itama, nan Husna ta miqe cikin shiri tace "Anty Na'ima zan tafi nima" sai ta amsa da "Bazamu zauna ba" tace "A'a ai mun wuni, sai dai zuwa wani lokacin, su Ummi sunce zasu zo ai soon" Na'ima tayi murmushi da haka Mami tayi hugging dinta tace "Ki kula sosai Habibti" ta gyada kai tanajin kamar tayi kuka, har compound ta rakasu cike da sanyin jiki take tafiya, Nafisa tayi reverse suka bar gidan Husna na biye dasu a cikin nata motar aka barta nan tsaye tanajin hawaye na zuwa mata...

Ahmad bai tashi barin office ba sai bayan la'asar da wanda ya kawo Simba ya masa waya akan sun iso suna Airport, zuwa sannan saida ya tabbatar da ya ragewa kansa ayyuka sosai sannan ya dauki office laptop dinsa ya fice daga company'n gaba daya, tsakaninsa da Airport din da dan nisa so bai isa ba sai da ya dauki kusan 50 minutes, sai da ya sake kiran mutumin sannan ya zauna a motansa nan parking lot na Airport din, bai dade ba ya hangosu suna tahowa ga Simba nan cikin wata budaddiyar jaka me kyau rabin jikinsa a waje yana ta waige waige, murmushi Ahmad yayi har suka qasaro ya fito daga motan sukayi shake da baturen me suna Austin, duqawa Ahmad yayi ya dauki magen nasa yace "Heyy..Buddy" aikuwa nan Simba ya ganesa ya fara wani irin kukan sanayya, shafashi Ahmad yayi sai ya juya ya saka shi cikin mota sannan suka yi maganan kudin delivery shida Austin, sai da ya sallameshi hugely sannan sukayi sallama ya shiga motan ya tayar yabar Airport din, ahanya ya tsaya awani restaurant ya musu takeout me rai da lafiya sannan ya dauki hanyar zuwa gida...
Sai yamma lis ya isa gida sai da yayi parking sannan ya debi kayan da hannu daya, dayan kuma ya dauki Simba suka nufi building din, shigansa Falon da sallama ciki ciki sai yayi stiff ya dan Ja numfashi dalilin Jin ko ina na acikin falon na tashin qamshin turare, wani irin nutsuwa ce yaji tana shigansa sai yaji duk gajiyan da ya kwaso suna watsewa da daidai, dining area ya nufa tareda ajiye ledan hannunsa sannan ya nufi part din Na'iman, nan ma bai sameta ba ya fito ya shiga nasa, da sallama ya shiga sai ta dago kanta daga duqen da take gaban burner tana saka turaren wuta, yana kallonta da murmushi a fuskansa yace "He's here..." ya qarasa maganan yana dago Simba dake hannunsa, da sauri Na'ima ta miqe tana murmushi tace "Simba" Ahmad ya gyada kai tareda miqo mata shi, aikuwa da saurinta ta karbeshi har da kwantar da kanta a jikin gashinsa mai tarin yawa, dan irin foreign cat dinnan ne masu bala'in gashi a jiki, tana shafashi ahankali tace "Welcome darling" Ahmad na kallonsu da murmushi a fuska yace "A'a..ba darling dinki bane, wannan muqamin nawane" ta dago kai tana dariya kadan, sai ta sake cewa "sauqe shi ma kafin zuciyata ta motsa" tana dariyan ta sauqe magen sai Ahmad ya yi saurin rungumeta tareda binne kansa a wuyanta yana shaqan kamshinta, shiru sukayi ahakan sai can Naima ta shafa bayansa, ahankali tace "muje kayi wanka kafin a kira sallah, abincinka na jiranka" da dan hanzarinsa ya dago daga jikinta yana kallonta, cikin rada yace "Dagasken muje tare nayi wankan?" sai Na'ima ta kwantar da kanta a qirjinsa tace "kaganka ko" sai ya sake qanqameta ajikinsa yana murmushi, duqowa yayi daidai kunnenta yace "ki tayani muyi wankan tare kinji" akunyace Na'ima ta hau girgiza kai a qirjinsa tana murmushi, sai ya fara kokarin daukanta ajikinsa yayi dakinsa da ita aka manta da sha'anin Simba anan falon, bisa gadonsa ya kwantar da ita sannan ya mata rumfa tareda dafa hannuwansa akowanne gefe na kanta yana kallonta, tsayawa yayi kawai yana kallonta baya kifta ido ma, ganin haka sai Na'ima ta kauda kanta akunyace batace komai ba, ahankali taji yace "You're the most beautiful woman in my eyes Na'eemah" "Kin fi kowace mace kyau a wajena, Billahi tun farkon ganina dake kyawunki ya tafi da zuciyata" sai sannan Na'ima ta juyo ta kallesa, sai suka tsaya kallon juna cikin ido, wani irin mahaukacin soyayyar junansu ce take nuqurqusan zuciyoyinsu a wannan lokacin, zuciyar Ahmad na melting ya duqa gareta tareda hade bakinsu a hankali, ahankali Na'ima ta rungumosa gareta wanda hakan ya sake bashi qwarin gwiwan cigaba da taba duk wani sashe na jikinta, kayansu ne suka fara tsalle a dakin, Ahmad na wurgi da kowanne a qasa, riga tayi nata guri, wando yayi nasa gurin, brazier'n Na'ima daman can bakin kofa tayi landing, sai dukansu suka susuce wa junansu babu sautin dake tashi a dakin sai na numfashinsu, wani irin kisses masu zafin gaske Ahmad yake mata wanda suka birkitata, lungu da saqo na jikinta Ahmad ke tabawa a rikice, he loves it when he sees her like this, nakedness dinta yana haukata masa lissafi matuqa, Jin yana neman baro sabon aiki yasa Na'ima fara kuka, kuka takeyi cikin sanyinta, wanda hakan ya dan dakatar da Ahmad, sai ya kai hannunsa qarqashinta ya rungumeta tsam a jikinsa yana maida numfashi, hannunta takai ta saqalo wuyansa bata daina kukan shagwaban ba, ganin haka sai ya birkitota ta hawo jikinsa yana qasanta, luf tayi a jikinsa tareda rufe ido, sai da ya tabbatar da nutsuwar numfashin sa sannan ya kwantar da murya yace "Bai warke bane Babe?" Na'ima ta gyada kai bata bude Idon ba tace "Da zafi" sai ya gyara mata zama a jikinsa yace "Let me touch you again kinji" cike da shagwaba tace "toh ai zaka iya wucewa" sai yayi murmushi ya sake kwantar da ita ya mata rumfa yace "I promise iya irin wanda nayi yanzu zanyi kawai" kauda kanta tayi tana kallon gefe sai ya kai hannu ya juyo da fuskanta yace "Please Baby" sai tayi shiru tana kallonsa cikin sanyin jiki, ganin irin kallon da take masa yasashi ya sake hade bakinsu akaro na ba adadi, wannan karon sai da ya tabbatar ya kaita cloud 10 har da lashe lashe sannan ya barta dalilin kukan da ta sake fara wa akaro na biyu, dan har bosoms dinta taji suna mata ciwo gashi bakin sunyi jaa, lallashinta Ahmad ya hau yi yanajin kamar ya maida ita ciki dan so, dan ba qaramin nutsuwa yasamu da abubuwan da yayin ba, sai da ta nutsu sannan ya ciccibeta sai bandaki, suna shiga kuwa ya sauqeta cikin bath tareda kunna ruwan dumin dazai taru tana cikin, rufe ido Na'ima tayi tana fadin ya fita dan haske ne tas a toilet din unlike dakinsa dake kunne da dim lights kawai, Ahmad na murmushin irin kunyarta ya shige ciki bath din, sai tayi qara tace "Oh lord...Ahmaad" sai yayi dariya yana tabata again, Na'ima taga ikon Allah ranan, dan wani badakalen ya rinqayi da jikinta acikin ruwan wanka tanaji tana gani babu yanda ta iya dashi, ganin yanda yake son taba lungu da saqon jikinta yasa tayi amanna a zuciyarta na sallama masa duk jikin nata....Basu bar cikin ruwan ba saida suka Jiyo kiran sallahn maghrib sannan Ahmad ya nannadota cikin towel suka koma dakinsa, nan gadon ya kwantar da ita ya tafi dakinta bai dade ba yadawo hannunsa riqe da kayanta riga da wando iya knee, basu tayi niyyan sakawa ba amma ganin shi ya zabo mata su dakansa yasa ta karba ta saka shima ya wuce closet dinsa bai jima ba ya fito sanye da jallabiya yace zai je masjid, kanta a sunkuye tace "Adawo lafiya" sai ya qaraso gareta yayi pecking tsakar kanta sannan ya fice, saida ta tsinttsince kayansu dake watse a dakin sannan ta nufi dakinta ta yi sallah ta zauna tayi shafe shafenta, da ta fito corridor'n ne taga Simba a kwance sai ta duqa ta daukesa ta nufi downstairs dashi daidai shigowan Ahmad daga masallacin, sai ya mata murmushi yace "kamar ya ganeki fa, dan yanada fada wani lokaci" tace "yagane ni zan rinqa bashi abinci ne" Ahmad na murmushin yace "Happy mother....Happy life, dole ya miki biyayya" sai sukayi dariya tare, nan ta ajiye magen tace "Muje kaci abinci" yace "sai yanzu nakejin yunwan Babe" ta duqar da kai tana murmushi suka nufi dining area atare, ganin flasks agurin yasa Ahmad cewa "Girki kikayi Babe, ga abinci na taho mana dashi ai" sai tace "su Mami sunzo dazu, Husna da Nafisa ne sukayi girkin" sai ya gyada kai, nan ya koma ya dauko na ledan sannan ya bude, deban naman Saman yayi sai Na'ima ta dauko wani kwanon daga kitchen ya karba ya sawa Simba, nan ya hau ci suna kallonsa, saida suka zuba masa har ruwa sannan suka zauna cin nasu abincin, da tayi serving dinsu sai ya daga nasa plate din ya juye abincin ciki acikin nata plate din ya matso yace suci tare, da haka sukayi ciyayya cikin raha da annushuwan zuci.....


Follow my account lovelies 😍