KUSKURE 9
*KUSKURE*
By maman shaheed
shafi na tara
Bayan su mommyn Noor dsu twins sun gama shiryawa sunci kwaliya ta gani a yaba sun had'u matuk'a, kwaliyar wanan na wane ta wanan ,har momy su Noor ta tatso kyau suka gama fitowa domin tafia gdn ammy .
Mommyn su Noor ce ta tsaya Tana koroma Indo jawabi Kan" in su Noor sun dawo ,ki musu wanka ki saka musu wasu Kaya da na a ware musu suna Kan gadon su , ki feshe su d turaren su ,ki kullo Min ko Ina sanan ku taho wajen kamun direct Dama kinsan wajen Kuma ai ko? Ɗan bala Ze kawo ku"
Indo tace" toh, eh nasan wajen"cikin girmamawa.
Sanan ta Bata makulin gdn tace t kulle gdn ta taho Mata d makullin ,ta karɓa Tana me bin umarnin uwar ɗakin Nata.
Sanan ta fara gaba su suhaima ,Asmy ,huzna,usaina ,hassana ko t garzaya wajen Indo d tayi hanyar kitchen ,Nan Naga tanata Kora Mata jawabi itama bandai ji me t Gaya Mata ba ,duk son Jin lbr na sai da na haƙura.
Sanan ta biyo su suka Isa farfajiyar gdn inda motar d zasu fita d ita taketa jiran su.
Mommyn su Noor ce agaba sai su twins abaya gaba dayan su dasu huzna anata Shan ƙamshi , sanan d'an Bala driver y jasu a sukwane sai gdn Ammy.
Itako 'yar jiran gd ,Tana ta tunanin sa kayan d su twins suka d'in ka Mata ,uwa uba tunanin wacce irin kwaliya zatayi ? Kar Uwar ɗakin ta ta zarge ta ko a sami matsala shine tsoron ta.
Ita d Bata Saba kwaliya I ba Gashi dama Inna ta Aiko Mata d d'inkin ta n material d'in ta d aka d'in ko da na golden rubber atamfar ta ,Nan t Fara tunanin canja shawara ko dai t sa kayanta marasa tsada ta tafi wajen taron Dan gudun maganar NAWAL?
Can Kuma tace "Kai ,Inna yi haka su twins baza suji dad'i ba , Dan su faranta min suka siyamin ,Nima Kamata yayi nasaka ajiki na shine tukwuicin yaba kyautan su gareni"
Dan haka t yanke final decision kawai kayan zata sa ,Kuma zata k'ok'arta wajen ganin t d'an tsara kwaliya daidai ita.
Bayan wasu awanni Indo t tsula wankan ta Amman Bata shirya ba so take su Noor su karaso t musu wanka sai itama t shirya .
Bayan Mintuna 45 su Noor suka dawo , sunata neman mommyn su ,Indo tace ta tafi gdn Ammy ,Suma yanzu zasu tafi Aiko Haneef y hau murna har Noor d'in ma ,Indo tayi murmushi kawai ta kamasu taje bathroom ta fesa musu wanka t sa suka d'auro Alwala sanan suka fito ta shafesu d mayukan su masu dad'in ƙamshi ,sanan t gyarasu d farar powder Mai ƙamshin dad'i,sanan t saka musu 'yan kantin su masu kyau d tsada ga tsari na birgewa sanan t umarce su d suyi sallah suka yi irin tasu t yara.
Seda t gyarama Noor kanta t sa Mata ribom Mai kyau ta Mata kwaliya sama sama b irin wanan kwaliyar d ake ranbad'a ma wasu yaran ba .
Sanan ta dinga Basu Abinci a baki Dan karsu Bata kwaliyar su har suka k'oshi sanan t kuna musu mbc 3 domin y Dan rage musu zaman jiranta ita Kuma ta tafi nata Shirin .
Indo t sa kayanta tsaf t yi light makeup fuskarta t fito kamar b house girl d'in su Noor ba .
Wajen tsara kwaliya da d'aurin d'ankwali Anan t dinga Bata lokacin ,da kyar t samu tayi wani ba lefi ya d'anyi kyau Amman b sosai b ,kunsan b kowane y iya d'aurin Kai ba.
Can t fito gashi ko turaren fesawa Bata dashi BAIWAR ALLAH ,haka t sid'ad'a ta d'auko nasu Noor t fesa abinta itama tayi ƙamshi kamar kowa ...gashi Bata d jaka sai wani flat shoe d'in ta d aka taba Bata ,Tana ji dashi gashi y hau d kayan dama harda gyale su twins suka hado Mata Dan haka shi t yafo tazo ta Kama su Noor suka nufi inda d'an Bala driver dayaketa jin radio a farfajiyar gdn .
Su Noor sunata murna , Indo t sanar ma d d'an Bala sun gama shiryawa ,sanan y kashe radio y shiga hannef a gaba su Indo d Noor abayan mota Indo nata gwalale ido Tana kalekale kamar bakuwar shiga mota.
Koda suka Isa ,tuni an Fara shagali illahirin dubanin jama'a dangin Amarya d na ango sun hallaci wajen ,Dan haka Indo t dinga rabe rabe Dan ji tayi kamar jama'ar sunyi yawa awajen Dan haka d kyar t samu t zakulo inda su twins suke taje t gaishe su Aiko su Asmy d suhaima suka dinga yabonta wai tayi kyau kamar ba ita ba ,ita dai murmushi kawai tayi tana mai jin nauyi da kunyar su.
Sanan sai g huzna t dano Tana ma hassana magana ,kawai tayi arba d Indo ,atake gabanta yayi wani mummunan fad'uwa takuma rasa dalilin haka ,can matsanaicin tsanar Indo t bijiro Mata haka kawai , ta gama kare Mata kallo t harateta t watsar t kamo hassana t rad'a Mata wata magana sanan t sake harar Indon sanan ta wuce ciki, indon sai taji fargaba ta ɗirar mata.
Intako hassana karban Noor d Haneef tayi Tama Indo masauki t had'ata d kayan tand'e baki kala kala sanan tayi wajen momyn su Noor Dan damƙa su a hannun ta dan yau b ranar Reno bane d su zasu rikesu ahannun su ,to suna fama d jama'a Basu d damar rike yaran yar aikin ma tayi iya nata yau.
Momyn su Noor n ganin su t rungumesu Tana tambayansu karatu d sunci Abinci ,duk suka Bata amsa , Amman 'yar matanan ko ta tambayi inda Indo take ,shin ko ta sami masauki ? Ko ajikin ta Bata Samu tmby su ba tunda ba ita ta haifo ta ba ,Allah y kyauta ,Ameen.
Indo intama hankalin t kwance sakamakon tarbar d ta samu gun hasana ,dama Dan ta momyn su Noor bajanta take ajiki ba in t ganta ma takura zatayi Dan haka , yanayin y Mata dad'i ,t cigaba d kale kalen ta ,Tana t ganin d'aurin Dan kwali d kwaliya kala kala harda t Al'janu ma , ga daururuka Suma ,dama tanaso taga Tana kashe d'aurin d'an kwali y bada ma'ana d'inan .
can kayan motsa bakin t ganin gayun wajen ma Wanda sukafita had'uwa sun zage sunata kwasar gara Dan haka itama t d'an bude cikin ta fara aikawa cikin Nutsuwa d d'ari dari.
Can waje y rincabe anzo kamun Amarya , ga wani kid'a da ya gauraye wajen masu rawa nayi masu liki nayi masu feshe Amarya d turaren nayi aka dinga raba mayan kyaututuka , usaina ta ja Indo wajen Amarya SUFAYYA Dan su gaisa ,cikin fara'a ta karbeta suka gaisa usaina t karban Mata kyaututukanta t bata,Indo nata godia d yaba karamci irin nasu twins ,har take cewa ita dama a gdn su take Aiki tasan da taga gata , sanan ta ba hassana key d'in gdn momyn su Noor tace t Bata ita zataje t gaishe d Inna t kwana biyu bataje ba ,hassana tace toh har t Kara Mata su snacks tace t kaima Inna ,Aiko Indo tayi ta godiya sanan t fice daga wajen gaba d'aya t tari napep sai gdn innata itama t kwashi gara .
Hassna taba mommyn su Noor makulin t karba tayi kawai b tare d t tambayi lpy Indo ko Ina take ba ta jefa shi jaka t zuge t ci gaba t sabgar t ta rabon Kaya tunda sune Akan bikin.
Indo d gudu d farin ciki t shiga gdn Inna ,har innar n tsokanar t "ke Kuma waya koroki kike haki ,ko kujerar makka aka baki fara'ar ki Taki boyuwa?"
Indo zube Mata kayan tayi gaba d'aya ta d'au buta sai bandaki dan ta kama ruwa.
Itako Inna zubama kayan indo tayi ,Tana tunani ko Ina Indo t samo su?
Bayan Indo t fito ,tazube a cinyan Inna , Inna nadan dukan ta irin na wasa d'inan Tana cewa" karki karyani ki barni d jinya tashi kiyim bayani Kan wanan tarkacen kud'in Dan kayan Nan dagani masu kud'i ne ".
Indo mik'ewa tayi t koro Mata jawabi sanan t waware Mata kayan robobin d aka Bata amun d kayan motsa bakin harda kayan gargajiya n Al'ada ..
Inna nata yaba karamci irin nasu twins tanata sa musu Albarka .
Indo nayin magriba ta tashi ,tabarma Inna tarkacen tace t dinga cin abinta har y kare ,ita zata koma Dan Aunty NAWAL Bata San t Zo ba .
Inna tayi Mata Addu'ar d ta saba Yi Mata ,tace "toh kiyi maza Kar duhu y ƙara shiga* ,Nan Indo t tafi cike d kewan gdn su .
Cikin hikima t koma wajen kamun Aiko Basu tashi ba har Bayan magriba anata bidi'a .
Sai Bayan isha'i suka koma gdn Ammy ,
Wajejen goma n dare, Dan Bala driver yazo d'aukan su ,kafin t fito ita momyn su Noor ,ta bada su Noor d Haneef akaima Indo wai su shiga mota su jirata gatanan zuwa ,Aiko hassna t karbesu t kaima Indo ,Indo t kule can Bayan mota dasu .
Su twins d huzna d su Asmy Suma driver suka samu Dan motar t musu kadan , sanan mommyn su Noor Tama kowa sallama harda Ammy sanan t shiga mota suka nufi gd .
*Maman shaheed*