FreeArewaPen original
KUSKURE
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · KUSKURE 1 & 2
*KUSKURE*Reposting... "Indo ! Indo !! Indo!!!" "Naam Aunty" "Bakiji ni bane tun dazu inata kiranki kinmin Shiru? Ko wulaƙancin ne ya tashi?" "Aa wlh Aunty banjiki bane d zan fito kiyi haƙuri Dan Allah, gani" wata mata ce da ƴar aikin ta da suke rayuwa gida ɗaya, kamar dai yaro da uban gidan shi. "Toh naji , ki gama gyara ko Ina na cikin gdn Nan in su Noor sun dawo dg makaranta ki musu wanka su danji iska a jikin su sanan ki shiryasu zuwa islamiya ki tabbata kin dafa musu zabin ransu, Ina nufin abincin da suka fi so kinji ko?" kalaman Nawal ga ƴar aikin nata da umarnin da take bata. " Maybe bazan dawo d wuri ba Dan zamu tsaya group discussion d fanc Dina Kar asami akasi kinji Koh?" ta sake jadada mata. " Toh! Aunty insha Allah , su Noor sunce dambun shinkafa sukeso Wanda yaji zogale d ha...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.