Chapter 30
by @zahrabmrs02
page 30💬⌨️
a gurguje Ak yayi sallama dasu mommy hankalinsa na kan farhana,har yanzu batayi breakfast ba.
Bayan fitar AK kuwa farhana da qawayanta keta zageye rooms din .gaskiya AK ya kankaro mata aji da kayan dakin nan latest ne masu kyau,deep down kuma data leka guest room kayanta ba abin rainawa bane ,suma da kyaunsu daidai gwargawado,bayan sun dawo falo fateeha ke tambayar farhana ya zaayi da kayanta da books dinta na hostel?inda farhana tace zasuyi magana da Ak duk yadda ake ciki.
farhana naga kin ware abun ki kamar auren soyayyah kikayi ,ko dayake ba lefin ki bane kin sami daula dole ki manta da wani farooq Ballanta soyayyar sa .nusaiba tace hankalinta na kan wayarta kamar ba ita tayi maganar ba .
naso farooq so na hakika Allah shine shaida ,sai dai nasan cewa bazan taba kaucewa kaddara taba.banyi lalacewar da zan bijire wa iyayena ba nusaiba ,kuma duk da nagari yana fatan gamawa da iyayensa lafiya.na manta da farooq kamar yarda kikace sabida zaman aure nazo yi ,kuma na rungumi mijina Abdulkadir tahir tambuwal hannu biyu biyu zamu rayu cikin aminci da yarda Allah do your worst. na bata amsa ba bata lokaci .
dan Allah allow my friend to breathe nusaiba bazai yiwu kizo har gidan ta kina gasa mata magana ba ,tun da muka zo kike bakin hali ,am 💯 da hassada a cikin lamarin ki ,farooq din da kk nace yayi notching dinki ta bar miki shi.duk dai dik bibiyar da kike masa yaki kula ki.da shock nusaiba ta kalle zee(dama na ba zee labarin chats din nusaiba da farooq)
dama nasan sai abinda ke ranki ya fito fili gabadaya ranki a bace yake tunda muka zo abuja,jiya a wajan budar kai na ganki da uwargidan farhana kuna magana i don’t know wat your motive is,precious tace tana jefan nusaiba da harara.kishiyar farhana kuma ?fateeha ta furta da mamaki ,no haba nusaiba i tot we’re sisters ,kuka nusaiba ta fashe dashi .all the accusations ,ni kishiyar farhana naje amsa call ne muka hadu mukayi karo shine mukewa juna apologizing,maganar bakin ciki da hassada da kuka ce Inayi sai Allah ya saka mun ,cos ni rasuwar babanmu na tuna na zama moddy.fateeha you of all people kin san bani da bakin ciki tindaga 100lvl muke tare har yanzu da muka shiga 300lvl .sallamar Ak ne ya katse mana hirar mu,inda masu aiki da uniform suke biya da bayan sa cike da food flask.
sannu da zuwa na masa tare da mikewa dan amsar Kayan hannusa,jerawa mukayi a dining inda yake yace wa masu aikin yana da meeting dasu gaba daya anijima da daddare zai gabatar dani.
Yaunwa nake ji sosai dan jiya ba abinda nachi ,masa da cow tail soup na fara chi bayan shigar AK daki.qawayena sun nuna min kayan da diddi ta basu na biki gasu nan niki niki sai godiya suke.ya zaayi da 1m din jiya farhana ?ki turo da account na mayar miki.ku raba oremi dan Allah kinga kowa 250k kenan .InshaAllah idan na sami time zan tura muku da sako daga lefena kowa nasan abinda yafi so,kar muyi haka dake fateeeha tace ,babes nasan kunfi karfin kudin nan amma dan Allah kuyi hakuri ku amsa ko sadaka kuyi tunda rich anties ne.
am very sorry for the misunderstanding farhana nusaiba ,i mean no harm .nusaiba tace a sanyaye,its fine komai ya wuce .ina zuwa ,daki da shiga wajan AK yana bakin gado a kwance ,da sallama na qarasa ajiyye laptop din yayi a gefe,kinyi missing dina ne?scene din dazu na tuno ina runtsa ido,uhmm waya zaka bani na kira diddi,ina missing dinta kuma Akwai abinda zaa taho min dashi,miko min wayar sa yayi nasa hannu zan karba ya janyo ni jikinsa ,yi wayarki a jikina .number diddi nayi dailng da muryar sameena ce ta daki kunnena,kin dai hana diddi sakat da wayarta sameena.au adda farhana kece?ina kwana?lafiya Alhamduillah ina diddi?tana chan da baki .yauwa ki taho min da wayata tana wajan hamma sajid ,da wata rigar sanyi na zaki ganta ash a kasan katifarmu.kai adda na zachi kin bar mun wayar ay .sameena tace kamar zatayi kuka ,Kefa yanzu kin zama hajia ki daure ko iphone (6+ ce ki sai mun)2016 ake magana.ah lalle kina da buri sameena ina lefin tecno ma,kar ki manta da sakona dai,duk wayar da muke ina jikin AK a kwance .ki daure hajia ki sai mata iphone,Kinga gaskiyar sameena ne ,kin zana hajiya .kokarin tashi nake ban ce masa komai ba ,na bar baki a falo ba dadi.ina fitowa na sami baki a falo wai masu tayani arranging kaya ne,sai dake matar AK kayan ma sai an tayaki arranging da girman kujerar ki.
AK ya fito sunyi sallama gaba daya ,inda muka rakasu har gate Philip na jiransu a mota already,mun rungume juna sai koke koke muke.
finally jauhar tayiwa hanadi reply tare da tura mata number mai maganin breast ,sanan kuma ta turo mata pic din Ak da farhana :with the caption,Kamar mijin ko?ashe aure ya kara ba ko labari hanadi ?maybe a status jauhar taga AK cos hanadi duk jumaa sai ta sa AK a WhatsApp status dinta,ignoring dinta hanadi tayi shiyasa fa bata son harkar friends.
sallamar su anty nafeesa ne ya katse mata tunanin take ta yafo murmushi ta nufe so cikin girmawa.
kaya ne ake ta shigowa dasu na gara ,gaskiya sunyi kokari mommy ta ayyana a ranta,duk dai talakawa ne amma a karon farko ta yaba masu.shinkafa ce buhu 5,taliya katon 10 ,macroni Katon 10 ,25 liters na manygada Guda 5,kaya dai rigis ga kayan cin cin dasu alkaki suma himili guda,duk wannan aikin yan uwan diddi ne da baffa mahaifinta.yau dai yaya ramla ba bakin magana ,alkawari diddi tayi inshaAllah zaawa farhana gara na gagari .duk da masu kudi ne basa bukata amma tuwon girma miyarsa nama
bayan gaishe gaishe mommy tayi godiya sincerely wannan karon .inda anty nafeesa tace dan Allah kar su kawai farhana da yawa gudun lalacewa tunda kasar zasu bari,to kuma kinga muma ba wanda yake bukata a cikin mu yaya ramla tace cikin zafin rai.zaa rabawa kowa ya sa albarka inshaAllah fadila zo ki min list mommy ta yafito fadila dake gefenta .sallama su anty nafeesa sukayi inda tace wa mommy itama gobe zasu koma Italy,don ko ilorin bazata sami zuwa ba Tinda su baffa sunzo duk ta gansu.
videon garar fadila ke tayi tana turawa family group .ke dai Allah yayi yar kyauye menene sabon abu a nan da kike video yaya ramla tace tana wurgawa Fadila pillow,tashi ki tafi gidan mijin ki ramla bazai yiwu kizo har gidana ki takura wa autata ba,jibi zamu koma sokoto.ufan hanadi batace sai ma kara shirya box dinsu take zasu koma gida dan gobe Akwai school.
zuwan su anty nafeesa yasa Ak fita badan yaso ba ,adda sabrina ta bata sakon da diddi ta bayar a bata,kuma tace ta tabbatar tayi anfani dashi idan ta sami tsarki.akwatin da hanadi ta bayar jiya suka bude.lace ne Guda biyu,sai laffaya da tureren wuta,hijabs da sauran kayan tarkace.sai daf da magrib suka tafi bayan an kawo abinci daga gidansu AK.da kuka sukayi sallama ,inda farhana tayi sauri ta fada wanka ,shaf shaf ta shiryawa cikin doguwar rigar material mai lafewa burner turaren wuta ta kunna tana qara gyara gidan.
ta kira qawayenta daya bayan daya tana tambayarsu ya hanya da ban gajiar biki.
Text ne ya shigo wayar hanadi
nice meeting you my new friend
Allah ya bamu ikon nasara
I will keep you update.
murmushi hanadi tayi tare da goge text din ba tare da replying ba.