Bayan MurmushiFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

Bayan Murmushi

  • 1views
  • 100chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Author ✍️✨ Zahra B Mrs Joined 11/02/2026 Ina rubuta labaran da zuciya ke ji, amma baki ya kasa faɗa... 💔✨ Love • Pain • Betrayal • Royal Romance • Hope lots more 📖 MY BOOKS ON AREWAPEN: 🟢 Completed: Bayan Murmushi Jannah: Yar Gidan Anderson Zumar Hamada 🔥 Coming Soon ...

More from @zahrabmrs02

Sample · Chapter 1

Gabatarwa (Prologue) – Bayan Murmurshi *** ***_zahra B Mrs *** group link *** yana ganin murmushina. Lallausan baki, idanu masu laushi, dariyar da ke cike dakin. Amma a bayan wannan... akwai labarai da ba kowa ya sani ba. Dare na hawaye, lokutan shakku, da ƙarar zuciya da ta taɓa son, ta rasa, sannan ta koyi yadda za ta tsira.Kuma a wannan shiru tsakanin farin ciki da baƙin ciki, na koyi boye damuwata a bayan murmushi... yayin da nake neman sassan farin cikin da suka bace daga hannuna.Wannan shine labarina. Ba labarin soyayya kawai ba... amma labarin tsira, gwagwarmaya, da koyon yadda ake tashi daga ƙasa bayan faduwa.Page 1 💬⌨️Rayuwata ta fara ne ba da hayaniya ba, ba da gata ba, kuma ba da sauƙi ba.Na taso a cikin gida mai cike da yara, tare wadatar rayuwa dai dai misali ,Muba talakawa bane sa...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters100
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play