Bayan Murmushi

Chapter 32

by @zahrabmrs02

page 32💬⌨️


Zahra B (mrs)

ArewaPen 


*** 

ga masu son WhatsApp group ga number nan 


Murmushin mischievous Hanadi ta yi, tana jan hannun Kausar suka haura sama. Sam bata ji haushin yadda AK ya bi bayan Farhana ba, ko sallama ma bai tsaya ya mata ba. A gaskiya ma abin da Kausar ta yi ya mata daÉ—i.

“Kausar, abin da kika yi wa antynku yana da kyau. Yana da kyau idan babba bai yi abu daidai ba a gyara masa I’m proud of you, habibty.”

Hanadi ta faÉ—a tana shafa gashin Kausar bayan sun shiga É—aki. A haka har barci ya É—auki Kausar a jikinta, Hanadi kuma tana É—auke da murmushin farin ciki a fuskarta.

Ni kuwa, kai tsaye ɗakina na nufa. Ina shiga na fara ƙoƙarin cire kayan jikina. A daidai lokacin ne AK ya buɗe ƙofar ɗakin ya shigo, ya ƙaraso kusa da ni.

“Wifey, ki daina bari tantrums ɗin Kausar su bata miki rai. She’s rebellious — mu ma haka muke fama da ita.”

Ya faɗa yana ƙoƙarin taimaka min ya zare zip ɗin rigata, fuskar sa a kan wuyana. Sannan ya ƙara da cewa,

“Visa ɗinmu ma yana zama ready. Za mu koma USA da zama. So ki ɗan yi haƙuri for the time being.”

“It’s fine…” na faɗa ina rarrabe numfashina, domin numfashin nawa ya rikice yana hawa da sauka.

Yadda na ji hannunsa yana yawo a kan kirjina ya sa jikina ya ɗan saki. A hankali ya ƙarasa cire min rigata. Pink ɗin undies ɗina sun yi matching da juna, abin da ya sa idanunsa suka tsaya a kaina na ɗan lokaci.

Yana kallona kamar yana son ya haddace kowane sashi na jikina.

“Kin gama period ɗin ne?” ya tambaya cikin murya mai laushi, amma a dakushe.

Na girgiza kai kaÉ—an.

“A’a.”

“To ina pad ɗin?” ya sake tambaya yana kallona.

“Uhmm… dazu ne ya ɗauke. Shi ya sa ban saka wani ba… amma zai dawo.”

Ya É—an yi shiru na É—an lokaci kafin ya tambaya,

“Kwana nawa kika yi?”

“Five days.”

“To zuwa gobe za ki gama kenan?” ya ce. “Domin na tuna tun kafin a fara biki kika fara.”

“Uhmm…” kawai na iya faɗa.

Sai ya ja numfashi a hankali, ya saki hannuna kafin ya ce,

“Let’s get ready for bed then.”

yana fita daga dakin  na sauke wani dogon ajiyar zuciya 

Kayan barcina na sa alreadyna riga na yi wanka bayan Maghrib. Na feshe jikina da turare, sannan na koma falona ina ƙoƙarin kunna TV — karon farko tun bayan tarewata

Tunanin yadda zamana da Kausar zai kasance kafin mu koma USA yana zagaye a raina. Bazai yiwu a ce yarinya karama ta ci gaba da disgracing dina ba a kowace dama da ta samu.

Na zaɓi MBC Bollywood, ina daidaita volume ɗin. kamshin turaren AK ya riga shi isowa gare ni shigowa yayi ya nema kujera dake gefena ya zauna .Shi dai, kamar kullum, bai san sallama ba a rayuwarsa.

Na É—ago kaina na kalle shi. Sanye yake cikin boxer da singlet, fatar jikinsa very fresh. Da sauri na maida kaina kallon TV, domin ban so ya ga yadda zuciyata ke bugawa.

Kalla bai ce min komai ba. Muka ci gaba da kallon, kowa da tunaninsa.

Bacci ne ya fara fuzgata, a hankali na ajiye remote É—in ina shirin shiga É—aki.

“Jeki kwanta, zan kashe electronics ɗin,” muryar sa na ji a bazata.

Na wuce É—akin ba tare da na dubi shi ba.

Bayan baccin ya fara É—aukata motsin sa naji a bayana  fuskata ya juyo, ina facing dinsa.

Bacci nake ji f… ban ƙarasa ba, kawai na ji bakin sa a cikin nawa, cikin salon kwarewa da soyayyah.

Hannunsa kuwa suna inda suka saba, domin na lura yana balain son taba min kirjina.

Rada ya fara magana a hankali, “Ki bani… yau daya dai nasha wifey.”

Na rude ,dan nagane mai yake nufi zai sha 

Rigar barcina  mai hannun taliya, doguwa har Ć™asa, tana da laushi a jiki. ta Saman kuma mai kama da kimono ce. Na riga na cire ta saman kafin na kwanta, domin na rufe jikina da bargo.

Bakin sa na ji yana yawo a saman nipples dina, daya hannun nasa yana wasa da É—ayan ,Na fara juye-juye, shi kuma kamar bai hayyacinsa yake ba.

“Ka bari AK, bana so…” na faɗa cikin sanyin murya, domin sakon sa ya isa jikina yadda ya kamata.

Ban san me yasa lokacin da Jafar yayi yayin romancing dina, bana jin komai ba. Kodai sabida zunubi muke aikatawa ne?

Ga dai AK da ba son sa nake ba, amma alfarmar aure . Na ji ni a nutse, kuma a bukace.

AK ya É—aga ni, muka haÉ—a ido, dim light É—in gefen gadon a kunne yake Har yanzu bakin sa na kan nipple dina, yana kallona.

Scene É—in yasa jikina ya fara kyarma, gashi kallon da yake min ya sake rikitani. Da sauri na sunkuyar da kaina.

“AK… pls… Ka bari…” na faɗa.

Na Ć™ara faÉ—a a marairaice, sai da ya gaji,  dan kansa ya kyaleni. ajiyar zuciya ya keta saukewa a hankali.

Jikinsa ya janyo ni yana gyara min kwanciya. Tun ina tunani har bacci mai dadi ya kwashe ni.

Hasken rana ne ya fara rastowa ta window. A hankali na bude idona, na kalla gefena inda AK yake bacci, a nitse, hankalinsa kwance.

Na tiptoe nayi na shiga toilet, ruwan zafi na tara a bathtube inda na jima sosai ina wanke jikina. Bayan wankan tsarki, na shirya don sallar Yau.

Bathrobe É—ina na sa, tare da rufe toilet É—in a hankali. Na nufa wajen kayan shafata, ina shirya kaina.

Motsina ne ya tashi  AK, da sauri ya tashi ya shiga toilet É—ina. Cike da mamaki nake kallonsa bayan ya fito alamu ya nuna alwalar sallar asubah yayi.

wifey bari naje dakina nayi sallah,ya kamata ace ina da kayan sawa a dakin nan ko dan sabida haka,ya fada yana kokarin fita daga bedroom dina 

Na É—auki wayata na saurin dubawa, cike da mamaki. 9:20 AM! Ba kunya yanzu AK zai yi sallar Asubah?

A sanyaye na ƙarasa shiryawa cikin simple lace dina, na kafa dauri. Na yi wankan turare, sai baza kamshi nake.

Na buÉ—e Ć™ofar falon inda zan Ć™arasa zuwa kitchen É—ina dake main falo. Staffs É—in gidan suna ta  aikin su, suna gaishe ni cikin girmawawa.

“Good morning ma,” Ruth ta gaishe ni cikin ladabi. bayan na qarasa kitchen din

Na amsa tare da tambayar lafiyarta.

Chef ya gama breakfast tun dazu. Ni kuma ina son shigowa  part É—inki na gyara na manta cewa jiya ban amsa number da Ruth ta Ć™ara faÉ—a ba.

 bude warmers din na fara ,kitchen É—in na lura kamar ba ayi amfani da shi ba. Sai yanzu na tuna AK yace a kitchen É—in BQ ne za a dinga general girki, wannan kuma don personal use dina ne.

“Ruth, ki biyo ni da warmers ɗin mu jera a dining ” na faɗa.

Ruth ta É—auka warmers É—in, tana kai su falon tana jerawa a dining. Duk wani abu da zan  buĆ™ata don breakfast, Ruth ce ta kai.

Na rufe ƙofar kitchen da niyar shiga part dina. A lokacin ne na hango Hanadi na saukowa daga stairs. Na tsaya a tsaye, ta ƙaraso mu gaisa.

Tana sanye cikin marron abaya, fuskar nan É—auki da murmushi kamar kullum.

“Ina kwana, anty Hanadi,” na gaishe ta, ina ƙoƙarin shiga part dina domin yunwa nake ji sosai.

“Lafiya lou amarya… breakfast zakuyi ne?” ta tambaye ni.

“Eh,” na bata amsa a takaice.

“Mu je muyi tare yau, na tashi shirya yara school ban samu yi ba,” ta ce.

Kalla ban ce mata komai ba, na fara tafiya ina juyo takunta a bayana.

hanadi pov

farhana na gaba ina biye da ita,kamar da gangan take juyo curvers dinta,dole Ak ya rikice ,yanzu kenan ma take da wannan cikar hallitar nan gaba inda ta qara shekaru fa.karon farko na shiga part dinta  part din yayi kyau sosai .ruth mai aiki  tana kokarin tsaftace shi duk dai na ga ba wani datti yayi ba.dining din dake cikin falon na qarasa inda farhana ta zauna har ta fara serving kanta,kujera na janyo na zauna tare da kokari  serving kaina.amarya Dama cewa nayi bari na zo na tayaki breakfast dan papan su kausar baa breakfast dashi cos baya hada baccin sa da komai ,yanzu zuwa 12pm zakiga ya fito neman breakfast.kallona farhana tayi ,kana tace nagode for the kind gesture.kamshin turaren AK na jiyo ,da mamaki na kalli gefana ,AK ne cikin blue hoodie dinsa yana dosu dinning Din ,cikin kunya da mamaki na kalle shi .idonsa na kan farhana ,tinda muka dawo Nigeria AK be taba breakfast damu sai dai ni da yara,company dinsa ma sai wajan azhar ko laaasar yake lekawa.kai karewa ma ko da Ina amarya a USA,sai ya fita office yake breakfast wajan 12.amma shine yau sabida ya wulakantani a gaban kishiya  ya fito,na riga kuma na fada mata baya breakfast damu

Na bude warmers dina na fara kitchen É—in, amma sai na lura ba ayi amfani da shi ba. Sai yanzu na tuna AK yace a kitchen É—in BQ ne za a dinga general girki, wannan kuma don personal use dina ne.


“Ruth, ki biyo ni da warmers ɗin mu jera a dining ɗina,” na faɗa.


Ruth ta ɗauka warmers ɗin, tana kai su falon tana jerawa a dining. Duk wani abu da na buƙaci don breakfast, Ruth ce ta kai.


Na rufe ƙofar kitchen da niyar shiga part dina. A lokacin ne na hango Hanadi na saukowa daga stairs. Na tsaya a tsaye, ta ƙaraso mu gaisa.


Tana sanye cikin marron abaya, fuskar nan cike da É—auki da murmushi kamar kullum.


“Ina kwana, anty Hanadi,” na gaishe ta, ina ƙoƙarin shiga part dina domin yunwa nake ji sosai.


“Lafiya lou amarya… breakfast zakuyi ne?” ta tambaye ni.


“Eh,” na bata amsa a takaice.


“Mu je muyi tare yau, na tashi shirya yara school ban samu yi ba,” ta ce.


Kalla ban ce mata komai ba, na fara tafiya ina juyo takunta a bayana.


Na É—auki wayata na saurin dubawa, cike da mamaki. 9:20 AM! Ba kunya yanzu AK zai yi sallar Asubah?


A sanyaye na ƙarasa shiryawa cikin simple lace dina, na kafa dauri. Na yi wankan turare, sai baza kamshi nake.


Na buɗe ƙofar falon inda zan ƙarasa zuwa kitchen ɗina dake main falo. Staffs ɗin gidan suna aikin su, suna gaishe ni cikin girmawawa.


“Good morning ma,” Ruth ta gaishe ni cikin ladabi.


Na amsa tare da tambayar lafiyarta.


Chef kuwa ya gama breakfast tun dazu. Ni kuma ina son shigo part ɗinki na gyarawa, na manta cewa jiya ban amsa number da Ruth ta ƙara faɗa ba.