33
by @zahrabmrs02
page 33💬⌨️
“Darling, ina kwana? Yau kaine ka fito breakfast da wuri haka?” Hanadi ta tambaya AK da tsananin mamaki.
Serving kansa AK ya fara, tare da amsa gaisuwar Hanadi. “Yes my love kin san bakuwa ce. I don’t want her to lonely.”
Murmushi taga Farhana tayi, hankalinta na kan abincinta. “Fine girl, ba magana?” AK ya kalle Farhana cikin shaukin so.
kallonsa farhana tayi tare da murguda masa baki.dariya Ak ya fara inda ya tuno farkon encounter dinsa da farhana duk sanda ya kalleta sai ta murguda masa baki .kallon ikon Allah hanadi take sun maida ta third wheel a wajan.
Shiru dining ɗin ya ɗauka. Hanadi ta yi nadamar zuwa part ɗin Farhana, domin bata taɓa tunanin fitowar AK a lokacin ba.
Daga bisani gaba É—ayansu suka koma falo. Ruth ta zo ta kwashe kayan zuwa kitchen, tana kuma tsabtace dining area É—in.
Bayan mun yi settling a falo, waya na É—auka ina chatting da Adda Sabrina. Ni banga dalilin zuwan Hanadi part É—ina ba, sai kokarin jan AK take da hira, suna ta labarin kuruciyarsu
Time to time, AK na sako ni cikin hirar. Zaman ne naga yaki ƙarewa, inda nayi excusing kaina akan cewa zan je daki na duba aikin da Ruth tayi.
Na sami bedroom É—ina tsaf, sai tashin kamshin air freshener yake. Toilet É—in ma kall an wanke shi.
Dakin AK na nufa domin na fadawa Ruth ni zan dinga gyaran dakin AK, inda nafara gyara gadon — duk ba kwanciya akayi a kai ba. Tunanin wanke toilet ɗin nake da lace ɗin jikina; a wanke na tarar da shi, da alama AK ne ya wanke bayan yayi wanka.
sakon da adda sabrina ta kawo nake duba yadda zanyi anfani dashi,diddi ta jaddada min akan na tabbatar nayi amfani dashi idan na Sami tsarki.addan na kira for almost an hour muna waya ,daga bisani na kira abbi ina ta masa mitar bezo yaga gida ba,inshaAllah ina nan zuwa jibi, gobe nene zata koma matazu inshaAllah abbi ya qara da cewa ki zauna lafiya da mijin mamana ,Allah ya miki albarka.
kiran Ak ne ya shigo idan yake sanar min zai je sallama dasu momy zasu wuce sokoto,ba dadewa zayi ba,fitowa nayi tare da rufe kofar falona da key . ruth ta kira tana sanar min da an gama lunch, nace mata ba sai an kawoba inada cake da drinks a fridge din dake dinning dina Sun isheni for the lunch.
wanka nayi tare da alwalar sallar magrib ,har zuwa lokacin Ak be dawo ba,shiryawa nayi cikin cotton bubu mai taushin gaske tayi luff a jikina sai hula ta .turare mai saukin kamshi na fesa.knocking nake ta ji Ina sallah da Sauri na sallame,tare da nufar kofar ,Ak ne ya shigo ,da gani a gajiye yake.sannu da zuwa na masa .inda ya wuce dakinsa direct bayan amsa gaisuwata.daki na koma kan sallaya na cigaba da lazimina.
ki fito main falo muyi dinner idan kin idar naji muryar AK ,bayan na kabbara sallar witr .
soft room slippers mai taushi kamar gashin mage na gani a gefen gadona daga gani AK ne ya ajiye min .sawa nayi tare da dan kara fesa turare ina nufar kofar falo .
already na tarar dasu a dining har Sun fara cin abinci banda AK dayake ta danne danne a waya ,kujera naja na zauna a gefen AK ,hellooo antyyyyy muryar intisaar naji a gefena ,hi dear ya kk ?na fada da murmushi a fuskata ,am fine antyyy yaushe kika zo?ta qara tambayata cike da murna .sanda nazo Kina gidan grandma,jiya kuma kina bacci.intisaar allow your anty to eat in peace muryar hanadi ta katse hirarmu da intisaar.sai a sannan na dago na kalleta ,wai ita hanadi bata gajiya da kwaliiya ne ?me take kokarin proving ne?tana da kyaunta wanda kallo daya zaka mata ka gane hakan,yanzu ma laffaya ce a jikinta ta sake ta a wuyanta sai bakar riga mai dogon hannu,gashin nan har bayanta ,an sha jan baki red sai kyalli take,ni dariya ma ta bani.who does that ,sai kace a littafi ,dan a littafi ne kawai zakiga mace ta canza kaya kala kala a rana ,.yanzu nima naga zahiri. kausar na gefen hanadi ,tayi kamar bata san ta zama na ba,inda nima nayi respecting din kaina ban ko kulata ba.
abincin da ke cikin warmers din na kalla,sam ba cima ta bace ,amma naga su suna enjoying hankali kwance.ido muka hada da AK,gira ya daga min,yane wifey ,bakya son creamy past da mashed potate with steak din ne ya tambaya with full concren .kai na daga masa alamar eh,kallonsa ya mayar kan hanadi,meyasa biki bada umarnin a dafa wani abun ba a side Incase bata son wanda zamu chi? kuma na fadi miki dazu kafin na fita?
am sorry darling shaf na manta wallahi ,amma xanyiwa Emma magaana zaa canza time table din gidan gabadaya Sabida kar amarya ta takura.kausar ta bude baki zatayi magana kenan,Ak yayi shutting dinta,not a word from you,eat your food and be a good girl .
lemme me get you something wifey bazai yiwu ki kwana da yunwa ba,be jira amsata ba yayi hanyar fita daga falon ,kallona na mayar kan hanadi ,idan ba ido ne ke min gizo ba kamar hararata naga tanayi,da Sauri ta mayar da murmushi fuskarta kamar ba ita na kama tana hararata ba, a sanyaye na miki zan bar dinning din ,kira naji an kwala mun kausar ce ,fuck you bitch ta fada tana nuna min alamar fuck you da hannu cike da mamaki na kalleta na qara kallon hanadi wanda tayi kamar bata gani ba,intisaar kuwa baki ta bude da mamaki tana kallon kausar.
kai na girgiza na shiga dakina da sar sar fa.
20 min leter sai ga Ak da leda sai kamshi take,raina a bace yake sosai akan abinda kausar ta mun,amma haka na masking ban nuna masa ba,bayan mun gama kitchen na nufa da Kayan,hanadi na gani ta fito daga kitchen dina hannunta dauke da mug,da mamaki na kalleta,me take min a kitchen bayan tana da nata a sama?wuce ta nayi ban ce mata kala ba,daga yau na dena barin kitchen din a bude.bedroom Dina na shiga tare da yin brush ina kokarin sa kayan baccina.ringing wayata na fara ji ,ki same ni a bedroom dina idan kin gama muryar Ak ta bige kunne na.
da kyar naja kafa na shiga dakin Ak cikin zumbulelen hijab Dina na gida da nasa sameena ta kawo min ranar da sukazo.
kamshi mai dadi game da sanyin Ac ne ya bige hanncina .a cikin duvet na hango AK ,fitilar dakin a kashe sai dim light.a daddare na zauna gefen gadon.cire hijab din nan wifey ,kizo mu kwanta,ni kam ba ana sallar maaurata bane?naga Ak bashi da niyar yin sallar ne.
ban ankara ba naji ya fara kokarin zame min hijabin ba musu na sakar masa ,daukata yayi cak har tsakiyar gado ,inda daga nan wasa ya canza Tabbas ina mugun jin dadin yadda Ak yake sarrafani,kokarin shigata ya fara bayan dogon lokaci yana wasssani.daga ni har shi mun yi laushi .zafi naji a lokacin da naji ya ratsa jikina ,ba wai zafi irin yadda ake zuzutawa ba ,aa zafi dai naji ba karya,banyi ihu ba ,amma na kankame zanin gadon da karfi ,hawaye nata zuba a jikina .rada yake min a kunne yana ta faman thrusting a jikina,you’re the best baby,ban taba cin Abu mai dadi ba Kamar ki ,thank you.kankame ni yayi bayan zuba min abinda ke jikin sa ,gefe ya koma yana maida numfashi,tare da shafa fuska ta,nasan jafar karya yake da yace kunyi sex gashi kinzo min a complete mace ,though dai na yarda yayi romancing dinki amma jikina ya bani kina da tarbiyar da bazaki bashi kanki ba gaba daya,gabana ne ya yanke ya fadi,hawayena ya tsaya cak,wato jafar zuwa yayi ,ya yadani a duniya?har da karin sharri?all this while Ak kallon wacce ta bada jikinta yake min ?kaicona ni farhana