AKASIN TSAMMANI (Beyond All Odds)
Introduction
AKASIN TSAMMANI
(Beyond All Odds)
By
Shamseeya Rabi’u Garba
(Jikar Garba)
A 2025 novel .
Bismillahir Rahmanir Raheem
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah (Subhanahu wa Ta’ala), da Ya bani ikon rubuta wannan littafi mai taken AKASIN TSAMMANI.
Ya Allah, Ka tsare alkalami na daga rubuta duk wani abu da zai janyo masifa ko bala’i ga wannan al’umma. Ka bani ikon rubuta abin da zai amfanar, ya nishaɗantar, ya kuma zama darasi mai amfani ga al'umma.
Ya Allah, Ka bani ikon kammala wannan rubutu lafiya kamar yadda Na fara lafiya, alfarman Manzon ka Annabi Muhammad (SAW).
Sadaukarwa:
Zuwa ga Maimuna Abdallah (Maimoon) — Thanks for the support. I really appreciate it.
---
Young Talented Writers Asso...YOTA
YOTA ID/023